← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 122 OF 126

Sashe 122

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mai sunan baba kuwa lokacin da suka isa lagos, suka je gidan Alhaji Aminu, suka tarar yayi tafiya, Ade kuma ta koma Gombe!.

Ayshercool.
08081012143.
*WANDA KU KA KARANTA MINI LITTAFI BA TARE DA KUN BIYA NI HAKKINA BA, BA KUMA DAN BAKU DA SHI BA, IDAN KUN SHIRYA BIYANA HAKKINA GA ACCOUNT NUMBER NA 0009450228, AISHA ADAM JAIZ BANK*
Mahmud ya ce wa mai sunan baba, bai kamata su yi sanya ba, idan da dama kamata yayi kawai su tafi Gomben su bita can.

Mai sunan baba ya ce "Tayaya ni ban san a ina take a gomben ba"
"Tambayar mutanen gidan zamu yi, ba zamu yi sanya ba"
Ba tare da wani
ata lokaci ba, mutanen gidan suka basu kwatancen in da Ade take, kasancewar sun san mai sunan baba.

Rumaisa kuwa gwaggo ce ta je zauna mata, saboda bi
i, mutane suna ta zuwa duba ruma tare da jajanta mata abun da ya faru.

Tana zaune a
akinta, suna video call da laila, sai kuka take yi mata, wai babyn ta ya mutu.

Laila sai rarrashin ta take yi, tana kwantar mata da hankali, tare da jaddada mata, idan komai ya dai-daita, lallai ta nemi maman Khadija, da maman ilham ta gyara, duk da yaron ya rasu, akwai bu
atar ta gyara jikinta sosai.

Rumaisa ta ce "To anty laila, in sha Allah ai ina da numbern su, ina Yasir".

Laila ta ce "Yaya bacci yake yi bai tashi ba"
Ruma ta ce "Inyee su yaya manya, ina fatan dai ba ya miki rashin ji?"
"Ba wani rashin ji, rashin ji ai sai ke, wallahi na ji da
in zuwan Yasir gidan nan rumaisa, very kind and brilliant guy, darling ya yi masa registration ma, very soon zasu fara lectures, baki ga da
in da babansu ya ji ba zuwansa, su anam ma suna ta murna"
Ruma ta ce "Sai wani yabon sa ki ke yi"
"Dole in yabe shi mana, dole a sarawa mama, yaranta gaba
aya masu tarbiyya ne da nutsuwa, ke ce kawai mara ji"
Ruma ta ce "To nima papa yana yabona, yana sona a haka"
"Ai shi dama ba zai ga rashin jin da ki ke ba.

Yauwwa mimi ya hatsaniyar gidan kuwa ta lafa?"
"Ina fa lafawa, suna can suna cigaba da tashin hankalin su, ni ina nan ina fama da kaina, da mutuwar
a na, mummy sun watse da Hajiya Lubabatu, ashe Jabir lalata suke shi da ru
ayya, abun duk babu da
i mahmud dai ya rufe shi"
Laila ta ce "Lamarin gidan nan sai Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Allah ya sa mu dace kawai mimi, bari na bari ki huta"
"To anty laila na gode sosai"
Tana gama wayar, Gwaggo ta shigo da kunun kanwa, ta ce ruma ta sha.

Ruma ta ce ita wallahi ta gaji da wannan kunun kanwar, gudawa yake sakata.

"To idan baki sha ba nonon ya zube ki huta ai, gyara ki nake son yi, na bayar da dawa ma a ni
ota in she
a miki tuwo, ga yajin daddawar ki nan"
"Gaskiya gwaggo ba zan ci tuwon dawa ba, in haihu ki bani wani tuwon dawa ta
.

Kunu kuma ina da sauran sabayata, yaushe zan ta shan kunun kanwa cikina yana ciwo".

"Kya ji da shi dai, ana yi miki abun arziki kina na tsiya"
Haka rumaisa suke fa
a da gwaggo, komai sai ruma tayi raki.

Yanzu ma Adam ne ya je ya tarar da ita gwaggo na ta masifa, kamar ta ari baki, a kan rumaisa ta tashi ta je ayi mata wanka, tun yamma ake dafa ruwan, amma Rumaisa ta
i yadda ayi,
ta ma
ale tana kuka, wai wallahi fatarta duk ta dahu saboda ruwan zafi.

Takawa ya shiga
akin suka gaisa da gwaggo, ya dubi ruma ya ce 'Mimi meyasa ki ke da gardama ne?"
"Saboda ba ka ga uban tururin da ruwan zafin yake ba, da wanne zan ji, zafin haihuwa ko mutuwar
a na, ko na ruwan zafi?"
"Ai ni kin san bana jin zafin ruwa, zo mu je" yayi maganar yana mi
a mata hannu, ba kunya ta zagaye gwaggo ta bi takawa.

Gwaggo ta saki baki tana kallon ikon Allah, daga rumaisa har mijinta ba su da kunya ko ka
A ban
akinsa ya ha
a ruwa zafin dai-dai jikinta, ya taimaka mata, ta gyara jikinta ta yi wanka, sai dai rumaisa akwai langwai.

Suka fito ya bata abinci ta ci, sannan ya
auki magungunan ta ya bata ta sha.

Ya kalleshi ta ce "Na gode sosai papa, ya ku ke ciki a abujan ne, yaushe Abdallah zai dawo?"
Takawa ya kwashe komai da ya faru ya gaya mata.

Tayi ta rarrashin sa, tare da bashi tabbacin, Allah baya barin zalunci, amma kar ya ce zai cigaba da dagewa sai ya ga bayan wakili, saboda yana da goyon bayan manyan
asar.

Ya ce "Haka ne, in sha Allah na bar wa Allah"
Cikin dare rumaisa nono ya cika, ya takura mata da ciwo, saboda ba ta shayarwa, dan haka kwana tayi kuka, har da zazza
Gaba
ay tausayinta ya cika takawa, su mata komai na su abun tausayi ne, ta haihu ta rasa
an, amma akwai wani pain
in na daban.

Anty laila ya kira directly ya sanar mata, ta ce su yi ha
uri, da safe su kira maman ilham a waya, su sai maganin ta na gyaran nono, mace ko yaye tayi yana hana mata jin zafi, kuma baya bari nono ya lalace.
(0813 561 3021zaku iya neman maman ilham kai tsaye ta lambar wayarta.

Haka zalika kar ku manta da ha
in maman Khadija na sabaya
0703 777 7442)
Da safe har wurin
arfe goma, sanna suka tashi ita da takawa, Gwaggo har ta gaji da jiran fitowar ruma ayi wanka, sai ganin ta tayi tsaf, ta sha wankanta sun fito ita da takawa.

A kunyace gwaggo ta gaisa da takawa yayi musu sallama ya fita.

Yana tafiya Gwaggo ta din ga yi mata fa
a "Saboda rashin gado, kina jego ki ka bi miji ku ka kwana tare ko?

Ki cigaba da biye masa wani cikin zai yi miki ya bar ki wahala, tun jikinki bai gama
wari ba, dama gashi kin
i bari ayi miki jegon kirki, ki je ki
arata".

"Ni fa gwaggo ke ba kya lalla
a ni kamar yadda yake yi mini, jiya har ran
washi na ki ka yi"
"An
i a lalla
a ki, ku
ara ina yin sati biyu zan gudu, ba zan iya ba
ala ba" haka gwaggo ta cigaba da mita, ruma kuwa ko a jikinta.

Turaki tun da aka watse daga taron nan kuwa, kwanansa biyu ya rufe kansa a turakarsa, yana jinyar zuciyarsa daga ra
i da
acin abun da iyalinsa suka aikata.

Wanda ya
ora alhakin hakan a kansa, da kuma rashin jajirtacciyar uwa ga yaransa, kodayake auren biyayya ne na ha
i, duk cikinsu sharif ne kawai yayi tutsu, ya ce shi sai wadda yake so.

A kwana na uku, aka sanar da jikin galadima ya tsananta, dan haka ya shirya ya tafi jamus.

Mahaifiyar su Jamil kuwa ta sha kuka, duk wanda ta san zata kira, ta ro
i a saka baki a bayar da belin jamil, kowa ya
Samha ba ta ta
a zaton Jamil ne mutumin da wakili ya samu yake taimaka masa ba.

Ko da ta kira shi a waya, ya ci mata mutunci ya ce kar ta sake kiransa, shi yanzu ya samu biyan bu
atar sa ya san koba koma, yanzu Adam ya san su ba sa'anin yin ba ne ba!.

Su mahmud kuwa, basu wahala ba wurin kwatancen da aka basu, nan da nan suka isa gari da Ade take, kuma gidan
anin nata sam bashi da
aci.

Ras ta gane mai sunan baba, ta din ga murna da zuwansa, sai dai ta din ga kallon mahmud, kamar ta san shi a wani wurin.

Babu
ata lokaci mai sunan baba ya wassafa mata abun da yake tafe da su, da kuma dalilin da ya sanya yake ta bibiyarsu tun a lagos, har biyo ta nan.

Ba tare da ya gaya mata waye mahmud ba, jiki a sanyaye ta ce "Adamu ne?"
Umar ya ce "Kin gane shi?

Kin san Ammi?"
Tayi murmushi mai ciwo ta ce "Na san Bintu, bintu
akina ce sosai da sosai, lokacin da tayi aure tana goyon yaronta na biyu, muka bar garin, nayi kewarta sosai da sosai, sai dai wasu dalilai ya sanya ko da muka bar garin ko sunan garin bana
aunar ji"
Mahmud ya ce "Kin tuna jikar ki mairamu?"
Ade ta fashe da kuka, ta ce "Yarinyar da aka bar amanarta a wurin jauro, da dabbobin mu, muka yi gaba, ya iskemu ya ce: wai
an fashi ne suka kai musu farmaki, an kasheta ita da mijinta, dabbobinmu ma duk an tafi da su, kamar wanda ya rufe mana baki, babu wanda ya
aryata shi haka muka sha kuka.

Bayan wasu shekaru yara suka fara fita neman ilimi, wasu suka zauna a riga, muna katsina a ka kai mana farmaki shekara uku baya, aka sake kashe mana
an uwa, muka sake yin hijira, shi kuma jauro ya ce a can zai cigaba da zama, sai daga baya labari ya iskemu, ashe jauro
an fashin daji ya zama, kuma shi ya kashe mijin mairamu ya gudo shi da matarsa, yayi asiri ya rufe mana baki.

Wai sojoji sun kashe shi kwanan nan".

Mahmud ya ce "Kar ki ce mini mutumin da rumaisa ta zana ta ce yana kama da Iman kawunta ne?

Shi ne ya kashe mahaifin ta?"
Ade ta ce "Waye kuma ima?"
Sai a lokacin suka warware mata abubuwan da suka faru bayan barin su garin.

Jiki na rawa ta ce "Kuna nufin Bintu tana raye?

Ita ta ri
ar mairamu?"
Mahmud ya ce "
warai kuwa wannan mijinta ne ma?"
Ade ta rikice da kuka, tare da yi wa Allah godiya, da kuma sanya wa Ammi albarka.
Chapter 122 · 0% Book details