← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 126

Sashe 21

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai dai a duk su biyun babu wadda zan gazgata cewar ita zuciya ta ke so, abu
aya na sani" ya taka gaban Jamil yayi
asa da muryarsa ya ce "Bana son
ana ya yi rayuwa irin wadda mahaifiyarsa ta yi, so nake ya rayu a matsayin sa na cikakken
a a gidan mahaifinsa, ka san abun da nake nufi".

Ayshercool.
08081012143
PAID BOOK NE,
500 VIA 0009450228, AISHA ADAM JAIZ BANK, SAI SHAIDAR BIYA TA 08081012143.

Cikin tsananin mamaki, Jamil ya kalli Adam ya ce "Me ka ke nufi?"
Adam ya dafa kafa
ar Jamil ya ce "Ba sai mun zurfafa ba, ka san abun da nake nufi, kai
an uwana ne Jamil, Samha ma
anwata ce, ba na son zumuncin mu ya samu matsala saboda wani dalili, a madadina dan Allah ka bawa Samha ha
uri, ina fatan Allah ya za
a mana abun da ya fi alkhairi daga ni har ita"
Daga haka Adam ya fice ya bar Jamil a tsaye da bu
en baki.

Ammi kuwa waya suke yi da rumaisa, rumaisa tana ba ta labarin yadda takawa ya fito da Aliyu bayan rigimar da suka yi aka rufe shi, wanda shi Adam
in sam bai gaya mata ba.

Ammi ta jinjina al'amarin, tare da yi mata Allah ya kyauta.

Gaba
aya rumaisa ba ta san wani abu wai kunyar suruka ba, mama na ta
ifta mata ido, amma sosai take ta yi wa ammi surutu.

Ammi ta numfasa ta ce "Rumaisa na bayar da sa
o a kawo miki ki ka
i kar
a ko?"
Rumaisa ta ce "Laa ashe da gaske yake, na zata shi ya bani, na ce ba zan kar
a ba, bana son wataran yayi mini gori"
"Ahh haba dai, ba zai ta
a yi miki gori ba, duk abun da ya baki ki kar
a ba zai cutar da ke ba, sannan ki din ga yi muku Addu'a a kan lamarin auren nan na ku, turaki na daf da dawowa".

Ita gaba
aya ma ta manta da maganar auren, sai yanzu da ammin ta tuna mata.

"To, ammi kin san wani abu?"
Ammi ta ce "Sai kin fa
"Kewar sabir nake yi sosai, daurewa nake yi dan kar na din ga takura muku"
Ammi ta ce "Subhanallah, rumaisa zan ci gidanku fa, ni akwai wani abu mai kama da takura tsakanina da ke, ba ni na ce duk lokacin da ki ke so ki gaya mini a kawo shi ba?

Za'a kawo miki shi ranar da babu makaranta, na san shi ma yana kewarki".

Rumaisa ta yi murmushi ta ce "To ammi, na gode sosai ki gaida kowa da kowa"
"Yauwwa ko ke fa, za su ji in sha Allah" Ammi ta katse wayar tana murmushi.

A can falo kuwa, Iman ce take bawa sabir abinci, an fara gwada masa abu mai ruwa-ruwa.

Baba uwani na ta tsokanar iman "Ohh tsakanin uwa da
a sai Allah, tsakanin Sabir da iman sai Allah"
Iman ta yi murmushi ta ce "Tsakanin kaka da jikarta ma sai Allah ba"
Baba uwani ta ce "Uhumm kakar da yake yi wa
yuya, daga ke sai ammi sai babansa, sai kuma Nusaiba idan ya ga dama, yaro ba ya yadda da kowa"
"Kar ki damu baba uwani, zai yadda da ke ne"
"Mhmm, ni kuwa Iman, ina yarinyar da aka ce ta tsinci yaron nan, Haryanzu tana nan kuwa?"
"Laa tana nan baba uwani, baki ta
a ganinta ba?"
"Oho, yo ni a ina zan ganta ma"
Iman ta ce "Kai haba, ta zazzo gidan nan fa sosai da sosai, ai duk
yuyar nan da yake yi, ba ya yi mata, dariya sosai ke ba kya ce shine ba".

Baba uwani cikin son bugun ciki da gulma, ta sake
asa da murya ta ce "Ni kuwa wai babba ce ko yarinya?"
"Gaskiya Yarinya ce sosai, dan duk mun girmeta"
"Ikon Allah,
ar nan unguwar ce kuma?

Na ji kin ce tana zuwa gidan nan, ai ni fa ban zaci ma
ar nan garin ce ba".

"A'a ba unguwar nan take ba, zuwa take yi, amma kwana biyu ma ba ta zo ba".

"Ikon Allah, ni kuwa dan Allah duk ranar da Allah ya kawota ki nuna mini ita"
Iman ta yi murmushi ta ce "Maman sabir, to shikenan in sha Allah" Baba uwani ta yi gaba tana jin alamun nasara.

Tafiyar baba uwani babu jimawa, sai ga Jabir yayi sallama, cikin sauri Iman ta rufe kanta da hula, ta gyara zamanta, tare da mayar da hankalinta sosai a kan Sabir.

Murmushi Jabir yayi, ya
arasa kusa da ita ya zauna ya ce "Gashin ake yi mini rowar gani kuma?" Ta yi masa shiru ba ta ce komai ba.

"Talk mana iman, ko miskilanci ne?"
Ta yi masa shiru, ta cigaba da bawa Sabir abinci, Jabir ya mi
e hannu ya
auki Sabir, yana
ure Iman da wani irin kallo, wani irin abu yana fuzgar zuciyarsa game da ita.

Wuyanta yake bi da kallo, ya ha
iye wani irin yawu, ya zaunar da sabir a jikinsa, amma Sabir ya ce bai san zance ba ya sanya kuka.

"Ka bani shi abinci nake ba shi".

"Ba zan baki ba, sai kin kalleni kin amsa mini"
Ammi ce ta fito falon, cikin fara'a ta ce "Jabir, kwana biyu ina ka
uya ne?"
Yayi murmushi ya ce "Tuba nake ammi, ayyuka ne suka yi mini yawa sosai"
Ammi ta kalli Sabir ta ce "Rigimamme, kai ba ka gane iyayenka ne, kowa ma ba zai
auke ka ba?"
Iman ta tashi daga kan kujerar, ta kar
i Sabir ta bar falon, yadda ya
an shagala yana kallon iman ne ya sanya ammi jinjina kai a ranta ta ce "Yaushe wannan lamarin kuma ya kunno kai?

Akwai
ura idan Hajiya Lubabatu ta sani, amma da zan so faruwar hakan jabir ba shi da matsala'
"To ya gidan ya hajiyar taka?"
"Tana nan
alau Ammi, na je na duba Mahmud ne, na ji abun da ya faru sam bai yi mini da
i ba ammi"
Ammi ta nemi wuri ta zauna ta ce "Kai dai bari jabir, lamarin
an uwan nan na ku sai addu'a kawai, dan ku din ga yi masa fa
a, yanzu a garin wannan zafin zuciyar ta sa da ya yi masa illla ko ha salwantar masa da rayuwa fa?"
"Kai, ai takawa sai ha
uri, iya masa sai Allan da ya yi shi, amma iya
ari muna gaya masa gaskiya, sai dai ayi ta yi masa addu'a, Allah ya yaye masa wannan azababbiyar zuciyar"
"To Amin, Allah ya iya mana"
Nan suka cigaba da hira da shi da ammi, sai dai hankalinsa ya fi karkata ga yadda yake jin iman a ransa.

Cike da zullumi Samha ke cin abincin da yake gabanta, ba dan yana yi mata da
i ba, sai domin zullumin abun da Jamil zai zo ya gaya mata, tun da ya gaya mata sun yi magana da turaki adam zai yi aure ta rasa nutsuwarta, so take ya zo ya gaya mata idan har hakan da gaske ne.

"Wai Samha ba zaki kwantar da hankalinki, ki nutsu ki ci abincin nan ba, sai jagwalgwala shi ki ke yi?"
Samha ta ce "Mama yaya jamil nake jira, hankalina ba zai kwanta ba sai na ji abun da nake son ji".
anwar Samha, wadda daga ita sai ita mai suna Zainab ta ce "Ni wallahi Samha mamaki ki ke bani, wallahi babu yadda za a yi namiji yayi mini abun da Adam yayi mini na sake kallonsa, ke kam kamar mara zuciya, shiyasa na koma zaman hostel ma na bar miki gidan, yadda ki ke zubar da classic
in ki a kan gayen nan yana bani haushi, kamar wani
an gold"
"Enough zainab, kar ki sake saka mini baki a maganata, idan ba so ki ke na yi miki rashin mutunci ba".

Mama ta ce "Ya isa haka, ni bana son fa
a, daga dawowarki".

"Mama kin san dai babu yadda za a yi ina ganin gaskiya in
i fa
a, Allah ya taimaki soyayyar wahala" ta
arasa maganar tana tashi ta bar dining
Samha gaba
aya ba ta yanayi na yin fa
a, dan haka ba ta tankawa zainba ba ta shareta.

Jamil ne yayi sallama, mama ta amsa masa, Samha kuwa kasa amsa masan ta yi sai bin sa da ido da ta yi.

Ya nemi wuri ya zauna a
aya daga cikin jerin kujerun falon.

Samha ta taso cikin sauri, ta ce "Yaya Jamil ya ake ciki ne?

Tun
azu nake jiranka"
Yayi shiru bai ce mata komai ba, "Yaya magana nake fa"
Ba tare da ya kalleta ba, ya ce "Samha ki na ji na?"
"Eh ina jin ka"
Ya taso ya zauna sosai ya ce "Samha, ina son ki saurareni da kyau, ki yi ha
uri ki cire Adam a ranki, a wannan karon ma ba zai aureki ba, domin kuwa ya tabattar mini da cewa mahaifiyarsa ta za
a masa wata matar, kuma turaki na dawowa za a kai masa ku
in aure"
Ras!

Gaban Samha ya fa
i, ta dafe
irjinta ta ce "What, again ta sama mata?

Iman ko?

Iman ce na sani, wai dan Allah me na yi wa matar nan ta tsaneni haka?

A wancan karon ma ita ta yi uwa da makar
iya ban auri Adam ba, a wannan karon ma ta kuma yi mini, na san ba wadda za ta za
a masa sai Iman"
Mama ta ce "To, ai a wannan karon sai ki kwantar da hankalinki, tun da an kuma kwatawa, sun nuna muraran ba sa
aunarki, sai ki
yale mata
anta ko?"
Samha ba ta iya cewa komai ba kawai ta tafi
akint, tamkar wadda take shirin zarewa, kaiwa ta din ga yi tana komowa a
akin, cikin zafin rai ta furta "Giwa me na yi miki, ki ke
yamar ha
a zuriya da ni ne?

To wallahi a wannan karon ba zan yadda ba, ko ni ko ke ko mu rasa Adam daga ni har ke, har wadda zaki aura masan" ta yi maganar tana zubewa a kan gadonta cikin
unar rai.
Chapter 21 · 0% Book details