← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 126

Sashe 87

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Laila ta ce "Sai lokacin da ki ka fara bin umarnina"
"Anty laila dan Allah, so nake na ganshi"
"Kin fiye taurin kai ne, sai lokacin da ki ka fara yarda zaki yi abun da nace miki ba gardama"
"To me ki ke so na yi?"
Ta ce "Ba wannan ba ma, so nake mu bashi mamaki, sai kin fi haka kyau da cika, ke baki ga yadda jikinki ya fara yi ba ne"
Ruma ta ce "Na gani, kullum idan na je wanka ina dubawa, idan sun fara girma".

Laila ta yi dariya ta ce "Ashe dai kina son su fito".

"Wallahi ina so"
"To ki mayar da hankali da cigaba da shan kununki, bayan sabayar maman Khadija ma, akwai maganin maman ilham, shi kuma a iya fito da nono yake aiki, baya sanya
iba, ha
inta ha
i ne mai kyau
an mambila ita ma.

Rumaisa daga lokacin da mace tayi aure, zama bai ganta ba, shekaruna a
alla talatin da hu
u, amma kalleni kamar
ar ashirin da biyar.

Bana zama, abu ba sai ya lalace ake gyara shi ba, garkuwa ake yi kafin ya faru, nan gaba kina haihuwa kina shayarwa, dole zasu ran
wafa ko su zube, amma idan ki ka tattala su, ki ka kula da su, tsaf zaki yi ta haife-haifenki, ba tare da kin sirewa miji ba.

Kuma ba ina nufin ki je ki sai abun da baki san menene ba ki sha, ba haka nake nufi ba, duk abun da na baki kiyi amfani da shi, na san kyansa da ingancinsa, kuma na san da me aka yi shi.

Kin ga maman Khadija na ta ha
in kunu ne na sabaya, da yake gyara jiki, ya sanya
iba da gyara fata, kuma kowa na iya sha.

Ita kuma maganin maman ilham, akwai matan da suna da
iba, basa bu
atar yin
ibar, gyaran nonon kawai suke so, ita maganinta ha
e-ha
e ne, na natural abubuwa, ba shi da side effect kayanmu ne na islamic da saiwoyi masu kyau, ake kawo mata daga mambila ta ha
Ya ki ke gani, idan mutum ya ha
a garin kunun sabayar maman Khadija, da kuma maganin gyaran nono na maman ilham?

Rumaisa ita mace ba ta zama ba gyara, dan haka so nake ki cika kiyi kyau, kan dawowar takawa".

Ruma ta yi shiru sannan ta ce "Ni
fa na zata kawai amfaninsu a shayar da
a, ashe mutum gori ake yi masa idan bashi da su"
Laila ta ce "Sosai makuwa, shiyasa ake son gyarawar ai, kuma gori ba iya na mata ba, har na miji, wanda ya fi kowanne takaici ba, miji yayi miki gori dan baki da su, ko kin bari sun lalace"
Ruma ta sake gyara zama ta ce "To ita ma na maman ilham
in zaki sai mini?"
"Eh mana, mai ze hana?

Ki din ga biyayya kawai, mun gama magana da ita ma".

Cikin farinciki ta ce "Allah ya sa su fito kan papa ya dawo, kin san me? ce mini fa yake, wai nasa yafi nawa girma, wai nawa kamar girman wake, daga baya kuma wai kamar murfin jarkar faro".
yalewa da dariya laila ta yi ta ce "Rabu da shi, kan ya dawo zai sha mamaki, sai ki rama.

Ai tun da akwai kunun maman Khadija, da kuma ha
in maman ilham, an wuce wurin, kin wuce gori mutuniyar".

"Allah ya sa anty laila, to zasu kai kamar na samha?

Su Fauziyar nan, wai a dubi samha ta fini komai amma ya aureni, idan nawa suka fi nata, ai ba zai aureta ba ko?"
Laila ta ce "Wannan kuma effort
inki ne zai sanya, ya aureta ko ya fasa"
*INA MASU SON WUCE GORIN KISHIYA, DA NA MIJI, KAI HAR MA DA NA
AN UWANKI MATA, TO KU GARZAYA KU GWADA KUNUN SABAYAR MAMAN KHADIJAH DA KE ZAUNE A ZARIYA, BAYAN FEDERAL PALLADAN ZARIYA 08033411249, KU TUNTU
ETA KAI TSAYE TA LAMBAR WAYARTA*
*HAKA ZALIKA KU HA
A DA MAGANIN MAMAN ILHAM MAI TULA-TULA, MAGANINTA INGANTACCE NE, WURIN BIYAN BU
ATUNKU, BA TARE DA CUTAR DA LAFIYARKU BA, KU TUNTU
ETA TA LAMBAR WAYARTA 0813 561 3021 TANA NAN A KAWO ROAD KADUNA*
*HAJIYATA KAR KI BARI MATA SU SHA GABANKI, SU RIGAKI MALLAKAR MAGANIN MAMAN ILHAM, DA NA MAMAN KHADIJAH, MACE SAI DA GYARA, SUNA TURA KAYANSU KO INA A FA
IN A NIGERIA, HAR MA DA
ASASHEN DA MUKE MA
WABTAKA DA SU*
Bayan sallar azahar, mama ta je ta duba iman, jikin da sau
i, amma dai tana jin jiki sosai.

Laila kuwa mama ce ta burgeta, saboda yadda take komai nata a nutse, gashi tun da tazo, rumaisa ke tsokanarta take son sakata magana, saboda kamar kakarta ta mayar da ita.

Mai sunan baba ya dawo daga kasuwa, ya tarar mama bata nan, abun da yafi komai
ata masa rai kenan, dan haka ko abinci ya
i ci, ya koma
ofar gida ya zauna.

Ya kai awa guda da rabi sannan mama ta dawo.

Mama kamar
a da uba, a wajen ta fara yi masa bayani, dan ta san ba shi ba, hatta sauran
anta, ba sa son su dawo su ga bata nan, amma na sa yafi yawa.
anwar mijin rumaisa aka kwantar a asibiti na je dubata, daga nan na wuce mandawari na sada zumunci da
an uwana"
"Wacce daga ciki?"
Mama ta ce "Wadda ka ke tsoratawa mana, iman, ciwonta ne ya tashi, ban ma tarar da hajiyar ba, sai wannan yarinyar, da wata yayar mijin rumaisan".

"To ya jikin nata?"
"Jiki Alhamdilillah, amma dai har na taho bata bu
e ido ba"
Mama ta
an yi shiru tana nazarin mai sunan baba, sannan ta shiga gida.

Mama na shiga gida, umar ya ciro wayarsa ba tunanin komai ya kira wayar Iman.

Sai dai rumaisa ta
auki wayar.

"Ina me wayar?".

"Mai sunan baba muna asibiti fa, ba ta da lafiya, ba ta tashi ba haryanzu"
Ya katse wayar ya tashi, duk da yunwar da yake ji, ya shiga gida yayi alwalar magariba ya fito.

Ya gama yanke koma menene, yau sai ya je ya ga jikinta, dan gaba
aya hankalinsa ya tashi.

Bayan kowa ya tafi, ya rage daga iman sai nusaiba, laila ta ce za ta je gida tayi wanka ta dawo, ba sai ammi ta kwana a asibitin ba, su kwana ita da iman da Nusaiba.

Tun kan ya shigo, gabanta ya tsananta fa
uwa, ba tare da ta san dalilin hakan ba, sai dai ba tare da tayi tsammani ba, ta ji an mur
ofar yayi sallama.

Da sauri iman ta fara kiciniyar neman hularta, dan kanta ko
an kwali babu, ba ta ta
a zaton mai sunan baba, ko da wasa.

Nusaiba ta ce masa "Ina wuni"
Ya amsa mata a ta
aice kamar yadda ya saba.

Ba tare da fargabar komai ba, ya je gaban gadon, ya zauna a kan kujerar da ke gaban gadon.

Ba tare da ta kalleshi ba ta ce "Yaya umar ina wuni"
"Ban ganshi ba" ya bata amsa.

Kamar yadda yayi tsammanni, ta
ago ta kalleshi, ta mayar da kai ta sunkuyar.

Ya waiwaya ya kalli nusaiba ya ce "Can you excuse us?" Ba musu Nusaiba ta tashi ta fita.

Mai sunan baba ya kalli iman ya ce "Meya sameki?" Yayi maganar kamar
an sanda na tuhumar mai laifi.

"Bani da lafiya"
Jin shiru bai ce komai ba, ya sanya ta sake
agowa, ya zuba mata ido, yana jiran ta bashi amsa, dan wadda ta bashi ba ta gamshe shi ba.

"Zuciyata ce take kumbura"
"Meyasa?"
"Nima ban sani ba"
Ya ce "Kin sani"
Shiru ta yi tana wasa da yatsunta.

Ya ce "Well, Allah ya sauwwa
e, kin san condition
inki, bai kamata ki din ga wasa da lafiyarki ba, and na ji rumaisa ta ce You are getting engaged very soon, Allah ya sanya alkhairi"
Kawai ta fashe da kuka, yayi
uri da ido yana kallon ta, dan bai san me zai ce mata ba.

Tayi me isarta, sannan ya ce "Auren ne ba kya so?"
Ta jinjina masa kai alamar eh.

"Meyasa ki kai shi gidanku, idan ba kya son shi?"
Iman ba ta san ya aka yi ta tsinci kanta da yi wa mai sunan baba bayani ba "Bana son shi, mamansa ta ce ba zai auri wadda ba ta da asali ba, gashi ya riga ya kai maganar wurin wambai"
"Idan ba kya son shi, wa ki ke so?"
agowa ta yi a hankali, suka ha
a ido, jikinta yayi sanyi yayin da mai sunan baba yaji tsigar jikinsa tana tashi.

"Kuka ba ya maganin matsala, Addu'a ce magani, Allah na iya canza komai within seconds"
A sanyaye ta ce "Labarina ba zai canza ba yaya umar, yarinya
ar tsintuwa"
Ya mi
e tsaye ya ce "Zai canza, put your trust on Allah, Allah Ya
ara lafiya" tabi bayansa da kallo, wata irin
aunarsa na ratsa zuciyarta.

Yayin da shi ma yake jin matsananciyar soyayyarta da tausayinta a nasa ran, ji yake tamkar kar ya tafi, sai ta samu cikakkiyar nutsuwa ta kwantar da hankalinta.

Yana daf da kaiwa
ofa, Jabir ya bu
e ya shigo.

Ayshercool
08081012143
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.

Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
Kallon-kallo suka shiga yi, tsakanin shi da umar, sai dai babu alamar mai sunan baba zai bashi hanya, sai jabir ne ya kauce masa ya bashi hanya.

Mai sunan baba na fita, ya jiyo muryar jabir yana yi wa Iman tsawa "Wai iman waye wannan, meye al
arki da shi, uban me ya zo yi wurinki?"
Cikin wata irin azababbiyar zuciya mai sunan baba ya koma
akin, motsin shigowarsa ya sanya jabir ha
iye sauran maganar sa.
Chapter 87 · 0% Book details