Sashe 19
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama kuwa murna ta din ga yi da ta ga Aliyu, nan da nan ta ce Yasir ya
ora masa ruwan wanka, ta kalli Usman ta ce "Ina yake, na yi masa godiya?"
Rumaisa ta ce "Ai ya tafi" mama ta harareta ta yi mata shiru, dan haryanzu ba ta huce ba, da abun da rumaisan ta aikata.
Usman ya ce "Ina sa
on da na ji ya ce ki tsaya ki kar
Ta kwa
e fuska ta ce "Ni ban kar
a ba, cewa na yi ya koma da abun sa ba na so"
Cikin takaici ya ce "Dalla matsa
ar ba
in ciki, ke da ba ro
arsa ki ka yi ba, kawai sai ki
i kar
owa"
, haka kurum yayi mini gori wataran"
"Uban waye ya ce miki wanda aka haifa a cikin arziki yana gori?
Ai idan kin ga mai ku
i yayi gori, to dama matsiyaci ne, daga baya yayi arzikin kuma wata
ila a tsiyarsa zai mutu" ba wani fahimtar abun da yake fa
a ta yi ba, ta shiga harkokin ta.
Sai dai ta kasa sakin jikinta, duba da yadda mama ta ha
e rai, ta
i kulata.
Aliyu ya yi ta basu labarin irin abubuwan da malam shamsu ya din ga fa
a a kansu da rumaisa, na
atanci da yadda ya ziga a ka kulleshi, duk ba a same shi da makami ko wani laifi ba.
Usman ya ce "Gajiyayyen wahalalle, irinsu ne masu
arewa a tsiya, kuma idan bai yi wasa ba, sai na
aga shi na buga da
asa.
Ai ni abun da gayen nan yayi masa ya burgeni wallahi, da ya ce shi ne uban
an kuma ya kar
i abun sa".
Rumaisa ta yi farat ta ce "Yauwwa, na ji ya ce wai shi ne yayi mini cikin, to dama shi cikin yin sa ake yi, yi wa mutum ciki ake yi"
Aliyu ya ce "Bismillahi, ashe haryanzu hankalin da saura".
Ganin kowa ya yi mata shiru ya sanya ta ce "Yaya usy baka bani amsa ba".
"To me zan ce miki, wai ke haryanzu kanki a tukunya yake, baki san meye rayuwa ba, baki san me yakamata ki din ga tambaya ba, Allah ya sa mai sunan baba ya ji ki, shi sai ya baki amsa"
"To me na yi daga tambaya?"
"Idan kun yi auren sai ya baki amsar"
Aliyu ya kalli usman ya ce "Kai fa wasu lokutan sai a hankali, kai ba ka ji kunya ba kake gaya mata hakan?".
"To yaya zan yi mata bayani, ita kai kamar computer abun da ka zuba mata kawai shi ta sani, idan suka yi auren ai aikace za ta gani"
Aliyu ya ce "Kaii usman lafiyarka kuwa?
Kar ka gur
ata mata tunani malam"
Mama da ke
akin ta ce "Ke, ki taso ki zo ki kunno mini maganin sauro" mama ta kirata, dan katse waccan hirar da suke yi, dan idan aka zurafafa rumaisan ba ganewa zata yi ba, kuma wani zancen za ta
allo.
Yanayin fuskar Ammi kawai ya kalla, ya san akwai matsala.
A nutse ya ce "Ammi na dawo"
Ta kalleshi, ta kalli ledar hannunsa ta ce "Wannan ledar fa?"
Ya kalli ledar ya ce "Sa
on da ki ka bani ne, ta
i kar
"Saboda me?" Ammi ta tambayeshi cike da tuhuma.
"Ta ce baku yi waya ba, baki ce mata zaki aika mata da sa
o ba, dan haka ba zata kar
i abun hannuna ba na zo daga na yi mata gori wataran"
an jimm ta yi, ta wani fannin rumaisa tana da gaskiya, kuma ammi ta sake jinjina lallai rumaisa tana da tarbiyya.
"Dole fa ka sauke wannan shan
amshin, da sarautar ka dawo dai-dai level
in ta, domin ku fuskanci juna kai da ita, dan ba zan lamunci ku yi aure, ku din ga zaman doya da manja ba, kamar wasu ma
iya"
Adam ya ce "To in sha Allah" dan ya rasa mai zai cewa ammin.
Ta sake nisawa ta ce "Sannan na ji abun da ka aikata, Jamila ta zo har falon nan ta nuna ni da yatsa, ka saka mota zaka kashe mata
a, adam
iyayyar da ka ke yi wa
an uwanka har ta kai haka dama?
Ka yi yin
urin kashe shi?"
Adam ya yi shiru, ba tare da
arin kare kansa ba.
"Kai a rayuwarka duk yadda nake tausaya maka, da yin iya
arina a kan ka, baka gani ko?
Kullum burinka ka tsokano abun da za ayi ta yi mana surutu, saboda wannan zafin zuciyar ta ka ko?
Gobe in Allah ya kaimu ka je ka yi masa sannu, sannan ka bata ha
uri, magana kuma har ta kai kunnen wambai yana nemanka"
Dam
irjin Adam ya buga, ya je ya duba Mahmud, ya bawa Mummy ha
uri, sannan wambai yana nemansa.
Cikin dakiya ya ce "To, in sha Allah duk za a yi" ya juya ya fice daga
akin.
Ko abinci kasa ci yayi, abubuwa sun yi masa zafi sosai kwanan nan, ya tara ayyuka sosai a office, gashi duk iya binciken da yake ya gano, ko garkuwa da aisha shiri ne ya kasa samun komai, amma wasu daga cikin bayanan rumaisa, na nuni kamar da akwai wani abu a
asa,gata gardamammiya ya san idan jajjagenta zai yi ba zata yi magana ba, sai ta ga dama.
Ga wannan batun auren nasa da ammi ta sako shi a gaba a
an kwanakin nan, babu damar ya motsa, sai ta yi zancen rumaisa, shi gaba
aya baya farin ciki da wannan auren.
Ga surutan da ake ta yi a kansa a media, kullum
azafi kala-kala, ayyukansa da ya
auko kan sace Aisha hankalinsa ya rabu biyu duk yayi sanyi, bai samu sun kammalu ba, tun sa shi ne jagoran aikin.
Ji yayi kansa ya fara ciwo, ga wani irin jiri da ya fara
ibarsa daga zaune, a hankali ya ja jikinsa ya kwanta, gaba
aya bai san ta ina zai fara ba da matsalolin nasa.
Yau mama ko sallar asuba ba ta tashi ruma ba, sai da Usman ya tsula mata wayar caji a
afa ta tashi, ta yo alwala ta yi salla, ta gaida mama, amma maman ta
i amsawa.
"Mama wai dan Allah ba zaki kulani ba?" Ta yi maganar cikin damuwa.
"In kulaki in ce miki me?
Ai ki je ki yi rayuwarki ruma nima zan yi tawa,
ana suna bu
atar rayuwata,
acin ranki ba zai
arasani ba, na yi magana a samo langa-langa ayi miki
akinki, dan ba zan cigaba da zama
aki
aya da ke, kina zucguna mini ba"
aramin mamaki mama ta bawa rumaisa ba, dan a ganinta mama ta daina sonta, ta tashi jiki a sanyaye, ta je yi shirin makaranta, ta tafi ba tare da ta sake kula mama ba, sai dai abun yayi ta damunta, ga wani irin son ganin sabir da take yi, ga kuma alwashin da ta ci a kan sa.
Ita kanta wasu fitintinun da take yi, tana son ta daina amma Allah ya gani, ba za a ta
a ta ta
yale ba.
Adam kuwa, Yau kamar wanda aka gayawa wani mummunan sa
o haka yake jin sa, komai ba ya yi masa da
i, tasbihi kawai yake yi ko ya samu sassauci, ammi kuma ta sake nanata masa cewar ya je ya aiwatar da abun da ta ce na bawa Mummy ha
uri da duba Mahmud domin komai ya wuce.
Ba a son ransa ba sai domin cika umarnin ammi, ya nufi sashin Mummy.
Sai dai da ya tambayi Fauziyya, ta ce masa suna
akin Mahmud.
Kai tsaye bai jira wani iso ba, ya shiga sashin da Mahmud yake, yana zaune a kan gado, an
aure
afarsa da bandeji, da alama
ashin
afar ya ta
u, amma ba irin so serious
in nan ba.
Mummy na gefen Mahmud tana takura shi ya ci abinci.
Mummy ta wani ha
e rai, Mahmud ya yi wa Adam kallo
aya, ya mayar kan abincinsa, aka rasa wanda zai amsa masa sallamar da yayi.
Hakan ba
atamkn
ulara da shi ya yi ba , ya ji kamar yayi ficewarsa, amma ya san makircin Mummy.
Ya dubi Mummy ya ce "Na ji baki ji da
in abun da ya faru ba, am sorry for it, shi kuma Allah ya bashi lafiya" ya juya zai fita Mummy ta ce "Dan Allah Adam wace irin
iyayyace kake nuna mana haka?
Har ka taka
an uwanka da mota, meyake damunka ne?"
"Ba mayar da magana, ko bibiyar tarihi na zo mu yi ba, na baki ha
uri kar a sake saka mahaifiyata a duk wani abu da zan yi, ni na yi laifi ba ita ba"
"Amma Adam ni kake gayawa haka?
Da na isa da kai, ko giwa ta nuna maka ina da muhimmanci a wurinka ai da ban tunkareta ba, kai zan yi wa sanin yi maka maganar ba shi da amfani, ba zaka saurara ba ya sanya na sameta".
"Kuma shine har da gayawa wambai?
Idan haka ne maiyasa maganar ba ta tsaya iya nan ba?"
"Magana ake yi ta rai fa adam, yin
urin taka shi da mota ka yi".
Mahmud ya ce "Mummy ki
yale shi dan Allah, kin san abnormal yake, kuma ko da ya takani da mota, za a iya
ugewa da cewa ba shi da lafiyar
walwa, sai dai zan sake
aukar nauyi, gidan jaridar fallasa su wallafa cewa ka yi yin
irin takani da mota ka kashe ni" Mahmud yayi maganar cikin zunzurutun izgilanci.
A zafafe Adam ya juyo, ya
arar da kayan abincin, ya sha
e Mahmud zuciyarsa na tafasa.
Mahmud ya kalli cikin idon Adam ya ce "Ka daina jin haushi idan an ce baka da lafiyar
walwa, duk mutumin da bai iya sarrafa fushinsa ba,
walwarsa babu lafiya ".
"Kai adam, ka cika shi kar ka kashe shi mana, jama'a ba kowa a kusa ne?" Mummy ta fara kwarmato.