← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 125 OF 126

Sashe 125

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abdallah ma a DSS ya samu aiki, yana abuja tare da Bashir, cikin ikon Allah babu wanda Allah bai
aukaka a
an mama ba, kuma galibi duk a sanadin rumaisa ne.

Kasuwanci ya bu
ewa su Yaya Aliyu, suka tattaga aure, mama ta ce duk su yi Allah ya taimaka.

Mahmud ma yayi aure, Yasir kuwa sai
arshen shekara yake samu yazo ya koma, zaman canada ya yi masa da
i yana ta karatunsa, ga wata irin sha
uwa tsakaninsa da
ar anty laila.

Mijin anty laila yana ta jaddada mata, shifa idan Yasir ya kammala karatun sa, a nan zai samu aiki su cigaba da zamansu, sannan kuma da ya kammala karatun ya bashi anam.
an mazan mama, gidaje uku suka saya, a jikin nasu, suka fa
awa mama shi, dan cewa tayi dan Allah yayi musu arziki ba zata bar unguwar nan ba, tana fatan suma su ci albarkacin ruma da
an uwanta.

Hakan ya sa suka gyara layin, aka yi masa kwalta da kwalbati, aka sassaka sola, wannan ya shiga da abun alkhairinsa wannan ya fita.

Mummy ta koma tamkar mushe da rai, saboda wari, kuma tana ji tana gani, gida ya koma hannun ammi, ta malleke komai da take ta
arin hana faruwar hakan.

Ba tare da
yashi ba, ammi ta din ga nemawa ru
ayya magani, ta ce in dai tana raye ba zata bari
an marigayi galadima ya wulakanta ba.

Adam ya sauyawa ruma gida, manyan motocin take ja, da
ananun shekarunta sai ta birgeka, saboda har a lokacin ba ta ha
a shekara ashirin ba, ta saka ya
aukko mata
an mai unguwa mai hanata shiga lambu sata, yake kai Sabir makaranta ana biyansa ku
i mai yawa.

Adam ya
auke mata komai, dan haka ku
in kasuwancin ta a sama suke, sai dai tayi ta kyauta kasancewar ta mai kyauta ce.
aramin girmama rumaisa suke yi ba, saboda rawar ganin da taka a rayuwar Adam, dan shi kansa duk wani abu da zai ta
a mutuncinta, ko tayar mata da hankali fito na fito yake da shi.
an unguwarsu ruma har murna suke su ga dan
areriyar mota a
ofar gida, sun san akwai ka
akin alkhairi ranar.

Hajiya Lubabatu ce ta fara mutuwa, ba tayi arba'in ma Mummy ta bita, ammi ta ji mutuwar nan ba ka
an ba, hakan ya sa ta ce duk ta yafe musu, kuma ta rungumi Fauziyya da ru
ayya ta cigaba da ri
o, baba uwani a can garin su mahaifinta aka ganota, Cancer ya kama mata
afafuwa ita ma, babu ku
in da za ayi mata aiki, ammi ba ta yi shawara da wani ba ma, ta tura sidi aka biya ku
i, aka cire mata
afafuwan ta saya mata keken guragu tare da bata jarin sana'a.

Rumaisa kafin ta gama makaranta sai da ta haifi
an maza biyu, ta din ga Addu'a "Allah kar ka sa na yi irin ta mama na haifi
anwar maza, ba zan iya ba" takawa ya din ga yi mata dariya ya ce ashe kina sane ki ke tsiyata ku.

Idan ta tuna wasu rashin hankalin da tayi a baya, ta ji kamar ta yi wa kanta duka, babban abun da ya bata mamaki, bai wuce duk shekarun nan takawa yana ajiye da wasi
ar da ta rubuta masa, na cewar ya ta
a mata nono, yayi ta tsokanarta yana dariya.

Samha kuwa rayuwa ta juya mata baya, dan abun da Jamil ya aikata, da wanda tayi ita ma, ya zame mata ba
in fenti, aka rasa mai aurenta, duk gayu da
walisar samarin duk suka watse.

Runaisa ba ta bar harkarta ta zane-zane ba, dan har rubuce-rubuce take yi, kamar wasa ta zama popular manyan mutane suke sayen zane-zanenta.

Cikin ikon Allah rumaisa ta zama criminal lawyer, sunanta ya shahara sosai, ga ta lawyer,
wararriya wurin zane-zane da rubuce-rubuce, kuma
ar kasuwa.

A duk lokacin da aka yi hira da ita, ta kan ja hankalin mutane a kan cewa a duk lokacin da aka samu
a mara ji kamarta a cikin al'umma, kar a tsangwame shi, a ja shi a jiki a duba wace irin baiwa Allah ya yi masa a dafa masa a kanta, saboda Allah baya halittar abun da ba shi da amfani.

Kamar dai ita da tun a tasowarta ko makaranta ba ta so saboda rashin jin ta, amma cikin ikon Allah a yanzu, ilimi na addini da na zamani sai dai ta koyar da wani bisa jagoranci da jajircewar mahaifiyarta yayyenta da kuma mijinta ta zama abun da ta zama a yanzu.

TAMMAT BI HAMDILLAH!!!

GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJIN TAIKAI MAI KOWA MAI KOMAI, DA YA BANI IKON FARA RUBUTUN NAN YA BANI ARON RAI DA LAFIYA NA KAMMALA SHI.

ALL
AH YA SANYA A AMFANA DA DARUSSAN DA KE CIKI, AKASIN HAKA KUMA ALLAH YA YAFE MANA.

ON GAISUWA TA MUSSAMAN, UWAR KIRKI UWAR ALJANNA UWA TA TA KAINA, MALAMA NAFISU ADAMU, DA MUKA FARA TARE HAR NA KALLAMA ALKHAIRIN ALLAH YA KAI MIKI HAR GADON BACCINKI.

GODIYA TA MUSAMMAN GA
AN UWANA.

ZEE KUMURYA NIMCY LUV, TARE DA SAURAN MARUBUTA MAIMOON, MARYAM MAI
OSAI ANTY ZEETY, KUNA DA YAWA GASKIYA DUK INA JI DA KU DAI.

BAN MANTA DA KU BA, MUTANEN DA SUKA BANI TALLACE TALLACENKU
MAMAN MEENAT COLLECTION
MAMAN KHADIJAH MAI SABAYAR
AN GAYU TARE DA MAMAN ILHAM KUN GA DAI YADDA SUKA KANKARO RUMA A GIDAN AURENTA, KAR A GAJI DA CIGABA DA PATRONIZING KAYANSU, TESTED AND TRUSTED RUMA TA YI AMFANI DA SU KUN GANI.

ANDA SUKA YI SUPPORTING
INA, WURIN SAYEN LITTAFINA,
AN NORMAL GROUP, SPECIAL DA AKE TURAWA TA PC,
AN AREWABOOKS DUK INA GODIYA, DA SUPPORTING
INA ALLAH YA
ARO MUKU ARZIKI DA BU
I MARA YANKEWA.

ANDA SUKA DIN GA FITAR MINI TARE DA KARANTAWA, BA TARE DA KUN SAYA BA, DA WANDA SUKA YI MINI AMFANI DA SHI WATA SIGAR BA TARE DA IZININA BA, INA YI MUKU TUNI DA ALLAH BAYA YAFE HAKKIN WANI A KAN WANI, IDAN KUN SHIRYA BIYANA HAKKINA.
0009450228
AISHA ADAM JAIZ BANK.

DOMIN GYARA SHARHI, KO SHAWARA
OFATA A BU
E TAKE.

SAI MUN SA
08081012143
Rumaisa ta ja numfashi, sannan ta fito da wata waya, duk ta sha jiki, screen
in ma duk ya tsage, ta ce "Wannan wayar, ita ta fara ha
ani da takawa, kafin
addara ta sake ha
a mu a karo na biyu.

Silar ha
uwarmu na farko wannan abu ne da ya shafi rayuwarmu ni da shi, bai shafi abubuwan da suke faruwa a yanzu ba"
an yi shiru sannan ta cigaba da cewa, "Kamar yadda wasu suka sani, yayyena maza ne, nice
arama da duk wanda ya sanni, aka yi mini shaidar rashin ji.

Wannan wayar na
auke da wasu abubuwa da ka iya taimakawa jami'an tsaro, saboda a rashin ji na, bani da tsoro, kuma cikin ikon Allah ranar da mu ka tafi kai ziyara dangin mahaifina, muka ha
a mota da
an bindiga.

A cikin wayar akwai hotunan wurare da abubuwa da na yi ta
auka, ciki har da jakar bullet mai
auke da wasu lambobi, da sunan SMOKE.

A rashin ji na, na tattauna da
an bindigar, har shugaban su yake ce mini,
asa ta san da zaman su, dan kuwa akwai kason su, a kasafin ku
i da ake duk shekara.

Kasancewar a lokacin bakomai nake ganewa ba, amma na fuskanci wasu abubuwan.

Zuwana garin su babana, wanda
an bindiga kusan suke mulkar garin, nan ma nayi wata tattaunawar da wani dattijo da aka
ona rigar su, sai shi ka
ai, wanda shima yana da ala
a da
an ta'adda.

Daga nan har zuwa lokacin da aka yi garkuwa da ni, abubuwan dai tamkar a mafarki, duk yadda za a bawa mutum labarin yadda abun yake, sai ya je ya gani.

Na sha ba
ar wahala saboda ina da taurin kai da rashin jin magana, na daku kamar ba mutum ba, saboda ban daina rashin kunya ba.

Kwatsam!

Aka kawo matar da silarta abubuwa da dama suka faru, mace da tsohon ciki, ta din ga magiyar a bari ta tafi, ko dan cikin jikinta, aka ce a kula wannan ajiyar wakili ce".
iff
akin yayi, Wambai ya ce "waye wakili, wane waikilin tukuna".

Turaki ya ce "A daina katse ta, mu bari ta kammala tukuna".

Rumaisa ta
ora da cewa "Lokacin da ta zo ina tsaka da rashin lafiya, halin da take ciki bai dameta ba kamar ni, ta kula da ni sosai da sosai, sai dai wasu lokutan sai tayi ta kuka, idan na bata ha
uri sai ta ce; ba sace ta da aka yi ne dameta ba, mijinta, ba yadda bai yi da ita ta fasa tafiya ba amma ta
i, sai kuma sanya hannun
an uwanta a wurin saceta.

Ta bani labarin mijinta, iyayensa, yadda suke rayuwarsu, da kuma irin rayuwar da tayi a nasu gidan.

Ta gaya mini mahaifinta ya saka sunanta a kadararsa, kuma wasu ku
insa na shiga account
in ta, saboda ita bai ta
a mallaka mata wata kadara ba, sa
anin
an uwanta, da kowa yana da wani muhimmin abu da ya bashi.

Ta gaya mini matar mahaifin ta da yayyenta, sun uzzura mata sosai a kan hakan, kuma babu wanda ya san da zuwanta Nigeria, sai yayanta da ta gayawa, ta sanar masa ga ranar da zata je dubiya....
arya ne, me ki ke nufi, Jamil ne ya sanya aka yi garkuwa da aisha, wallahi
arya ki ke yi, ni za a yi wa sharri, a cuci
a na a
ata mana suna"
Wambai ya
agawa babar su Jamil hannu, ya dubi ruma ya ce "Wani tabbaci zaki bamu a kan haka, ta yaya zamu yarda da ke?".

"Na yi wa anty aisha al
warurruka, bayan ta ce mini ta bani amanar mijinta da
an ta, duk da
arancin shekaruna, na fahimci abubuwa da dama a labarin da ta gaya mini" rumaisa ta basu labarin komai, har kan mutuwar aisha.

Ta kalli Abdallah ta ce "Bismillah"
Abdallah ya dawo tsakiya, ya zauna da kayan zanensa.
Chapter 125 · 0% Book details