Sashe 109
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Takawa ya kalli mai sunan baba ya ce "Kamar yadda ka kawo mini taka
anwar ka ce amana, nima ga tawa nan, amanar marainiya ce a hannunka"
Ya kalli in da ruma take zaune kusa da iman, suke ta kuka, ya kalleta ya ce "Mimi tashi mu tafi" yayi maganar yana jan hannunta, da
yar ta tashi, iman sai kuka take suka tafi.
Takawa sai da ya zazzarewa Nusaiba ido, sannan ta tashi, saboda tare suke fa
uwa suke tashi da Iman a gida.
Kowa ya watse, daga shi sai iman, sai dai sun shafe lokaci, ba tare da wani ya ce uffan ba, mai sunan baba ya tashi, ya je ya rufe gidan.
Ya dawo falon, ya tarar da ita a in da ya bar ta a zaune, ya
arasa gabanta ya mi
a mata hannu ya ce "Ranki ya da
e bisimillah"
A hankali ta kalli hannun nasa, amma ta kasa motsi, ya
ara mi
a mata hannu.
A hankali ta mi
a masa nata hannun, ya ri
e ta, ta tashi tsaye ya ja ta zuwa
aya daga cikin bedroom ukun da yake falon.
Ya taimaka mata ta cire Alkyabbar jikinta, ya saka hannu ya
ago fuskarta, fuskar tayi pink saboda kuka, sai jan mayafin take, tana rufe ba
in gashinta wuluk, da ya sha gyara.
Kallonta yake yi, wai wannan zu
iyar yarinyar ta sa ce, Alhamdilillah ala kulli halin.
an lumshe idonsa sannan ya bu
e su ya ce "Kukan me ki ke yi ne?".
Tayi shiru ba ta ce komai ba.
"Mu je mu yi alwala" ta jinjina masa kai, toilet
in cikin
akin suka shiga, ya kunna mata famfo ya ce "Bismillah" tare suke alwalar, sai dai da ya kai hannu idan hannunsu zai ha
u, sai ta janye nata.
Ya shammaceta ya
an watsa mata ruwan hannunsa, ta sunkuyar da kai tana murmushi.
Salla suka yi raka'a biyu, yadda mai sunan baba ya din ga kwararo addu'a ba
aramin burge Iman yayi ba, dan a rayuwarta tana
aunar namiji mai addini.
Bayan sun idar sun shafa, ya koma falo, ya shiga kitchen in da Mahmud ya ajiye kaji, da lemuka ya
aukko ya dawo
akin.
Gaba
aya a takure take, sai sunkuyar da kai take kamar mara gaskiya.
"Yaluwa, me zaki iya ci a nan?"
Murmushi ta yi ta ce "Yaya umar yaluwa kuma?".
Shima Murmushin yayi mata ya ce "Yeluwa mana, balarabiya a Nigeria".
"Idan Larabawa sauka ji ka babu ruwana".
Yayi murmushi ya tura plate
in gabanta ya ce "Bismillah"
"Na
oshi" ta fa
a a hankali.
Wata hamma ta kamata, tayi a hankali tana lumshe ido.
are mata kallo ya ce "Bacci ki ke ji zaki kwanta ne?" Da sauri ta ce"A'a".
Ya sake cewa "Bacci ko yunwa, wanne ne dalilin hammar?"
"Yunwa"
"Oya ci abinci" tamkar za ta nutse, haka take
an mintsunar naman tana kaiwa bakinta tana sunkuyar da kai.
Tashi yayi ya bata wuri, ya tafi gaban wardrobe ya bu
e, an shirya mata kayan sawarta, kuma duk ciki ba wanda aka
auka na lefenta aka
in ka.
Ya sauya kaya zuwa wata jallabiya, ya cire agogon hannunsa ya ajiye.
Ta nanna
e sauran da ba ta ci ba, ta ajiye, ta tashi zata fita, ya ce "Ina zaki?"
"Can
akin zan je na kwanta"
"Mhmm, Ashe da bayan
aurin aure, sai ki yi zamanki a wurin ammi, nima na zauna a wurin mama.
Dan na kusa yin kuka nima
azu kamar ke, bana son yaran nan su raina ni ne" tayi gajeriyar dariya.
Ya ce "wanko hannun ki zo"
Ta ce "To" ta shiga ta wanko hannunta, ta fito.
"Ki kwantar da hankalinki, ba abun da zan yi miki nima tsoro nake ji kamar ke, a gajiye ma nake kaina ciwo yake, i know what you are scared of, am scared too, ki shirya ki kwanta" wata irin Muguwar kunya ce ta kamata.
Har
arin tuntu
e take yi, ta nufi gadon ta kwanta.
"In baki bargo ne?"
"A'a yaya umar ai zafi ake yi "
"Shi hijjabin da kayan jikinki iska suke baki?"
"A'a"
"Trust me, ba abun da zan yi miki yanzu, nima tsoronki nake ji, ki sassauta kayan mana"
yar ta canza kaya, zuwa wata doguwar rigar bacci, mai balance, ta ra
a da
yar da kwanta a bayansa.
Ba tare da ya waiwaiya ba ya ce "Kiyi Addu'a"
Ta amsa da "To"
Sai da ta tabbatar da gaske ba abun da zai yi mata, sannan ta yi bacci.
Rumaisa a gidan ammi ta so kwana, amma takawa ya ce bai yadda ba, tun da suka koma gida tayi wanka, take mitar ta gaji sosai.
"Papa ka yi mini sannu na gaji fa"
"Lokacin da nake cewa ki nemi wuri
aya ki zauna, ai baki ji ba"
"Mhmm, dan Allah kayi mini tausa to,
afata ciwo bayana duka jikina ma"
Takawa ya ce "Maganinki kenan"
"Wayyo mama na gaji, ka ce mini sannu"
"Ke ni tausayin
anwata ne ya dameni yanzu, ta shiga sabuwar Rayuwa Allah ya bata ikon jure ibada"
"Wai Iman, ai mai sunan baba ba irinka bane, na san ba zai mata abun da ka ke yi mini ba"
"Allah ko, saboda ga shugaban waliyyan
arshen zamani ko?"
Ruma har cikin zuciyarta ta ce "Allah da gaske nake, shi fa mai sunan baba babu ruwansa".
aramar dariya ta bawa Adam ba, kuma ita har ga Allah take gaya masa iya gaskiyarta.
"To ai shi idan ba ruwansa ke da ruwanki" da sauri ta
ata fuska ta ce "Dan Allah wallahi bani da lafiya, gashi kuma na gaji".
"Lokacin da nake hanaki ai ba kya ji, maganin mara ji kenan" ba yadda ta iya da papa, haka ta
yale shi.
Bayan komawa bacci bayan sallar asuba, ringing
in wayarta ya sanya ta farka, murya
asa-
asa tayi sallama.
Nusaiba ta ce "Amarsu ta ango, baccin gajiyar ne haryanzu baki tashi ba?"
Iman ta ce "Bari Anty Nusaiba, gajiya fa akwaita"
"Ko a taho da ruwan zafi"
Kallon in da mai sunan baba yake kwance tayi, sai dai ya juya baya ta ce "Anty Nusaiba sai ka ce wata mai jego".
"To idan ba mai jego ba ce yanzu, nan da 9months dai an zama"
"Ina ammi?"
"Tana can tare da sauran ba
i, ita ta ce na kira ki ma, zaki yi ba
i wanda ba su samu zuwa jiya ba, za a taho miki da abinci"
Iman ta ce "To, Allah ya kawo su lafiya, ke ba zaki zo ba?"
Nusaiba ta yi dariya ta ce "Ai ruwan zafi na ce zan kawo miki, tun da kuma ba kya so shikenan"
Tayi dariya ta katse wayar ta ce "Allah ya shiryeki Anty Nusy"
"Ai da kin gaya mata ba ayi komai ba, tun da shi take son ji"
Gabanta ne ya fa
i, ba ta san idonsa biyu ba, ya juyo gaba
aya ya zuba mata ido, ta saka hannu ta rufe fuskarta.
Yayi murmushi ya janye hannun ya ce "Da kin gaya mata, duk a tsaroce ki ke, nima haka, duk tsoron juna muke ji, amma zamu iya nemanta da ruwan zafinta nan kusa ko nesa ka
an".
Wato ba
aramin mamaki abun da mai sunan baban yake fa
a yake bata ba, bata ta
a zaton Wannan maganganun daga bakinsa ba.
Hular kanta da ta zame, ta bawa gashinta damar bayyana, ya shafa gashin ya ce "My pretty yellow.
Tashi mu kintsa kan ba
in naki su
araso".
Ta tashi zaune ta ce "In ha
a maka ruwan wanka ne?"
"Kar ki damu da ni, yi wankan ki"
Kafin Iman ta fito, cif ya
ame gadon, gidan babu wani datti dama.
Kasancewar baya
akin, ya sanya ta saki jikinta, ta shirya ta fito ta same shi a falo, yana ta
an dube-dube.
"Yauwwa
araso ki ga gidan naki,
an abun da talakan mijin naki yayi miki"
arasa ta ce "Ni wannan gidan ya fi mini kowanne kyau da tsari".
"Really?"
"Yeah"
"Jazakillah khair for appreciating it, Allah ya yassare mini in yi miki wanda ya fi wannan"
"Amin ya Allah" tare suka zazzagaya, ta din ga yabon gidan, da yabawa
arin sa.
Aka
wasa gate
in gidan, Umar ya je ya bu
e, ya ga Usman da Abdallah, da ledar viva a hannunsu.
"Mai sunan baba ko mu koma ne na ga kana kallonmu, mama ce ta bayar da abinci mu kawo" bu
e musu yayi, ya juya ya koma falon.
A kujerar da iman take ya je ya zauna, cikin murna Iman ta ce "Yaya usy sannunku da zuwa"
Usman ya ce "A'a ai mu yakamata mu gaishe ki, ina kwana antynmu"
Iman ta ce "Kai dan Allah har ka bani kunya"
Ya ce "Ai girmanki ne, dole a baki"
Ta shiga yi musu bangajiya, tare da tambayarsu ya mama.
Abdallah yayi
asa da murya ya cewa Usman "Ka tashi mu tafi, gulma ce a bakina, kar na yi misbehaving a samu akasi"
Usman ya ce "To mu tafi, nima ita nake son yi"
Suka tashi Abdallah ya ce "Bari mu tafi".
"Haba yaya Usman, daga zuwanku, ko ruwa ban baku ba"
"Bakomai ma sha a waje, tun da mai gida ya ha
e rai, baya bu
atar mu ne sai anjima"
Bayan sun fita ta ce "Yaya umar ka din ga dariya mana, ko smiling ne"
"Ban iya ba, tun da ke kina yi ai shikenan deejangala, bari mu karya ko, dan ni na fara jin yunwa".
Tare suka karya, duk ita duk a
arare take, tun da suka fara ba
i ya fice ya bar gidan.
Usman kuwa gulmar mai sunan baba suke yi, wai yadda ya wani zauna a kusa da Iman, wai shi mai gida.
Suna tafe rumaisa ta kira Usman, ya
aga ya ce "K
e kuma meye zaki dame ni?".
Ta ce "Daga kira me nayi maka to?"
"Ke rabu da ni, nima aure nake so rumaisa, ke kin yi aure, mai sunan baba yayi, Aliyu da yaya Habu suna hanya, jiya dan abun takaici, rige-rigen katifar mai sunan baba muka din ga yi, da tsofaffin kayansa.
Kin ga yadda yake wani basarwa yau da muka je, wai shi maigida.