Sashe 6
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
Supplements na karawa fata kyau da sheki
glowing skin*
Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.
Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.
Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.
Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.
Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.
Supplement na whitening/glowing skin*
*15.
Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
*Littafin ku
i ne,
500 ne via 0009450228 sai shaidar biya ta 08081012143, aisha adam jaiz bank, masu bu
atar vip kuma, zasu iya zuwa arewabooks su yi searching sunan littafin*
Waro ido adam yayi yana kallon ammi, yana tunanin ko haluccinations
in da ya saba ne ba gaskiya bane, ya tsatstsare ammi da ido.
"Ba ka ji me nace bane kake kallona?"
"Amm..mmm wai wace rumaisa?"
"Rumaisa dai ta zo da sabir, ita nake nufi"
"Amma ammi nan da shekara nawa?"
Ammi ta ce "Nan da abun da bai fi watanni uku ba in Allah ya kaimu"
Adam ya ma rasa me zai ce, "Amma ammi yarinya ce
arama, me ta sani a kan rayuwar aure?
Ta yaya zan yi rayuwar aure da ita"
"Saboda kai abu
aya ka saka a gaba a zamantakewar aure ko?"
Da sauri cike da jin kunya ya ce "No, ammi ba abun da nake nufi ba kenan, amma meye manufar yin hakan?"
Ammi ta numfasa ta ce "
azu muka je gidan su, mahaifiyarta babu lafiya a dalilin jita-jitar da ake ya
awa, wai ciki ta yi aka kaita ta haihu, ni uwa ce na san ra
in irin wannan abun.
Abu na biyu kuma a duniya na san babu wata mace da zaka aura ta ri
e sabir da imani da amana kamar rumaisa, ba zan so sabir ya yi rayuwa irin wadda mahaifiyarsa ta yi"
"Amma, Ammi yarinyar nan ta da
e a hannun
an bindiga, Allah ne ka
ai ya san abun da suka yi mata tsawon wannan lokaci"
"Ko sun yi mata wani abu, kai yakamata ka yi shahadar aurenta, ko dan albarkacin abun da ta yi maka.
Sannan ka san dole za a saka mana ido, a fara zancen ka yi aure, ko ma ace gashi an baka mata, wanda idan aka baka bamu isa mu ce a'a ba.
Dan haka kafin su motsa mu zamu motsa, idan ya so ko wani auren ne ka yi daga baya, amma ina son ka auri rumaisa ka inganta rayuwarta, ta yi karatu mai kyau mai zurfi, ka ciyar da ita abinci mai kyau, ta kwana a muhalli mai kyau, ba zamu biyata abun da ta yi mana ba, amma zamu iya kyautata mata".
Adam ya ja wani irin gwauron numfashi, dan ya san akwai
ura, ita kanta rumaisan ba lallai ta amince dan ta ce a duniya ba wanda ta tsana kamarsa.
"Ka yi shiru ba ka ce komai ba"
"Shikenan, Allah ya tabbatar mana da alkhairi".
"Amin ya Allah, Ubangiji Allah ya yi maka albarka, Allah ya sanya ta zame maka alkhairi a cikin rayuwarku" jinjina kai kawai ya yi, bai iya amsawa ba ya tashi tafi.
Tun da ya fita kansa har wani zafi yake yi masa, saboda tsabar caji da zafi, kamar shi ya auri wannan fitsararriyar yarinyar da take i
irarin ta tsane shi.
Lokaci
aya ya tuna yadda
an bindiga ke cin zarafin mata a hannunsu, Allah ne ka
ai ya san meyafaru da ita, duk da likita bai fa
i wani abu da ya shafi hakan a kanta ba lokacin tana asibiti, amma duk da haka ba shi da tabbas.
Har lokacin kwanciya baccinsa yayi, ya nemi wuri ya kwanta, bacci ya gagare shi, tunani kawai yake yi, tayaya zai zauna zaman aure da wannan fitsararriyar yarinyar mara kunya, wadda ko magana ba ta iya ba, shi ga saurin fushi da zuciya tsaf zai
allata wataran.
Baya son bijirewa ammi, sai dai har ga Allah amsa matan da ya yi ba har zuciyarsa bane ba, dan shi auren rumaisa a wurinsa zai
waru da yawa.
Shi a rayuwarsa ba shi da sha'awar zama da mace sama da
aya, sakamakon irin zaman da ya tashi ya ga yana yi a gidansu, ba ya son
an sa
aya ya tashi a irin yanayin da suka tashi na makircin matar uba.
Hakazalika ba zai so ya zauna da mata biyu ya
wari
aya ba, ga uwa uba kishi da tashin hankalin mata shi ba zai iya ba, abubuwan kansa sun isheshi.
Auren rumaisa kuma a yanzu gara zamansa a haka ba mace, ina amfanin yayi aure da matar da babu duk
aya, sai ma da yayi raino, dan wannan raino ammi za ta
auko masa, tun da ta ce ya kula da cin ta shan ta da makarantar ta, ban da haka shi bai ga mai rumaisa za ta tsinana a gidan aure ba.
A hankali ya lumshe idanunsa ya na son bacci ya
auke shi, saboda tarin matsalolin da suke kansa, sun sanya har wani zafi cikin kansa yake yi masa.
Yayi ta karanto adduoi, a hankali bacci ya fara
arin
aukarsa, cikin barcin ya ji muryar rumaisa da kan yi masa gizo tana fa
in "Sarki mai koriyar alkyabba ka
anani a kan doki" da ire-iren maganganun ta, suka dinga kai komo a kunnensa.
A hankali ya bu
e ido, haryanzu ya kasa daina mamakin yadda rumaisa take yawan yi masa gizo.
Ya canza bugiren da yake kwance yana karanto adduoi, a take wani baccin yayi awon gaba da shi, sai dai a wannan karon aisha ya din ga mafarki, mafarkin
arshe da yayi da ita ya
an razana shi, aisha ya gani tana ce masa.
"Takawa, dan Allah ka bawa rumaisa
an ta, kar ka
au hakkinta, bana son wata damuwa ta sameta, ita ce maganin damuwowinka, ko ba ka aureta ba kar ka rabata da
anta" a razane ya sake farkawa yana wani irin gumi,
irjinsa na bugawa da sauri.
Da sauri ya saukko daga kan gadon, ya bu
e tagar
akinsa, ya zubawa harabar gidan ido, ya tuna abubuwa da dama da suka wakana, shekarun da suka gabata.
Ganin bashi da wata mafita, ya sanya ya shiga ban
aki yayi alwala ya fito ya
au al
ur'ani.
angaren ammi ma tsayuwar dare take yi, tana kaiwa Allah kukanta a kan iyalanta, dan addu'arta bayan nemawa kanta gafarar ubangiji,
anta kawai take yi addu'a.
Ta ha
a da ro
on Allah ya
orata a kan iyayen rumaisa su yarda da auren nan da take son ha
awa, dan a jikinta take jin rumaisa alkairi ce ga
an ta.
Yau jikin mama da
an sau
i, ruma sai shirin tafiya tahfiz take yi, su Huzaifa sun goge mata uniform
in, ta cika tsakar gida da wa
e-wa
e kamar an yi mata bushara da wani abu mai muhimmanci.
"Ruma ki rufe mini baki da wa
e-wa
en nan, ki yawaita tasbihi, wannan surutan da wa
e-wa
en ba in da za su kai ki"
"Mama ina tasbihin nan fa".
"A'a, ni wasu lokutan ina raina ibadar da ki ke yi, ki na da
arancin ibada rumaisa, idan kina cikin farinciki ki yawaita ambaton Allah, dan wasu lokutan idan kana cikin matsala ko damuwa sai addu'a ma ta gagareka, ki din ga yawaita ambaton Allah ba wa
a ba"
Cikin mamaki rumaisa ta ce "Mama yanzu sai damuwa ta yi wa mutum yawa ya kasa ambaton Allah, to ko a hannun 'yan bindiga, addu'a na yi ta yi musu, Allah ya
watoni, amma ni mai zai dami mutum ya kasa addu'a "
Mama ta yi murmushi ta ce "Rumaisa kenan, lokaci yana nan zaki gane abun da nake nufi".
"Au fata ki ke yi mini" tayi maganar cikin tura baki.
"Ya za ayi in yi miki fata, fa
a nake yi miki, ki
ara nutsuwa".