← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 126

Sashe 35

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.

Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.

Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.

Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.

Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.

Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.

Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.

Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.

Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.

Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.

Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.

Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.

Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.

Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.

Supplement na whitening/glowing skin*
*15.

Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*.

Adam bai ta
a ta ba, sai bin ta da ya yi da kallo, idanuwanta na neman su kakkafe, sai daddagewa take yi, jikinta yana cigaba da tsuma.

Usman ya ce "Lafiya kuwa?"
Mai sunan baba kuwa wani irin takaici ne ya mamaye shi, ganin rumaisa a jikin Adam gaba
aya.

Takawa ya ce "Ban san meya sameta ba, gani na yi ta ha
a kai da gwiwa tana bacci, kawai ta zabura ta fa
o jikina".

"Iman!

Iman ba ta da lafiya fa, Iman ba ta da lafiya" ta yi maganar cikin surutu da magagi.

"Wace kuma iman?" Mai sunan baba ya tambayeta a
ule.

Haushi ne ya kama Adam, saboda yadda mai sunan baba ya raina wa kansa hankali, wai wace kuma iman, ya lura da yadda yake a
ule, dan haka ya ture rumaisa daga jikinsa, ya ja da baya.

Mama tuni ta fito tsakar gida, dan jin abun da ya faru, amma ta kasa
arasawa soron, saboda jin nauyin adam.

Sosai take kuka tana neman abun ri
ewa, "Iman fa, na gaya muku ba ta da lafiya"
Mai sunan baba ya saka hannu ya
agata tsaye, amma jikinta ya riga ya saki, tana neman ta fa
"Ki bu
e idonki menene?" Ta sake rintse idanunta, kamar mai tsoron ganin wani abu.

Cak ya
agata ya shiga da ita cikin gidan, ya kwantar da ita a tsakar gida, gaba
aya suka rufu a kanta.

Adam har yayi niyyar tafiya, sai ya ga idan yayi haka bai kyauta ba, mussaman da ya ji tana ta ambatar sunan Iman.

Sallama ya yi ya shiga, ya tarar da su a kanta, mama tana girgiza ta, tana tambayarta menene.

Idonta dai a rufe, tana ta zubar da hawaye, ta ce "Iman, ba ta da lafiya sosai da sosai"
Mama ta ce "A'a jikinta da sau
i ai, har an sallameta daga asibiti, tana gida".
aga hannunta ba tare da ta bu
e idon ba, ta
ora shi a saitin zuciyar mai sunan baba, idonta a rufe ta
aga kai in da yake ta ce "Mai sunan baba, ka ji bugun zuciyarka, ai kai ka yadda ba ta da lafiya ko?

Ku yi mata Addu'a dan Allah kar ta mutu".

Ya ce "To, kema ki yi addu'a"
Takawa ya
an yi gyaran murya ya ce "Ni zan tafi, Allah ya bata lafiya"
Mama da sai a yanzu ta lura da shi, ta ce "Yi ha
uri mai babban suna, wallahi tun da aka yi garkuwa da ita na kasa gane kanta, ina ga wani abun ta kwaso a zaman dajin da ta yi".

Adam ya ce "Allah sarki, Allah ya bata lafiya, abun ya bani mamaki, lafiya take zaune, ta ce idan ban ci abincin da ta kawo ba, an ce za a zaneta, da ban ci ba sai ta ci, ta ce ba za a gane ba, sai ta ha
e kai da gwiwa tana bacci, shikenan kuma ta fara ihu" yayi maganar cikin
arin wanke kansa, yadda gaba
aya
artan nan suka zubo masa ido,sun ga
anwarsu a jikinsa, ga mai sunan baba sai muzurai yake yi.

Mama ta ce "Bakomai wallahi".

Usman ya ce "Lallai yarinyar nan baki da mutunci, dama zuwa ki ka yi ki ka cinye abincin?"
"Ba cinyewa na yi ba, dama ba na gaya muku ba zai ci ba, na san halin sa fa hmmm" ta yi maganar kamar wadda ta sha ta bugu.

Duk suka tsira mata ido, ta mi
a hannu tana yi wa adam nuni da ya zo.

Ba musu ya taka ya
arasa, ya sunkuya, ta ri
o rigarsa a hankali ta ce "Iman babu lafiya, kar ku zata da wasa nake yi, kar wani abun ya sameta.

Kuma, kuma daga yau ba zan sake baka ko ruwa ba, yau haka aka din ga azabtar da ni, wai sai an yi maka girki kuma ka
i ci, to daga yau babu ni babu kai, tun da duka zaka janyo mini, sarki mai koriyar alkyabba " ta
arasa maganar tana murmushi.

Sai kuma ta cigaba da zabura.

Ya kalleta ya ce "To, na gode, ba za a dake ki ba, zan tafi da abincin"
Ta kuma cewa "Yauwwa, wannan matar, da ta bamu ruwa ni da Sabir, ka tuna ta?"
Adam ya ce "Eh, na tuna"
"To ka san ta ce wai akwai gwagwarmaya a gaba, hmmm ba ka san fa me nake gani ba ko?

To in gaya maka, wani abu na gani rannan a gidanku, kuma ma, wani zai je ya
ebi turarenka baka sani ba, yauwwa har da maganin ka ma da ake shafa maka, ana nema".

Gaba
aya surutan da take yi babu ma'ana a wurinsu.

Mai sunan baba ya ce "Ya isa haka ki yi mana shiru"
Takawa kuwa ya ce "To, kin gama na tafi?"
"Eh ka tafi, amma fa kana tafe wannan matar tana binka, saboda tsabar taurin kanta, amma da kaina zan mayar da ita gurguwa"
Adam ya ce "Eh yakamata, yanzu dai ki cigaba da baccin, dama ammi ce ta aikoni, zan kira Aliyu a waya mu yi magana"
Ta ce "To" ta gyara kwanciyarta ta cigaba da barci.

Gaba
aya abun ya
aure musu kai, Adam ya ce "To mama sai anjima, Allah ya
ara afuwa"
Suka amsa da amin, ban da mai sunan baba.

Usman ya ce "Ka tafi da abincin nan, ka cika mata al
awarin ta".

Adam yayi murmushi, Usman ya bi bayansa.

Ko da ya
arasa gida, sashin Ammi ya wuce, dan gaya mata abun da ya faru, amma ya tarar ba ta nan, ya fito ya tambayi baba uwani, ta ce "Ai suna tare da iman, tana can tana ta fizge-fizge kamar za ta haukace".

What!

Ya fa
a cikin tashin hankali, da sauri ya nufi
akin iman, sai dai ya je ya tarar da ita, a kwance tana ta Addu'a, ammi na ta shafa mata ruwa a ka, tana yi mata Addu'a, Nusaiba kuma na ri
e da hannunta.

Da sauri ya
arasa yana fa
in "Iman, me yake faruwa?"
Ta mi
a hannu ta ri
e nasa ta ce "Yaya Adam mutuwa zan yi, dan Allah ku yafe mini, nika
ai na san me nake ji a kaina, baku san me nake ji ba, kaina kamar ana kafa mini
usoshi.

"Innalillahi wa Innalillahi raji'un" ya din ga maimaitawa, ya saka hannu ya janye piliown da take kai, ya kwantar da ita a kan gadon, ya din ga karanta mata duk addu'a da ta zo bakinsa, cikin
udirar Allah sai barci ya
auke ta.

Adam ya ce "Ammi, wai takamaimai me yake damun iman ne?"
"Takawa ina zan sani?

Na ga na asibiti sam baya yi mata ma, na rasa in da zan saka kaina ma.

To ya aka yi, kun tattauna
in, ya ka baro rumaisa?

Ina son a satin nan idan iman ta warware a fara ha
a lefe, dan na turawa laila ku
i, ta yi wasu sayayyar a can
asar"
"Babu lafiya" ya fa
a a hankali.

Ammi ta ce "Kamar yaya?" Nan ya kwashe komai ya gaya mata, ammi ta yi shiru ta ce "Ikon Allah, Adam akwai aiki ja a gabanmu, babban fatana yanzu shine in ga an yi auren nan, kuma bana fatan a
aga ko da rana
aya".
Chapter 35 · 0% Book details