← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 126

Sashe 25

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.

Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.

Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.

Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.

Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.

Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.

Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.

Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.

Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.

Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.

Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.

Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.

Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.

Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.

Supplement na whitening/glowing skin*
*15.

Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
*PAID BOOK NE,
500 ME VIA 0009450228, AISHA ADAM JAIZ BANK, SAI SHAIDAR BIYA TA 08081012143*
Gaba
aya Adam bai san yadda aka
are zaman ba, da
yar ya tashi ya nufi
akinsa, yana neman yayi karo da bango, dan ko gabansa ba ya gani sosai, saboda matsanancin ciwo da kansa yake yi, ga juya masa da duniyar take yi, ga wata irin kururuwa da yake ji a kunnensa.

Innalillahi wa Innalillahi raji'un, yake ta maimaitawa.

Gadonsa ya laluba ya kwanta, yana ta sauke numfashi, yana addu'a, sai dai kamar a hayaniyar yake jin muryar rumaisa, duk da baya gane me take fa
a, daga haka bai kuma sanin in da kansa yake ba.

Bai san iya adadin lokacin da ya shafe a haka ba, ya ji
amshin turaren ammi, tana ta
a shi ta ce "Adam wai lafiya kuwa?" Ya bu
e idonsa a hankali yana kallon ammi.

"Wa meyafaru da kai ne?

Tun da turaki ya zo aka yi maganar nan, daga yi masa rakiya, na dawo na tarar baka nan, tun
azu kake bacci sallar magariba fa ake yi yanzu"
Haryanzu kansa bai daina ciwo ba, ya dubi ammi ya ce "Bacci ne yayi mini nauyi, bari na tashi"
"Ka hanzarta ka rama sallolinka, kar ka sake bari lokaci ya
ure maka ba ka yi salla ba, sonake mu je gidansu rumaisa, mu sanar musu, yau asabar ka ga nan da kwanaki shida kenan za a kai ku
Magana yake son yi, amma ammi ta ce "Bana son musu, ka hanzarta bana son
ata lokaci"
Kawai ya jinjina mata kai, dan shika
ai ya san abun da yake ji, cikin dakiya ya tashi ya shiga yayi alwala, ammi kuma ta koma falo.

Iman kuwa tausayin rumaisa take ji sosai da sosai, ji take kamar ta sanar musu da abun da yake faruwa, da irin furucin da Samha ta yi.

Sai dai tana tsoron abun da ka iya biyo baya, mussaman yadda Samhan ta
ware a iya fuska biyu da masifa, dan ita ba ta tausayawa kanta, yadda Samha ta yi zaton ita adam zai aura, kamar yadda take tausayawa rumaisa.

Adam saboda yanayin jikinsa, ya ce wa yaronsa sidi ya kaisu gidansu rumaisa, yayi iya
arinsa da jarumta ya danne yanayin da yake ciki, sai dai jirin ya kasa barinsa.

Rumaisa kuwa, tana gida jikin mama tana
uni, ta yi wa Huzaifa da Yasir rashin kunya, sun ce wannan satin ba za su wanke mata kaya su goge ba sai dai ta yi abun ta.

Mama ta goya musu baya, ta ce "Kar ku wanke mata, tun da ba ta da ta ido, ai yakamata ta fara wanke kayanta da kanta yanzu, ke zaki wanke abunki yau"
Cikin shagwa
a ta ce "Dan Allah mama ki ce su wanke mini, idan na yi wanki rashin lafiya zan yi"
Mama ta kalleta baki bu
e ta ce "Sangarta mai sanya kifi kukan wanka, samun wuri ne ya sanya ki ke wannan maganganun ma, ke ba dan Allah ya sa da su
in ba, ai shekara tara kin fara wankin ki, ko yaushe su suke yi miki, ba kuma dan baki iya ba, dole ki kar
i abunki"
Rumaisa ta sake langa
e kai ta ce "Dan Allah mama ki ce su wanke mini, ni fa yarinya ce"
"Eh nono ma ki ke sha" ta kwanta a jikin mama tana cewa "Mama dan Allah" mama na shirin ture rumaisa, ruman ta tashi zaune da sauri, ta
an tsuke fuska.

Mama ta ce "Lafiya kuwa?"
"Kamar baban Sabir zai zo gidan nan, yana hanya"
"Baban Sabir kuma?" Ruma ta jinjina kai ta ce "Haka nake ji a jikina"
Huzaifa ya ce "Iyeee soyayya da
auna, bari zamu gani ai"
Rumaisa ba ta iya yi wa Huzaifa martani ba, saboda ji ta yi
irjinta ya yi nauyi, jikinta kuma yayi sanyi
alau.

A hankali ta zame ta kwanta a jikin mama, ta lumshe idonta.

"Ki tashi bana son barcin la'asar, ki yi shi ki tashi da fushi ki hanamu sukuni da koke-koke da
acin rai"
Maimakon ta tashi, sai ta sake langa
ewa, ta ri
e hannun mama.

Mama ta kalli rumaisa ta ce "Ke!

Lafiya kuwa?"
Ruma ta jinjinawa mama kai alamar eh.

Mintuna ashirin, sai ga sallamar ammi, mamaki ne ya kama mama, dan ba su yi waya ammi za ta zo ba.
oye mamakinta, ta amsa mata cikin mutuntawa.

Suka gaisa da mama, ammi ta ce "Maman sabir bacci take yi ne?"
Mama ta ce "Rigima dai take ji, wai sai an yi mata wanki, na ce ma ta tashi kar ta yi mini barcin la'asar, ta tashi ta ishi mutane da kukan banza"
Ammi ta yi murmushi ta ce "Haba maman rumaisa, kamar rumaisa idan ba ayi mata wanki ba, ai ba zata iya ba, kar a ramar mini da ita kan ta zo fa"
Suka yi dariya, ruma daga kwancen ta ce "Ammi ina wuni"
"Lafiya
alau rumaisa, kina lafiya?"
"Lafiya
alau"
Ammi ta ce "To masha Allah, tare muke da takawa fa"
Mama ta ce "Ahh kuma ki ka bar shi a waje, Yasir ka ce ya shigo mana"
oye mamakinsu suka yi, dan rumaisa ta ce ta ji a jikinta yana hanya.

Tun da yayi sallama jikinta ya kuma sanyi, ta rasa menene yake yi mata da
Ya shigo
akin mama, suka gaisa, mama ta ce wa rumaisa "Ba zaki tashi ki gaishe shi ba?" A hankali ta tashi zaune, ta kalli Adam sau
aya, ta kawar da kai ta sake kallonsa na biyu amma ta kasa magana.

Mama ta ce "Ba magana nake yi miki ba rumaisa?"
Ammi ta ce "Wannan
ar tsamar ta su, idan da sabo sun saba".

Mama ta ce "wannan rashin
a'a ne, ya girmeta, kuma mutumin da zaka aura ka din ga yi masa haka, iskanci ne kawai, ai ba haka take yi wa sauran mutane ba"
Rirri
e mama ta yi cikin kuka ta
oye fuskarta ta ce "Mama baki san me nake gani ba ne"
A rikice ammi ta ce "Me ki ke gani rumaisa, yi mini bayani?"
"Hararata yake yi, idan ya harareni ni tsoro yake bani" haka kawai mama ta ji rumaisa
arya take yi, dan ta sha fa
a ita fa ban da fuskar mai sunan baba, babu wata fuska da take bata tsoro.

A zahiri kuwa, a karo na biyu yau ta ga abun da ta gani a tare da adam, kamar yadda ta ta
a gani, lokacin suna asibiti.

Idonsa gaba
aya ya koma ba
irin, babu wannan farin, sai haya
i da yake fita, kamar ana kunna itace, a wannan karon har da kamar harshen wuta daga idanun nasa.

Shi kansa adam, cikin jikinsa wata irin rawa yake yi, amma a zahiri yana zaune normal, jikinsa ji yake tamkar ana sassra shi, ba bu wani abu da yake muradi, banda ya sha
e ruma ko ya ri
e ta, ya samu sassauci.

Ya sunkuyar da kai, mama kuma
uluwa ta fara yi, da lamarin rumaisa, dan a ganinta rashin mutunci ne kawai.

Ammi ta ce "Haba rumaisa, shi ne har da kuka, ba hararki yake yi ba, haka yake dai bai fiye fara'a ba, ku da kun kusa zama abu guda ma.
Chapter 25 · 0% Book details