← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 126

Sashe 108

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
Supplements na karawa fata kyau da sheki
glowing skin*
Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.

Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.

Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.

Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.

Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.

Supplement na whitening/glowing skin*
*15.

Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.

Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
*TALLA!

TALLA!!

TALLA!!!

ANO DAGA LITTAFIN NAZEEFA SABO NASHE, MAI SUNA
UDURAR ALLAH*
Ta Yaya zai zama jinina alhali ni na san bayan matana ban tab
a kusantar wata mace ba?

Ya furta kai tsaye yana kallon likitan da sakamakon gwajin yake hannunsa.

Likitan yana jinjina kai ya sake furta
Tabbas Jaheed jininka don gwajin k
wayar halittarku da komai ya tabbatar kai ne mahaifinsa kafin a kai ga haka ma ko Kamanninku da suka zamo kwabo da kwabo sun tabbatar da Hakan koda Ba
a yi gwajin ba.

Shiru na tsawon lokaci d
akin ya d
auka kowa da irin tunanin da yake a ransa ya kasa yarjewa zuciyarsa shine Mahaifin Jaheed duk da k
wararan shaidu.

Abinda ya sani ko da wasa bayan matansa na aure na Sunna bai tab
a rik
ewa wata mace hannu ba, idan kuwa ya tabbata Jaheed d
ansa ne ta yaya ya samar da cikin nasa a jikin wacce aka kira mahaifiyarsa da ko a mafarki bai tab
a ganin mai kama da ita ba TABBAS AKWAI LAUJE CIKIN NAD
i.

Mahaifiyar Jaheed ma Zata iya zama abar tuhuma da zargi.

Kai tsaye zai iya cewa hakan zai iya zama K
UDIRAR ALLAH
(*Ina ma'abota karance-karancen litatafan hausa, na san kun santa, Nazeefa sabo nashe, tsohuwar marubuciya, da ta saba nisha
antar da ku, da
an litatafan hausa masu ma'ana da ilimantarwa, ya kuke tunanin wannan turka-turka, DNA
in sa ya kasance daidai da na yaron da bai ta
a ganin mahaifiyarsa ba, haka zalika a iya saninsa tun daga
uruciya har girmansa, bai ta
a aikata zina ba?

Ku kasance da Nazeefa sabo nashe, dan jin yadda zata warware wannan turka-turka a cikin littafin
udurar Allah.

Masu bu
ata kai tsaye za su iya tuntu
ar ta a kan lambar wayarta 08033748387*)
*Littafin ku
i ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143*
Mai sunan baba jin sa yake yi tamkar ba shi ba, wai yau shi ne yayi aure, abun da bai ta
a kawowa nan kusa cikin lissafin rayuwarsa ba.

Ya san iya karamci, an yi masa wurin bashi iman, sai addu'a yake yi, da fatan Allah ya bashi ikon ri
e amana.
an unguwarsu suka din ga gulma, daga rumaisa ta auri basarake, sun li
e sun nace musu, saboda tsabar kwa
ayi da son abun duniya. sun ga bushashar da aka yi, da irin manyan mutane da suka halarci taron
aurin auren Umar.

Yayin da
an uwa da abokan arziki, ke ta yi wa mama barka, da cewar gidan sarauta sun ji da
in auren ruma, shiyasa suka bawa mai sunan baba
Iman ta rasa wanne za ta yi tsakanin farinciki da akasin sa, bayan duk turka-turakar, fa
i tashi da
alubalen, yau Allah ya yanke mata, sai dai akwai tsananin soyayya da sha
uwa tsakaninta a amminta da su nusaiba da rabuwa da su take jin wani babban gi
i ne a tare da ita.

Manyan mutane ne suka hallaci bikin shaida auren, har da sarakunan ma
wabta, da manyan mutane masu fa
a aji.

Gaba
aya jikin Iman yayi sanyi, tana tunanin sabuwar rayuwar da za ta shiga, ko da wane kalar
alubale za ta zo mata sanin gaibu sai Allah.

Jin an
aura wa Iman aure kuwa, Jabir kamar ya haukace, saboda ya tabattar da ya riga ya gama rasata.
arfe takwas na dare, anty laila ta shirya Iman cikin lafaya, aka
ora mata alkyabba, maro
a sun cika sashin ammi, suna ta faman ko
a ammi.

Iman ta ri
e ammi tana ta uban kuka.

Duk yadda ammi taso ta daure ta kasa, ta din ga kukan ita ma.

Mai sunan baba kuwa shi ma kamar mace, Abubakar sai masifa yake masa ya shirya, azo a raka shi mutane su huta.

Bayan yayi wanka ya shirya, jiki a sanyaye ya shiga wurin mama, ya dur
usa a gabanta, ji yake kamar ya ce ya fasa, har ga Allah bayan Allah da ma'aikinsa yana
aunar mahaifiyarsa matu
Mama tayi murmushin ta cire hular kansa, ta shafa sumar kansa ta ce "Allah ya yi maka albarka, Allah ya albarkaci rayuwar aurenka, ya sanya ta zame maka sanyin idaniya.

Na sanka babana amma zan sake jaddadawa a kula da amana, a kula da marainiya, ba a yi wa mace muzurai, mace uwa ce, abokiyar shawara ce.

A kula mini da ita.

Yadda ka tallafi rayuwar
an uwanka ka kula da su, Allah ya baka masu yi maka, mun gode mun gode Allah ya saka maka da alkhairi babana, Allah ya kula mana da ku Allah ya yi maka albarka"
Ya sanya hannu ya kama hannun mama a cikin nasa, amma ya kasa magana, zuciyarsa ta kai matu
a wurin yin rauni, yayi shiru ya sunkuyar da kai.

Su hajiya Iya kuwa sai rafka gu
a suke yi, Gwaggo sai masifa take tana neman rumaisa, aka ce mata ai direbanta ya zo ya
auketa ya mayar da ita can gidansu mijinta.

Gwaggo ta cigaba da masifa "Rumaisa ba zata nemi wuri ta nutsu ta zauna ba, wannan kyan da take yi da she
i, da
yar idan ba ciki ne da ita ba, a garin wannan rawar kan sai ta zubar da shi tukuna, nayi magana ta ce ita ba ta da ciki, manya ne suke haihuwa, wai ita kunun gaya take sha ko na sabulu?

Ita dai ta sani"
Hauwwaliya ta ce "Gwaggo kunun sabaya ta ce miki bana sabulu ba, ta ce ni ma zata bani na din ga sha.

Ni yanzu jira nake ta ce za ta saka azo a
auke mu a tafi da mu gidan amarya".

"Oho muku dai, daga ke har ita".

Abubakar ne ya zo ya janye mai sunan baba suka fito, a mota ya kalli yadda umar
in yayi jugumm ya ce "Wai kuka zaka yi ne?" Yayi maganar yana dariya.

Mai sunan baba yayi masa shiru.

"Ango mai kuka, duk na gulma ne, da an ga Khadija za a ware, inyeee ango na mama".

Ya din ga tsokanarsa, yayi shiru ya
i kula shi.

Takawa da kansa ya saka Iman a mota laila da
awayen ammi a motar suka je suka kai iman.

Hatta su Fauziyya sai da suka je gidan iman, domin ganin
wal uwar daka, sun kukkushe abubuwan da dama, sai dai duk yadda suka so gano makusa a jikin angon basu gano ba.

Gidan Iman
an madaidaici, dai-dai zaman amarya, sai dai an zuba mata dakakkun kaya, na gani na fa
Zuwansu babu da
ewa, su mai sunan baba suka
araso, har da Mahmud a tawagar angwaye.

Aka yi adduoi,
awayen ammi suka yi musu nasiha sosai da sosai suka tafi.
Chapter 108 · 0% Book details