Sashe 53
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dama ke ki ka kawo kanki?"
"Ahh na san hali ne, kar ka tafi ka barni, ka ga kayan wasa a makarantar nan, zan sha lilo, idan na din ga hawa ina sufa...."
"Ba shi na kawo ki yi ba, karatu zaki yi, wuce ki shiga aji"
Rumaisa ta shiga ajin, tana
arewa ajin na su kallo.
Takawa kuwa da ya tafi hanya, Bashir ya kira a waya, ya ce masa zai shiga bamfai su ha
u su yi magana.
Haka kuwa aka yi, ya ha
u da Bashir, sai dai bai shiga ciki ba, a shiya fito haraba, suka ha
"Allah ya taimake ka, ya amarya yaushe za a gayyaceni cin abincin amarya ne?" Yayi maganar cikin zolaya.
Adam ya ce "Idan ma da wasa ka ke yi, to ta iya girki".
"Ahha haba dai?"
"Ka bari kawai bashir, yarinyar nan caza mini kai kawai take yi, Ammi ta bata masu aiki, amma ta ce kar su kuma dafa abinci su kai mata, wai kar ayi mata asiri.
Jiya fa horon yunwa ta yi mini, mun samu sa
ani da safe, na fita aiki ta hana ayi girki, wai ta dafa mai da yaji ta bani, na yi magana, wai ramawa ta yi.
Wallahi ha
urina na daf da
arewa, duk maganar da ta zo bakinta, idan zan mutu haka za ta fa
a mini"
"Adam, sai ka yi ha
uri, ka san yadda yarinyar nan take tun farko, kuma ka san ba shiri ku ke yi ba, dole ka yi ha
uri da ita, idan ka nuna mata halin muzurai, ba zaka samu abun da ka ke so ba".
Adam ya yi ajiyar zuciya ya ce "Na gaji ne, gashi familynmu, sun fara yar mata da maganganu, ka san ba ta da kunya ba za ta yi shiru ba.
Ga matar da take tare da ita tana yi mana aiki, baba Uwani na san zaka santa, ita ma sun fara fa
a, ita duk abun da yake dama to ita hagu za ta yi".
Bashir ya yi dariya ya ce "A dai
ara ha
uri, zai wuce in sha Allah".
"To, Allah ya sa, gata can dai na kaita makaranta.
Jabir ya gaya wa Jamil rumaisa ce yarinyar da ta tsinci sabir, ya kuma tayar da jijiyoyin wuya a kan, dan me na
oye masa yana jami'in tsaro kuma yayanta.
Abun da nake so da kai shi ne, ko da zance zai zo, ya san tare da kai mu ke bincike, kar ka gaya masa komai".
Bashir ya ce "In sha Allah, ba zan bayar da wata
ofa na kowane bayani ba, sai mun yi nasara in sha Allah".
"Allah ya amince, na gode sosai " suka yi sallama Adam ya tafi.
Da daddare bayan ta dawo, tana ta murna, ta sha lilo har ta gaji, sai dai ba ta gane turancin da ake yi, dan malamansu har da turawa.
Tana
akinta, ta baje textbooks
in aka bata tana kallon hotuna, Adam ya shigo hannunsa ri
e da wayarsa, rumaisa na
aga kai ta kalli takawa, ta yi sauri ta rufe idonta, da hannunta, saboda daga shi sai dogon wando babu ko riga a jikinsa.
"Gaskiya ka daina shigo mini
aki tsirara"
"Dalla kar
i" yayi maganar a kausashe, ta
an zame hannunta
aya ta kar
i wayar, ta duba ta ga kira ne, ta saka a kunnenta.
anwar maza,
anwar maza".
"Yaya Aliyu, ashe baku manta da ni ba, tun ina kuka har na daina".
"Saboda kin samu duniya ko?".
Ruma ta ce "Ba wata duniya, ina mama?
Ba za ta zo ba ko?".
"Mijinki sun yi waya da mama, ta ce kar a kawo ki"
"To Meyasa, bani ita".
Mama ta kar
i wayar ta yi sallama ta ce "
ar auta".
"Mama shi ne ki ka
i zuwa, kuma ki ka ce kar a kawoni".
Mama ta ce "Ke tafi can, ba gaki nan ba abun da ya same ki ba".
"Ni dai dan Allah ki zo, ko in ta yi masa kuka, tun da kin fi son sa"
Mama ta ce "Shi wa?".
"Mijina" ta bata amsa kai tsaye.
"Sannu mara kunya, ai dama ban ce nawa ba ne naki ne".
Ruma ta ce "Mama albishirinki".
"Goro"
"Kin ga ha
iyar makarantar da ya kaini, kamar a turai, kin ga liluka kuwa?
Ga fankoki har da malamai turawa, baki gani ba, baki ta
a zuwa gidana ba ma, gidana ha
e, duk ya sai kayan da
i ya zuba mini"
Mama ta ce "Sai ki je ki same shi, ki yi masa godiya, dan na san baki yi ba"
, mama yaushe zaki zo to?"
"A'a ni ba zan zo gidanki ba, amma dai idan ya kawo ki shikenan".
Za ta yi wa mama ta
ara, mama ta kashe wayar.
Rumasai ta share hawayenta, ta bishi
akinsa, ta tarar yana ban
akin, ta ajiye masa wayarsa ta fice.
Kwanci tashi asarar mai rai, yau juma'a rumaisa kwana biyar da fara zuwanta makaranta, kuma wata guda cif, da
aura mata aure.
Takawa ya
aukota daga makaranta, ta ga ya canza hanya, maimakon su tafi gida.
"Ina kuma zamu je?".
"Sayar da ke, na yi tsafi da ke, kamar yadda aka ce na yi da aisha" ya bata amsa.
"To ai dai bani na fa
a ba ko?"
Tana gane gidansu zai kaita ta ce "Yeee zan ga Ammi zan ga Sabir da Anty Iman".
Da haka suka
arasa, cikin murna ta riga shi shiga sashin Ammi.
"Oyoyo ga ruma"
"Ammi, kin ga na fara zuwa makaranta, kin ga jakata"
Ammi ta yi murmushi, ta ce "Masha Allah, Allah Ya sanya albarka"
Iman ta ce "Congratulations Anty rumaisa".
"Thank you anty iman"
Takawa ya shigo, ya tarar da rumaisa a kusa da ammi tana nuna mata litattafanta.
Wato rumaisa ko kumyar nan ta sirka ba ta da ita.
"Ammi ina Sabir?".
Ammi ta ce "Yayi bacci"
"To bari in gama nuna miki litattafaina, sai na je na ganshi".
Ammi ta dubi Adam ta ga yanayinsa, kamar mara lafiya, ta ce "Takawarka lafiya, ya aka yi ne?
Na ga yanayin ka kamar akwai damuwa"
Ya ce "Bakomai" tare da kashingi
Ta kalli rumaisa ta ce "Rumaisa, ko akwai matsala ne?".
Ruma ta gyara zamanta ta ce "Eh, dama
ararsa zan kawo miki tun rannan, dan dai bamu zo ba ne, na ce sai na gaya miki, kin ce duk abun da yayi mini na gaya miki".
Ammi ta ce "Subhanallah, meyafaru?"
Ya kalli rumaisa yana jiran ya ji me za ta ce "Wai cewa yayi zai
ara aure, saboda ba ni da nono!!!"
ashi!.
Ayshercool
*Chat me on what's app, to subscribe yours 08081012143,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank*
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012243, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.
Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
Sai da falon yayi tsit na wucin gadi, Adam bai ta
a tunanin wautar rumaisa ta tsananta har haka ba.
Ji yake tamkar yayi layar zana ya
ace daga wurin.
Ta kuma cewa "Ammi, kuma yana yawo babu riga a cikin gidan nan, kuma alhalin ni ba muharammarsa ba ce, Yaya usy ya ce yayyena ne kawai muharramaina, amma yake yawo ba riga, ina kallonsa, ko kunya ba ya ji".
Wani kallo ya yi wa rumaisa, amma ta share shi ta ce "Ai dama na rantse sai na fa
a mata, ammi ta ce duk abun da ka yi mini na rashin kyautawa na gaya mata.
Hmm ni
ko za a shekara nawa idan aka yi abu bana mantawa, ina ri
e da shi a zuciyata, ina sane sai yau na ce bari na gaya wa ammi".
Ammi ta yi murmushi cike da dattaku ta ce "Haba dai, wace irin kishiya ana zaman lafiya, tsokanarki yake yi kawai, wanda yake da wannan zu
iyar yarinya, ina ruwansa da wani
ara aure.
Kuma in dai saboda wannan abun ne, rai dai an fille wa fara kai, muna zaune Allah zai kawo su".
"Ammi ai hijjabi zan koma sakawa, ya daina saka mini ido, dama na ce gara in gaya miki, ba zan gayawa mama ba, saboda na fuskanci yanzu mama ta fi son sa a kaina, cewa za ta yi
arya nake yi, kuma ita ta ce duk wanda ya gaya mini maganar banza, wadda ta sa
a da tarbiyyar da take yi mana, in je in gaya mata.
Shiyasa nake gaya mata komai, amma na san a wannan karon da zan gaya mata abun da ya yi, ba zata yadda ba".
"Da gaskiyarki kam, mama ta yi iya
arin ta a kan tarbiyyar ku, bai kamata ta rushe ba, Allah ya cigaba da dafa muku, bar mini litattafan naki na cigaba da gani, duba
akina, ko Sabir
in ya tashi, zamu yi wani sirri da ke".
Rumaisa ta tashi ta nufi
akin Ammi, ka sa ha
a ido Adam ya yi da ammi, ji yake kamar ya zama guguwa ya bar wurin, saboda takaici da kunya.
"Takawa" ya
aga kai amma bai kalli ammi ba.
"Ka din ga sanin me zaka gaya mata, tun da ta ce ko za a shekara nawa ba ta manta abu, na ga hakan a cikin idonta, a hankali zaka nusar da ita abun da ya shafi sirrin aurenku naku ne, ta daina fa
a, na san kana ha
uri amma ka
ara nan gaba zaka ci ribar hakan in sha Allah".
Ya jinjina wa Ammi kai ya tashi ya nufi
akin ammi, bin bayan rumaisa.
Ammi ta ce "Dan Allah kar ka yi mata wani abun, Allah ya taimake ka, daga ni sai ku ta fa
a, Iman ta riga ta tafi amsa waya, kar ka ce zaka yi mata wani abu".