Sashe 98
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai tsaye zai iya cewa hakan zai iya zama K
UDIRAR ALLAH
(*Ina ma'abota karance-karancen litatafan hausa, na san kun santa, Nazeefa sabo nashe, tsohuwar marubuciya, da ta saba nisha
antar da ku, da
an litatafan hausa masu ma'ana da ilimantarwa, ya kuke tunanin wannan turka-turka, DNA
in sa ya kasance daidai da na yaron da bai ta
a ganin mahaifiyarsa ba, haka zalika a iya saninsa tun daga
uruciya har girmansa, bai ta
a aikata zina ba?
Ku kasance da Nazeefa sabo nashe, dan jin yadda zata warware wannan turka-turka a cikin littafin
udurar Allah.
Masu bu
ata kai tsaye za su iya tuntu
ar ta a kan lambar wayarta 08033748387*)
sawa takawa yayi, ya
auki sabir yana juyi da shi, yana murmushi, ya ce "I so much miss you darling, how are you?" Yayi maganar yana sumbatar goshin sabir.
"Paapa, daddy kaga" yayi maganar yana nuna masa in da Mahmud yake tsaye.
Kallon in da Mahmud yake yayi, yana mamakin saurin wayon sabir, ya
aga kai yana dubawa ko zai ga su ammi, amma babu kowa sai Mahmud.
Ya kira laila a waya, ta sanar masa da cewa Mahmud ya zo
aukarsa, zai fara masifa, ta kashe wayarta.
Mahmud kuma yayi banza bai ce masa komai ba, bashi da wani za
i, illa ya je ya saka akwatinsa a boot, sannan ya bu
e bayan motar ya shiga.
Har suka fara tafiya, babu wanda ya tankawa wani, sabir ne dai da
i ya isheshi na ganin mahaifinsa, ya kasa zama wuri
aya, sai ya taka cinyar adam ya mi
e yana ta
o Mahmud "Daddy ka ga papa"
Mahmud yayi murmushi,yana shafo kan sabir da hannu
aya.
Takawa ya ri
e hannun sabir ya ce "Ina mimi?"
"Mimi, iman, baba" ya din ga jero wa adam sunaye, adam yana ta murmushi, yana jin yadda yayi kewar
an nasa.
Tun daga bakin gate, security suke yi wa adam barka da zuwa, aka
auki akwatinsa zuwa cikin gida.
Cike da
oki da son ganin mimi ya
arasa sashin ammi, ammi ce ta fara taro shi, ta rungume shi, ya dur
usa
asa yana gaisheta.
Ammi ta yi masa alamar ya tashi, ta sake rungume shi tana fa
in "Barka da sauka, ya hanya ya makaranta?"
"Alhamdilillah ammi, na same ku lafiya?"
"Lafiya
alau Alhamdilillah"
Laila ta ce "
an makarantar bokoko, sannu da zuwa"
"Yauwwa big aunty" yaran laila safiya, anam da haidar, suma suka taho da gudu, suka rungume takawa suna fa
in uncle.
Nusaiba da iman ma duk sannu da zuwan suke yi masa, fuskokinsu,
auke da tsantsar farincikin ganin dawowar ta sa, sai dai ya gama rarraba idonsa bai ga mimi ba.
Ya kalli iman ya ce "Amarya ba kya laifi, ya shirye shirye?
Kodayake dole a zo a sake wani shirin, tun da na dawo".
Dariya suka yi gaba
aya, yana ta son ya tambayi rumaisa, amma kunya yake ji, kuma dai ya san suna cikin hutun makaranta.
Nusaiba ta kai masa akwatinsa
akinsa da yake sashin ammi, takawa ya ce "Nusiaba ina mimi ne?".
"Wallahi ban sani ba takawa, anty laila zaka tambaya" ya jinjina mata kai.
Ya shiga yayi wanka, ya fito falo, an shirya masa abinci a dining, sai dai ammi kanta ta lura yadda yake ta le
e-le
e, ta san ba kowa yake nema ba sai rumaisa.
Laila kuma ta zauna ta saka shi a gaba da surutu, ya dubi laila ya ce "Yanzu a gidan nan a rasa wanda zai iya zuwa a cikinku ya taro ni?"
Laila ta ce "To yanzu a
afa ka taho?
Ba
aukkoka aka yi ba?".
"Amma shi ne yakamata ya je ya
aukko ni?"
"Wannan kuma matarka za ka tambaya, da ta shirya hakan".
Ya kalli in da ammi take, ya ga ba ta jiyo su, ya ce "Yauwwa, wai tana ina ne?"
"Ita wa?"
"Meye haka ne, matata mana".
Laila tayi murmushi ta ce "Tana nan
alau tana gaisheka"
Ya tsuke fuska ya ce "Wai meye haka ne?
Dan Allah tana ina, ina son ganinta"
"Zaka ganta ne, kai dai ka kammala cin abincin ka huta"
Ya dire cokalin ya ce "ya haka ne?
Watanni shida ba ma tare, na dawo kuma kin
oye ta".
"To wai me za ta yi maka ne?
Sai mun gama jan aji tukuna".
Yayi dariya ya ce "Jan aji, wane ajin kenan, ina fatan ba wata rigimar ki ka koya mata, in the name of jan aji ba?"
"You will see" tayi maganar tana dariya.
Mirsisi anty laila ta
i fa
a wa takawa, in da rumaisa take, sai da ta kai ga ya cire kunya ya cewa ammi "Ammi wai ina maman sabir ne?"
Ammi ta ce "A'a bani zaka tambaya ba, ai dama da zaka tafi laila ka bawa ri
o, kuma da zaka dawo ta ce ba ruwana da abun ku, dan haka babu ruwana".
Wasa
har la'asar, tun yana tambayar har ya ha
ura, sai daf da magariba, laila ta ce masa jeka gida, zan kawota.
Da fari bai yadda ba, sai da ta rantse masa tukuna, sannan ya amince.
Da ya je ya tarar da gida ko ina tsaf, duk an sauya fasalin zaman furnitures
in, ko ranar da aka kai masa rumaisa, gidan bai ha
u har haka ba.
Yana zaune a falo, yana kallon
wallon dole, saboda ya ma rasa abun yi.
Ya ji maganganu ana hawowa sama, da sauri ya tashi tsaye, yana jiran isowarsu.
Laila ce da Iman, sai nusaiba, rumaisa ta du
une da mayafin lafayarta.
Murmushin sa ya fa
a, suka matsa daga kusa da rumaisa, ta
aga kai ta kalleshi, ta sake rufe fuska tana murmushi,
arasawa yayi gabanta ya rungumeta, yana murmushi.
Rumaisa ta rintse ido, saboda wata irin kunya da ta kamata, ganin yadda ya rungumeta a gaban su laila.
Nusaiba kuwa v
ideo take yi musu, tana cewa bari muyi
ara'i tun da bamu yi a lokacin biki ba.
agota yana son
are mata kallo, amma ta hana shi damar hakan, sai cukuikuye jikinta take yi, mayafin gashi sai wani irin
amshi ne kala
yake tashi daga jikinta.
Laila ta ce "Ku zo mu tafi, kar ya saka mini duka, saboda jan ran da na yi masa, ga ta nan ku cinye juna,
arewar
auna".
Adam ya ce "Eh
in, Allah ya bada lada, amma an wahalar da mu haba".
"Da
afarka zaka zo nemana, zan rama ne" tayi maganar tana dariya, su iman suka bita suka tafi.
Suna tafiya, ya tsuguno dai-dai tsayinta, ya sake rungumota jikinsa, ya ce "I miss you little mimi"
Kasa magana tayi, kawai taji hawaye na zubo mata, jin tana sheshshe
ar kuka, ya sanya ya
agota, ya ce "Yaya aka yi?" Kasa shiru tayi, ta cigaba da kukan.
Ya zauna da ita a jikinsa a kan kujera, ya ce "Gaya mini menene?".
"Ba kai ne ka da
e ba, kuma kwanakin suka
i cika ba?"
Takawa yayi dariya ya ce "To ni na hana su cikar?.
Allah sarki, duk murnar ganina ce har da kuka?
I so much miss you dear"
Lafewa tayi a jikinsa, tana cigaba da kuka, cike da shagwa
a, ganin dawowar ta sa take yi, tamkar a mafarki.
"Mimi, meye sirrin ne?
Kin ga yadda ku ka yi kyau kuwa, kalli skin
inki, duk da dare ne, kin yi fresh ga wani
amshi mai da
i da ki ke yi, i like it baby"
"Baby kuma, kamar wata mijin anty laila, gursumemen dattijo wai baby, ni in dai zaka ce mini baby, sai ka sayo mini feeder, da kayan wasa"
"Ai na sani, ko shekara
ari za ayi, ba zaki canza halinki ba mimi"
Hira suka sha sosai, rumaisa ta din ga bashi labarin wasu daga abubuwan da suka faru, sai dai tafi karkata ga laabrai masu da
i da suka faru.
Haka shima ya din ga bata labarin makaranta, sai da suka raba dare a falon, ya ce suje
akinsa su kwana, amma ta kada baki ta ce Ba zata kwana a gado
aya da shi ba, sai ka ce Anty laila.
"Au kina nufin laila ce mara kunya ko, sai na gaya mata.
Kuma banda gulma ba sau biyu kina kwana tare da ni ba?"
"To ai wannan tsautsayi ne, Anty laila dai kama rayuwar turai ta ratsata, take gaya mini ita
aki
aya take kwana da mijinta, wai tare a kan gado ya rungumeta, ni dai wannan karatun nata ba
auka nake yi ba.
Dan ba iyawa zan yi ba"
Yayi murmushi tare da shafar sumar kansa, ya ce "Shikenan a sauka lafiya, tsarabarki sai Allah ya kaimu da safe"
Babu kunyar komai, ta wuce
akinta.
Sai dai da ta tafi
akin, ta kasa manta rungumar da yayi mata, haka ta shirya ta kwanta bacci, tana sake ganinsu a tare a cikin idonta, yana magana yana yi mata dariya.
Rungume pillown tayi, ta furta "papa a hankali"
Washegari da wuri ta tashi ta hau aikace-aikace, ta gyara ko ina duk da babu datti.
Ta shiga kitchen ta ha
a abincin karin kumallo, ta le
akin Adam.
Ya lullu
e jikinsa da bargo, saura fuskarsa kawai a ya bari a waje, baccinsa yake yi hankali a kwance, kai da gani ka san a gajiye yake.
Ta kalli agogon
akin, tara da rabi na safe, a hankali ta ce 'Papa baka jin yunwa ne?'
Sai kuma ta tuna lecture malamarsu da ta laila, wai yadda ake tashin miji daga bacci.
Ta rife bakinta da hannunta ta ce "Ni, haka kurum in je in wani kama shafa shi, ina cewa ya tashi, kamar wani mage, ko
an jariri, ai gara in daki
ofa da
arfi irin yadda mama take yi wataran a gida, idan haka ne abun, meyass a gida ba a haka ake tashin su Yaya usy ba?
Kai anty laila bata da kunya, zaman turai duk ya canza ta'.
Ta gama soki burutsunta, ta koma kitchen tayi wanke-wanke.
Daga nan ta tafi
akinta, yin wanka.
Sai dai ko da ta fito daga wankan, bisa mamakinta adam har ya tashi, dan ya ma biyota
akin.
"Wai daga zuwana nayi wanke -wanke har ka tashi?" Tayi maganar a
an tsorace tana rufe jikinta.