← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 126

Sashe 101

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
Supplements na karawa fata kyau da sheki
glowing skin*
Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.

Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.

Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.

Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.

Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.

Supplement na whitening/glowing skin*
*15.

Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.

Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
*TALLA!

TALLA!!

TALLA!!!

ANO DAGA LITTAFIN NAZEEFA SABO NASHE, MAI SUNA
UDURAR ALLAH*
Ta Yaya zai zama jinina alhali ni na san bayan matana ban tab
a kusantar wata mace ba?

Ya furta kai tsaye yana kallon likitan da sakamakon gwajin yake hannunsa.

Likitan yana jinjina kai ya sake furta
Tabbas Jaheed jininka don gwajin k
wayar halittarku da komai ya tabbatar kai ne mahaifinsa kafin a kai ga haka ma ko Kamanninku da suka zamo kwabo da kwabo sun tabbatar da Hakan koda Ba
a yi gwajin ba.

Shiru na tsawon lokaci d
akin ya d
auka kowa da irin tunanin da yake a ransa ya kasa yarjewa zuciyarsa shine Mahaifin Jaheed duk da k
wararan shaidu.

Abinda ya sani ko da wasa bayan matansa na aure na Sunna bai tab
a rik
ewa wata mace hannu ba, idan kuwa ya tabbata Jaheed d
ansa ne ta yaya ya samar da cikin nasa a jikin wacce aka kira mahaifiyarsa da ko a mafarki bai tab
a ganin mai kama da ita ba TABBAS AKWAI LAUJE CIKIN NAD
i.

Mahaifiyar Jaheed ma Zata iya zama abar tuhuma da zargi.

Kai tsaye zai iya cewa hakan zai iya zama K
UDIRAR ALLAH
(*Ina ma'abota karance-karancen litatafan hausa, na san kun santa, Nazeefa sabo nashe, tsohuwar marubuciya, da ta saba nisha
antar da ku, da
an litatafan hausa masu ma'ana da ilimantarwa, ya kuke tunanin wannan turka-turka, DNA
in sa ya kasance daidai da na yaron da bai ta
a ganin mahaifiyarsa ba, haka zalika a iya saninsa tun daga
uruciya har girmansa, bai ta
a aikata zina ba?

Ku kasance da Nazeefa sabo nashe, dan jin yadda zata warware wannan turka-turka a cikin littafin
udurar Allah.

Masu bu
ata kai tsaye za su iya tuntu
ar ta a kan lambar wayarta 08033748387*)
*Littafin ku
i ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143*
ofar ban
akin yayi ya fito, ta
wala ihu ta rufe jikinta, ko kallonta bai yi ba, ya maze kamar bai ganta ba, ya wuce ya kashe fitila ya kwanta.

Ajiyar zuciya tayi, ta saka kayanta, ta nufo gadon, sai dai ya babbake gadon, kuma ya ajiye system a kan gadon.

"To ka matsa mini in kwanta".

Ba tare da ya kalleta ba ya ce "Gado
aya zaki kwana da
aton?".

"To a ina zan kwanta?"
Yayi mata shiru, ya cigaba da tatta
a system
Ta hau ta ja fulo
aya ta kwanta, ta ce "Papa ni fa buge-buge nake yi idan ina bacci, wurin nan yayi mini ka
"Saboda gaki giwa ko?

Ki ka buge ni
asan gado zan hanka
a ki"
"Dan Allah papa ka matsa, ga space can a bayanka fa"
Ganin ba zai kulata ba, ya sanya ta kwanta, shima kashe system
in yayi, ya kwantar da kansa a kan pillonta, jin numfashin sa a fuskarta ya sanya ta bu
e ido.

"Papa wai dan Allah idan baka takura mini ba baka jin da
"Mmm" ya bata amsa.

"To dai ina yawun bacci, kan gari ya waye na ji
a fulon nan, gara ma ka tashi" dariya yayi ya ce "Ba zan fa tashi ba"
Ta yin
ura zata juya masa baya, ya ri
eta.

A haka wani irin nannauyan bacci yayi awon gaba da su gaba
aya.

Iya
ari sosai mai sunan baba yana yi, a kan ya samu ya kammala ginin nan, duk da kusan abubakar ne yake ta aikin, gefe ga kayan lefe yana fama.

Sai dai a duk lokacin da ya tambayi iman, ko ta na da bu
ata kalar abun da za a saka mata a kayan lefe, sai ta ce masa ita ba ta da za
i, duk abun da yayi mata shikenan.

Yadda laila ta tsaya a kan rumaisa, haka yanzu ma ta tsaya a kan Iman, take ta shan gyara, sai wani irin kyau take, ta
ara
iba tayi fresh da ita, fatar nan ta
ara she
i, saboda yadda ta kama sabayar maman Khadija, gefe kuma ga maganin maman ilham, wanda ya
ara sawa ta cika ta yi fam da ita.

Abunka da farar mace, har wani
aukar ido take yi, mai sunan baba duk lokacin da ya zo wurinta, sai ya ga ta
ara yi masa kyau fiye da da, sai dai ba zai iya fitowa ya ce mata tayi kyau ba.

Sai ma ji da ya din ga yi, ina ma ta daina fita, saboda kishinta.

Mai sunan baba ya saki jiki da mahmud, dan har gidan da iman za ta zauna, sun je tare, ya din ga yabawa mai sunan baba sannan ya ce "Ni yakamata na
arasa aikin ginin nan fa".

Mai sunan baba ya ce "Saboda me?"
"Saboda haka ya kamata"
"Ko kuma ka raina abun da nake yi ne?"
Mahmud ya yi murmushi ya ce "Ni na isa?

Kawai akwai bu
atar yin hakan ne, iman da mahaifiyata, da kuma rumaisa suna bina nannauyan bashin da yakamata na sauke".

Mai sunan baba cikin rashin fahimta ya ce "Wane irin bashi kenan?"
Mahmud ya
an yi shiru ya ce "Ban san a yaya zaka
auki abun ba?

Na san zaka ji shi hagu a dama.

Kamar yadda kowace uwa da
a, yake akwai sha
uwa mai
arfi tsakaninsu, to ni sa
anin haka ne, ba wata soyayya ko sha
uwa tsakanina da tawa uwar, hasali ma a gabana ake cutar da ita, bana iya cewa komai.

A lokacin da iman ke kan ganiyar kwasar ba
in ciki na fasa aurenta a jejjere, a lokacin ammi ta nemi alfarmar na auri iman, amma na
ashe
asa na ce ba zan ba.

Ni kaina bana gane yadda wasu abubuwan suke gudana, har sai da rumaisa ta shigo rayuwarmu, take ta
arin haska mini hanya, da farko da ni daga nannauyan baccin da nake yi.

Tana ta
arin gyara tsakanina da mahaifiyata.

Na san zaka ji labarin a wani iri ba lallai ka fahimta ba, amma ka bar shi a haka, ni dai fatana, ka bani dama ko yaya nayi wani abu a kan rayuwar iman, ko dan farantawa ammi da kuma rumaisa".

Ya share hawayen da ke
arin zubo masa, ya fita daga gidan, tabbas kamar yadda ya fa
a, umar bai gane kan wannan rikirkitaccen zancen ba, tayaya zaka rayu a cutar da mahaifiyarka a gabanka, ba tare da ka
auki wani mataki ba?.

Baccinsa yayi nisa sosai, har alarm
in wayarsa ya dinga bugawa na sallar dare, amma bai tashi ba, sai da rumaisa tayi masa wani duka da
afarta a ciki, ya tashi a razane.

Har ya tashi zaune, bacci kawai take yi, kuma ka
an ya rage ba ta fa
a daga kan gadon ba, duk ta baje kamar baccin jarirai.

Janyota yayi ya gyara mata kwanciyarta, ya rufeta da bargo..
Chapter 101 · 0% Book details