← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 126

Sashe 79

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
Matar da mamaki take kallon ruma, "I don't get you, he is not available like how?".

Maimakon rumaisa ta amsa, sai ta sake kashingi
a ta ce "Elizabeth ma ta ci ubanta, haka ta gama turancin ta mutu".

Cikin isa matar ta cire gilashin fuskarta ta ce "Kin san wacece ni kuwa?".

"Ina ruwana da ke wacece?

Ko da ban san ki ba, na san ba zai wuce kema a danginsu ki ke ba, masu zuwa su ci mini mutunci, ni kuwa dai-dai nake da kowa, wallahi duk wanda ya zageni ramawa zan yi ehe".

"To yanzu zagin ki na yi?"
"Ai na san tatsuniyar gizo, ba ta wuce
i, kun saba zuwa ku yi mini wula
anci, na sani ko kema abun da ya kawo ki kenan, daga shigowarki sai kallon banza ki ke yi mini, kuma dan raini ki ke tambayata wai ina matar gidan.

To ban sani ba ko nayi kama da
ar shara da wanke-wanke"
Matar ta ri
e ha
a, sannan ta jinjina kai ta ce "Anyway, na ji kece matar gida, kuma ban zo na ci mutuncin ki ba, i want see ma brother please"
Rumaisa ta ce "Ban iya turanci ba"
"Ohh ikon Allah, ina son zan ga
an uwana ne, wurinsa na zo".

"To bacci yake yi, idan zaki jira shi to, bai da
e da kwanciya ba, amma ina fatan ke ba
ar uwar wannan samhan ba ce ba?"
Matar ta yi murmushi ta ce "No, am not" ta saka hannu a jakarta, ta ciro waya, cikin harshen Ingilishi take magana, da accent
in da rumaisa ba ta iya fahimta, ta ajiye wayar.

Bai fi mintuna takwas ba, sai ga takawa ya fito.

Da sauri matar ta mi
e, ta nufe shi, kamar zasu rungume juna, suka yi musabaha, ta sumbaci hannunsa ta ce "Takawarka lafiya ranka ya da
e, gaba salamun baya salamun"
Adam yayi murmushi ya ce "Ke dan Allah yaushe ki ka sauka?

Kuma da safen nan na je gidan mai girma turaki, na ji kasala nake ji, ban
arasa gidan ba, kuma jiya fa har 5pm muna gidan.

"Around 11 na ne gida, na cewa ammi kar ta gaya maka, yau na ce ammi ta saka a kawoni, na zo na ganka na ga amarya, and i met this little arrogant creature, screaming at me that why should I ask for you.

She even claims that she's your wife, but i doubt
she is the one in the pictures.

She looks innocent and matured in picture".

Takawa yayi dariya ya ce "She's the one, rumaisa kenan maman sabir".

Jiki a sanyaye ta ce "Adam, na ga yaron fulani, so cute, yaron kyakykyawa da shi".

Rumaisa da ba ta kula su ba, ta ce "Tubarkallah".
arasa ya zauna a kusa da ruma ya ce "Mimi, ga Anty Laila, cousin sister
ina, da muka tashi tare, kuma uwar
akina.

Tana aure a canada da mijinta da yaranta".

"Au ai ban santa ba, kuma da ta zo ba ta gaya mini ita ce ba, na zata kawai
an uwanku ne masu zuwa gida, su yi mini wula
anci, shiyasa ban kulata ba".

"To ai ba duka
an uwan mu ne, masu yi miki wula
ancin ba, ku gaisa mana".

"To ita kuma ya ake gaisheta, kar in yi ba dai-dai ba ta
i amsawa, ba zan sake gaisheta ba"
Yayi murmus
hi ya ce "Ita wannan baturiya ce ai, kowace irin gaisuwa ki ka yi mata zata amsa".

Rumaia ta sake kallon laila sannan ta yi murmushi ta ce "Sannu da zuwa, ina wuni?

Ya hanya ya iyali, sannu da zuwa"
Ta ce "Yauwwa thank you"
Ta tashi tsaye ta je ta kawowa laila ruwa da lemo, ta kawo mata kayan shayi ta ajiye, ta ha
o da cornflakes duk ta ajiye mata.

Laila ta ce "Ya zan yi da duk wannan kayan, kar ki takura kanki, na
oshi ni".

"A'a kar ki je ki ce, kin zo gidana ba a baki abinci ba.

Na san lokacin breakfast ya wuce, amma dai ki sha shayi, ko cornflakes, akwai fruit ma, yanzu zan je na
ora girki".

Laila ta ce "Girki kuma?

Ba naga akwai maids ba, na ga baba uwani ma na nan, kar ki ciwo a kitchen fa".

Rumaisa ta ce "Ai da yake a unguwar
orayi nake, na iya duk wani girki da yakamata, ni ba
ar masu ku
i ba ce, kar ki damu da yarinta ta, na iya abinci gidanmu ba
ar aiki".

Adam ya
unshe fuska yana dariya, rumaisa kuma ta nufi kitchen, tayi
asa da murya ta ce "Yenyenyen, ta wani sha
e murya tana turanci, har da saka wando, babba da ita wai ita baturiya, Elizabeth ma ta gama saka wandon da mini skirt, aka ha
a da ita da turancin aka binneta".

Laila kuwa ruma na barin falon ta ce "Bros yanzu da gaske this is your wife?"
"Yeah, ta canza miki ne, ita ce dai ki ka gani a hoto".

Laila ta ce "Ta
ijan, amma ba ta da kunya, a tsaye take, amma tayi
arama takawa".

"Haba dai, yanzu ai ta ciko, ta yi
iba, rigima kam akwai ta har da ta sayarwa ma, sai dai duk da haka bamu fi wata
aya ba, na fara jin da
in zama da ita.

She's very intelligent, fiye da yadda ki ke zato, wauta da
uruciya ne dai damuwarta".

Nan ya bata labarin yadda rumaisa ta dawo da sabir, da yadda aka yi har ya aure ta, zuwa yanzu da suke tare, da abubuwan da take ta hasaka masa, a zamansu.

Laila ta yi ajiyar zuciya ta ce "Well, amma ba ta da kunya gaskiya, a haka ku ke zaune?".

Ya ce "Ya ki ke zagar mini mata ne, zaki shiga sahun Black list
in mu fa".

"Am serious matarka ba ta da kunya takawa"
Sai ya tuna abun da ya faru jiya, ya ce "Kin san family
in mu sai a hankali, gida suka zo suke yi mata rashin mutunci, ta rama.

Kin san
anwar maza ce ba tsoro.

Haka nan muke lalla
awa muke tare, ake rainonta kan Allah ya sa ta gama hankali, ko me za ta yi, ta cancanci ayi mata uzuri, kuma in kula da ita, abun da ta yi mini, ko duniya na bata ban biyata ba"
"Haka ne, amma ban gane ake lalla
awa ake rainonta ba, haka ku ke zaune kana kallonta tana kallonka"
Yayi dariya ya ce "Ina ruwanki ne?"
"Babu, amma tun a hotonta nayi mamakin yadda ka auri
aramar yarinya haka, na sam baka da ra'ayin auren
aramar yarinya, na san plan
in ammi ne, ban da haka wannan guda nawa take?

Me ta sani?"
"Ai fa, in dai
angaren zamantakewar aure ne, ba ta san komai ba, sai kaifin basirar sanya ido da gane mara gaskiya, shiyasa na yi mata registration na islamiyya matan aure, ta ce dai ba zata ba, ita yara zan sakata, ba zata shiga cikin matan aure su rainata ba, wannan kuma da ammi zan bar ta, dan sun fi kusa"
Laila ta ce "Well, tun da ba tare zaku tafi ba, ka bar ta a hannuna, zaka ga canjin kafin ka dawo in sha Allah".

Ya dubi laila ya ce "Like how kenan?".

"Kai ina ruwanka, tun da tafiya zaka yi, ta zo mu zauna a gidan ammi tare, she needs to learn so many things, ko kuma you are taking another wife ne, wannan tayi
waila da yawa".

"Allah ya sa ta ji ki na ce mata
waila, zaku yi fa
a da ita sosai, nika
ai ne idan na fa
a take
yaleni, ni
in ma sai da tayi mini abun da na da
e ina jin kunyar kallon ammi, ta gaya mata wai na ce zan
ara aure saboda bata da nono"
Rufe baki laila ta yi tana dariya, ta ce "Lallai wannan yarinyar
anya ce sharaf, ka bar ta a hannuna kawai".

Hira suka cigaba da yi, ya din ga bata labarin abubuwan da suka din ga faruwa, tun bayan komwarta canada daga hutun
arshe da ta zo.

Laila ta sha mamakin ganin yadda rumaisa ta kawo mata abinci da ta girka, komai nata tsaf, hatta falonta a gyare yake, dan har
amshin turaren wuta yake, a tunaninta ko masu aiki ne suka yi mata, sai da adam ya ce mata ita take abun ta.

"Mimi ina nawa abincin?" Adam yayi maganar yana kallon ta.

"Au, dama zaka ci?

Ya
are saura
anzo, ko in dafa maka taliya da manja da yaji"
Yayi murmushi ya ce "zan kama ki ne, da ke da taliyar.

Rumaisa ta koma
akinta, ta bar musu falon, wanka ta yi, ta fito da nufin ta shirya, ta ga takawa a
akin nata.

Ta
an tsuke fuska ta ce "Ya na ganka kuma, ina ba
uwar?".

"Haka ake yi, kin yi ba
uwa kin tafi kin bar ta?".

"To ba wurinka ta zo ba, ko zuwa zan yi na saka ku a gaba ina kallon bakin ku?".

"To, yanzu dai ba wannan ba, dan ta tafi ma, taho mu yi magana".

Rumaisa ta ce "Ta
, kaya zan saka, ka je idan na kammala shiryawa, zan zo"
Ya janyo hannunta ya zaunar da ita a kan gadon, ya ce "Yanzu zamu yi, baki da isasshen lokacin cigaba da ganina.

Idan na tafi gida zaki koma wurin ammi, zuwa lokacin da zan dawo, lokaci-lokaci kuma, zaki iya zuwa gida, shima sai kin nemi iznina tukuna"
Jiki a sanyaye ta ce "To meyasa ba zan koma gidanmu ba, ni fa ba zaman gidanku ne bana so ba, wannan
an rainin hankalin
an uwan naka ne ba zan juri wula
ancinsu ba"
"Rumaisa kin iya cewa bani da ha
uri, ke ha
urin ne da ke?

Babu ruwanki da su, gobe in Allah ya kaimu da azahar zamu tafi, idan na kammala wakilicin mai martaba, zan wuce in da zan yi course
ina na watanni shida.
Chapter 79 · 0% Book details