← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 126

Sashe 37

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Yauwwa anty rumaisa, lefenki ya kammala ha
uwa, dama size
in undeas
inki zaki fa
a da za a saka" ta kalli takawa taga yana danna
aya wayar ta sa sannan ta yi
asa da muryarta ce "Ni bana saka underwear, sai gajeren wando"
Iman ta ce "Ok, size
in phant fa?" Ruma ta bu
e baki, tana kallon fuskar Adam ko yana jin me iman ke tambayarta.

"Wannan kuma mama za'a tambaya"
"Brezia fa, ko ita ma a tambayeta?"
Rumaisa ta ce "Amma dai anty iman kawai dai tsokanata ki ke yi, idan aka saka wannan ai sai dai yayanki ya saka, tun da da nace a bani sabir, cewa yayi bani da abun bashi nasa ma yafi nawa girma, sai dai idan shi zai saka, ni bana saka komai, bani da su"
Dariya Iman ta yi ta ce "Allah ya baki ha
iri.

Akwai kaya da zai baki, kalar da ki ka za
a ne, wanda zaki rabawa
awayenki, zamu saka ranar bridal shower, sai kuma na dinner, kayan lefenki na ji su mama sun yi magana sun ce kawai a kai miki gidanki, idan kin tare sai ki gani, kayan da zaki saka ma duk ya taho da su"
Rumaisa ta ce "To, sabir fa wanne zai saka?"
Iman ta yi murmushi ta ce "Iri
aya da babansa"
Rumaisa ta yi murmushi ta ce "To ki gaishe mini da ammi".

Ta mi
a masa wayar, ba tare da ta kalleshi ba.

Mayafin kanta ne yake zamewa, gashinta ba
irin, har gaban goshinta, tamkar zai ha
e da yalwatacciyar ba
ar jagirarta.

"Me ki ke cewa na ce nawa yafi naki?"
"Au kasa kunne ka yi ka ke jin me ake fa
a?

To me ka ji iman ta tambayeni?" Ta yi maganar tana tsare shi da ido.

"Size
in brezia take tambayarki, kuma tun a gida na gaya musu, baki da abun sakawa"
e baki ta yi tana kallonsa da mamaki, shi ko nauyin fa
ar brezia ba ya ji a bakinsa, a haka sai ka rantse da Allah ba ya magana.

Ya ce "Ba kin ce mata, na ce nawa yafi naki ba, ai ba
arya na yi ba, ko baki gani ba"
'Wallahi na kusa daina rufa maka asiri, zan fara fa
ar maganganun da kake gaya mini na batsa, bana so ni ba
ar iska ba ce ba"
Guntun tsaki ya ja, ya tashi tsaye ya ce "Mu je ki kar
i kayan nan, ina da wurin zuwa" tashi ta yi ta bishi tana ha
e rai, saboda kar ya kuma kawo mata maganar banza.

Ko da suka fito
ofar gidan,
are mata kallo ya yi, mayafi ne a jikinta yau,
arami, siririya ce mai matsakaicin tsayi,
irjin nan fayau babu komai, sai dai daga
asa
ugunta ya bu
a, ko ta zama cikakkiyar budurwa, zata kasance a cikin mata masu diri daga
asa.

"I just wish you are that big enough, a kece raini tsakani na da ke, in ga
arshen fitsara, unfortunately look at you,
waila mara jin magana, ban san ma iya adadin lokacin da za a
auka kan ki zama mace ba, baki da magana sai ce mini
an iska, ba zan manta ranar da ki ka gaya mini haka ba, amma zaki ga
an iska ganin idon ki, zo ki kwashi kayan nan zan tafi "
What's app only please.

Ayshercool
08081012143
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.

SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?

KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?

TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.

Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.

Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.

Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.

Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.

Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.

Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.

Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.

Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.

Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.

Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.

Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.

Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.

Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.

Supplement na whitening/glowing skin*
*15.

Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Sororo ta yi tana kallon sa, sam ba ta fuskanci in da ya dosa ba, abun da ta iya ganewa kawai shine
waila, wato wadda ba ta da nono.

"Am talking to you kin tsaya kina kallona"
Cikin tsuke fuska ta
arasa gaban booth
in, manyan ledoji ne a ciki.

Ya dubeta ya ce "Gasu nan, iman ta ce yadin wanda zaki rabawa
awayenki, sauran bayanin ban ri
e ba, idan kun yi waya ta yi miki.

Akwai invitations da wurin da za ayi events, sai kayan sawarki".

Maimakon ta ce Ta gode, sai cewa ta yi "Ni ta yaya zan iya
aukar wannan kayan masu nauyi, kuma fa an sai mini kaya a gida, nifa kar ka zo daga baya ka din ga yi mini gori, idan ka san ba da zuciya
aya ka bani ba, ka ri
e abunka,
awayena za su saka abun da suke da shi"
agowa yayi ya kalli rumaisa, sai dai maimakon ya ji haushin abun da ta fa
a, sai ma ya yaba da yadda take taka tsan-tsan, ita dai kar ayi mata gori, tana da gudun abun wani.

Amma a zahiri, sauke mata kayan ya yi a
asa, ya rufe booth
in motarsa, ya saka hannu ya
auko wata babbar ledar a motarsa,
ora mata a kan kayanta ya ce "Idan da wani abun ki saka Aliyu ya kirani" daga haka ya shiga mota ya ja ya tafi.

Gida ta shige ta ce wa su Huzaifa su je waje su kwaso kaya, idan ba haka ba a sace.

Sun zata da wasa take yi, ashe da gaske take.

Gwaggo tuni ta zo kano, ita da lawisa, da zaliha, aka baje kayan da takawa ya kawo wa rumaisa.

Iya leshin da zata saka na dinner, ka san ba
arami bane ba, an
inka shi da jakarsa da takalmi da komai, an ha
o mata kayan fitar biki, ga kuma invitations, rumaisa ta yi ta kallon invitation
in tana mamakin wai sunanta ne a jiki.

Ledar nan da ya bata kuwa, babbar envelope ce a ciki wata dubu
ari biyar
in ce a ciki.

Mama ta kalleta ta ce "Rumaisa tambayarsa ki ka yi?"
"Haba mama, to ni ce masa ma na yi, idan ya san zai yi mini gori wataran, ya
auki kayansa, ni za a sai mini a gida".

Gwaggo ta yi salati ta ce "Shi mijin naki ki ka gayawa hakan?"
Rumaisa ta ce "Mijina kuma ta
Usman ya ce "Ke fa banza ce, yanzu ya kawo miki wannan uban kayan ki kasa yi masa godiya, saboda ke dai baki da al
ibla?"
Ta yi shiru tana muzurai.

"Bari Aliyu ya dawo, ya kira shi a waya, ki yi masa godiya tun da ba ke ki ka nema masa ku
in ba"
e rai ta yi, saboda zuwa yanzu yaya usy yana takura mata a kan mutumin fiye da kima.

Can kuma ta hau murna, tana lissafin
awayenta da zata bawa ankon da zasu
inka, ga uban ku
i kuma tana gani.

Mama dai shiru tayi tana bin kayan da ku
in da kallo, ita ba tarin kayan alatun ba, fatan ta Allah ya sa rumaisa ta shiga a sa'a ya sanya mata albarka.
Chapter 37 · 0% Book details