Sashe 94
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ya
aga kai ya kalli mama.
"Ashe neman aure ka ke ban sani ba?"
Gaba
aya suka
aga kai suna kallon mai sunan baba.
"Mun yi waya da hajiya, ta ce sun baka dama ka fito, sai dai ban san zancen ba sai
azu da ta kirani a waya".
Ayshercool.
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR
DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?
KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?
TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
Supplements na karawa fata kyau da sheki
glowing skin*
Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.
Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.
Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.
Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.
Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.
Supplement na whitening/glowing skin*
*15.
Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.
Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
*TALLA!
TALLA!!
TALLA!!!
ANO DAGA LITTAFIN NAZEEFA SABO NASHE, MAI SUNA
UDURAR ALLAH*
Ta Yaya zai zama jinina alhali ni na san bayan matana ban tab
a kusantar wata mace ba?
Ya furta kai tsaye yana kallon likitan da sakamakon gwajin yake hannunsa.
Likitan yana jinjina kai ya sake furta
Tabbas Jaheed jininka don gwajin k
wayar halittarku da komai ya tabbatar kai ne mahaifinsa kafin a kai ga haka ma ko Kamanninku da suka zamo kwabo da kwabo sun tabbatar da Hakan koda Ba
a yi gwajin ba.
Shiru na tsawon lokaci d
akin ya d
auka kowa da irin tunanin da yake a ransa ya kasa yarjewa zuciyarsa shine Mahaifin Jaheed duk da k
wararan shaidu.
Abinda ya sani ko da wasa bayan matansa na aure na Sunna bai tab
a rik
ewa wata mace hannu ba, idan kuwa ya tabbata Jaheed d
ansa ne ta yaya ya samar da cikin nasa a jikin wacce aka kira mahaifiyarsa da ko a mafarki bai tab
a ganin mai kama da ita ba TABBAS AKWAI LAUJE CIKIN NAD
i.
Mahaifiyar Jaheed ma Zata iya zama abar tuhuma da zargi.
Kai tsaye zai iya cewa hakan zai iya zama K
UDIRAR ALLAH
(*Ina ma'abota karance-karancen litatafan hausa, na san kun santa, Nazeefa sabo nashe, tsohuwar marubuciya, da ta saba nisha
antar da ku, da
an litatafan hausa masu ma'ana da ilimantarwa, ya kuke tunanin wannan turka-turka, DNA
in sa ya kasance daidai da na yaron da bai ta
a ganin mahaifiyarsa ba, haka zalika a iya saninsa tun daga
uruciya har girmansa, bai ta
a aikata zina ba?
Ku kasance da Nazeefa sabo nashe, dan jin yadda zata warware wannan turka-turka a cikin littafin
udurar Allah.
Masu bu
ata kai tsaye za su iya tuntu
ar ta a kan lambar wayarta 08033748387*)
Shiru yayi ya cigaba da kai lomar abinci bakinsa, suka tsare shi da ido suna jiran yayi magana.
Yaya Abubakar ya tashi zaune ya ce "Malam magana fa ake yi maka"
Mirsisi ya
i magana, ya cigaba da cin abinci, Aliyu dama ya da
e da gano yayan na su, ya afka kogin soyayya, magana ce kawai bai yi ba.
Sai dai ya gama cin abincin, sannan ya ce "Mama, ba
oye miki nayi ba, komai ya zo mini a bazata ne.
Hasalima tausayinta da na ji ne, ya sanya na ji zan iya aurenta, amma kin san ni dai ban ta
a kula
ar kowa ba".
Aliyu ya ce "Wai wa ce ne?".
Harar da yayi masa ya sanya shi yin shiru.
Mama ta ce "To, wai an ce turakin kano yana son ganinka, zai gana da kai, a kan maganar, kuma suna bu
atar ka fito ne"
Mai sunan baba ya
an yi shiru sannan ya ce "Mama bani da abun aurenta yanzu, kin san komai a kanta, dan ina wurin lokacin da rumaisa ke baki labarinta.
An fasa aurenta da wani, kuma a yadda take gaya mini, shi ne karo na hu
u, duk saboda waccan matsala, dalilin haka kuma, an ce wa mari
iyarta idan ba ta aurar da ita nan da watanni uku ba, ta mayar da ita in da ta tsinto ta.
Magana ake ta shekaru goma sha tara da ri
onta, wurin wa za ta kai ta.
Ban san ya aka yi na ji ina son na aureta ba".
Aliyu shi tausayi ma ya bashi, har yanzu bai gama yadda soyayya ce tayi masa kamun kazar kuku ba.
Mama ta ce "Na yadda da maganarka babana, kuma na goyi bayanka, dan shi
a na kowa ne, yadda hajiya binta ke ri
e da rumaisa kamar ba sirikarta ba, ka
ai ya isa na goyi bayanka.
Kuma Allah ya sani tun kan haka ina
aunar yarinyar nan sosai.
Amma abun da nake tunani, kaga an saka bikin Abubakar, muna ta fama, gashi ka tsayar da gininka ana nasa, yanzu meye abun yi watanni uku sun yi ka
an".
Abubakar ya ce "Ba dan halinsa ba, kuma tun da ban isa ya gaya mini abun da yake ciki ba, saboda halin da yarinyar take ciki, da kuma duba da muma muna da
anwa, muna fatan albarkacin wannan jihadi da zai yi, Allah ya kula mana d
a ita, a duk in da take, da kuma la'akari da yadda mutum ya fa
a soyayya, da har ta kai shi ga yanke hukunci, ba tare da shawara ba, ni yayansa wato hassan
in sa, zan yi magana da su baffa, a
aga bikina a fara nasa, tun da abun gasa ne, nayi sai yayi.
Sai su tare a nawa gidan, ni na
arasa nasa".
Mai sunan baba ya galla masa harara.
Abdallah ya ce "Auren mai sunan baba, zama bai kama mu ba, dole mu yin
ura abu namu maganin a kwa
e mu".
Yasir ya yi murmushi ya ce "Ni zan sai akwatin kayan lefe, guda shida in sha Allah"
Huzaifa ya ce "Ji banza, an gaya maka akwatin lefen ma, jagwal za a saya, kamar kayan jagwal
in da kake na wayoyi da computer, da hacking in ji rumaisa".
"Bana son rashin mutunci, kai ka san abun da nake da shi ne?
Kwanan nan daga china zan fara yin order wayoyi, kai ka sani ai, jari nake tarawa, amma ni
zan sai akwatunan lefe, kai uwar me ka ajiye da zaman basir
inki, banda shegiyar
arya da sa
a al
awari".
Mama ta ce "To zakaru, ai kun ci kun
oshi, dole ku yi mini fa
Umar ya ce "Duk na ji ta bakin ku, na kuma gode sosai, amma babu wanda zai rabu da wani abun sa saboda ni, kai habu ba za a
aga bikinka ba in sha Allah, ina fatan nima wannan
in ba zai gagara ba, zan
ara
ari".
Abubakar ya ce "Wai dan an haife mu lokaci
aya ni sa'anka ne?
Bana magana biyu kai ka sani, gidan nan ya zama naka, dama kaine
arfin ginin, ni ba gaggawa nake yi ba, ita ma haka in sha Allah ita da iyayenta za su fahimce ni".