← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 126

Sashe 51

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zai ga tsiya, wallahi ruwan zafi zan ha
a, idan ya
one gobe ba zai kuma sakani ba.

Saboda tsabar wula
anci, mutumin nan ma bashi da kunya, kuma ammi ba ta san yana yin maganganun batsa ba, a haka kamar na Allah, kuma da alama ba ya yi wa kowa sai ni, to wallahi ni ina da tarbiyya ".

Ta din ga surutu a ban
aki, kuma ko da wasa ba ta waiwaya ba, balle ta ganshi, ta kunna ruwan zafi, fiye da rabin bath
in nan, sannan ta kunna na sanyi, ruwan sai tururi yake yi, ta ce "Allah ya sa yana zuwa kawai ya shiga, gobe ba ya kuma sakani aiki ba, bayan ya gama ci mini mutunci".

Ji ta yi an rufe
ofar ban
akin, da sauri ta tashi ta waiwaya tana kallonsa.

Ya shigo kamar zai wuce ta, ya shammaceta, ya dan
ota, ya shiga cikin bath
in da ita.

Ihu ta kurma, jin zafin ruwan, ga kayan jikinta nylon ne, ya sanya yatsansa a kan le
ensa ya ce "Shhhhh, ai gara mu
one tare".

Kiciniyar tashi ta hau yi, amma ya ri
e ta sosai a jikinsa, ya din ga
ibar ruwan, yana zuba mata a kanta.

Ayshercool.
08081012143
*Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012243, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.

Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
"Na shiga uku, mama, dan Allah a taimakeni,
onewa nake yi fa"
"Ai da ni ki ka yi niyyar
onawa, sai dai mu
one tare" ya ha
a hannayenta ya ri
e da hannu
aya, ya cigaba da zuba mata ruwan har a fuskarta.

Ta dinga mutsu-mutsu ta tashi, amma abu ya gagara, ko
waran motsi ta kasa, sai ta hau kuka, tana yi masa magiya, a kan ya
yaleta.

"Har da sha mini toothpaste ko, saboda ke
azama ce".

"Ni ban sha ba".

"Ai ina jin duk abun da ki ke cewa, idan mu ka gama
onewar, sai mu yi jinya tare "
Cikin kuka ta ce "Dan girman Allah ka yi ha
uri, fata ta zata kwashe, dan Allah ka yi ha
uri".

"Ai baki isa ba, ni zaki
ona da ruwan zafi ki huta ko?".

"A'a ba haka nake nufi ba, dan Allah ka yi ha
uri ".

"Ni sharifi ne, ba abun da ruwan zai yi mini, ke da ki ka shirya ramin muguntarki, gashi kin fa
Ganin ta na kuka wiwi, ya sanya ya cikata, ta tashi da sauri, ta fice daga bath
in, jikinta na tsuma ta tafi
akinta, ta tu
e kayan a tsakar
akin, ta zura da gudu toilet, ta sakarwa kan ta shower, jikinta yayi ja, ta zauna a toilet ta cigaba da kuka tana fa
in "Wallahi ba zan yafe ba, wuta balbalin bala'i"
Sai da ta daina jin zafi, sannan ta fito ta
aura towel.

Duba jikinta take yi, tana duba wa ta ga, ko fatarta za ta kwashe, cikin ikon Allah ba abun da ta yi.

"Wato shi ba ma ya jin zafin ruwan, amma ni ya
ona ni, zai gane ni ya ta
a, sai na rama, har da wani rungumeni saboda tsabar rashin sanin abun da ya dace, Innalillahi Allah ya sa kar a gane idan na fita, ya kuma ri
e mini hannu na kasa guduwa".

Ta saka hannu ta toshe bakinta ta ce "Astagfirullah, Allah ka yafe mini".

Sai kuma ta tuna abun da ya yi mata na cewa, ba ta da nono.

Ta kalli jikinta a mudubi, ta
an banka
a towel
in ta kalli
irjinta, ta ce "Saboda tsabar saka ido, wai nonona ne bai fi wake ba, mutumin nan ya cuceni, wato kallona ma yake yi haka?

To saboda ba ni da su ake cewa ni ba mace ba ce?

To na ga ma ba sai mutum ya haihu ba suke da amfani?

Amma bakomai, Allah ya sa su fito mini, na huta da gori.

Kai Astagfirullah, in rasa mai zan ro
i Allah sai wannan abun, Allah na tuba ka yafe mini.

Amma wallahi sai na fa
i abun da mutumin nan yake yi mini, tun wuri ayi mini tsakani da shi, a taka masa burki, kar ya sake rungume ni".

Sai da ta gama surutanta ita da mudubi, sannan ta tashi ta shafa mai ta saka kaya.

Ta da
e a
akinta, sannan ta fita, ta tarar shi tuni ya fice, ta kwaso kayan gyaran
akin, ta ce yayi wa kansa dan ba za ta gyara ba.

Ba uwani ce zaune a
akin su, tana waya, ita da Samha.

"Wai haryanzu babu sani muhimmin bayani a kan in da zamansu ya dosa, ba kya bani wani update".

"Ranki ya da
e, su suna saman bene, mu muna
asa, bana iya sanin me yake faruwa".

"Dole ki din ga bibiya ki sani, bamu saka kin yi fa
i tashi, ta amince ki je gidan ki zauna ba domin ki je ki mi
afa ba, biyanki zamu din ga yi, dole ki yi mana aiki yadda ya dace, ba kuma iya le
en asiri ba, ki yi iya
arin ki, wurin ha
a husuma a cikin gidan nan, ki nuna mata kin fita da
ewa a duniya, dole ta fito ta bar gidan nan".

"In sha Allah uwa
akina, za ayi yadda ki ka ce, kar ki damu".

"Ina saurarenki" Samha ta katse wayarta.

Rumaisa kuwa kitchen
asan ta shiga, Aisya da barira suna ta wanke-wanke.

Rumaisa ta ce "Ina kwananku"
Cikin sauri suka risuna suna gaisheta.

Rumaisa ta ce "Dan Allah ku daina gaisheni, wai ba ku ga ni
arama ba ce?".

Asiya ta ce "Ranki ya da
e, ai Allah ya riga ya baki girma dole a biki, kuma ke matar basarake ce, dole a girmamaki".

Rumaisa ta yi murmushi ta ce "Kunya ku ke bani ne"
"Ba wani abu, ko wani abun za ayi mikk?"
Ruma ta ce "A'a, girkin rana zan yi, kar ku dafa abinci da mu, ku yi daga naku, sai na sauran masu aikin".

Barira ta ce "To, amma ba abun da zamu tayaki?".

Rumaisa ta ce "Bakomai, Anty Asiya, dan Allah
auko mini mai, ki tayani na kai sama, bari na tafi da wannan kayan".

Asiya ta ce to.

Rumaisa na shirin fita, baba Uwani ta shigo tana tsuma, ta ce wa rumaisa "Amarya ba kya laifi, har mai gidan ya fita ne?".

"Eh, ya fita".

"Ina fatan dai ba wata matsala ko?

Idan da wata matsalar zaki iya gaya mini, ni uwa ce a wurinki, kuma kin ba
r shi ya saukko shika
ai, ai kamata ya yi ace ki na raka shi har mota"
Murmushin gefen baki rumaisa ta yi, ta wuce ta bar baba uwani.

A kitchen
in ta, Asiya ta sameta, ta ajiye mata man, har za ta tafi rumaisa ta ce "Anty Asiya, bari na baki hijjabi, da ke da Barira, a cikin kayan lefena suke, sun yi mini tsawo sosai".

Asiya ta bu
e baki ta ce "Wane mu ranki ya da
e, kayan lefenki fa".

Ruma ta ce "menene a ciki, kyauta zan baku, sun yi mini tsawo".

Ta tafi
akinta, ta
aukko hijjabai a akwati ta kawowa Asiya.

Asiya ta din ga godiya, ruma ta ce "Dan Allah ki daina yi mini godiya, har kin saka na ji kunya, ba fa ni na saya ba, nima bani aka yi".

Asiya ta ce "Haka ne, duk da haka dole na yi godiya, sannan dan Allah ranki ya da
e, ki din ga
abi'ar matan sarakuna, girmanki ne dole a biki, kuma duk hukuncin da ki ka yanke a gidan nan dole a bi shi, amma wani abu nake son gaya miki, ban san ya zaki ji ba".

Rumaisa ta ce "Gaya mini bakomai".

"Ki yi hankali da taka tsantsan da baba uwani, amma kar ki ce na gaya miki dan Allah".

Ruma ta ce "Ai ni dama ba ruwana da ita, bana son dariyar da take yi mini, bakomai in sha Allah na gode" Asiya ta juya ta sauka tana murna, yarinya
arama mai halin manya, ta san ta yi kyauta.

"Amma Jabir kana ganin abun da Adam ya yi ya kyauta, idan Fulani matarsa ce, mu kuma
an uwanta ne, shi jami'in tsaro ne nima haka?

Dan meyasa bai
auki wani mataki a kan
atanta ba, meyasa bai gaya ba?

Daga yin garkuwa da ita ya aka yi ya
oye wa duniya?

Ya yi wa kansa adalci kenan, idan yana da gaskiya, ai tuntuni yakamata ya bayyana Yarinyar nan, ayi bincike a kanta, ko za a samu wani information
in".

Jabir ya ce "Easy mana, haba Jamil, ina ga mun fi kowa sanin Adam, a
angaren taurin kai da zurfin ciki, duk familyn nan albarka, kowa ya san shi a kan haka, kai waye ya ce maka a zaune yake tun da ta
ata?

Adam ya shiga cikin matsananciyar damuwa da tashin hankali, tun bayan
atanta, kuma ba wai yana zaune ne kawai ba, da shi da gayen nan Bashir, da wasu daga
an sandan garin katsina, suka yi ta
ari a kan lamarin".

"Amma ya aka yi kai ka sani, ni ban sani ba?

Ina yayanta kuma jami'in tsaro kamar shi?"
"Saboda na fi ka kusanci da shi, na san halinsa tsaf, dan haka na fika iya zama da shi, shiyasa nake sanin abun da ba ka sani ba, yanzu abun da ya kamata shi ne, kamar yadda ya ce ka tamabyai mai girma turaki, ka yi masa zancen ka ji mai zai ce?".

Jamil ya ce "Ai gaba
aya ma kaina ya kulle ne ma, amma zan zurafafa bincike a kan lamarin nima".

Jabir ya ce "Better".

Ta window rumaisa ta le
a, ta hango motar Adam, kusan biyar da rabi lokacin, Murmushin mugunta ta yi, ta koma
akinta ta yi zamanta, a sababbin litattafan da ya saya mata, na makaranta da za ta fara zuwa, ta
auki
aya da fensir, tana zane-zanenta.
Chapter 51 · 0% Book details