Sashe 74
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga toilet ta ji ya ce "Waye a nan?"
Ta amsa masa da "Ni ce nan"
"Rumaisa duba drowern mirror, ki bani shaver".
Ta yamutsa fuska ta ce "Rumaisa kuma?"
Ya ce "Eh"
"Ba cewa ka yi mimi zaka din ga ce mini ba?"
i ace mimin, mi
o mini da sauri"
aukko shaver
aya, ta tsaya a
ofar ban
akin ta ce "To shigowa zan yi?".
Ya ce "Eh mi
o mini"
"Au kai ba ka jin kunya, to ni ba zan shigo ba, zuro hannu ka kar
Ya ce "To ai ba tsirara nake ba, mi
o mini abu nake yi"
Ta tura
ofar a hankali, ta
an le
a, yana tsaye a gaban mudubin toilet
in, ya shafa wani cream a fuskarsa, da wata shaver a gabansa, ga wani towel
in a wuyansa.
Duk da haka sai ta ji wani iri, ta
arasa a hankali, ta tsaya tana kallonsa.
Ba tare da ya kalleta ba ya ce "Ya dai?"
"Bakomai, so nake naga me ake yi da shaver"
an waro ido ya ce "Baki san me ake yi da ita ba?"
Ta jinjina masa kai alamar eh.
"Ba kya aski kenan?"
Rumaisa ta ce "Ni namiji ce da zan yi aske kaina"
Ya girgiza kai ya ker
i shavern ya ce "To tsaya ki ga me ake askewa da ita".
Aikuwa ta tsaya, ta zuba masa ido.
Ya kammala gyaran fuskarsa da ita, sannan ya
ebo cream a wata container, ya shafa a hammatarsa da ta fara fitar da gashi, ba sosai ba.
A hankali ya sanya shaver yana cire gashin.
Ta ce "Innalillahi, dama abun da ake yi kenan, to ni ya aka yi bani da shi, sai yaushe zai fito mini?"
Ya ce "Da gaske baki da shi?"
Rumaisa ta ce "Bai fito mini ba, kuma ina so, in ga ya fito mini da yawa, idan na
aga hannuna a din ga gano shi".
Adam ya ce "Saboda
azama ce ke?
Waye yake ado da gashin hammata,
azanta ne to"
"Eh, amma dai ina son ya fito mini"
"Duk ranar da ya fito, ki ka bar shi, ni da ke ne, idan kin ga ya fara fitowa ya taru, ki yi mini magana in sake koya miki yadda zaki aske shi.
Amma gashin hannta ba abun so bane, ba abun ado bane.
I even wonder kin fara period but still a child"
Rumaisa ta ce "To ni dai Allah ya sa ya fito da wuri, sai ka sai mini shavern nima ko?".
Ya ce "To, jeki zan aske
ayan"
"Me?".
"Gashin" ya bata amsa kai tsaye.
"A ina yake shi kuma, ko na
afarka, ga hannunka ma"
"A'a towel
uguna zan kwance, nan ma akwai wani, shima ba a barinsa cirewa ake yi, idan ba haka ba mutum ya din ga wari, idan ya fito shima ki gaya mini a sayo shavern, sai in koya miki"
Yatsunta ta saka, ta toshe kunnunwata ta bar toilet
in, saboda ta daina jin abun da yake fa
a, a tunaninta ai wannan abun kunya ne.
Ta fice daga
akin sa, ta sauka
asan bene.
Asiya da barira, suna ta yi mata sannu da gida, ta amsa musu tana gaishe su, sai dai ta lura da yadda baba Uwani ke ta wani kumbura fuska.
Ruma ta ce "Baba uwani, me nayi miki ne?"
Ta kalleta ta ce "Hmm tambayata ma ki ke yi?"
"Papa yayi mini fa
a, ya ce kar na sake ai, ranar ma dan raina a
ace yake ne".
Asiya ta ce "Ranki ya da
e, wata jita-jita na jiyo, da na je kar
o miki sa
o a wurin Ammi".
Ruma ta ce "Wace jita-jitar kuma?".
"Wai sa
o ya iske cewa, kin ce hajiya jamila, babar Yalla
ai Mahmud, wai tana
yi wa maigida takawa asiri"
Rumaisa na jin haka, ta san mahmud ne ya bayar da wannan sa
on, yana nufin baba uwani ta kai tsegumin, kuma shi ya saka ta fa
a a gaban baba uwani.
Rumaisa ta waro ido ta ce "Ni
in, waye ya fa
a?
Ni harkar wa ma na shiga balle na fa
i wannan maganar?" Ta
an yi shiru sannan ta ce "Anya babu munafuki a sashin ammi?
Idan ma na fa
a, ai ba a gaban wasu bare na fa
a ba, balle ma ban fa
a ba.
Amma ai ba
arya nayi ba, idan ma na fa
a, idan ta san ba ta yi, ai ba zata tsargu ba, idan kuma yin take, A'uzu bi kalaimatillahi tammat.
Tsuru-tsuru baba uwani tayi, tana ta ya
e baki ta ce "Ai uwar
akina, asirin ma ba za a rasa yi ba, saboda abu ne na gidan sarauta, kowa kansa kawai ya sani, galibi ba Allah a ransu"
Ruma ta ce "Yauwwa, Aisya kin ji ko, barira ma kin ji, ga baba uwani ma ta fa
a, mummy na yi wa takawa asiri, ashe bani ka
ai na fuskanci hakan ba".
A rikice baba uwani ta ce "Ba haka nake nufi ba, ki yi wa Allah da ma'aiki kar ki
ulla mini sharri".
"Ba sharri bane, ai ke ki ka fa
Rumaisa ta nufi hanyar satairs, cikin tashin hankali, da mamakin yadda jikar cikinta, take yi mata wayo, ta bi bayan rumaisa.
Ruma ta tsaya ta waiwayo ta ce "Idan ki ka biyoni sai na gaya masa" ta juya ta cigaba da hawa.
Ta koma a sukwane kitchen, ta ce "Aisya, da ku za a ha
u a
ulla mini sharri ko?"
Barira ta ce "Ba wani sharri baba uwani, mu ba butulu ne irinki ba, idan baki yi wasa ba, an
ulla miki kyakykyawan tarko kema, kamar yadda ake ha
a baki da ke, ake cin dudduniyar giwa".
"In ji uban wa?
Waye ya ha
a bakin da ni?".
Asiya ta ce "Oho, a juri zuwa rafi da tulu...".
Barira ta ce "Wataran zai fashe".
Ruma kuwa da
i take ji, ta san tana daf da tonawa baba Uwani asiri.
Ta shiga kitchen ta duba fridge, taga takawa ya kawo kaji, amma bai gaya mata ba.
Ga kayan miya duk ya ajiye bai gaya mata ba, balle ta yi aikin su.
Tana aikin tana mita, ya zo ya tarar da ita a kitchen.
"To uwar
orafi, menene kuma?".
"To ba kaine ka kawo aiki ba, kuma ba ka gaya mini ba".
Ya ce "No, su Aisya na ce idan sun gama aiki, su zo su gyara miki, sai ki
ibi naki, ki basu na gida".
Rumaisa ta ce "Saboda ni ban iya aiki ba ko?
To Wallahi ina
aramata, na iya gyara nama, ko kaza ko kofi, ni fa tun ina shekara uku mama ta ce nake kuka, a bani
are maggi, da daka, na iya aiki sosai da kake ganina".
"To Allah ya baki ha
uri, idan kin gama, ki dafawa mama wani abun, ko mu saya a waje, mu je ki gaishe ta, dan ni ina zuwa mu gaisa".
Tsalle tayi a kitchen
in "Yeeee, zan ga mama, amma shine ka yi mini wayo, ka ke zauwa kai ka
ai?".
"Eh, ai da yake maman tawa ce, ba taki ba, kuma a kyauta zan kai ki ba, da shara
Cikin mamaki ta ce "Shara
i kuma?"
"Eh shara
i mana.
Ta ce "Na me?"
"Kiss zamu yi"
Ta kwa
e fuska ta ce "Kiss, iskanci fa kenan".
Ko a jikinsa ya ce "Eh, shi zamu yi".
wallahi a'a,
azantar?"
Matsawa ya yi kusa da ita, ya sunkuyar da fuskarsa dai-dai tata, ta rintse ido ta kame jikinta.
Ya ce "Wai ke haryanzu kamar robot ki ke, ba kya jin komai ne?"
Ta sake kawar da kanta gefe, tana rintse ido.
Ya rungumota a jikinsa, ya kai fuskarsa tata.
"Wallahi idan ka yi mini zan yi ihu, kuma ma ba kullum nake yin brush ba, bakina wari yake" ba
aramar dariya ta bashi ba, gaba
aya ta tsorata sosai.
Ya girgiza kai ya ce "Ki yi girki mu tafi da shi, idan an yi sallar magariba zamu tafi" yana fita, tayi ajiyar zuciya, tana ta sauke numfashi.
Iman ce zaune a gaban Ammi, ta tattara mata hankalinta, jin ta ce mata, akwai maganar da take son su yi mai muhimmancin.
Ammi ta ce "Iman, Jabir ne yazo mini da wata magana, wai yana sonki, kuma nan kusa yake son ayi komai a gama, baki ji da
in da na ji ba, kin ga shi na gida ne, kuma ya san duk halin da ake ciki"
Ras!
Gaban Iman ya fa
i, mussaman ganin yadda ammi ke murna da al'amarin.
"Ya ki ka yi shiru, ba ki ce komai ba?"
Iman ta ce "Ammi tsoro nake ji, kin san mamansa ba za ta amince ba"
Ammi ta ce "Iman addu'a zamu yi, Allah ya sa ta amince ya shige mana gaba, na san babu yadda za ayi"
Jiki a sanyaye Iman ta ce "To Ammi" daga haka ta tashi ta tafi
akinta, ammi ta nuna goyon bayanta a kan lamarin, gashi ita ko ka
an, ba ta ra'ayin Jabir, hasali ma zuciyarta na tare da wani daban, da bai san tana yi ba.
Mai sunan baba yana
akinsu yana cin abinci, yana jiyo tsalle-tsallen ruma a tsakar gida, takawa kuma yana tare da mama suna hira.
Haka kurum ya ji gabansa ya fa
i, har sai da ya ji tamkar abincin da ya ha
iya ba zai wuce ba.
A take tunaninsa ya kai kan iman, ya janyo wayarsa, ya shiga What's app
in sa, sai dai ba ta online, to idan tana online ma me zai ce mata?.
Ya taso ya fito tsakar gida, rumaisa ta zauna ta saka Yasir a gaba, suna magana
asa-
asa.
"Yasir, kai ka san ta kan waya, na san kai gwani ne, hacker ne kai, hacking nake so ka yi mini"
Ya harareta ya ce "Ni ne hacker?"
"Yi ha
uri, wani abu zaka yi mini, wayarka zaka ara mini, zan ha
aka da wanda zaku yi aikin tare, sirri muke so".