Sashe 102
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yayi shiru yana kallonta, tare da mamakin yadda Allah ya yassare mata baiwa kala-kala, a haka dai gata ba ta ji sam, amma tana da baiwa ba
arama ba, shi kansa yana mamakin yadda yake lalla
ata, yake bin duk abun da ta ce masa.
Maybe hakan ba ya rasa nasaba da yadda yake ganin girma, da kuma darajar abun da tayi masa, wanda ko duniya zai bata ba zai biyata ba.
Ya dur
usa yayi kissing
in goshinta, sannan ya sauka ya shiga ban
aki.
Da safe kuwa yana ban
aki yana wanka, tana tsaye a gaban dressing mirror, tana kallon kanta a mudubi, tunani take maiyasa ba ta zo da sabayarta ba, dan ba
aramin missing
in kunun take yi ba.
Kar fa ta je su koma yadda suke a da, gaskiya gara ayi a koma gida, ta cigaba da amfani da kayan maman Khadija da na maman ilham.
Knocking aka yi a
ofa, ta nufi
ofar ta bu
e, ta ga wata mata a tsaye, cikin broken English matar ta ce mata abincin da aka yi order ta kawo.
Rumaisa ta ce "Wannan wane irin turanci ne babata, wannan kalar turancin kamar na
an lagos, kenan turancin kano daban, na anty laila
an canada daban, na abuja da Lagos iri
aya?"
Matar ta ce "Ban gane me ki ke fa
a ba?"
Rumaisa ganin matar ba ta jin hausa, ya sanya ta samu abun yi, ta ri
ugu ta ce "Na ce, wane irin turanci ki ke yi, ke baki iya hausa ba?
Kuma dai papa bai fita ba, kuma bai yi waya ba, ya aka yi ki ka kawo abinci, ko na sadaka ne?" Kamar shashasha matar take kallon ruma, dan ba ta fuskanci komai ba.
Takawa ya
araso ya kar
i kayan hannun matar, ya yi signing ya ce mata ya gode.
"Wai ni ya aka yi ka saka aka kawo abinci, naga ba wanda ka kira a waya"
Ya ce "Ai na so matar nan ta zane ki, kawai kin saka mata a gaba, kina ta mata surutun banza da hausa, bayan ba ganewa take yi ba".
Ta ce "Mhmm, nima fa kamar da a makarantar mu, bana gane komai, kamar dai ni da matar nan, ni babban abun da nake ganewa, a bani ku
in makaranta na sai goriba, ko man
o na yi tsokana da surutu na dawo gida".
"Yanzu fa?"
"Ina ganewa, anty laila ke koya mini sosai, kuma zaka ga result
ina"
Suka karya, yana yi mata mitar, dukan da tayi masa cikin dare.
Dariya ta din ga yi masa, ta ce "Ai dama na gaya maka, Innalillahi ni fa sai da aka yi mini aure na daina fitsarin kwance, musamman idan ana sanyi, in ji fitsarin ya matseni, sai in yi mafarkin gani ina fitsari a ban
aki, wallahi ina tashi zan ga nayi a kwance"
"Yanzun ma waye ya sani ko kuna abun ki?"
Ta ce "Haba papa, lokacin fa ina yarinya ne fa nake baka labari"
"To yanzun girma ki ka yi, ko da yake an fara girma fa, mantawa nake yi" Saboda kar ya zauna ya fara tsokanar ta, ya sanya ta tashi ta tafi window tana le
awa.
Can ya ji ta ce "Innalillahi"
ago ya ce "Lafiya?"
"Papa ina ka kawo mu nan?
Nan ai duk
an iska ne le
o ka ga fa"
arasa ya tsaya a bayanta, wasu mata take nuna masa, sun sha matsatsun kaya, marabarsu da tsirara ka
an ne, sai kaiwa suke suna komowa.
Ya ce "Sun yi kyau tubarkallah" ba
shiri ta kalle shi ta ce "Me ka ce?".
"Na ce sun yi kyau"
e rai ta yi ta ce "Amma dai ka san haram ne ko?".
Adam ya ce "Ke fa ki ka nuna mini" janyo window tayi ta rufe tana huci.
Ya fara
arin ture ta ya sake bu
ewa ya ce "Matsa ban gama gani ba"
Rumaisa ta ha
e rai ta ce "Wallahi ba zan matsa ba"
Yayi murmushi dama abun da yake so kenan, ya ce "Yanzu da cewa na yi, ki saka irin kayan, cewa zaki yi ke ba
ar iska ba ce,
tunda na ga na bati, ai sai ki barni na kalla ko?"
Tayi shiru tana kallon sa.
"Ko zaki saka?" Yayi maganar yana tsareta da ido, sai dai tayi shiru bata bashi amsa ba.
Ya ce "Ke ba
ar iska ba ce ko?
Laila ba ta gaya miki babu kunya tsakanina da ke ba?"
Shiru tayi tana tunani, tabbas laila ta gaya mata, kuma usy ma ya gaya mata, kenan da gaske suke mata?.
A hankali ya ce "Shikenan, laifina ne" ya juya ya bar wurin.
"Zan saka" ta furta kamar tayi zunubi.
Ya tsaya ya waiwayo ya ce "Are you serious?" Ta jinjina masa kai alamar eh, dan har ga Allah saboda kar ya cigaba da kallon wa
ancan matan ya sanya ta ce zata saka, kuma bata son kishiya.
Ya ce "To mu je in anjima mu sayo, zaki saka?"
"Eh amma zaka daina kallonsu?".
"To me zai saka na kallesu?
Ai na san ba kyau, in dai zaki saka ba zan sake ba"
Murmushi yayi yana kallon baby face
in ta, ta fa
a ne kawai saboda kishi.
Ya ce "To shikenan, in anjima zamu je, saura sai mun dawo ki ce baki san zance ba"
Wuni suka yi tare, ya bata damar yin surutunta son ranta, ba tare da nuna mata ya gaji, ko ya
osa ba, suka sha dariyarsu tare ta bashi labaran ta lokacin tana gida, salla ce kawai ta din ga fitar da shi.
Da zai fita sallar magariba ya ce mata "Mimi, ki zauna karki fita ko ina, idan na idar da salla zan je meeting ba da
ewa zan yi ba, zan dawo in sha Allah"
"Wai ni zaka bari a
akin nan nika
ai?"
"Eh, ba da
ewa zan yi ba"
"Wallahi tsoro nake ji, haka kurum a yankani, idan ka tafi sai dai ka tarar da ni a bakin titi, ko na
aukko rigima da sai an koromu daga wurin nan.
Ko kuma in jiraka a wurin shigowar nan, kuma ka bani system
in ka da wayarka
aya nayi game har ka dawo".
"Salon ki goge mini wani abun, idan ki ka goge mini abubuwana, sai na kai ki prison, zan baki amma a
aki zaki zauna".
Rumaisa ta basar ta ce "Prison ai sai marasa gaskiya, dan Allah kar ka barni a nan papa, da gaske tsoro nake ji fa" tayi maganar cikin shagwa
Yayi ajiyar zuciya ya ce "Bari na je nayi sallar sai mu tafi".
Da misalin
arfe takwas da mintuna biyar na dare, takawa yayi parking a gaban harabar wata plaza, ya sanya rumaisa a gaba, suka shiga.
Wani irin katafaren office ne,
ato mai kyan gaske.
A can suka tarar da bashir ma, ruma ta ce "Yaya bashir, ya aka yi ka zo nan?"
Ya ce "
azu na shigo ni, ai ya ce mini tun jiya ku ka zo"
Suka gaggaisa da mutanen wurin, sai dai ruma ta ra
e a kusa da adam, saboda duk sai ta takura, ita ka
ai ce mace a cikinsu.
"Adam wannan kuma fa?" Cewar
aya daga cikin su, da ya tsare rumaisa da ido.
Barrister sa'ad ya ce "Madam
in sa ce".
Ya ce "Masha Allah, amma me zata yi a nan, harkar aiki ce fa"
Adam ya ce "Ba zata hanamu aikinmu ba, mu fara kawai barrister meye a
asa?"
Barrister sa'ad ya ce "Eh to, har
allar fasa bututun man fetur, da kullum ake yi wa
asa
arya da ita, Dss sun kama mutum uku shekaranjiya a delta, bayan sanarwar da hukumar matatar mai ta fitar cewa, man da ake samarwa a Nigeria yayi
arancin da ku
in da yake kawowa
asa ba zai wadaceta ba, sai an ciyo bashi, sai dai mutanen sun ce SMOKE suke yi wa aiki, an sake su ba tare da kowa ya san an yi bama, Salim ne yake gaya mini"
Takawa ya ce "SMOKE again?"
Bashir ya ce "Adam, shirye-shirye fa sun yi nisa, wakili zai tsayar da
an sa Khalifa takarar
an majalisa, kuma ka san jam'iyyar tana da
arfin da ko da
arfin tuwo zasu
wata su bashi, mecece makomar al'ummar da mutumin banza zai jagoranta?"
"Ba wannan ba, cire sunanka da ga jerin jami'an da za a
arawa matsayi bayan dawowa daga
aro karatu, yafi
ata mini rai".
Takawa ya ce "Ba matsayin nake bu
ata ba, goyon baya ta yadda zamu yi
arfin da zamu iya
alubalantar kowa.
Akwai bu
atar lawyoyin cikinmu,
an siyasa da sauran hukumomi masu son yin aiki domin
asarmu ta gyaru, ace sun
ara yawa".
"Adadin mutanen ka adadin matsalarka, adadin yadda sirrinka zai din ga fita, aikin yana tarwatsewa, ayi ta ha
aku rigima da zargin juna"
Tsit suka yi suna kallonta, shi takawa a wurinsa ba abun mamaki bane ba, jin kalaman hangen nesa a bakin ruma idan ta ga dama, dan na shirirtarta sun fi yawa.
Ya ce "Silent mimi, meeting fa nake yi".
"Daga bayar da shawara?"
Takawa ya ce "Idan ki ka kuma magana ba zan sake fita da ke ba"
Barrister sa'ad ya ce "Adam, allow her please, gaskiya fa ta fa
Takawa ya ce "Rabu da ita, yanzu dai sa'ad, zan yi magana da salim, ya sake bin diddigin samo mana hujja da tabattar da abun da ya fa
a, zamu sanar wa da mutane.
Sannan
angaren media, su musbahu, dole su cigaba da tattaunawa da masana tare da fahimtar da mutane illar ciyo wannan bashi, dan ba
asa ake ginawa ba, kansu suke azurtawa, na rasa wani asarraren ne ya zauna ya samar da dokar yi wa
an majalisa da tsofaffin gwamnoni hidima da ku
in al'umma, wace irin
asa ce haka, a mulke ka a gasa ka, kuma a ranto ku
i a bawa wanda ya zalunce ka ace ka biya, abubuwan nan sun fara isata, muna tufka ta gaba ta baya na warwarewa".