Sashe 42
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sannan ke kuma ki cika al
awarin sanya shi dur
usa miki a kan gwiwoyinsa".
What's app only please
Ayshercool.
0808101214
*Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012243, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.
Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
Wani mugun kallo rumaisa ta yi masa, ta ture hannunsa da yake gyara mata zaman alkyabbar jikinta, ta ce "Ba ruwanka da ni, kuma ka zo ka mayar da ni gidanmu".
"Ni na kawo ki?
Sai ki fita ki koma ai, tun da bani na
auko ki ba".
"Kuma wallahi sai na tafi, ko ka sani ko ba ka sani ba".
Hannunsa ya saka, ya matse mata kumatu, ta saka hannunta ta ri
e hannunsa, saboda azabar zafin da ta ji.
Ya sake kallonta ya ce "You better behave yourself, a gidana ki ke, fita ki bar mini
aki, wancan
akunan zaki
auki
aya, da safe zan saka a kwashe miki tarkacenki, a mayar miki can" ya
arasa maganar yana sakar mata baki.
"Ba in da zani, tun da dai na ga kayan da aka sai mini ne a ciki"
"Kayanki ne, amma gidana ne, sai na kwashi kayan naki na mayar haraba, ki je can ki
arata" ya yi maganar yana wucewa cikin bedroom
Ya rage kayan jikinsa, ya shiga ban
aki.
Har yayi abun da zai yi ya fito, rumaisa tana tsaye, tana kuka.
Ya je yayi salla, ya wuce ta ya je kitchen, ya dawo amma tana tsaye.
Nan ya sake sarawa taurin kan rumaisa.
Har ya gama cin abun da zai ci, tana tsaye
yam, ta juya masa baya, ya kashe fitila, ya kunna A.C, ya kwanta, gajiyar biki da zirga-zirga ya sanya yana kwanciya bacci mai nauyi ya
auke shi.
Rumaisa gajiya ta yi da tsayuwa, ga tsoro da ta fara ji saboda duhu, ga sanyin A.C yayi mata yawa, dan ba ta saba ba, ta nemi wuri ta kwanta a
asa, ta du
une a cikin alkyabbar ta hau bacci.
Mama kuwa yadda ta ga rana, haka ta ga dare, dan babu wani abu mai kama da barci da yayi shirin
aukar ta.
Haka ma
an mazan nan, Aliyu cewa yake "Allah ka rufa mana asiri, Allah ya sa kar yayi mata wani, abu yarinya ce
arama wallahi".
Usman ya ce "To yanzu mu kake gaya wa ko yaya?"
"A'a addu'a kawai nake yi"
Mai sunan baba duk da yana cikin damuwa, amma jin abun da suka fa
a da ya ha
a ido da Abubakar, kawai Abubakar ya tuntsire da dariya, mai sunan baba kuwa murmusawa yayi, tare da basarwa kamar bai ji me suke fa
a ba, haka suka kai har wurin
arfe biyu, suna hira yadda biki ya gudana, da kuma jimamin ya rumaisa za ta kasance a gidan aure.
Samha ma haka daren nan yayi, ta kasa rintsawa, duk da sun yi chatting da Fauziyya, tana ta rarrashinta, ta tura mata hoton bikinsu Adam.
Amma kasa tsayawa ta yi ta kalla, saboda yadda zuciyarta ke matu
ar tafasa da wani irin masifaffen kishi.
Ko lokacin da ya auri Aisha, ba ta shiga wannan yanayin da take ciki a yanzu ba.
Sai da aka kusa idar da sallar asuba, sannan Adam ya farka, a gaggauce ya shiga ban
aki, yayi alwala, sai da ya ga ba zai samu salla ba ko ya fita, dan haka ya ce bari kawai yayi sallarsa a
aki.
Ba tare da ya kunna fitilar ba, ya tayar da salla, bayan ya idar ya din ga jin kamar numfashin mutum, har gabansa ya fa
i, dan ya
auka irin razana shin da aka saba yi ne, ya tashi ya kunna swtich
akin, mai zai gani, madiga ce a kwance take ta uban baccinta, abun ka da a gajiye take dama, duk ta cukuikuye alkyabbarta.
"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ke wai a nan ki ka kwana?" Yayi maganar yana ta
a ta.
Oho bata san yana yi ba, bacci kawai take yi.
"Tashi, ki je ki yi salla" nan ma bata tashi ba.
Toilet ya shiga ya
ebo ruwa, ya dawo ya zuba mata a fuska.
A rikice ta tashi tana fa
in "Huzaifa meye haka wai?".
"Na hauzaifa bane Adam ne, ban ce miki ki bar mini
aki ki tafi ga naki can ba"
Maimakon ta yi magana, sai ta ha
e rai tana kallonsa, kamar mafarki take yi ma ba a zahiri ba.
Ganin ta tsareshi da ido, ya sanya ya tashi, ya ri
e hannunta ya yi waje da ita,
aya bedroom
in ya kai ta, ya juya ya tafi ya barta.
Kallon
akin ta yi, wasu furnitures
in ne a ciki ba nata ba, amma sun yi kyau sosai da sosai.
Ta cire Alkyabbar, ta shiga ta yi alwala, ta fito babu hijjabi.
Ta koma
akin da aka fara kai ta, wato
akin da Adam ya ce nasa ne, ta bu
e drower ya
au hijjabi, yana zaune yana kallonta, sai murgu
a baki take ita ka
ai tana harare-harare.
Ta koma
akinta, ta yi salla, ta idar ko addu'a ba ta yi ba, ta je ta haye kan gadon, ta ji katifar gadon, mai tauri, ta kalli
akin sai
amshi yake yi, ta tashi ta yi tsalle a kan katifar, amma taga ba ta lotse ba.
"Allah sarki, zan cewa mama ta dawo gidan nan mu din ga kwana tare a kan katifar nan, su yaya Abubakar kuma sai su
auki
akin
asa, ko shi baban sabir ya koma
asa, su dawo saman bene, mu yi zamanmu" ta yi maganar tana kwanciya, saboda baccin da yake kanta.
Sai da ta yi mai isarta, sannan ta tashi daga baccin, ta sauko daga kan gadon, tana son ta wanke bakinta, amma babu komai a toilet
Ta fito ta shiga zazzaga saman benen tana kallon yadda gidan yayi kyau, aka tsara shi.
Shiru ta
an yi tana tunanin mama, da su Huzaifa, ba ta yi aune ba sai hawaye, wani na bin wani, ta din ga gogewa ta ce "In sha Allah sai na fita na koma gida".
"Sai zuwa yaushe zaki yi wanka ki sauya wannan kayan, ba
i sun fara zuwa na ce bacci ki ke yi, na dakatar da su a
asa, kin tashi kuma baki san ki yi wanka ki canza wasu kayan ba".
Muryarsa ta ji a bayanta, dan haka ta juya da sauri, ta sha kunu ta ce "To ina ruwanka da ni, ai ni yarinya ce, a gidanmu wanka ake yi mini, ban fara yi da kaina ba".
Mamaki ne ya kama shi, ba
ar magana rumaisa ta gaya masa.
Wata irin fincikowa yayi mata gabansa, ya tsuke fuska sosai ya nuna ta da yatsansa ya ce "Nan gidana ne, kuma fadata, kuma dole ki bi umarnina, da duk abun da nace, ko na yi umarni, idan ina magana, kina mayar mini da abun da ki ka ga dama, zan yi miki abun da ba kya tunani, wuce mu je"
"To, zan yi wanka ba soso da sabulu ne?"
"Wuce mu je na ce" ya fa
a a kausashe sumi-sumi ya sakata a gaba zuwa
akinsa.
Ya nuna mata ban
aki ya ce "Ki wuce ki shiga ki yi wanka, ki yi brush, ki fito ki karya, mutane na
asa suna jiranki".
Sai da ta gama kalle-kallenta a ban
aki, sannan ta kalli kayan wankan, ta ga soson a ji
e, alamar yayi amfani da shi.
"Wallahi ba zan yi wanka da soson da yayi amfani da shi ba"
Ta murza sabulu, ta yi wankanta, ta mayar da kayan da ta cire, ta fito.
Yana zaune a gefen gado yana jiranta, ya nuna mata mai a kan mudubi ya ce ta shafa, ya bu
e wardrobe ya
auko, kaya ya tsaya ta gama shafa man.
Ya kalleta ya ce "Ga kaya nan ki canza".
Ta kar
a ta ce "To a gabanka zan canza kayan?".
"Ai yarinya ce ke, ba yanzu ki ka gama cewa yi miki wanka ake a gida ba, da ban yi miki wankan ba, ai sai na saka miki kaya ko?"
Zare masa ido ta yi, ya ce "Ki wuce toilet ki canza ni ba in da zani"
Har mamaki rumaisa take, yadda yake ta hantararta.
Riga da skirt ne na lace, har da undeas, ta canza kayan ta fito.
Tana ta kakkare jikinta, kar ya kalleta.
Fita ya yi yana waya, ta tsaya a gaban mudubi, tana kallon kanta, lace
in yayi mata kyau sosai.
Ba wani iya
auri ta yi ba, dan haka kawai ta
ora
ankwalin a kanta.
Dawowa yayi tare da iman, tana ganin iman ta fara murmushi.
Iman ta ce "Amaryar takawa, ina kwana"
Haka kurum sai ta ji kunya ta kamata, ta sunkuyar da kanta.
Ya kalli iman ya ce "Ta yi a haka?"
"Yes, ka san komai na ta mai kyau ne, bari ta karya, a
an yi kwalliya sama-sama".
Rumaisa ta ce "Ni fa bana son wannan kwalliyar, haryanzu ta bikin nan jin fuskata nake a
aure kamar ba ta wa ba".
Iman ta ce "Ai ba da yawa za ayi ba, bari na kawo miki abinci nan ki karya".
Abinci ne na alfarma, ammi ta saka aka kawo musu.
Rumaisa ba ta iya ci da yawa ba, dan babu abun da yake yi mata da
i, Adam kuwa cin abincin sa yayi, bayan sun gama, iman ta shafa mata powder, ta saka mata jambaki, ta
aura mata
ankwali.
Adam ya ce "Ki je ki ce musu su hawo, ta tashi" Iman ta jinjina kai ta fita.
Ya kalli rumaisa ya ce "Akwai familynmu, da naku duk sun zo, idan ki ka kuskura ki ka yi making any rubbish scene, sai na rufeki a gidan nan, ba mai sake zuwa wurinki, kuma ba zaki sake fita ba".
"Kidnapping
ina zaka yi kenan?" Ta yi maganar tana kallon sa.
"Eh" ya bata amsa, yana mamakin ita duk abun da aka fa
a tana da amsar bayarwa..