← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 126

Sashe 44

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta shiga ta zauna, tana kallon cikin motar sabuwa da ita fil, ga tsofaffin nasa da ta san shi da su a harabar.

Sai a yanzu ta lura, har da burgar dawakai a gidan, da dokuna manya guda hu
u, ga wani murgujejen kare, da shi ma ba ta san da shi ba a gidan.

Security light duk ta haske ko ina a gidan.

Ba ta san in da zasu tafi ba, ita dai ta ga suna tafiya.

Sai da suka je gidan, ta gane gidansu Adam suka je.

Ammi na ganin rumaisa ta rungumeta tana murna, ta ce "Takawa, baka bari ta gama hutawa ba ka fito da ita"
"Ta isheni da koke-koke, shiyasa na kawo ta"
Ammi ta ce "Haba rumaisa, kukan bai isa haka ba, ai yakamta ki kwantar da hankalinki haka" Rumaisa ta sunkuyar da kai, ba ta ce komai ba.

Nusaiba na ganin rumaisa ta fara murmushi "Amarya ba kya laifi, yau da kanki"
Rumaisa ta ce "Shi ne baku kuma zuwa ba da ke da Iman".

"Yaya ne ya ce kar mu sake zuwa ai"
"To ni ka
ai nake zama a gidan fa, kuma shi ba kulani yake yi ba, sai dai in wuni ina kuka"
Ammi ta kalli Adam, ya sunkuyar da kai, ta kalli rumaisa ta ce "Haba Yarinyar kirki, zai din ga kulaki kukan da ki ke yi ne baya so, gobe in Allah ya kaimu za'a baki hadimai mutum biyu, da zasu din ga yi miki aiki, sa din ga
ebe miki kewa, abun da ma kin kusa komawa makaranta, wani satin za a koma makaranta".

Ammi ta yi maganar baba uwani ta fito,
auke da Sabir a hannunta.

Murmushi rumaisa ta yi ganin sabir, Adam ya kar
e shi, Baba uwani ta ce "Amaryarmu, sannu da zuwa ya gida, bamu san da zuwanku ba ai da an she
a girki na mussaman"
Rumaisa ta ce "Mata ina wuni"
Baba uwani ta ce "Tuba nake, ai ni yakamata na kwashi gaisuwa"
Sabir kuwa rumaisa ya din ga mi
awa hannu.

Adam ya ce "Kai, kwana hu
u baka ganni ba, amma baka ta tawa, Mimi zo ki
auke shi"
Waiwayawa ta kuma yi, taga da wa yake, sai kuma ta tuna abun da ya ce washegarin kai ta.

Ta tashi ta je
aukar Sabir, yayi
asa da muryarsa ya ce "For the second time, idan na ce mimi da ke nake, ba zan so Sabir ya tashi ya ji ina fa
ar sunanki ba" ta jinjina masa kai, ta kar
i Sabir.

Ta kalli Ammi ta ce "Ammi, sai a ha
o mini kayansa, na tafi da shi ko?"
Ammi ta ce "A'a, ke da zaki koma school, za'a din ga kawo shi, juma'a da yamma, sai a
auko shi ranar lahadi, saboda ki samu ki yi karatunki a nutse, sannan bayan hadimai biyun nan, baba uwani za ta zauna da ku, saboda ta saka ido a kan yadda zasu din ga gudanar da aiki a gidan, idan komai ya daidaita sai ta dawo, saboda ita ce amintacciyar hadimata".

Babu tsammani rumaisa ta ji gabanta ya fa
i, ba ta son baba uwani, kamar ma tsoronta take ji!.

Ayshercool
08081012143
*Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012243, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.

Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
Rumaisa kasa cewa komai ta yi sai jinjinawa ammi kai, baba uwani kuwa har da shewa tana juyi, tana yi wa ammi godiya da karamcin da ta yi mata, a matsayin wadda za ta je ta yi guiding
in ma'aikatan gidan takawa.

Ammi ta yi wa Adam alamar ya bi ta, ya tashi ya bi bayanta
akinta, ta kalleshi ta ce "Takawa, na san auren nan ba son ka bane, za
ina ne amma dan Allah ina sake ro
on alfarmarka, ka yi ha
uri da yarinyar nan, komai zai wuce zaka yi alfahari da auren nan, ka ga yarinya ce
arama, dole za ta yi ta koke-koke na rabata da gida da ka yi, dan Allah ka yi ha
uri da ita.

Ko dai wani abun ka yi mata?"
Ware ido ya yi ya ce "Ba abun da na yi mata wallahi".

"A'a takawa, dan Allah ayi ha
uri a bata lokaci, yarinya ce sosai sai ka yi ha
uri"
Adam wata irin kunya ce ta kama shi, ya ji tamkar
asa ta tsage ya nutse don kunya, ya girgiza kai ya ce "Ban yi mata komai ba"
"Na ji ba wai ina son jin sirrin aurenku ba ne, amma dan Allah ka kula da ita, next week idan Allah ya kai mu za a koma makaranta ko?"
Ya ce "Eh, na biya komai ma, ana komawa zan kaita sai kuma na samo direban da zai din ga
aukota idan bana nan"
Ammi ta ce "To shikenan, Allah ya
ara bu
Suka fito, Ammi ta ce a zubawa su takawa abinci su tafi da shi.

Ammi dai ta lura gaba
aya jikin rumaisa a sanyaye yake, har ta fara tunanin ko takawa dai yayi mata wani abun ne.

Ammi ta zauna a kusa da ita, ta yi
asa da muryarta ta ce "Rumaisa, ko akwai wata matsala ne?"
Ruma ta girgiza kai alamar a'a.

"To ki yi ha
uri kin ji, zaki saba ne haka aure yake, ki yi ha
uri, duk abun da yayi miki wanda bai yi miki ba ki gaya mini.

Sannan su nusaiba sun gaya mini abun da ya faru washegarin kai ki, shi ma ki yi ha
uri ki kawar da kanki, na san zaki fuskanci
alubale, amma ki dake.

Kar ki yadda da duk wata mata da zata nuna tafi kowa
aunarki ko ta shiga jikinki, kuma kar ki sake ki gaya wa wani sirrin aurenki, duk abun da zai yi miki, ba zai yi wanda zai cutar da ke ba, na ja masa kunne sosai da sosai, idan yayi miki abun da ba dai-dai ba, ki gaya mini.

Kar ki saki jiki da kowa, sai mijinki ko kuma ni da
annensa zama a masaruta sai ka iya allonka, ki yi ha
uri kin ji rumaisana".

Ruma ta ce "To Ammi, in sha Allah "
Har gaban mota ammin ta rakasu, suka shiga suka tafi.

Tun kan su yi nisa ta fara sana'arta ta barcci, ya ta
ata ya ce "Idan ki ka yi bacci, sai dai ki kwana a mota, dan ba
aukar ki zan yi ba" da haka suka
arasa gida ta yi sallar isha'i, ko abincin ba ta ci ba ta kwanta.

Washegari da safe, ta tashi tana
an goge gogenta, ta fito falo tana ta goge tiles
Adam ya fito cikin suits da jakarsa, da alama aiki zai tafi, ta yi masa
uri da ido, ba ta yi magana ba.

"Baki iya gaisuwa bane?"
auke kanta daga kallonsa ta ce "Ba amsawa ka ke yi ba"
"Yes, ba kya gaisheni yadda ya dace ne, ki bar wannan aikin babu wanda ya saka ki, anjima masu aikin da ammi ta ce za su zo, idan da wani abu su gyara miki.

Ga breakfast can a kan dining, in anjima zasu fara aiki, zan sayo kayan abinci, ko kina bu
atar wani abu?"
Ta girgiza masa kai alamar a'a.

"To ki zauna wuri
aya, banda ta
e-ta
en abun da ban saka ki ba".

"To sai yaushe zaka dawo?".

"Lokacin da Allah ya yi".

"Ni dai ka dawo da wuri, tsoro nake ji"
Gidansu rumaisa kuwa, mama ce ta hana kowa zuwa gidan, saboda ta san halin rumaisa, ta ce idan suka je kuka za ta yi ta ce zata biyosu.

Sai dai ba a cikakken awa guda, ba ayi zancenta ba a gidan.

Kasancewar bayan mai hoton da
angaren su Adam suka
auko, Abdallah ma ya
auko mai hoto, aka turo masa hotunan bikin rumaisa, bai yi
asa a gwiwa ba, ya tura su group
in su, na
an gidan.

Mai sunan baba yana kasuwa, da yake bayan makaranta ya kan
an shiga kasuwa, hotunan suka shigo.

Suna da yawa ya sauke su, ya fara bu
ewa yana kallo, yana kallo yana murmushi yana jin yadda ya yi kewar
anwarsa.

Babu tsammani ya ci karo da hotonsa shi da iman, rumaisa kuma a gefensu, ya wuce hoton da sauri, amma ya kuma karo da hoton iman
in, na ranar bridal shower, ta yi wani irin kyau na musamman.

Zuciyarsa ta tsananta bugawa, kuma ya kasa wuce hoton nata, ba shiri ya rufe wayar, ya saka a aljihunsa yana ajiyar zuciya, kamar wanda ya yi gudu.

"Wallahi Adam na yi mamaki da har ka iya
oye mini al'amari mai girma kamar wannan, menene a ciki idan na san wannan yarinyar zaka aura" Jabir yayi maganar cike da
orafi.

Adam ya ce "Koma menene bai kamata ka ji haushi ba, yanzu ba gashi ka ji ba, ko da yake gara kai a kan Jamil, ni Jamil zai
auki gaba da ni, ya
i zuwa wurin
aurin aurena, ni na kar
addarata dan meyasa shi ba zai
auka ba".

Jabir ya ce "A'a takawa, so so ne fa, amma son kai ya fi, Samha
anwarmu ce ga ta gida, amma ace ka auro wata a waje, wadda ba ta kaita komai ba, babu da
"Amma har ya kai ayi gaba da ni saboda hakan?

Meye aibun rumaisa idan aka kamanta shi da abun da ta yi mini na sadaukarwa, bai kamata gaba
ayanmu idonmu ya rufe ba, idan akwai rabo a gaba sai ka ga na aureta, amma a yanzu ban zaci haka daga Jamil ba, amma zan shiga wurin aiki, zamu ha
u da shi mu yi magana"
Jabir ya ce "To shikenan, har ka gama amarcin kenan ka fito, bai yi wuri ba komawarka aiki ba kuwa?"
Adam ya yi murmushi ya ce "Bai yi ba, ita ma sai a bar ta ta huta.
Chapter 44 · 0% Book details