Sashe 70
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ammi ka ga da mama da Ammi, da yayyena, da Anty Aisha da Sabir, da mai girma turaki, da gwaggo, da iya, da malam habibu na islamiyyarmu, da barde
an bindigar da yake bani abinci, da Bashir abokin takawa da ya tsinceni, da Iman kai duk wanda suke yi mini mutunci a rayuwa, kullum sai na yi musu addu'a da fatan alkhairi"
Ya ce "wonderful, gaskiya nima a taimaka a sakani a ciki".
"Eh zan saka ka, amma kai wa ka ke yi wa addu'a, tsakanin Ammi da wannan matar?" Shiru ya yi jikinsa ya yi sanyi ya kalli rumaisa.
"Daddy, duk yadda nake son Sabir, da anty aisha na raye, duk wahalar nan da na sha, ba shi da kamarta, kuma dole ne ya bita, to kamar haka ne fa, kai da wannan matar, duk rashin ji na, Mama sai dai ta yi ta cewa Allah ya shiryeni, amma kai har ka saka Ammi ta yi maka kuka, kana da kirki amma ita ba ka yi mata meyasa?"
A dai-dai nan, ya iso
ofar makarantar su, bai amsa mata ba, yayi shiru.
Ta ce "Yauwwa, ya batun baba uwani, ta je kuwa?"
Ya girgiza mata kai ya ce "A'a, kuma ban ji mummy ta yi maganar ba, ina ga ba ta kai ga fa
a mata ba"
Ta bu
e motar ta ce "Shikenan sai an jima, na gode sosai Daddy" ta nufi cikin makaranta.
Sosai maganganun rumaisa suka ratsa shi, baya samun wanda zai din ga tattauna maganar nan da shi, yana ji a jikinsa abubuwan nan da suke faruwa, tamkar juya sama ne a
asa, gaba
aya abubuwa basa tafiya daidai, amma jin sa yake, tamkar an
ora masa dutse, kuma kamar a cikin wata kurku yake da ruhinsa ya kasa samun salama.
Ranar da ammi ta zubar da hawaye, saboda ya
i auren iman, ji yayi kamar zuciyarsa tana ci da wuta, ya da
e yana ganin abun a idonsa, amma ya ji farincikin mummy shi ne a gaba, dan haka wannan bakomai bane ba.
Sosai Adam yake masifa, jin wai mahamud ya
auki rumaisa zai kaita makaranta.
"Takawa, ka sakawa zuciyarka salama, dan Allah ka yi ha
uri mana".
"Ammi kin san ba shiri muke ba, idan ya kitsa mata wani abun fa?
Ko ya bugi cikinta ta saki baki tana zuba, meye ha
insa da matata?
Yarinyar nan ba cikakken saiti ne da ita ba, kar a cutar da ita*.
Ammi ta ce "Kana da gaskiya, amma na ga ta su ta zo
aya, in sha Allah babu wani abu da zai faru, tun da ka ji sau
i ma, sai ku tafi amma dan Allah kar ka ce zaka yi fa
a, kaga ba ka da cikakkiyar lafiya.
Kuma ka sani ko a dalilinta komai ya dai-dai ta tsakaninka da
an uwanaka?"
Kallon idon ammi yake, tuni har hawaye sun cika mata ido.
"Shikenan ammi, ba zan yi magana ba, ki yi ha
uri, amma dole in raba shi da iyalina".
Da aka tashi daga makaranta, Adam ne ya zo
aukar ta, saboda ya ji sau
i sosai, ciwon bai kuma tashi ba.
Tana ganinsa ta hau dariya "Ka warke ne ka zo da kanka, da adaidaita sahu zan hau na tafi ai".
Fuskar sa babu walwala, yayi mata banza, ya ja motar suka tafi, sai dai ta ga ya nufi gidansu, maimakon na Ammi, ganin ya na ta cika yana batsewa, ya sanya ba ta kula shi ba, ta cigaba da harkokinta.
Ko da suka je gida, su Asiya suka din ga yi musu sannu da zuwa, suna yi wa Adam sannu, dan baba uwani ta gaya musu, maigidan ne babu lafiya.
Ya wuce
akinsa ta wuce nata, ta yi wanka, ta kwanta baccin da ba ta samu yi jiya ba.
Sai da aka yi la'asar, sannan ta tashi, taje kitchen ta ha
a shayi, ta zuba madara fal da milo, ta dafa
wai ta ci abunta, sannan ta
au littafinta, ta tafi
akin Adam.
Yana zaune a kan kujerar
akin sa, yana dudduba wasu takardu, ta yi sallama ya amsa mata a ciki, ba ta damu ta je gabansa ta tsaya, ta ce "Albishirinka?"
Ya kalleta ya ce "Ya aka yi?".
Ta nuna masa littafinta, na assignment
in da ta yi, ta zana malaminsu, ta ci 10/10.
an kalli littafin da mamaki, sannan ya kalleta, alamar yana jiran bayani.
"In gaya maka har malamin ya kirani gaban allo, zai yi disgracing
ina, ya
aga littafin
an ajin suna dariya, ya tambayeni da turanci wai meye wannan?
Ni kuwa na ce ni ban iya
irar komai ba, amma idan malamai suka yi kyau kamar zanen nan nawa, to za a samu
alibai masu
ari da tsara zane kamar nawa, koma fiye da nawa, Aikuwa aka dinga tafa mini,ya ka ji azancin nawa"
an murmushi gefen baki ya yi, dan ya fuskanci ita fa dan kana fushi da ita, kai ta shafa.
Ya ce "You try".
"Yauwwa, sai ka saya mini kyauta, teddy bear nake so, da kuma
ar tsana babba, sai lunch box
ina"
Yayi mata kallon ba zaki girma ba.
"Ya naga kana kallona?"
"Mahmud, Ala
arki da shi bana so, kar ki kai ni bango a kan haka".
"Wai meyasa zaka saka ni a cikin fa
a ku?
Ni meye nawa yana yi mini kirki, shikenan dan kuna fa
a nima sai na din ga jin haushin sa.
Jamil, Jabir, Samha ala
ar ka da su bana so, Jamil da Samha, sun wahalarsa da matarka, su meyasa ba ka gaba da su?" Ta yi maganar tana tsare shi da ido.
Rasa bakin magana yayi, duk yadda kake tunanin rumaisa ta wuce nan, a zahiri tana da
uruciya da wauta, but she have a very sharp brain, ba shi da amsar bata a yanzu dan ta
ure shi.
Amma saboda kar ta ga ta yi nasara ya ce "Ni ne shugaba, a gaba nake da ke, dan haka duk hukuncin da na yanke dole ki bi".
au littafinta ta ce "Babu biyayya ga abokin halitta wurin sa
awa mahalicci, duk da
ancina a makaranta, na san wannan, kuma Allah ya yanke rahamarsa ga mai yanke zumunta, Annabi ma ba ya tare da mai yanke zumunci, sai ka din ga jin tsoron Allah wurin yanke jiki kai ma" ta fice ta koma falo ta bar masa
akin.
Mintuna ka
an ya fito ya fice daga gidan gaba
aya, ya dafe kanta ta ce "Na shiga uku wannan wane irin abu ne, anya kuwa zan iya, ni duk na gaji" tayi tsaki, ta tashi ta je ta ciko roba da gugguru, ta
aukko lemo, ta zo ta saka a gaba tana ci, tana kallon cartoon.
Hayaniya ta ji ana hawowa sama, ta tsaya tana jiran taga waye zai shigo?
Samha ce da Fauziyya, da kuma ru
ayya sai zee
anwar Samha, baba uwani biye da su, hannunta ri
e da foodflask.
Babu ko sallama suka zo suka zazzauna, baba uwani ta ajiye kwanukan, ta ja gefe.
Samha ta kalli rumaisa ta ce "An samu duniyar da babu a gidan tsoho, an yi
ai a katafaren gida, da duk dangi babu irinsa" rumaisa ta yi mata banza, ya cigaba da kora lemonta.
ayya ta ce "Allah wadaran naka ya lalace haryanzu ban ga technology a auren wannan busashiyar yarinyar ba, da ko rantsuwa na yi babu kaffara, ragowar masu garkuwa da mutane ce, sun gama lalata ta"
an shiru ruma ta yi tana tunanin, me take nufi.
Fauziyya ta ce "Ba wani technology, wula
anci ne kawai, dan Allah dubi Samha ki dubeta, ita ta isa ta kira kanta mace ma wallahi wannan ko a mai aikin samha ba ta isa ta zo ba, kalli bakin shegiya yadda take auna madara, saboda samun wuri, ga
irjinta fayau kamar faifai ba wata mamora, amma wai ita ya aura".
Rumaisa ta yi gyatsa ta ce "Gidan miji da
i, mussman irin gidan papa, auren mai ku
i da
i ba, na samu promotion, gida babu, na samu a gidan miji" tayi maganar tana lashe madarar hannunta.
Fauziyya ta ce "Ke dalla rufewa mutane baki, tashi ki kira mana
an uwanmu, mun zo duba shi"
Cikin tsawa rumaisa ta ce"Ba zan kirawo shi
in ba tun da ke ba uwata ba ce"
Samha ta ce "Ke, uban wa ki ke yi wa tsawa".
"Uban duk wanda ya tsargu, ba sunana Aisha ba, sunana rumaisa Mahmud,
anwar maza, ku tambayi yayan naku wace ni, kawai ku zo ku cika mini kunne, wai ko a
ar aiki ba zan zo ba, ai Allhan ba naku ne ku ka
ai ba, da ban zo a
ar aikin ba, sai na zo a matar gida, antynku ce ni, tun da matar yayanku ce ni, ke kuma da ki ke cewa ke ce mace, na ji ni namiji ce, ni duk wadda ta yi mini, wallahi sai ta ci ubanta, babu wata barazana da tashin hankali da ban gani ba, dan haka ba zaku
aga mini hankali ba, ke kuma da ki ke cikakkiyar macen, kin san idan ki ka gama cikar, zubewa zaki yi ki fara tsufa, kin ga ni kuma a lokacin da ki ka fara tsufa na cika ko?
Banza kawai"
"Ke!
Kina
ar matsiyata ni ki ke gayawa haka?
Kina da hankali kuwa, waye ubanki a
asar nan, har ni ki ke cewa ubana zaki ci?"
"Eh na fa
a, sai na ci ubanki, da ke da duk wanda ya ce zai zageni,
an fashin daji ma, ba su razana ni ba, balle ku shashashai, gwalagwaje, marasa mutunci, idan tunaninku gayya, ku taron mata ne, ni ka
ai dai-dai nake da tunanin maza bakwai".
Ayshercool.
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012243, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.