← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 126

Sashe 24

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yanayin yayi masa da
i sosai, sai dai babu tsammani ya ga wani abu yana duddu
e, yana motsi ta jikin fulawoyin da zai sadaka da sashinsu.

Tsayawa yayi ya
ura ido sosai, yanayin inuwar abun, kamar mace ce, dan har da lullu
inta.

Mamaki ne ya kama Mahmud, ganin maimakon ta shigo direct
ofa, ta kutsa can
arshen ginin da kai tsaye
akin Mummy zai kai ka.

Bai yi wata-wata ba ya sauka, ya nufi sashin Mummy a hankali, sai dai bai bu
e ya shiga ba.

"Kin shanya ni, tun
azu nake zaman jiranki, amma baki zo ba"
Baba uwani ta risuna ta ce "Tuba nake Allah ya baki yawan rai, sawu ne bai gama
aukewa ba"
Mummy ta hura hanci ta ce "Ina jinki, bani labari, meke wakana da ki ke son ganina?"
"Allah ya baki yawan rai, labari ne nake tafe da shi, idan yayi miki da
i haka nake fata, idan bai yi ba ayi mini aikin gafara"
Cikin
osawa Mummy ta ce "Hanzarta, ina jin ki"
"Takawa zai yi aure, sai dai alamu sun nuna kamar Iman zai aura, kuma zancen ya iske Samha
ar wurin turaki, dan
azu ta zo har wurin Iman
in ta yi mata kashedi da zafafan kalmomi, dan na la
e na ji komai"
"What?

Aure kuma?

A wannan karon kuma ita za a li
awa, ita ma ya cinyeta, lallai giwa ba ta tsoron Allah, amma na yi mamakin yadda aka yi Samha ta zo ba ta
araso nan ba, kuma ba ta yi mini wannan bayanin ba, ko da yake ni kujera ce, ko dan zama za a neme ni, jeki na gode na ga yadda wannan lamarin zai yiwu"
Baba uwani ta ce "Godiya nake, na barki lafiya".

Mahmud ya so shiga
akin Mummy, dan ganin wacece wannan, take zuwa a tsohon daren nan, amma ya fasa, ya lalla
a ya bu
ofa ya fita harabar gidan ya la
Can baba uwani ta fito tana duddu
enta cikin duhuwar fulawoyi, ta nufi sashinsu ammi, tana bu
ofar, fitila ta hasketa, dan haka ya ganeta da kayan jikinta.

Hakan ya fallasa ma wacece ita, domin kuwa baba uwani kayanta ba
oyayyu bane ba, duk da tarin alkhairai da suturar da ammi ke bata, amma kullum cikin kaya
aya zuwa uku take.

Kan sa ya
aure da mamakin me take zuwa yi sashinsu, a wannan daren cikin siga ta rashin gaskiya
A hankali ya koma sashinsa, gaba
aya baya son wannan halin na Mummy, na bin diddigi da shiga abun da babu ruwanta, ya san
arshe ba zai wuce rahoton wani abun ake kawo mata ba.

Amma ya sha mamaki, idan har ace hadimar ammi ta kusa da ita, za ta aikata mata haka, to duniya kowa ma ba abun yarda bane ba.

Kwanci tashi asarar mai rai, mai girma turaki ya dawo daga aikin umara da ya tafi, duk da an riga an saba zuwa, amma ba a rasa
an sannu da zuwa da su kan zo, domin yi masa barka da dawowa.

Ammi ba ta son takura masa, dan haka ta bashi lokaci, tare da sauraron abun da zai ce mata.

Duk da a nata
angaren ta tsananta addu'a a kan lamarin sosai da sosai, tare da fatan tabattuwar alkhairin da yake cikin al'amarin.
angaren Samha kuwa, da fari a iya tunaninta, za ta iya ji da lamarin, amma abun ya shallake tunaninta, kuma gaba
aya hankalinta ya karkata a kan Iman ce ake
arin aurawa takawa, dan haka ta fara tunanin yadda za ta yi da ita, a
arshe dai ta koma wurin Khalifa, domin samun mafita sannan ta je ta samu Mummy da zancen.

Mummy ta yi dariya ta ce "Yaro man kaz
a, ai na yi zaton ba zaki gaya mini ba, shi ya sanya na zuba miki ido na ga iya gudun ruwanki, ba shakka giwa wata irin mur
iyar mace ce, mara al
ibla, dan haka dole ki zage ki san abun yi"
Cikin damuwa ta ce "To ni yanzu Mummy ya zan yi?"
"Duk abun da ya kama ki yi, ko dai a kan Iman
in, ko kuma a kan giwa ko ma adam
in.

A baya babu abun da ba mu yi ba a kan yarinyar nan, wanda hakan ya sanya duk ta rasa manemanta manyan mutane da suke zuwa wurinta, dan haka yanzu shine giwa ta yanke shawarar
arshe na aura mata adam, shawara ta rage gareki, ko dai ki bari ayi auren daga baya ki san abun yi, ko kuma dai ki
au wani matakin"
, ai wallahi da na bari ya aureta, gara uban kowa ma ya rasa, ni Mummy a cikin malamanki nake son ki ha
ani da wani, a watsa komai ko da kuwa yana nufin in rasa ta rasa kowa ma ya huta ne"
Mummy ta jinjina kai tana murmushi ta ce "To shikenan, zan yi tunani a kai kar ki damu"
"Mummy ba ni da dogon lokacin da zaki yi dogon tunani, dan Allah ki taimaka".

"Na ji zamu yi waya, ko zuwa sunday ne, akwia wani
auye da nake zuwa, sai mu tafi tare"
Samha ta ce "To shikenan, na gode sosai Mummy".

Kusan sati guda da dawowar mai girma turaki, giwa har ta fara
osawa, tana tunanin ko magana za ta yi masa, babu tsammanni ya kirata a waya ya ce zai zo.

Hakan yayi mata da
i, sai dai ta shiga fargabar da wacce zai zo, da nasara ko kuma babu?"
Kasancewar baba uwani na wurin, ammi ta yi waya da turaki, baba uwani ta saci hanya, ta je ta kira mummy a waya, ta kai mata rahoton cewar turaki zai zo, kuma da alama magana mai muhimmanci zasu tattauna, dan haka Mummy tace lallai ta sanya mata ido, ta na
o mata duk wani rahoto na abun da zai wakana.

Bayan sallar azahar, mai girma turaki ya iso gidan, kai tsaye ya sauka a sashin giwar da.

Hadimai suka shiga hidimar kawo kayan ciye-ciye, sai dai turaki ya
i magana a kan ha
anin abun da ya kawo shi, a lokacin da hadiman ke kaiwa suna komowa.

Dama tuni ammi ta hana Adam fita, ta ce lallai koma menene ya zauna ayi a gabansa, dan haka shima yana nan.

Ammi ta sallami hadimanta, Sannan ta nutsu ta fuskanci turaki.

Hakan ba
aramin
atawa baba uwani rai yayi ba, dan babu damar samun rahoton da take son samu.

Ammi ta dubi turaki ta ce "Ranka ya da
e an dawo lafiya ya hanya?

Ban samu shigowa ba, saboda ba na son zuwan nawa ya zama takura ko matsi a gareka, shiyasa ban yi maka sannu da dawowa ba"
Turaki ya ce "Kar ko damu, da ke da abun ya shafi zuriyar marigayi, dolenmu ne, kuma babu yadda za ayi ku zama takura a garemu.

Toh!

Na zo da sa
onki, a can saudiyya ma na je gidan
an uwanki mahadi, mun tattauna da shi sosai, kuma ya bayar da amanna sosai.

Sai dai da muka dawo gida da kwanaki uku, mun sami wambai, in da ya nuna rashin amincewarsa da nuna za a sake zubar da darajar masarauta, ta hanyar auro wadda ba jinin sarauta ko tushen arziki ba, sai dai na yi iya yina na nuna masa
ar gidan daraja ce da kuma gudunmawar da ta bayar.

Har ila yau ya gaya mana zancen da bamu ji da
insa ba, ya kawo
orafi sosai a kan ka takawa, ciki har da yin
urin taka
an uwanka da mota, wannan lamari bai yi mana da
i ba, ya ce ya bayar da sa
o ka je, nan ma ka yi burus.

Abun bai yi mana da
i ba, har yayi i
irarin babu shi babu kai, sai dai mun yi
arin kwantar masa da hankali, in da har mai
akinsa ta sanya baki, ta hanyar nuna masa tsaurinsa a gareka yayi yawa, shiyasa ba kwa shiri, amma dai duk da haka yakamata a din ga lura ana kiyaye wasu abubuwan, yanzu idon duniya a kan ka yake".

Ammi ta ce "Wallahi ranka ya da
e, abun da nake yawan gaya masa kenan, amma dai a cigaba da jaddada masa"
Turaki ya ce "Haka ne, akwai bu
atar a din ga kai zuciya nesa, akwai abun da yarinyar nan ta fa
a mini a kan ka, wanda kuma tabbas haka ne ba ta yi
arya ba, yana daga dalilan da ya sanya na yi amanna da auren nan sosai, nake yi muku fatan alkhairi".

Ammi ta ce "Allah sarki, Adam kuma ya sunkuyar da kai, yana murza zoben hannunsa.

"To, mun dai yi
arin shawo kan wambai da
yar, duk da yana nuna ba da yawunsa ba, amma ba wani abun damuwa bane ba zai sakko, illa iyaka kai takawa ka je ka same shi ka bashi ha
uri.

Magana ta gaba kuma, a sanar da iyayen Yarinyar nan, ranar juma'a zamu kai ku
in aure, kuma wata biyu zamu sanya rak, Allah ya tabbatar mana da alkhairi dan ba ma fatan a jinkirta wani abun ya zo ya gilma".

Ammi ta fa
a murmushin ta tana fa
in "Alhamdilillah, Allah ya sanya alkhairi ya nuna mana da rai da lafiya"
Yayin da adam wata irin mummunar fa
uwar gaba ta same shi, kansa ya sara da
arfin gaske, ya ji tamkar
akin yana juya masa!

Ayshercool
08081012143
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.

SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?

KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?
Chapter 24 · 0% Book details