← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 126

Sashe 106

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Papa ya ce "Wai best husband ever saboda son kai"
Laila ta ce "Ba son kai ta fa
a ba, nima naga alamar hakan"
Ruma ta ce "Ammi yi ha
uri, garin shirme na na saka ki kuka"
"Bari rumaisa, da ke da familynku babu abun da zan ce muku sai godiya, Allah ya
ara mana zumunci"
Suka amsa da amin.

Ammi ta ce "Rumaisa, yaushe su uwani zasu koma bakin aikinsu ne, baki ce komai ba haryanzu, aikin gidan nan yayi miki yawa fa"
Ruma ta ce "Ammi Asiya ce kawai zata dawo, ta isa zamu din ga aikin tare"
Ammi ta ce "Amma meyasa?"
"Kawai Ammi"
Adam ya ce "Ammi, nima ina goyon bayan hakan, mutum
aya ya isa"
Ammii ta ce "To shikenan"
Mummy kuwa abubuwa gaba
aya sun kwance mata, asirin ya daina ci gaba
aya, bata ta
a zaton akwai ranar da za ta zo, ace asirin da take yi ya daina ci ba.

Gashi yanzu sosai suke rigima da Hajiya Lubabatu, wanda ta kai har hajiya Lubabatu ta ce kowa ta je ta ji da matsalarta itaka
angaren Mahmud ma yanzu gaba
aya ta fara kasa gane kansa, gaba
aya yanzu ya watsar da shiga sabgoginta, sama sama suke yanzu.

Abun da ya sake tayar mata da hankali, bai wuce yanzu Fauziyya da duk masu neman aurenta sun gudu, ru
ayya ma sai tarkace, dan yanzu gaba
aya ma ta fara kasa gane kan ru
ayyan, domin kuwa wa
su abubuwa take, da ta kasa gane kanta, kamar ba ta cikin nutsuwarta.

Babban abun da ya sake jefata cikin damuwa, bai wuce yadda samha ta daina zuwa ba, Fauziyya ta je har gidan turaki, sai dai fa ba a wanyeta lafiya ba, saboda yadda samha take ta cika tana batsewa.

Fauziyya ta ce "Wai Samha lafiya kuwa?"
Samha ta ce "Kin ga Fauziyya, ni fa ban san dalilinki na zuwa ma gidan nan ba, saboda na riga na raba gari da ku, na zaci Mummy
a ta
auke ni tsawon wannan lokaci da nake tayi mata biyayya, ashe raina mini hankali kawai take yi, amfani take da ni, ta caimma muradinta, dan haka ku je kuyi rayuwarku nayi tawa".

Fauziyya ta ce "Mummyn ki ke gayawa haka, duk abubuwan da tayi miki a rayuwa".

"Tayi mini uwar me?

Na sakankance ta din ga cutata, muka yi da ita duk yadda za ayi, za tayi na auri adam, idan na bata ha
in kai,
arshe ta cewa baba uwani duk abun da ya faru kar ta din ga gaya mini, sai wanda tayi mata umarni, sa'a ta ci da ban zo har gida na zazzageta ba, na bar maganar".

Cikin fusata Fauziyya ta ce "Do you really know what you are saying samha?

Mummy ki ke gayawa haka?".

"An gaya mata
in, ke sau nawa muke zama da ku aci mutuncin wasu, na fa
in, kuma ki fice ki bar mana gida, kuma wallahi tayi mini wani gangancin sai na tona mata asiri, fice ki bar mana gida".

Haka suka rubu tsiya-tsiya dutse a hannun riga.

"Khadija" mai sunan baba ya kira sunan iman da ke gabansa.

"Yaya umar"
"Ki yi ha
uri da abun da zan baki, na ga ana bayar da ku
in gyaran jiki da sauransu, ina yawan gaya miki ni ba mai
arfi bane ba, dubu saba'in ce a hannuna, za ta ishe ki?

Ina
arin kama miki wurin da zaki yi hidimar biki ma"
Ba tare da ta kalle shi ba ta ce "Yaya Umar, albarkar auren muke bu
ata, anty laila na da event, a nan zamu yi taron biki, ka barsu ka yi wata hidimar da su kawai"
"Kin raina ko?"
Ta ce "A'a, ban raina ba wallahi, ka kashe ku
i da yawa sosai ne"
"Ko nawa zan kashe ai ba zan biya ba, mutum sukutum fa za a bani, ban fa
i ba ki kar
a da ha
uri"
Kallonsa take tana jin tamkar ta gaya masa batun samun aikin nan, amma ta fasa, saboda garga
in da Mahmud yayi mata.

Jabir da Jamil har mamaki suke yi, yadda adam ya tattarasu yayi watsi da su kamar basu ta
a rayuwa tare ba, ya cigaba da harkokinsa shika
Duk da takawa bai fiye samun shiga wurin aiki ba, saboda yawan tura shi assignments da ake yi, ko ha
uwa suka yi da jamil, Adam ba kula shi yake yi ba, kamar bai san shi ba.
an da Mummy suka yi da Hajiya Lubabatu, ya sanya jabir daina zuwa gidan gaba
aya, dama
angaren Mummy ne ko na ammi, ammi yayi mata rashin mutunci, Mummy kuma sun samu sa
ani da mahaifiyarsa, dan haka ya daina zuwa gidan gabaki
aya.

Iman ta sha gyara yadda yakamata, kamar wata balarabiya, fatar nan tayi kyau.

Nusaiba ma joining
in su tayi a shan sabayar maman Khadija, da maganin maman ilham mai tula-tula, ammi dai tana shan kunun sabayar, kasancewar baya cutar da lafiya, suka yi kyau abun su.

Mussman Iman da ya
ara fito da kyawun fatarta, gashi ta
ara cika gwanin sha'awa.

Abu kamar wasa Nusaiba har tallatawa
awayenta maganin maman ilham take yi, da maman Khadija mussman
wailayen nan, tare da basu cikakken adreshin su.

Maman Ilham na zaune a no.

A1 kawo road Kaduna state 0813 561 3021.

Maman Khadija kuma, na zaune a garin zariya Bayan federal palladan08033411249 , haka zalika tana tura kayanta ko ina a fa
in Nigeria, masu shirin yaye da basa son nono yayi musu ciwo ya zube, wanda basa son bayan yaye yaransu jikinsu ya lalace, ga maman Khadija da maman ilham sun shirya tsaf domin tabattar sun gyara ku.

Rumaisa tamkar amarya, takawa ya gwangwajeta da kayan fitar biki, na gani na fa
a, har da zobe da abun hannu na gwal.

Yanzu baya
aunar dalilin da zai sanya ace masa ga tafiyar da zai bar gari, saboda rumaisa.

Yau saura kwanaki hu
u a fara bikin mai sunan baba, ruma tana can tare da iman da anty laila wurin gyaran jiki.

Takawa ya dawo gida, sai shika
ai a gidan yana falo yana duba wata magazine, kawai ya ga Samha a tsakiyar falon.

Mamaki ne ya kama shi, ya tashi zaune saboda ya baje sosai yana hutawa, kuma ba
i ba sa hawowa saman sai dai su tsaya a
asan bene, sai in ruma ce ta kawo su saman benen.

"Samha lafiya ki ka shigo babu ko sallama?"
"Adam zuwa nayi na ji matsayina a wurinka"
"Matsayin me fa?"
"Adam baka san me nake fa
a ba, ko raina mini hankali kawai ka ke yi?

Ka daina
aga wayata kayi blocking numbers
ina, Adam zuwa yaushe zan cigaba da jiranka?".

"Samha dama ni na ce zan aureki ne?

Samha meyasa ba zaki
auki
addara ba?"
Cikin fusata ta ce "Amma kai ka ce zaka aureni bayan ka auri wannan yarinyar"
Adam ya ce "A'a, ni ban ce ba Samha, cewa na yi idan Allah ya
addara, bana sha'awar tara mata a gida, iyalina su tashi kamar yadda tsarin rayuwar gidanmu take, dan Allah Samha ki yi ha
uri, na san kin so ni, amma Allah bai
addara zan aureki ba, dan Allah kar ki haddasa mini matsala a rayuwar aurena".

"Matsala Adam, shikenan bani da makoma kenan?"
"Kina da makoma mana, matsayinki ba zai ta
a canzawa na
ar uwata ba, kuma na san a manemanki ba zaki rasa mai sonki da zai aureki ba, kiyi ha
uri"
Samha ta ajiye jakarta, ta saka hannu ta
alle botiran abayarta, matsatsiyar t-shirt
in jikinta ta bayyana,
irjinta tamkar zai yi magana.

Ta ce "Adam kalleni da kyau?

Me na rasa?

Meye ban fi wannan
wailar yarinyar ba?

Da me ta fi ni ne adam, shikenan wahalar banza nayi a rayuwata".

"A'uzubillah" ya fa
a da sauri sannan ya ce "Samha ba iya sura ce dubawa a mace ba, qualities sannan sannu-sannu ba ta hana zuwa, ita ma
in za ta zo in da ki ka je.

Abunda rumaisa tayi mini a rayuwa, ko meye ba ta da shi, zan iya ha
uri na jure, saboda martabarta da mutuncinta a idona, idan har kina son na aureki, sai dai ki nemi iznin rumaisa, idan har ta amince ba wani abu".

Ta nuna kanta da yatsa ta ce "Adam, ni ce zan nemi iznin wannan
ar talakawan wai ta bari ka aureni?"
"Babu wata mafita idan ba hakan ba, ba abun da na nema na rasa a wurinta, dan haka dan Allah Samha ki tafi kawai, bana son yi miki wula
anci, amma dan Allah ki tafi".

"Papa, yau ko nemana ba ka yi ko, ka sallama ni in gama gararambata, sai yanzu aka gama gyaran gas....

Sai dai rumaisa ba ta
arasa ba, idonta yayi mata mummunan gani, Samha a tsaye a gaban mijinta ta turo
irji, kamar ta rungume shi, shi kuma daga shi sai dogon wando, da riga armless.

Zagaye su tayi ta wuce, yayin da ya ji wani irin abu mai kama da tsoro da rikicewa ya kama shi.

"Kin ga Samha, dan Allah ki kama hanya ki fita, kar ki haddasa mini matsala a gidana tsakanina da matata muna zaman lafiya"
Samha ta yi murmushi ta ce"Kamar gaske, wai matarka, ayi dai mu gani" ta figi jakarta tayi waje, tare da mamakin girman da rumaisa ta yi, ga abun arziki duk ya fito dai-dai da jikinta.

Rumaisa kuwa kai tsaye ta shige
akinta, ta jefar da jakarta da mayafinta, kawai ta fa
a toilet ta shiga ta rufe
ofa, tana jin yadda zuciyarta take yi mata zugi da ra
i, ta dinga kokowa da wani abu mai zafi da
aci, da yake mata kai komo, ya
i wucewa.

A rikice Adam ya shiga
akin yana kiranta, amma tayi masa banza a ban
aki, yafi
arfin mintuna ashirin, yana yi mata magiyar ta fito, amma tayi burus da shi.

Sai ha
ura yayi ya tafi, tana jin fitarsa ta fashe da kuka, saboda yadda take jin zuciyarta tamkar tana ci da wuta, saboda
acin rai.
Chapter 106 · 0% Book details