← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 114 OF 126

Sashe 114

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Papa, wakili na da saka hannu a yin garkuwa da anty aisha, dan
an bindiga sun ambaci sunansa, cikin dare suna zaton duk mun yi bacci".
irjinsa ya buga da saurin gaske ya kalleta.

"Amanarka na kar
o papa, shiyasa nake iya
arina da zuciyata da jikina domin baka kariya, da tabattar da cika al
awarin da na yi wa anty aisha.

Ina neman afuwarka bisa wahalar da kai da na din ga yi, but Alhamdilillah atleast na cika wasu daga cikin alwashin da na yi"
Shiru yayi ya sunkuyar da kai, ya kasa cewa komai.

Rumaisa ta
ago kansa ta ce "Papa fushi ka yi?"
Cikin tsananin
arfin hali, da hawayen idonsa ya kasa
oye damuwar, ya ce "Mimi ba ki yi mini komai ba, ni ya cancanci na yi miki godiya mimi, ban san da wasu kalaman zan yi amfani ba ma" yayi maganar yana kwanciya a jikin ta.

Ta kalli hannunta da hawayen sa yake
iga a kan hannunta, ta saka hannu tana share masa hawayen, tare da shafa sumar kansa.

"Mimi ba kya so na?

Saboda al
awarin aisha kawai ki ke tare da ni?"
"To ai ban san me zan ji idan ina son ka ba"
Yayi murmushi ya ce "Shikenan, but i already fall for you, ni ina son ki sosai rumaisa i love you, and i will surely keep loving you, to my last breath.

Ina son ki rumaisa".

Ji ta yi tsigar jikinta na tashi, kalamansa na ratsa ko ina na jikinta, har wani lumshe ido take yi saboda da
in kalamansa.

Ta yi ajiyar zuciya ta sake cewa "Papa, jaridar da suke wallafa ci maka mutunci, lokacin da anty aisha ta rasu, Yasir ya bi diddigin gidan jaridar, daddyna ya gano wakili ne suke
aukar nauyinsa, dan ya ce mini sun ta
a kiransa har aka nemi ya bayar da ha
in kan cutar da kai, ya ce ba ruwansa.

Kaga dole a cikin family ba za a rasa wanda suka ha
a kai da shi ba, ake cutar da kai"
Ya lumshe idanunsa ya ce "Mimi kaina ya daina
aukar wannan abubuwan ma, bari na samu nutsuwa"
"Idan ka samu nutsuwar, ka yi bincike sosai a cikin gida.

Sannan ka sani tun a yanzu ka sanya wa ranka cewar, zaka iya gano su waye, amma samun hukunci da adalci sai a wurin Allah, amma ba a wannan
asar ba"
Ya numfasa ya ce "Ina sauraren Bashir ne, na ji me za su ce mini, nayi magana da su barrister ma, wa
an da ki ka ce mini kin yarda da su, muna kan fa
a bincike"
"Nima ni da
an team
ina muna ta
ari, Allah ya yi mana jagora" ya jinjina kai ba tare da iya yin magana ba.

Abu kamar wasa mai sunan baba yake ta
ari akan kayan Alhaji Aminu
an fulani, kuma kasancewar an samu sauye-sauye a wurin, cikin ikon Allah komai ya zo masa da sau
i, dan ana daf da releasing
in kayan.

Alhaji Aminu yana yawan kiran sa, su gaisa, shi kuma mai sunan baba, sai ya tambaye shi ina Ade, ya ce masa tana nan tana rigima.

Alhaji Aminu ya matsawa mai sunan baba, a kan lallai ya zo gidansa su gaisa, dan yana bawa Ade labarin sa, ita kuma ta ce tana son ganin sa.

Mai sunan baba ya ji a ransa yana son sanin ahalin Alhaji Aminu, ko zai samu abun da yake son tabattarwa, ko Alhaji Aminu yana da ala
a da Iman.

Tamkar za su kacame da dambe, haka suke musayar yawu, tamkar ba aminan da suka kwashi shekaru suna cin mushe ba, tamkar ba tare suke
ullawa da kitsa duk wani hatsabibanci ba.

Mummy tamkar za ta ari baki, saboda ha
ilo da bala'i.

Hajiya Lubabatu a fusace ta kira Jabir a waya, a kan lallai ya zo tana son ganinsa, ta ajiye wayar ta kalli hajiya jamila ta ce "Kar ki sake kiran
a na da mazinaci
an iska, idan ma hakan ne, sai ki ce mazinata
an iska".

"Na fa
in, koda yake barewa ba ta gudu
an ta yayi rarrafe ba, tun da sai da ki ka yi yawon tazubar ki ka gama ki ka tuba aka yi auren.

Kin yi wa mijinki asiri, kin ya da shi a Germany, kin cigaba da watsewa a gefe, ke ki yi
an ki yayi".

"Jamila kina nufin ni ce nake biye
ni zaki yi wa sharri?

Ko kin manta kema irin abubuwan da ki ka shuka, yayan giwa da ki ka din ga sadaukarwa, da
an Adam, ai ni ban kai ga aikata kisan kai kamar ke ba"
Jabir ne yayi sallama, suka yi shiru suka waiwaya.

"Sannu munafukin Allah ta'ala"
Jabir ya ce "Mummy lafiya kuwa?"
Mummy ta ce "Saboda kai watsatstse ne, mara mutunci, na amince maka na amincewa uwarka, amma ku ka zalince ni, wace irin ala
a ce tsakanin da ru
ayya har ka ke i
irarin ya
a hotunanta?"
Yayi shiru yana kallon Mummy.

"Wallahi lubabatu sai kun yi dana sanin abun da ku ka aikata mini, kai ba da ni ka ke zancen, dabba
an akuya".

"Kar ki sake kiransa
an akuya, ru
ayya ce babbar akuyar da ba ta san ciwon kanta ba"
Mummy kawai ta fice, zuciyarta na wani irin zafi, kuka take son yi amma ba ta son bayyana karayarta a fili.

Mai sunan baba ya amsawa Alhaji Aminu cewar zai kai masa ziyara ya gaida Ade, sai dai yana fargabar kar ya ga abun da bai yi tsammanni ba, zai fi kowa farin ciki, idan aka ce a sanadinsa Iman ta samu ko wani ne a danginta, duk da rashin hakan ba ya nufin zai juya mata baya ne.

Kiran Iman yake yi yana zancen zuci, ta
aga video call
in ta ce "Hi dear"
"My yellow, how are you?"
"Fine Alhamdilillah, ya aiki?"
"Ai akwai shi, yanzu salary ya shigo, na ce let me call the person close to my heart"
Tayi murmushi ta ce "Alhamdilillah ala kulli halin, mun godewa Allah" kallonta yake sake yi, hatta yanayin gashin girar iman, irin na Alhaji Aminu ne.

"Ya naga kana kallona ne, na canza ne?"
"Bakomai, yanzu ya za ayi da salaryn nan ne?"
Iman ta ce "Ai zaka shigo kano ko?

Ka ce fa
arshen wata zaka zo".

Ya ce "Eh, ranar Alhamis zan shigo"
Ta ce "To Allah ya kaimu, idan ka zo sai ayi shawara, ka turawa mama dubu
ari a sai mata abun da take so kan ka zo na neman albarka".

Ya ce "To
ar mama, za ayi in sha Allah, zan cigaba da waya, zamu yi magana anjima"
Ya ajiye wayar yayi shiru, yana cigaba da fatan Allah ya sa Alhaji Aminu yana da ala
a da Iman.

Har gida Alhaji Aminu ya aika da direba, aka
aukko mai sunan baba, yana da matu
ar karamci da son mutane, kamar ya goya mai sunan baba da ya ganshi a gidansa.

Aljannar duniya, an kashe dukiya an zuba kayan alatu a gidan nan, kamar ba za a mutu ba, karen da yake gadin gidan kuwa bayan mai gadi, shi kansa ba na Nigeria bane ba.

Ga iyayen motoci a parking space.

Ya ce wa mai sunan baba "Mu je ka fara ganin Ade, ka gaya mata ta ha
ura da tafiya
auye ko Allah ya sa ta yarda".

Tsohuwa ce, a
alla zata shekara tamanin da biyar, tana zaune a
asan carfet, tana shan fura, sai mita take da fulatanci ita da jikokinta.
aga kai ta
ure mai sunan baba da ido, har ya
arasa gabanta ya zauna.

"Ade, ga wanda yake ta yi mini
ari a kan kayana, shi ya ce a baki ha
uri, dan Allah kar ki koma
auye".

"Au jibo gulmata ka ke yi kana yama
i da ni kenan, yaro na bar shanu da dabbobina a
auye, an zo nan
wam an ajiyeni, sanyi na neman yi mini illa, ga wannan yaran da suka addabe ni, ai zaman
auye yafi da
Mai sunan baba ko rantsuwa yayi ba zai yi kaffara ba, wannan matar na da ala
a da matarsa, duk da tsufanta, tsananin kammaninta da iman ba su
uya ba, sai a yanzu ma ya ga Iman ba kama take da Alhaji Aminu ba.

Ade ba ruwanta, ta din ga zuba tana bashi labarin yadda take son shanunta, tun da a cikinsu aka haifeta.

Kayan marmarin da ya zo da su, ya din ga
auka yana
arewa yana bata, tana kar
a tana ci.

Ta ce "Kaga yadda ka ke yi mini
in nan, shi ba ya yi mini, kullum cikin rubutu yake da lissafin ku
i, Euro ya le
o mun gaisa, sai ya kama hanya ya tafi yawonsa"
Alhaji Aminu ya ce "Sai ka ce a
auyen hakan suke yi miki"
"Eh amma dai idan na ga nagge, zuciyana na sanyi sosai"
"Yalla
ai kai baka da
an uwana ne?"
Alhaji Aminu ya ce "Kowa ya kama gabansa, ka san ainihi daman mu fulanin tashi ne.

To
an uwan nawa galibi wasu suna wasu garuruwan, wasu ma wasu
asashen.

Ni ne
an autan ta,
auyen fa a gidan wani
aninta take, wai an rabata da
an uwanta, kamar
an uwanta ya fimu"
"Ya fika mana, shi yana zama mu yi hira, kai sai shegen son ku
in tsiya".

"Ni zaki tozarta a gaban ba
o ko, saboda ya baki ayaba, da lemo, to yasin a daina yin
osai a gidan nan, tun da ba kya so na"
Alhaji Aminu kamar kakarsa ya
auki Ade, su yi ta fa
a wasu lokutan, saboda shi ne
aramin
an ta.

Mai sunan baba ya
an jima a gidan, sannan baba ya ce zai tafi, Ade ta din ga tambayarsa yaushe zai dawo, idan bai dawo ba, za ta
ulle takalmanta a zaninta, ko ta katanga ta bi, ta gudu ta koma
auye.

Mai sunan baba ya ce "Ai ba za ayi haka ba"
"Ka rabu da ita, karen nan zan kawo
akinta na
aure, na ga ta wurin fita"
Ta galla masa harara ta ce "Tashi ke je
akina, ka samo masa
an biskit
in nan"
Alhaji Aminu ya ce "Biskit kuma?
Chapter 114 · 0% Book details