Sashe 118
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ka duba a ciki har da abun da Samha ta yi, ta saka aka sanya a cikin katifarka da tawa, banda abun da aka binne"
Jikin takwa yayi sanyi, tsigar jikinsa ta tashi, saboda uban tarkacen da suka zubo daga cikin ledar, sai uban wari suke,
arin rumaisa ya gani, da ta iya ajiye wannan tarkacen a
akinta.
"Kuma ka sani ban
allo ruwa ba tukuna, dan wallahi abubuwan da zan fa
a a gaban wamban nan da yawa, dan sai dai ka sake ni ko a kashe ni, dan Jamil shi ne mutumin da anty aisha ta gaya mini ta gayawa cewar ta zo kano, za ta je dubiya.
Kuma lambar
an bindiga suka kira, suka sanar da cewa ta rasu, na haddace ta, Yasir yayi tracking
in ta, Jamil ne, kuma shi ne yake ha
a kai da wakili yake ko waliyyi oho muku dai.
Kuma duk abun da na fa
a ina da cikakkiyar hujjata, kuma ba wanda ya isa ya hana ni magana"
A gigice cikin tsawa ya ce "Me ki ke nufi rumaisa?
Me ki ke fa
a ne?
Jamil fa ki ka ce"
"Malam sake ni, ba gaya maka nayi dan ka yarda ba, amma ko ka so ko ka
i, Jamil ne ya bayar da bayanan da aka sace anty aisha, kuma har da shi aka je aka
auki gawarta, duk da a cikin kaya yake ya rufe fuskarsa, amma na gane shi"
"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Innalillahi wa Innalillahi raji'un " ya din ga maimaitawa jikinsa yana rawa.
Banza ruma tayi masa, ta fice daga
akin ta bar shi.
Wata irin rawa jikin Adam yake yi, yana fatan Allah ya sa abun da ruma ta fa
a ba gaskiya bane ba.
Jikinsa yana rawa, ya
aukko wayarsa da take vibrating, Sunan Bashir ya gani, ya
aga amma ya kasa magana.
"Adam, maganar madam fa ta zama gaskiya, Wakili su ne Smoke, kuma ba su ka
ai ba ne ba, manyan
usoshin
asar nan SMOKE!
Sai dai magana mara da
i, DSS fa na Kano sun je Abuja sun kama Jamil, an kama shi da laifin fitar da sirrin hukumar ga marasa gaskiya, yanzu haka yana tsare"
Ba tare da ya katse wayar ba, ya ajiyeta yana jin yadda kansa yake wata irin bugawa, zuciyarsa sai harbawa take yi da saurin gaske.
Ruma ta dawo
akin ta tarar da shi ya ha
a gumi, sai tsuma yake yi.
"Ka tashi ka bar mini
akina,
akin ma
aryaciya mai haddasa muku husuma a dangi, ka je ka bawa wadda ka ke so ha
uri, kuma ka kwashe wannan kayan tsubbun da aka binne mini, duk saboda kai".
Kallonta yake yana sake jinjina yadda abubuwa suke gudana, tashi yayi ya bar mata wayarsa da kayan tsubbun, ya fice ya bar
akin.
Ta kwashe kayan ta
oye, ta
auki wayar sa, ta bu
e pin
in, ta kira Iman.
Iman na
agawa ta ce "Kun tafi ne?"
"Eh, amma yanzu su mama suka shiga"
Ta ce "Ok".
Ta kira wayar mama, mama ta
aga "Mama ya jikin daddy, ya tashi kuwa?".
"Eh, a zaune muka tarar da shi, jikinsa da sau
i sosai".
"Mama dan Allah ba shi wayar"
Mama ta mi
awa Mahmud, da yake zaune yana hira da su mama da Ammi.
"Hello daughter"
"Jikin ka da sau
i daddy?"
Ya ce "Sosai Alhamdilillah"
"Get ready, an ce gobe in Allah ya kaimu za a kawo
arshen wannan lamarin, zamu ha
u a gaban wambai, kuma ba zamu yi magana ba sai a gaban
an sanda"
Ya ce "Am ready in sha Allah, ku yi magana da su Yasir, dama komai na sa ya zama ready, zai tafi Canada, next week"
"Shikenan daddy, na gode sosai".
Hankali kwance ruma ta sha baccinta yau, sai
arfe uku da rabi ta tashi, ta na sallar dare, tana ro
on Allah ya basu sa'a.
Shiru tayi tana tunani, lokacin da take mamakin yadda mama ke katse bacci tana sallar dare, yau sai ga abun ya zo kanta.
Takawa kuwa bacci ya gagari idonsa, yana sake nanata Kasancewar Jamil a cikin mummunan aikin nan, to idan rumaisa
arya take yi, binciken su Jamil da kama shi da aka yi fa?.
Ammi kuwa ta wani fannin a iya cewa, rashin lafiyar Mahmud gaba ta kaita, domin kuwa sun fi
arfe biyu suna hira.
Ta yi iya
arin mantawa da abubuwan da suka faru a baya, ya bata labarin makaranta, da yadda ya samu kansa a wurin aiki, amma a cikin hirar ya din ga ha
awa da abubuwan alkhairin Mummy.
Sai dai ga marasa gaskiya, ciki ya
uri ruwa, Samha ta din ga kiran wayar baba uwani, dan tabattar da abun da rumaisa ta fa
a a bakinta, amma wayarta ba ta shiga.
Gashi ba tare da saninta ba, maman su, ta je ta sanarwa da turaki komai, cikin bala'i da tashin hankali, kuma ta kira wambai ta gaya masa, cewar takawa ya mari Samha, kuma ya ce a kan matarsa ba abun da ba zai yi ba, sai dai zumuncin ya watse.
Ga gefe guda, Hajiya Lubabatu ta kai
arar Mahmud, wai Mummy ta saka shi, ya yi wa Jabir duka, ya saka an rufe shi, ba tare da ta san wani station
in aka kai shi ba.
Samha ta san muddin aka yi zaman nan, to fa kashin su ya bushe, domin wannan matar ta takawa, ba mutunci ne da ita ba.
Suna tsaka da wannan bala'in, maman ta lura da wuni guda, yau Jamil bai kira su ba, sun kira shi amma ba ta shiga, hakan ya
ara dugunzuma hankalinsu.
Dan haka marasa gaskiya, bacci sai rabi da rabi.
Da safe ruma ko ta kan takawa ba ta bi ba, ta shiga sabgoginta, Asiya ta tayata gyara
aki, saboda yadda cikinta ya fara tsufa, duk da ba a gani, sai ta saka kaya
anana.
"Rumaisa" ta ji ya kira sunanta.
"Ba zamu Asibiti ba?"
"Sai ka dawo, kar na je na kuma
ata muku zumunci"
"Kiyi ha
uri, na rasa yadda zan yi ne"
Ta ce "Ni ba zani ba"
"Dan Allah "
Ruma ta ce "Ba fa zani ba, idan an shirya zama a gaban Wamban, na je kuma ba zan yi magana ba, sai da
an sanda a wurin".
Juyin duniya ruma ta ce ba in da za ta je.
yaleta ya fita tafi.
Ya tarar da ammi, tana bawa Mahmud abinci a baki.
Takawa ya samu wuri ya zauna, yayi shiru bai ce komai ba.
Ammi ta ce "Takawa, ya dai?"
"Bakomai" zata sake magana Mummy ta shigo, Mahmud ya ce "Mummy sai yanzu ko?"
"Eh ai jiya korata aka yi, aka nuna bani na haifeka ba, ba dan kai ne ba ba abun da zai dawo da ni".
Ya ce "Allah ya baki ha
uri, a cewa likita ya zo ya sallame ni, saboda ayi ta
are a yau"
Mummy ba wanda ta kula sai mahmud, suma ba su kulata ba.
"Mahmud ina ka kai Jamil ne?
Kana a wannan yanayin zaka je wani wuri?
Ka sa matar nan ta tayar wa da mutane hankali, sai bala'i take yi.
Ta shafa mini kashin kaji, wai ni na saka ka dake shi ka kulle shi.
Ga wani zancen ma wai ko an kama Jamil gaske ne ko
arya oho"
Ammi ta ce "Kenan maganar ruma gaskiya ce"
"Ba da ke nake ba, da
ana nake malama" Mummy ta yi maganar gatse-gatse ga giwa.
Ammi ta ce "Allah ya baki ha
uri"
Katafaren falon ya cika ga Wambai, ga turaki da wasu manya daga masarautar kano.
Ammi ta hallara, ga Mahmud dan ko gama warwarewa bai yi ba.
Aka jima sai ga rumaisa da takawa, Bashir jami'an tsaro da wasu daga cikin yayyen rumaisa, ga Samha a wurin da mahaifiyar ta, ga Hajiya Lubabatu da duk wanda yakamata su halarci zaman.
Gaban Samha sai dukan uku-uku yake yi, dan bata san mai rumaisan za ta kwatsa ba.
Wambai ya ce "Su kuma wa
an nan lafiya?" Yayi maganar yana nuna jami'an tsaro, da suka shigo da jabir, a wahale.
Bashir ya ce "Ranka ya da
e, zuwanmu wannan zaman yana da matu
ar muhimmanci, zaka ji dalilin zuwanmu in sha Allah.
Zuwanmu nan ayi tattaunawar da mu, sai ya fi sirri, saboda wasu abubuwan da za a bayyana, akwai kunya ace wasu laifukan daga gidan girma da daraja suka fito"
Adam ya ce "Allah ya taimake ka, wannan ita ce rumaisa matata kamar yadda ka sani, wa
an nan kuma
an uwanta ne, wannan kuma abokan aikina ne"
Wambai ya kalli rumaisa ya ce "Ke!
Ke ce mai haddasa mana husuma da tashin hankali a cikin family ko?
Kafin ki zo lafiya lau mu ke zaune, amma daga zuwanki kin hargitsa komai, ki ce wancan yana asiri, ki ce wannan baya son wannan saboda me?" Ya fara yi wa ruma fa
a, tayi shiru ta sunkuyar da kai.
Turaki ya ce "Ina ganin, a fara bari mu ji ta bakinta tukuna ranka ya da
e, kar a yanke mata hukunci kai tsaye"
Wambai ya kalleta ya ce muna saurarenki.
Ruma ta
ulu, basarwa kawai ta yi, ta ha
iye wani abu mai
aci sannan ta ce "Kafin na ce komai, zan fara da bawa babana ha
uri a kan abubuwan da zasu fito daga bakina, duk da ya san wasu, na san bai san wasu ba.
Ina neman afuwarka babana mai girma turakin kano"
Turaki yayi murmushi mai ciwo, sannan ya ce "Kar ki damu yarinyar kirki, kamar yadda na ri
e miki al
awari a baya, ina umartar ki da ki fa
i komai, dan fita daga zargi.
Ayshercool.
08081012143
08081012143
Rumaisa ta ja numfashi, sannan ta fito da wata waya, duk ta sha jiki, screen
in ma duk ya tsage, ta ce "Wannan wayar, ita ta fara ha
ani da takawa, kafin
addara ta sake ha
a mu a karo na biyu.