Sashe 2
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani wawan burki ta yi, da ta ga mai sunan Baba a
ofar
akin mama, yana gyara botirin hannun rigarsa.
Wani irin mugun yawu ta ha
iye, ta fara takawa a hankali kamar hawainiya.
Fuskarta
arara ta bayyanar da tsantsar tsoro da razanin da take ciki.
Aliyu ne ya yi sallama da shi da Adam, mai sunan Baba ya amsa ba tare da ya
ago ya kallesu ba, sai ma ja da yayi da baya ya basu hanyar shiga falon mama.
Bai kula Adam ba, shi ma bai kula shi ba, suka shiga
akin mama da sallama, da gudu rumaisa ta bi su tana waiwayen mai sunan baba.
Mama ta fa
a murmushinta tana yi wa Adam barka da zuwa.
Ya ce "Tuba nake mama, tun da aka bar asibiti ban samu na zo na gaisheki ba, abubuwa ne sun yi mini yawa
warai da gaske"
Mama ta ce "Babu komai, ya gida ya hajiyar take?
Ya kuma mai gidana".
"Duk suna nan lafiya, ta ce a gaishe ki"
Rumaisa ta kalleshi a ranta ta ce "Kalleshi, kamar ba yanzu ya gama wula
anta ni ba, har da shigo mana gida ya zauna, yana washe baki dan ace masa mutumin kirki".
Mama ta ce "Rumaisa duba kitchen, ki kawo masa ruwa" sai da ruma ta ji kamar ta yi fitsari, saboda kar ta fita mai sunan baba ya kamata.
Sai da ta le
a ta ga baya nan, sannan ta shiga kitchen da gudu, ta
auko pure water
aya, ta dawo ta tsaya a kan Adam ta mi
a masa.
Kallon da mama ta yi mata ne ya sanya ta rasa in da za ta sanya kanta, dan gaskiya a tsorace take sosai.
yar ta sake komawa, ta zubo ruwan a wani
aton baho, kusan guda goma sha biyu, ta
auko ta zo ta dire masa.
Aliyu ya ce "Wai ke wace irin ta
iya ce ne?
Ya zai yi da wannan ruwan babu plate a kitchen ki
oro masa ko hu
u ne, sai ki yi wannan shirmen?"
Adam ya ce "Rabu da ita, yanzu zan tafi nima, daga gida nake Alhamdilillah a
oshe nake, dama ammi ce ta sanya na dawo da ita gida,kamar yadda na kira Aliyu a waya na yi masa bayani, maimakon ta je makaranta ta taho cikin gari ganin sabir, kuma ta tafi a
afa wanda akwai hatsari a hakan, mussaman da yanzu yakamata ace tana
ashin tsaro sosai, na kawota ne a
ara sanya ido a kanta sosai, a kula da ita kar a sake bari ta zo, idan tana bu
atar ganinsa ayi waya za a kawo mata shi.
Sannan makarantar su ma yakamata ce, sun bibiyi abun da ya sanya ba ta je ba yau, kamata ya yi ace sun kira gida"
Aliyu ya ce "Makaranta suna iya
arin su, ita ce dai kamar
anwar aljanu, saboda rashin ji da kafiya, duk abun da idan ta san za ta yi ayi magana shi take yi.
Kuma makarantar ta gwamanti ce, suna da
alibai sosai babu lallai ma su san ba ta zo ba"
Mama ta ce "Ai idan ba ta je
in ba suma hutunsu ne, mun gode sosai da sosai, in sha Allah za a sake kulawa, hakan ba zata sake faruwa ba".
Ran rumaisa ya
aci, yadda su mama ke ta ce mata fitinanniya a gabansa, salon ya sake rainata.
Babu wanda ya san da shigowarsa, sai gani suka yi yayi sama da rumaisa yayi waje da ita, tana ihu.
Adam ya bi mai sunan baba da kallo, ganin yadda ya
aga rumaisan kamar ya
aga kara.
Aliyu ya ce "Madalla, dama tun da ki ka dawo baku ha
u ba, ai gara ya tuna miki yana nan".
Adam ya ce "Amma wannan
aukar da yayi mata, kar
ashinta ya samu matsala, tun da ba ta gama warwarewa ba"
"Da zai samu matsala, da ba ta kawo yanzu ba da hannun a jikinta, zata yi facing displine master".
Da fari ruma tana ta kiran sunan mama, tana bashi ha
uri, amma da yayi mata wata irin tsawa tuni ta nutsu ta rufe bakinta.
Ruwa ya saka ta janyo, ta cika wani
aramin bokiti, ya
ora mata a ka, ya tsayar da ita a rana, ya sanya takalmansa ya fice.
Hirarsu suka cigaba, babu wanda ya sake bi ta kan rumaisa, duk da mama a cikin ranta, ta
an ji tausayin ruman.
Sai da suka
an ta
a hira, a kan abubuwan da suka din ga yawo a kansa a social media, haka nan yake yabawa da nutsuwar mama, tare da jinjina mata raino da tarbiyyar wannan zaratan mazan su bakwai itaka
ai, kuma wasunsu na karatu wasu suna sana'a a yanzu haka.
Hakan ya sanya yake jin tana da wani experience na rayuwa, a
an ha
uwar da suka yi a asibiti, da yadda take magana yanzu, ya sanya ya fuskanci surutun rumaisa yana da nasaba da rayuwa cikin mazan nan, wanda kowa da kalar tunaninsa da kuma irin halinsa.
Ga uwa uba yadda mama ke bayanin wasu abubuwan da ya shafi
asa, sai ka ce wata babbar mai kwalin karatu ce, amma wai kawai jin radio da bibiyar labarai ya sanya take sanin abubuwa sosai a kan lamarin
asa.
Adam ya yin
ura ya ce zai tafi, mama ta ce "Gashi ka zo bamu ko sauke abincin rana ba, kuma ka ce wurin aiki zaka koma, Gadanga ko ka kusa sauke shinkafar?"
Aliyu ya ce "A'a da saura, kuma ga miya ma, ko wani abun za a sayo maka?"
Adam ya ce "Kai ka ke yin girki?
Ka iya girki?" Yayi maganar cikin mamaki, dan shi ko gas tsoron kunnashi yake balle girki.
Aliyu ya yi dariya ya ce "Ko in zo ammi ta
aukeni kuku ne?
Ba abun da ban iya dafawa ba"
Dariya suka yi, Adam ya tashi ya ce "Kar ku damu, a
oshe nake sai anjimanku".
Mama ta ce "A'a tsaya"
Ta shiga
akinta ta fito da tasar turare, da kuma dabino lubiya a leda ta ce "Ga turare ka shafa, dabino kuma a bawa hajiya"
Adam yayi murmushi ya ce "To na gode sosai mama, Allah ya saka da alkhairi"
Aliyu ya rako shi tsakar gida, hannun ruma sai rawa yake da bokitin ruwa a ka, ta ha
a uban gumi ga hawaye ya wanke mata fuska.
Kallo
aya Adam yayi mata ya kawar da kansa, suka fita.
Sai da suka fita sannan Adam ya kalli Aliyu ya ce "Ku sauke mata ruwan nan, za ta galabaita da yawa, ta yi tafiyar
afa nisa sosai"
Aliyu ya ce "Ai wannan ruwan babu wanda ya isa ya sauke mata shi sai wanda ya
ora mata, ka
yaleta ba jin magana take ba".
Bai kuma cewa komai ba suka yi sallama ya tafi.
Yana tafe a hanya yana tunani a ransa, abun da rumaisa ta fa
azu ne ya dawo masa, idan har za a ce a kashe sabir, ta tsaya ta ku
uto da shi, mai zai sa a ha
a baki da ita a cutar da shi?
Waye ya ce a kashe shi, kuma saboda me?" Ya tambayi kansa.
Basar da tunanin yayi ya cigaba da tu
insa.
Mama kuwa tun da takawa ya tafi, ta saka rumaisa a gaba da fa
a, ta in da ta shiga ba ta nan take fita ba.
Ta kai a
alla awa
aya da rabi, sannan mai sunan baba ya kira Aliyu a waya ya ce rumaisa ta sauke ruwan nan.
Ba punishment
in da mai sunan baba ya sakata ne ya sanyata kuka ba, idan ta tuna wula
anci da maganganun da takawa yayi mata a kan
an sa, sai ta ji ranta ya
aci sosai, wasu hawayen takaici su cika mata ido.
A haka su Huzaifa suka dawo daga makaranta suka tarar da rumaisa, idon nan jawur dan ko abincin rana ta
i ci, ta koma gefe kawai tana kuka.
"Ke wai me aka yi miki, meya sameki?" Huzaifa ya yi maganar yana zungurinta da
afarsa.
Banza ta yi masa ta
i kula shi.
Yasir ya ce 'Mama me aka yi mata ne?
Ko ba ta da lafiya ne?"
"Lafiyarta
alau, tsagwaron iskanci ne da rashin mutunci kawai ke
awainiya da ita, tun da ita har abada a rayuwarta sai ta yi abun da za a zageta ace ba ta kyauta ba take jin da
i.
Yau ba ta je makaranta ba ta wanke
afa ta tafi cikin gari, wai ta je ta ga Sabir, saboda rashin kan gado a
afa"
Yasir ya ce "Kaii, yaushe na rakaki gidan ki ka ganshi yau ki ka koma musu gida, anya kan ki
aya kuwa?" Ganin duk sun tarar mata ya sanya ta
ara sautin kukanta.
"Zaki rufe mini baki, ko sai na jibgeki tukuna" mama ta yi maganar a matu
ar fusace.
Ko da su iman suka dawo daga makaranta yau, gaba
aya sun lura da yadda ammi ba ta walwala, kamar akwai wani abu na damunta, nusaiba ma ta lura da hakan, sai dai iman ta kasa jurewa sai da ta magantu "Ammi, wata matsalar ce ta kuma tasowa ne?"
Ammi ta ce "Me ki ka gani?"
Gani na yi kamar wani abu na damunki, kamar jikinki duk a sanyaye yake.
"To, damuwa dai ba a rasata Iman, tausayin yarinyar nan nake ji"
Nusaiba ta ce "Wace yarinyar?"
"Rumaisa, yarinyar da ta dawo da sabir?"
Iman ta ce 'Ni dai ban ta
a ganinta ba, amma wani abun ne ya sameta?"
"A'a, sai dai ina tsoron kar wani abun ya sametan a dalilinmu, son da take yi wa yaron nan har tsoro yake bani, yau tun daga gidansu har nan ta zo a
afa wai dan ta ga yaron nan, ina tsoron kar mu
au hakkinta"
Nusaiba ta ce "Too ikon Allah, tana da
arfin hali gaskiya".
Ammi ta nisa ta ce "Ashe Mahmud kuma ya dawo"
Gaban iman ya fa
i, Nusaiba ta ce "Yaushe?