← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 126

Sashe 82

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Samha ta ce "Babar su Fauziyya ce banbar munafuka, wato hajiya jamila"
Cikin mamaki ta ce "Uwar
akin naki?"
"Zainab saboda tsabar matar nan ta mayar da ni
ar iska, mun bawa wannan uwanin aikin, kawo rahoto a kan abubuwan da suke faruwa a gidan adam, ni burina auren adam, ita kuma hana shi sarauta.

Ni yayi sarauta ko kar ya yi bai dameni ba, ni shi nake so.

Meye ha
in aikinta da nawa, da za ta ce wa baba uwan wai kar ta din ga kawo mini bayanin abin da yake faruwa sai wanda ta yi mata umarni, ni zata mayar shashasha, na shanya baki na san na yi aiki tu
uru a kansu, amma na yi sakacin da har sha
uwa ta shiga tsakaninsu.

To bari a gama watsewa, na je har gida na sameta".

"Ki sameta ki yi mata me ne?

Ke kin san idan ki ka ce zaki yi fito na fito da ita, tafi
arfinki.

Babarki ce a hatsabibanci, ki cigaba da abubuwan ki ba tare da ta sani ba, ki bita a haka, kar kuma sauya mata fuska".

"Ba zan iya jurewa bane zee, kawai ji nake idan ban zageta ba zan huce ba".

"Aikuwa ya zama dole ki danne, ko ta yi miki wani mummunan sharrin".

Samha ta yi ajiyar zuciya ta ce "Zainab na wuce yadda ki ke tunani, tun da ta
ata nawa aikin, sai dai mu yi biyu babu, kuma son Adam yanzu na fara, sai na ga
wal uwar daka".

Rumaisa kuwa wuni tayi baccin dole, saboda koke-koken da tayi, kanta ya fara ciwo, dan haka tayi ta kwanciya tana bacci, surutun ma ya gagareta, ba ta ta
a zaton akwai wani abu da zai tsaya mata ya hanata walwala ba.

Mummy kuwa ta titsiye Mahmud a
aki, ta na tayi masa bala'i a ka, kamar ta ari baki, saboda tsan-tsar
acin rai da damuwa.

"Kai yanzu Mahmud dan Allah ba ka ji kunyar abun da ka aikata ba, matar da ba
aunarka take yi ba, ta fifita
anta a kan ka, kai ka san ba
aunarmu suke yi ba, daga ita har
anta, amma dan abun kunya, kana jiran sarauta yana jira, dan me zaka tu
a shi a mota, direbansa ne kai, ko saboda rashin sanin ciwon kan ka ne?

Ko kuma dan ka nuna mini iyakata, ka nuna mini bani na haifeka ba?"
Yayi mata shiru ya
i magana, hakan ya
ara tunzurata, ta dungure masa kai da
arfi, amma cikin ba
in taurin kai, ko gezau bai yi ba.

Sai da ta zuciya ta yi hanyar fita, sannan ta tsinkayo muryarsa ya ce "Tambayar da rumaisa ta yi mini, ta jefa ni cikin damuwa, da taradaddin neman amsar, sai dai ban sani ba ko zaki tayani samo amsar?" Cak ta tsaya, ta waiwayo tana kallonsa.

Bai
ago ba ya cigaba da cewa, bayan bu
ar idona a hannunki, kin ginani a kan cewa, a duniya bani da babban ma
iyin da ya wuce giwa da kuma
an uwana Adam.

Na ginu a kan haka, a lokacin da na san gaskiyar wacece mahaifiyata kuma, sai ki ka nuna mini bata sona ne, ta za
i wa
ancan
an nata a kaina, shiyasa ke ki ka kar
eni ki ka ri
eni, kuma kin ce baki da wani buri da ya wuce na gaji kujerar babanmu, marigayi galadima.

Na hau kan tarbiyarki da hanyar da ki ka
orani a kai, na sawa zuciyata tabbas mahaifiyata ba ta
aunata.

Sai dai ko da rumaisa ta tambaye ni sau
aya me giwa ta ta
a yi mini, a zahiri da ya nuna bata
aunata?

Sai kunya ta rufeni, a lokacin da na tuna kin yi mini shamaki da zuwa in da take, kuma kin koyar da ni
iyayyar
an uwana,
iyayyar da ta yi tasiri a tsakanin mu.

A lokacin da rumaisa ta tunatar da ni, na sanya mahaifiyata kuka a lokacin da ta nemi alfarmata,
ashin umarninki, na
i yi mata, sai na ji a duniya bani da wani amfani.

Mummy ba ina nufin juya miki baya ba, bani da wata a duniya bayan ke, amma giwa na da hakkin haihuwata da ta yi, ba zan ta
a bari ki muzanta ba, sai dai ina fatan ganin tabattacen ha
in kai a cikin gidanmu, auro rumaisa cikin iyalinmu alkhairi ne mummy.

Ban aikata hakan dan muzanta miki ba".

Ya
arasa maganar cikin rauni.

Kuka Mummy take tamkar ta aminta da abun da ya fa
a, sa dai
asan zuciyarta cike yake da ba
in ciki da takaici, tare da aniyar sake
aura
ambar, kawo
arshen giwa, da adam har da wannan annamimiyar
ar tayin da ke barazana ga har
alarta.

Wajen
arfe biyar na yamma, rumaisa na zaune zuruuu kamar mara lafiya, shi kansa sabir ba shi da karsashi, ya zo Jikinta ya kwanta, yayi shiru shi ma ko wasa baya yi.

Iman ta ce "Haba Anty rumaisa, takawa zai dawo, tafiya ba mutuwa ba ce, wannan damuwar ta yi yawa ai"
Iman ta ce "Hmm ba zaki gane ba, ni fa ban ta
a zaton zan damu ba, nayi-nayi kar ka damu na manta, amma na kasa".

"To ba ga waya ba, idan ya kira sai ku din ga video call".

Rumaisa ta ce "Ni duk ba wannan ne ya dameni ba" Iman za ta sake magana, Nusaiba ta yi sallama.

Suka amsa mata, ta dubi iman ta ce "Amaryar uncle, his royal highness jabir, is waiting for you".

Iman kamar ta saka kuka ta ce "In yi masa me?"
"Iman me yake damunki ne?

Ban gane ki yi masa me ba?

Ki je ki ji mana"
A da
ile ta ce "To, zan je" Nusaiba ta juya ta fita.

Rumaisa ta ce "Kar ki damu, in sha Allah babu abun da zai faru sai ikon Allah, wannan masifaffiyar babar ta sa ma, na san ba zata bari ba".

Rumaisa na cikin maganar, laila ta shigo, ta kalli iman ta ce "Iman, jabir fa yana jira" ta
arasa maganar tare da zama a kusa da rumaisa, ruma tana satar kallon fatar laila, kamar jikin tarwa
a, gashi ko kunya ba ta ji, take tsukewa a cikin
ananan kaya.

Iman kamar ta zubar da hawaye, haka ta tashi ta bar
akin.

Laila ta kalli ruma ta ce "Kina ji na ko?" Rumaisa ta ji kamar ta ce mata 'Da ni kurma ce?"
Amma a zahiri ta ce "Eh"
"Tun da yau mijinki ya tafi, dama ya bar sallahun kai ki makarantar matan aure, gobe in Allah ya kaimu za a fara kai ki, daga nan zaki kwaso kayanki na gidanki ki dawo nan.

Ni na kar
i ragamar kula masa da ke kafin ya dawo, dan haka dole zaki din ga bin duk abun da na saka ki, bana son gardama ko rashin kunya, dan idan rashin kunya ce, sai dai ki koya a wurina.

Idan kin dawo daga makaranta, zan din ga yi lesson da kaina, da kuma dabarun zaman aure.

Abu na gaba, zamu din ga gyaran jiki, naga kina da tsabta, kuma kin iya girki ma, amma dole zamu din ga shiga kitchen tare ki koyi wasu abubuwan.

Wannan fatar taki, so nake ta murje ta fi haka haske da kyau".
wallahi ba zan bleaching ba".

"Ni ma ba bleaching na ce ki yi ba, gyara za ayi, wannan gashin ma, ya ce ba kya son kitso, dole ya din ga shan gyara, ga iman nan, ita zata ja ragamar koya miki makeup"
"Ni gaskiya idan na yi wannan dam
are-dam
aren, fuskata
ayi take yi, duk in ji ta
aure kamar ta tsohuwa".

Laila ta ce "To kar ki yi mana, kanki zaki yi wa, iyaka ya kawo wata matar mu shige masa gaba yayi wani auren, kuma dole ki koyi magana, ki daina ya
awa mutane magana son ranki"
"Na iya magana, kawai sai an yi mini ba dai-dai ba, nake ya
a maganar".

"Ke!

Baki san komai ba game da rayuwa, shi kansa mijin naki, yadda ki ke yi masa magana, tun da ba sa'anki ba ne, ba haka ya dace ki din ga magana da shi ba, idan kin shirya zaman auren, sai ki bi instructions
in da zan din ga baki.

Abu na gaba dole ki ga maman Khadija".

Ruma ta yi
uri da ido tana kallon laila, wacecec kuma maman Khadija.

Kamar laila ta shiga ran rumaisa ta ce "Na san baki santa ba, amma zaki santa yanzu.

Wannan
wailar da yake ce miki, a kankaro ki, kema ki shiga cikin sahun manyan mata".

Cikin za
uwa ruma ta ce "To ita maman khadijan me zata yi mini?" Dan a yanzu tana fatan su fito, a baya ne take zaton nono bashi da wani amfani a gareta, sai idan ta haihu za ta shayar, amma yadda ake gaya mata kalmar
waila, yana
ona mata rai.

Laila ta
ora da cewa "Garin kunun sabayarta zan yi miki order, ki din ga amfani da shi kafin ya dawo, dan ni idan na saya, Canada ake tura mini shi, yana da da
i, zai gyara miki fata da jikinki baki
aya, kuma ki ciko ki murmure sosai, idan kuma kin shirya cigaba da zama ana yi miki gori shikenan".

Ruma ta tuna iskancin da su Fauziyya suka din ga yi mata, wai a kalli
irjinta kamar plate, ga samha cikakkiyar mace, amma takawa ya aureta, ta gyara zama ta ce "To ita maman khadijan a ina take?

Kuma yaushe zaki sai mini kokon nata".

Laila ta ce "Ni ban ce miki koko take sayarwa ba, garin kunun sabaya take sayarwa, amma ba a kano take ba, a zariya take, bayan federal palladan.

Na da
e ina harka da ita, kuma na ha
a mutane da ita sosai, na san ingancin kayanta.
Chapter 82 · 0% Book details