Sashe 112
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
Supplements na karawa fata kyau da sheki
glowing skin*
Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.
Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.
Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.
Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.
Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.
Supplement na whitening/glowing skin*
*15.
Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.
Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
*TALLA!
TALLA!!
TALLA!!!
ANO DAGA LITTAFIN NAZEEFA SABO NASHE, MAI SUNA
UDURAR ALLAH*
Ta Yaya zai zama jinina alhali ni na san bayan matana ban tab
a kusantar wata mace ba?
Ya furta kai tsaye yana kallon likitan da sakamakon gwajin yake hannunsa.
Likitan yana jinjina kai ya sake furta
Tabbas Jaheed jininka don gwajin k
wayar halittarku da komai ya tabbatar kai ne mahaifinsa kafin a kai ga haka ma ko Kamanninku da suka zamo kwabo da kwabo sun tabbatar da Hakan koda Ba
a yi gwajin ba.
Shiru na tsawon lokaci d
akin ya d
auka kowa da irin tunanin da yake a ransa ya kasa yarjewa zuciyarsa shine Mahaifin Jaheed duk da k
wararan shaidu.
Abinda ya sani ko da wasa bayan matansa na aure na Sunna bai tab
a rik
ewa wata mace hannu ba, idan kuwa ya tabbata Jaheed d
ansa ne ta yaya ya samar da cikin nasa a jikin wacce aka kira mahaifiyarsa da ko a mafarki bai tab
a ganin mai kama da ita ba TABBAS AKWAI LAUJE CIKIN NAD
i.
Mahaifiyar Jaheed ma Zata iya zama abar tuhuma da zargi.
Kai tsaye zai iya cewa hakan zai iya zama K
UDIRAR ALLAH
(*Ina ma'abota karance-karancen litatafan hausa, na san kun santa, Nazeefa sabo nashe, tsohuwar marubuciya, da ta saba nisha
antar da ku, da
an litatafan hausa masu ma'ana da ilimantarwa, ya kuke tunanin wannan turka-turka, DNA
in sa ya kasance daidai da na yaron da bai ta
a ganin mahaifiyarsa ba, haka zalika a iya saninsa tun daga
uruciya har girmansa, bai ta
a aikata zina ba?
Ku kasance da Nazeefa sabo nashe, dan jin yadda zata warware wannan turka-turka a cikin littafin
udurar Allah.
Masu bu
ata kai tsaye za su iya tuntu
ar ta a kan lambar wayarta 08033748387*)
*Littafin ku
i ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143*
"Ya ina ta magana kin yi shiru, me ki ke tunani ne?"
Da sauri ta dawo hayyacinta ta ce "Ba koma" ba dan ya gamsu da babu komai
in ba ya
yale ta.
Sai dai fa abubuwa suka din ga kai komo a zuciyar rumaisa, har ta rasa wane tunanin ma za ta yi.
Kallon Adam take tana nazari, da jin cewa yakamata komai ya zo
arshe haka, ta gaya masa iya abubuwan da ta sani, a wuce wurin kawai.
Mai sunan baba sam bai yi
okin aikin nan ba, mussman da ya san dolensa ya tafi ya bar Iman, sai dai ya din ga zuwa yana komawa har ta kammala karatun sa.
Daga mama har sauran
an uwansa murna suke yi, da samun aikin da yayi, haka iman ma tana ta yi masa murna, amma ta ga shi sam ko a jikinsa.
"Sweetheart, wai ya naga kamar ba ka murna da samun aikin nan ne?
Meke faruwa ne?".
Cikin damuwa ya ce "Kewar matata na fara, zan tafi na barki, yaushe muka yi aure?
Muna bu
atar samun isasshen lokaci tare"
Cikin nutsuwa ta ce "Haba my faruk, kar mu yi wa Allah butulci mana, na
an lokaci ne fa.
Dan Allah ka kwantar da hankalinka sai na koma gida, idan ka dawo sai in dawo gida.
Shikenan sai Usman ya cigaba da kula da shagonka".
Mai sunan baba ya ce "Ki koma gida, idan na dawo ki dawo saboda bamu da kunya?"
"Tayi dariya ta ce, to ai kamawa ta yi ne, dan Allah ka yi ha
uri, nima zan yi missing
in ka sosai da sosai " ta din ga rarrashin sa tare da ha
a masa da kalaman bayar da
warin gwiwa.
Duk yadda ake jiyewa Iman auren mai sunan baba, ya bawa mutane mamaki sosai da sosai, domin ranar da Ruma ta je gidan, ta
au wayar Iman tana kallon hotunan biki, ta sha mamakin yadda ya zage yake kwasar soyayya, videos kala
.
Ita kanta ammi tana hamdala da yi wa Allah godiya, domin kowa ya ga Iman ya san tana cikin kwanciyar hankali.
Mama ta yi wa mai sunan baba nasiha sosai da sosai, a kan ri
e Addu'a, da kuma nasihar ya ji tsoron Allah a kan aikinsa.
Saura kwanaki uku dukkanin su kowa ya tafi garin da aka yi posting
in sa, takawa ya dawo gida, ya tarar da gidan cike da yayyen ruma har da Mahmud, suka gaisa ya tafi
akinsa.
Ruma ta bishi, ta bashi abincinsa, tare da yi masa
orafin rashin kula Mahmud, sai dai bai tanka mata ba, ya nemi wuri ma ya kwanta.
Bikin Nusaiba ma ya fara
aratowa, ammi tana ta shiri, wanda ranar yayi dai-dai da saura kwana
aya Mahmud ya tafi shi ma.
Sashin Ammi ya shiga, kasancewar ya
an kwana biyu bai shiga ba, saboda zuwa lagos da suka yi, Ammi ta ji da
in ganinsa.
Kansa ya risunar ya ce "Barka da wannan lokaci"
Ammi ta amsa masa da "Barkanka dai, kana lafiya?"
"Alhamdilillah, na ce gobe in Allah ya kaimu ne tafiyarmu zan fara zuwa aiki"
Ammi ta ce "Haka Iman take gaya mini, Ubangiji Allah ya sa a fara a sa'a"
Ya ce "Amin" ya kalli Nusaiba ya ce "Kira mini baba uwani" Nusaiba ta tashi, ta je ta kira baba uwani.
Tana ganinsa ta washe baki za ta hau kirari ya ce "Bana bu
ata, kayanki zaki kwaso ki bar gidan nan a yanzu"
Gaba
aya suka kalleshi da mamaki, ya ce "Ke kin san me nake nufi, ni na ro
i rumaisa ta rufa miki asiri, tare da tunanin ko zaki shiryu, tun da ba zaki daina ba, sai kin bar gidan nan yanzu"
Ammi ta ce "Mahmud ban gane me kake nufi ba?
Me ta yi ne?
Tsawon shekaru ina tare da ita rana tsaka ka ce ta tafi?"
"Ke kin
auketa mutum, kin kula da ita da iyalinta, ita kuma tsawon shekaru tana cin dunduniyarki, duk abubuwan da suke faruwa a sashin ki, Mummy na da masaniya a kai"
Gaban Ammi ya fa
i ta kalli baba uwani ta ce "Uwani, da gaske yake yi?"
"Wuce ki kwaso kayanki ki bar gidan nan, ki je dan kanki, ko ba a
auki wani mataki a kanki ba, hakkin mutanen da ki ka
auka ba zai barki ba"
Mahmud ya
i yi wa ammi cikakken bayani, ya kori baba uwani a gaban sauran hadimai, wanda ya san tilas maganar za ta watsu, ace ya yi mata korar kare ba tare da cikakken dalili ba".
Baba uwani na kuka, ta kwashi tsummokaranta, ta fita.
Gaba
aya ammi ta zama confused, Barira ta ce "Ai ni na san baba uwani ba zata sauya hali ba, nayi mamakin rashin tona mata asiri, da maman sabir ba ta yi ba".
Jin abun da ta fa
a, ya sanya ammi ritsa Barira, barira kuwa ta kwashe komai ta gaya mata.
Ammi sai da
afafuwanta suka nemi gaza
aukarta, saboda tashin hankali da zullumi, hadimar da ta amincewa tsayin shekaru, ita ce ta ci amanar ta.