Sashe 18
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wane irin tsautsayi kuma?"
"Eh waccan yarinyar ce ta tsokano
an daba, ya je tare mata, kuma dama ta yi rigima da ma
wabta, shi ne mai gidan ya saka aka kama su, tun jiya muke zuwa police station, an
i sakinsa, yanzu ma komawa zamu yi"
Mamaki ne ya sha kan Adam, duk rumaisan ita ka
ai ta janyo wannan tarzomar.
Cikin mamaki ya ce "Wai duk ita wannan Yarinyar ce ta yi fa
a da
an daban?"
Usman yayi wani irin murmushi ya ce "Wannan ta wuce tunaninka, ka san
anwar maza ce, bamu raineta da tsoro ba"
Adam har cikin ransa ya ji babu da
i kama Aliyu da aka yi, ya ji da rumaisan aka kama ita da ta janyo abun.
Ya ce "Ko zan iya magana da maman?"
Usman ya ce "Ok, bari na yi mata magana".
Bayan an yi wa Adam iso ya shiga gidan, ya tarar da rumaisa a takure a falon mama, sai rarraba ido take yi, suka gaisa da mama ya sanar mata da Usman ya gaya masa abun da ya faru"
Mama ta ce "To, yakamata ka sake tunani a kan auren nan naku, ku gidan sarauta ba kwa son shirme, rumaisa kuma Allahn da yayi ta ba ta ji ko ka
an, fa
a da ma
wabta fa
a wai har da
an daba, yaron da har kisan kai yake yi"
Adam ya kalli in da rumaisa take, ta ha
e rai saboda yadda mama ke kwance mata zani a kasuwa, ya ce "Me ya ha
aki da
an daba, har aka kama Aliyu?"
Shiru ta yi tana wul
ita ido, mama ta ce "Zaki yi bayani ko sai na mareki?"
asa-
asa da murya ta fa
i abun da ya faru, ta wani fannin tana da gaskiya, a kan me zai aiketa sayen sigari.
Adam ya ce "Ba damuwa mama, bari mu je a fito da shi, ba wani state CID, wani station
in ne?"
Usman ya ce "Dama yanzu zamu koma da mai sunan baba sai mu tafi gaba
aya " wani mugun kallo da mai sunan baba ya yi wa Usman ya sanya yayi shiru, Sarai Adam ya ganshi, dan haka ya ce "Bari mu je da wuri, kuma dole ita ma a tafi da ita".
Mama ta ce "Idan ma sun
i yarda, ku basu ita ku dawo mini da Aliyu" sanin ba ta da gaskiya ya sanya ta sunkuyar da kai ta yi shiru.
Mama ta so bin su, amma kasancewar yanzu magana ake ta siriki, mama ba zata iya shiga motar Adam ba.
Bayan tafiyarsu mai sunan baba ya ce "Amma ba kya ganin yawan shigarsu cikin al'amuranmu da yi mana alfarama, ba zai saka nan gaba su cigaba da kawo bu
atunsu ba, kuma ba yadda muka iya sai mun bi ba?"
Mama ta ce "Babana ka san na fi kowa taka tsantsan da gudun duniya, bana jin hakan, shi ya sanya na amince"
an rausayar da kai ya ce "Shikenan, bari na bi su a napep"
Suna tafe Adam yana kallon rumaisa ta mudubi, sai wani gyatsine baki take yi, tana harare-harare kamar mai shirin iskokai.
Cikin station
in suka shiga, aka yi musu iso wurin DPO, cikin sa'a suka tarar da malam shamsu a station
in yana ta cigaba da zigar kai su Aliyu CID.
Adam ya ce "Case
anina na zo mu yi magana a kai, na san shi ba mai laifi ba ne"
Malam shamsu ya ce "Ta ina, yana mana i
irarin kisan kai a cikin unguwa"
Usman ya ce "Wai kai malam shamsu meye yake damunka, meye ribarka idan an rufe Aliyu ne?"
Mai sunan baba ne yayi sallama ya shiga, suka amsa masa ya nemi wuri ya zauna.
Adam bai ko kalleshi ba ya cigaba da magana ya ce "Da ku ka caje Aliyu kun same shi da makami?" DPO ya ce "A'a"
"Good,
ayan fa, abokin rigimar ta sa"
"Eh, mun kama shi da wu
e da tabar wiwi"
Suna cikin maganar aka shigo da su Aliyu.
DPO ya kalli rumaisa ya ce"Ni mamakina ma da wai duk a kan wannan Yarinyar ce ta ha
a fa
an, ke meye ya ha
aku?"
Ta cunkusa baki ta ce "Cewa yayi na sayo masa sigari, kuma ni ba
ar iska ba ce ba da zan ta
a sigari ina
a ma ce mai mutunci "
Adam a ransa ya ce "Ko wa ya tambayi jinsinta kuma oho'
Malam shamsu ya kada baki ya ce "
ar iska kum ta nawa, zance da ya cika unguwa"
Zabura rumaisa ta yi ta ce "Yaya usy ka ji ko?
Yanzu idan na yi magana ace ba na jin magana, da kunnenka ka ji yana ce mini
ar iska, ni fa bar
ar iska ba ce ba, bana wasan banza da maza, meyasa ake ce mini
ar iska?" Ta yi maganar hawaye ya wanke mata fuska.
Malam shamsu ya ce "Ke da aka ce an yi garkuwa da ke, ki ka dawo da
a, ai ba abun mamaki bane ba, tun da kowa ya san a unguwar nan ba ji ki ke yi b....
Mai sunan baba ya daki tebur da
arfi ya ce "Ya isheka malam"
DPO ya ce "A gaban nawa, da rashin mutunci da rashin sanin darajar doka".
Malam shamsu ya ce "Tuba muke Yalla
ai".
Usman yayi
asa da muryarsa ya ce "Uban waye ya saka ki yi kuka a gabnsa, salon ya rainaki, idan ya kuma gaya miki ki ce kin yi
Adam ya numfasa ya ciro ID card
in sa ya bawa DPO ya ce "Ina son a bi tsarin doka, a bani Aliyu sannan a tura mai laifi gaba"
Ware ido DPO yayi ya ce "Ranka ya da
e dama kai ne?
Ai da ko waya ka yi ya wadatar ba wani abu in sha Allah, case ya mutu daga nan"
"And, shi wannan da yayi i
irarin kashe Aliyu da wannan yarinyar, a kai mini shi state CID, sannan a kamo mini yaransa ma, zan bincika wanda ya saka aka sake shi ana tuhumarsa da kisan kai"
Dpo ya ce "In sha Allah ranka ya da
e" baki bu
e malam shamsu ya din ga bin Adam da kallo, da mamakin ina suka samo Adam.
Adam ya dubi malam shamsu ya ce "Kai kuma, daga yanzu idan zaka yi gulmar, ka din ga nunawa mutanen unguwar ni, ka ce nine wanda yayi mata cikin shegen ta haifa, ta dawo ya kar
i abun sa, idan da wanda zai
au mataki a kan hakan
ofa a bu
e take.
A saya mini shi a ceil, sai na waiwaye shi"
Cikin tashin hankali ya ce "Dan Muhammad Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallama ka yi ha
uri, ka yafe mini, wallahi kuskure ne"
Adam ya ce "Kai Yanzu wannan da ko magana ma ba ta iya yi ba, ba ta san ma'anar abunda ake fa
a ba, ta yi maka kama da mai cikin shege?
addara
ar ka ce zaka je kana fa
ar wannan maganar?"
Ya sunkuyar da kai yana girgiza wa.
"Ko da wasa, ka kuma gaya mata wannan mummunar maganar, sunana Adam Sharif Galadima, zaka ga abun da zai biyo baya"
Ware ido malam shamsu ya yi, a radio yake jin sunan Adam, sai kuma ya san shi ne mamallakin katafaren gidan gonar da yake cikin unguwar, cikin tsuma ya ce "In sha Allah hakan ba zata sake faruwa ba, tsautsayi ne"
Duk da wannan abun da Adam ya yi wa rumaisa bai burgeta ba, aka bawa Aliyu kayan sa, suka fito daga station
in, Adam ya rungumo Aliyu suka fito, Usman ya ri
o rumaisa, mai sunan baba ya fito shika
ai ya kama gabansa.
Cikin motar Adam suka shiga, ya kunna suka fita, suna tafe ya ce "Aliyu, dan Allah daga yau komai za ta tsoka no, ku
yaleta ita ka
ai ko zaneta ne ayi, ka ga yanzu haka kurum ta janyo maka kwanan ceil"
Aliyu ya ce "Ba ayi haka ba babban yaya, tuba muke yi"
"Ai ni ko ba a tare mini fa
a ba, ina da
arfi"
"Rufen baki ko na cillaki ta tagar nan" Usman yayi maganar yana nuna mata taga.
Ta yi shiru ba ta sake cewa komai ba, Adam da Aliyu kuma suna ta
a hira, rumaisa har mamaki take yadda yau Adam ya bu
e baki yana magana haka da Aliyu.
ofar gidan su rumaisa Adam yayi parking, Aliyu ya yi ta masa godiya, Adam ya ce "Ka daina wannan godiyar mana, kar ka saka na ji kunya, ai kai nawa ne Aliyu a gaida mama" suka yi musabaha ya fita, Usman ya bu
e motar ya fita, rumaisa har ta fita Adam ya ce "Ke tsaya, Ammi ta bani sa
o na baki"
Rumaisa ta
an yi jimm sannan ta ce "Sunana rumaisa, ba ke ba" yai kamar bai ji ta ba, ya
auko ledar wurin ammi ya mi
a mata, ta
are masa kallo ta ce "Ni ammi ba ta ce za a kawo mini wani sa
o ba, ni ba zan kar
a ba, duk wani abu da ya fito daga wurinka bana so, balle nan gaba ka ce mini kwa
ayayyiya, gidanku da nake zuwa saboda sabir ma, a dole na ha
ura, saboda gorin da ka yi mini, ina ji ina gani ina
aunar
ana, amma ka saka na yi zuciya na daina ganinsa, ni ba zan kar
i abunka ba" ta tsallaka ta shige gida ta bar shi da kayan a hannu.
Ayshercool.ml
Chat me on what's app, to subscribe
yours.
08081012143
PAID BOOK NE,
500 VIA 0009450228, AISHA ADAM JAIZ BANK, SAI SHAIDAR BIYA TA 08081012143.
Sororo ya bi rumaisa da kallo, dan ba
aramin mamaki ta bashi ba, ba ya son mama ta fito ta ce za ta yi masa godiya, dan haka ya shige motarsa ya ja ya bar
ofar gidan.