← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 126

Sashe 50

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya saka hannu ya kar
i ledar ya ce "Godiya take, kin san amaryat ta wa akwai jan aji, da gudun raini, kyauta ko da ga ni take, sai ta tantance, gaku sarakai, amma ta fi ku sarauta" yayi maganar a baibai, cike da mayarwa da Hajiya Lubabatu martani.

"Ikon Allah, da alama auren ha
i zai koma na soyayya, ai labarin zuciya a tambayi fuska takawa".

Adam ya ce "Eh to, ba zan musa miki ba, amma hausawa suka ce
an hakin da ka raina.."
Murmushi kawai hajiya Lubabatu ta yi, tana yi musu su gaida gida.

Rumaisa tuni ta yi waje, dan idan ta cigaba da tsayuwa, matar nan tana washe baki, tana gaya mata magana, ba abun da zai hana ta zageta.

Shi kansa adam mood
in rumaisa ya gani, ya san a
ule take kamar ta fashe dan takaici, la'asar ta riga ta yi sosai, ya ga idan suka koma gida, shi ficewa zai yi, ya san zama za ta yi, tayi ta
unci a gidan, dan haka ya wuce da ita da ita gida.

Ammi ba ta nan, sai Nusaiba da Iman, da kuma Sabir, ganin Sabir ya sanya ya manta wani
angare, na fushin da take yi.

Ba ta fiye shiri da Nusaiba ba, ta fi yi da Iman, dan haka da ita suke ta hirarasu.

Iman ta saka aka kawo musu abinci, nan iman take bata labarin, bayan ta dawo gida mai sunan baba ya kirata, ya ga missed calls
in ta, a lokacin take gaya mata, yadda suka yi da shi, da ta kira shi tana tambayar sa, ina take.

Ruma ta din ga dariya ya ce "Baban mama, sa ba ka dariya sai hamma, kirarin da mama ke yi masa kenan, shi dai kar a raina shi".

Iman ta ce "Anty rumaisa gara haka fa, ina son in ga namiji mai aji, rashin kintsi ko ga namiji bai yi ba ai".

Suka cigaba da dariya, iman na nunawa rumaisa hotunan biki.

Nusaiba kuwa kallon iman take, yadda fuskarta take nuna jin da
in hirar mai sunan baba da suke yi.

Nusaiba a ranta ta ce "Iman, wannan ba irin mutumin da ya dace ki so bane, ya fiye zafi, larurarki kuma tausasawa take bu
ata, kuma wata
ila ba zai amince da ke ba, idan ya san ke wacece, uncle J
in dai, shi ya san k wacece, shi zai iya zama da ke, wannan wahalar sarrafawa zai yi miki'.

Ana idar da sallar magariba, Adam ya dawo, ya ce rumaisa ta tashi su tafi, ta ce ya bari ta ga ammi, ya ce a'a so yake ya je je ya huta, haka ta tashi ta bishi, sai dai suna barin gidan, ta tuna abun da ya faru yau, ta ji
acin ran ya dawo mata.

Ko da suka je gida, baba uwani ce ta fito tana yi musu maraba, sauran hadiman sam ba sa abun da take yi, rumaisa har mamaki take yi, kawai yau sai ta din ga ganin dariyar baba uwani, kamar dariyar hajiya Lubabatu da ta din ga yi musu
azu, tana yi musu dariya, kuma tana ci mata mutunci.
asan benen ta bar shi, shi da baba uwani, ta hau saman benen ta wuce
akinta, ta shiga ban
aki, ta duba pad
in jikinta, tana fatan ta ga babu komai, dan ta gaji da zubar da jinin yake yi, amma ta ga
an ka
an, kuma adam ya ce mata, idan ba ta saka, ta ga babu abun da ya zuba a kai ba, kar ta kuskura ta ce za ta yi salla, dan kamata yayi tana salla washegarin da period
in ya zo mata.

Ta yi wanka, ta canza wata, ta saka kayan barcinta
ar rigarta sai wando, ta hau kan gado ta baje, dan ta gaji.

Ba ta yi tsammani ba, bacci ya yi awon gaba da ita.

Washegari da safe, rumaisa da kanta ta sauka kitchen
asa, ta tarar da barira da Asiya, suna aikace-aikace.

Suka hau gaida rumaisa ta ce "Ni fa ku daina gaishe ni dan Allah, kunya ku ke bani, doya zan
auka".

Asiya ta ce "Wani abun za a girka miki ranki ya da
Ta ce "A'a, ni zan yi da kaina.
auki abun da take so, ta koma.

Ta yi ta gyare-gyaren ta, sai dai abubuwan da suka faru jiya, suka cigaba da damunta.

Ta saba Adam da wuri yake tashi ya fita, ta samu ta gyara
akin, amma ta ji shi shiru.

Dan haka kai tsaye ta nufi
akinsa ta shiga babu ko sallama.

Sai dai tozali ta yi da shi a tsaye, daga shi sai gajeren wando, ya ajiye towel a gefen gado alama wanka zai shiga.

Ta kawar da kanta gefe ta ce "Ka saka kayanka, zan yi gyaran
aki, ko ka fito waje, idan kuma ka yafe shikenan".

Girgiza kai kawai ya yi, ya ce "Zo ki gyara".

Kanta a
asa ta shiga, ta fara kwashe kayan duk da ya barbaza tana mita.

"Wai sai ka ce wani Sabir, komai sai ka watsar da shi" bai ce mata uffan ba, ta cigaba da mita.

"Ga ku
inki nan a kan mudubi, 100k ne, hajiya Lubabatu ta baki jiya".

"Allah ya kiyaye, ba abun da zan yi da su, ka
auke ni ka kaini, ana ci mini mutunci, amma nayi-nayi ka
i ka kaini gidanmu na ga mama.

Wallahi matar nan ba dan ta kusa zama tsohuwa ba, babba ce da sai na yi mata rashin mutunci, ina fa gane ba
ar magana, shi ma wannan Jabiru yake da wannan
ayan, suka din ga ce mini wannan abar.

Ni na tsani wannan jabir
in, shi kuma
ayan mai kama da mugwaye.

Ita kuma wannan matar har da ce wa, wai ni ba mace ba ce, Hansai take ko Hasana, duk kana ji ana ci mini mutunci.

Ta manta ai ni dama
anwar maza ce, a namiji aka haifeni, sai da ga baya da na fara girma aka lura ashe ni mace ce, ni na ce kar ka aureta da za a din ga zagina? to wallahi ba ruwana da wata masarauta, duk wanda ya yi mini, sai na rama, a wayance matar nan ita ma tana nufin, ni
ar talakawa ce na aureka saboda kana da ku
i fa take nufi, ba ta san taimaka wa na yi na aureka, saboda ammi ba da kuma Sabir" sosai take masifa, domin dama, dama take son ta samu ta amayar da abun da yake ranta.

Takowa ya yi zuwa gabanta, tana tsaye a gaban mudubi, sai iya shege take yi, tana masifa.

Sai kuma tsoro yakamata,ba yau ta saba ganin namiji ba riga ba, idan da sabo ta saba a gida, amma ganin adam a haka, ya sanya take jin, tamkar ta aikata wani jibgegen sa
"Ke dama mace ce nan a haka?" Ai ba ta san lokacin da ta
ago ta kalleshi ba.

Ya janyota gaban mudubin sosai ya, ya cire hular kanta, gashin nan na ta ba
i wuluk, ta yi parking
in sa. ya ce "Wannan
an gashin naki ne kawai zai sa a san ne ba namiji
ba ce ba, kamar namijin haka ki ke ai, taimakawa na yi na aureki, dan ba yadda zan iya, amma kalleki fa sosai a mudubi" yayi maganar yana nunata a cikin mudubi.
aga kai ta yi tana kallonsa.

Ya ce "Eh mana, ke ba kwalliya ba, ke dai gaki nan, behaviors
inki ma na mazan ya rinjayi na matan.

Wasi
ar da ki ka rubuta mini, ki ka ce na ta
a miki nono ni ban gansu ba ai.

Kawai da ma sharrinki ne, abun bai fi girman wake ba, wata
waila da ke, ai ba
arya aka yi ba, dole kowa ya tausaya mini, look at you.

Da ma na ce nawa sun
fi naki baki yadda ba, look at me, bai fi naki ba?" Yayi maganar yana shafa
irjinsa.

Rumaisa ji ta yi tamakar
asa ta tsage ta nutse, sai ta nemi duk wasu kalaman rashin kunya, da fitsararta, ta rasa, ta rasa me ma za ta yi, ta saka hannu
aya ta rufe
irjinta,
aya kuma ta rufe fuskarta.

"Meye a wurin da ki ke rufewa, abu fayau kamar filin ball, ni aure zan yi nan gaba ka
an, dan da gaskiyarsu, ba mace ba ce ke, haryanzu dai namijin ce, ba a gama tantancewa ba, macen ce ko namiji, ga rashin kunya, ga fitsara da fa
an tsiya, duk ke ka
ai, ba zan iya
auka ba da wanne zan ji?".

Dummmm haka rumaisa ta ji maganar, jin ya ce wai zai
ara aure, saboda ba ta da nono, idan ba batsa ba, meye ha
in sa da wannan abu?.

Gaba
aya jikinta yayi sanyi, ta ma rasaa wani muhallin, yakamata ta ajiye wannan maganganun da adam yake yi mata, ba tare da kunya ko tsoro ba.

Ya kuma ha
e rai ya ce "Wuce toilet ki ha
a mini ruwan wanka"
"Ruwan wanka kuma sai ka ce wata baiwa?".

"Ba zaki wuce ba kenan?"
Kamar ta saka ihu, haka ta tafi tana
uni, ya bi bayanta, ta shiga ban
akin, sai dai ba ta san yana
ofa a tsaye ba.

A Tsakiya ban
akin ta tsaya, ta ri
ugu, cikin
walla ta ce "Lallai ma, wai ni rumaisa ake yi wa wannan abubuwan, wallahi da sake".

Idonta ya sauka a kan toothpaste
in da adam yake amfani da shi, a wani tube mai kyan gaske.
auka ta bu
e, ta lakata ta saka a bakinta.

"Dan mugunta ni ya bani mai yaji, shi kuma nasa mai za
i, saboda ga wadda dau
a ta kashewa ha
ora, ban yafe ba duk abun da yake mini".

Da maganganun da take, da toothpaste
in da take sha, duk yana kallonta, ta ajiye ta nufi bath
Nan ma wata mitar take yi "Wato ma kawai an kawo masa baiwa, na yi gyaran
aki, ya ci abinci na yi wanke-wanke, kuma wai ni zan ha
a masa ruwan wanka, ga shower ya kunna ya yi wankan, amma ba zai iya ba, ko da waye yake ha
a masa ruwan
oho?
Chapter 50 · 0% Book details