← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 126

Sashe 78

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ina Mahmud" yayi mata maganar ba tare da tayi tsammanni ba.

"Yana gida" ta bashi amsa duk da ba ta
ago ba, dan ta san da ita yake.

"Bai koma school ba kenan?"
Iman ta ce "Eh, ina ga ya gama ai"
Bai kuma ce mata komai ba, Ya cigaba da wasa da Sabir, kamar ba shi ba.

Ruma ta dawo da kwano a hannunta, ta ajiye a gabansa, alkubus da miyar taushe, favorite food
in mai sunan baba.

"Zuba na tafi da shi kawai"
Rumaisa kamar ta fasa ihu, mai sunan baba akwai wula
anci, ba yadda ta ita, ta kwashi kwanukan, ta sake komawa kitchen, ta sake bashi damar ka
aicewa da iman.

Ya samu ya kalleta sosai yadda yake so, sannan ya yi musu sallama ya tafi.

Ita kanta iman tana cikin farinciki, atleast sun yi doguwar magana da shi yau.

Tafiyarsa babu da
ewa, takawa ya kira iman, ya ce su fito ya mayar da su gida.

A kayan da mai sunan baba ya kawo wa rumaisa, har da uban fura da nono, kaya guda da su mazar
waila, sai addu'oi a rubuce, da wasu saiwoyi da ba ta san ko na menene ba.

Ga su
uli da man ja da fari, kayan kuka da ku
ewa har da su wake abun ka da mutanen karkara.

Haka ta keta kayan biyu, ta ce wa Iman ta kaiwa Ammi.

A lokacin da Adam ya dawo daga kai su iman gida, ya tarar tuni ruma ta yi bacci.

Ya ci abincinsa, da ya tarar a kan dining, dan yanzu idan ba makaranta ta tafi ba, shine su barira suke dafo abinci.

Ya le
akinta, ya tarar tana kwance a
akinta da kayan baccinta,
an mini skirt, da riga vest, ga jigidar da ke
ugunta tayi mata cif.

Ya taka ya
arasa ya tsaya a kanta, amma baccinta kawai take yi, ya zauna a kusa da ita, ya zubawa
afafuwanta ido, daga
asa dai ga ta da hips, amma sama kam, yanzu ne ma dai suka
an tasa.

Murmushi yayi da ya tuna wasi
ar da ta aika masa, da ya yi ta yi wa Allah godiya babu wanda ya ga takardar ya karanta.

Ya kai hannunsa kan jigidar, yana
an ja a hankali, yana zancen zuci, abu kamar wasa ya koma shafa cinyoyinta.

Duk da nauyin baccinta, caraf ta ri
e hannunsa, ta bu
e ido "Meye haka?"
Ko a jikinsa ya ce "A ina?"
"Papa bana so" tayi maganar tana tura baki.

"Ni ina so ai" yayi maganar yana janyota ya ha
ata da jikinsa yana kallon idonta.

Mutsu-mutsu take tana hararsa za ta
wace, amma ya saka hannunsa ya
aya ya
ago ha
arta ya ce "Can we try it now?" Tayi masa
uri da ido tana kallonsa.

"Are you ready for it?

I want kiss you mimi".

Girgiza masa kai ta yi ta ce "Dan Allah bana so" tayi maganar idonta na cikowa da hawaye.

Bai kuma ce mata uffan ba, yayi abun da rumaisa ko da wasan wasa, ba ta ta
a kawo hakan ba.

Kissing
in ta yake yi sannu a hankali.

Ta rirri
e jikinta, tare da jin abun wani banbarakwai a duniyar ta, abun da aka ginata a kan cewa abu ne da bai kamata ba, yau ta tsinci kanta dumu-dumu a cikin sa.

Ba ta tsinke da lamarin ba, sai da ta ji Adam yana
arin yin wani abu daban da ya tayar mata da hankali.

Ihu ta din ga yi, tana ri
e rigarta, har da kiran su baba uwani su zo su rabata da Adam, zai yi mata abun da bai dace ba.

Ba ihun rumaisa ne ya tayar masa da hankali ba, illa jin sa da yake yi kamar ba shi ba, kamar an canza shi.

'Me hakan yake nufi?' ya tambayi kansa a
an tsorace.

Jikinsa ne yayi sanyi sosai da sosai, ga rumaisa a hannunsa na ta
arin
wacewa.

Kwantar da kanta yayi a
irjinsa, ya
ora kansa a nata, a ransa yana maimaita Innalillahi wa Innalillahi raji'un, wace irin masifa ce kuma wannan ya sake tsintar kansa a ciki?

Yana jin yadda rumaisa ke ta zubar da hawaye, tana alwashin sai ta gaya wa kowa na duniyar nan, ya saka mata hannu a riga.

"Yi mini shiru, ni ki ke yi wa wannan ihun ko?".

"To waye ya ce ka yi mini abun da ka yi mini, bayan ni a gidanmu an ce mini ba kyau.

Wasan banza fa kenan, kuma saboda a daina ce mini
ar iska na
ara yadda muka yi aure".

Halin da yake ciki bai hana shi yin murmushi ba, ya ce "Duk wani mai aure
an iska ne ai, wannan sirrinmu ne, ba a fa
Rumaisa ta tashi zaune ta ce "Sai na fa
a, kuma kowa na duniyar nan, duk wanda na sani sai na gaya masa"
"Idan ki ka fa
a, cewa zan yi ke ki ka ce ayi, gara ma ki yi shiru".

Share hawaye take ta ce "Wallahi ni ba
ar iska ba ce, bani na ce ayi ba".

Takawa ya ce "Oho dai, idan ki ka fa
a abun da zan ce kenan, yarinya ki adana hawayenki ma, ba yanzu yakamata ki yi kuka ba.

Sai an zo making baby"
Ba ta gane me yake nufi ba, ta cigaba da kuka.

"Gobe in Allah ya kaimu zan fara shirin tafiya, in dai Mummy ta janye maganar ta, ina son zuwa wurin mai girma turaki ma"
"Kai ta tafiya, ni ba sake shiga harkar zan yi ba, kuma sai na tambayi mama, in dai duk mai aure kallon
an iska ake yi masa, sai na koma gida"
"To ki tambayo, idan kin tambayo sai ki bani amsa.

Banda tsiwa ina abun yake, meye a rigar da ki ke mini wannan banka
ar, da kururwar, abun da bai fi murfin jarkar faro ba"
Banza tayi masa tana sake kawar da kanta gefe.

Ya tashi tsaye, ya bar
akin.

Duk son baccin rumaisa sai
arawo ne ya
auketa, tana jin tsoron ta rufe
ofa, kuma tana tsoron takawa ya sake dawowa.

Adam kuwa hankalinsa a tashe ya koma
akinsa yana safa da marwa, yana tunanin wa zai tunkara da wannan matsalar, matsala ce ba
arama ba, da take bu
atar ya samu mafita, kan rumaisa ta gama fahimtar menene aure, kar ya cutar da ita.

Iman kuwa bayan ta koma gida, ammi kallonta kawai take tana son nazartar ta, za ta fita, ta ganta a damuwa, ta dawo ta ganta cikin annashuwa, ba tare da ta san menene ya sanya ta cikin farin cikin ba.

Sai da ta je kwanciya sannan ta janyo wayarta, ta shiga what's app, cikin fargaba ta turawa mai sunan baba sa
o "Yaya umar ya ka je gida?"
Kallon message
in ya din ga yi, yana shafa kan message
in amma ya
i reply.

Kusan mintuna talatin, tana ganinsa online, amma bai reply ba.

Tunani tayi meyasa ma ta tura sa
on, sai ta yi sauri ta goge.

Ta na gogewa ya yi replying da 'Me ki ka goge?'
"Bakomai" ta bashi amsa.

"Send it again"
Tsuru-tsuru tayi kamar tana gabansa, sannan ta sake rubuta masa ya ka je gida.

"Wayata yakamata ki kira, idan kin damu ki ji ya na je"
Ta yi masa replying da "Yi ha
uri"
"Kin yi laifi ne ki ke bayar da ha
uri?"
"A'a na ga kamar ka ji haushi ne"
"Ba haka nake ba, masifaffe kamar yadda waccan yarinyar take baki labari ba".

Iman ta ce "Eyya ba haka ta ce mini ba wallahi"
"Umar ba masifafe bane, na dawo lafiya
alau, na gode sosai" tashi zaune iman ta yi tana yarfe hannu cikin murna.

Offline mai sunan baba shi ma yayi, ya na murmushin da bai san dalilinsa ba.

Yau juma'a akwai makaranta, amma ruma ta
i shiryawa, ta sha baccinta.

Takawa ma bai takura mata ba, bai ce sai ta je ba.

Sai sha
arfe goma na safe, sannan runaisa ta fito, ta shiga kitchen ta ha
a abinci ta dawo falo ta zauna.

Ta zauna ba jimawa, sai ga shi ya shigo, ashe ma ba ya gidan ba ta sani ba.

Ta wani sake tsuke fuska, ya
arasa ya zauna a kusa da ita ya ce "Ba gaisuwa yau?" Ta matsa daga kusa da shi.

Ya sake matsawa ya ce "Mun yi fa
a ne?".

"Gaskiya papa bana so, Allah ka ta
a ni sai na yi ihu da
arfi"
"Me zan ta
a?" Yayi maganar yana kallon ta.

"Oho ai ka san me kayi mini".

"Ba wannan ba, tun da yau kin
i zuwa makaranta, zan je na
an yi bacci ne, an jima zaki tayani ha
a kaya, gobe in Allah ya kaimu zan tafi"
Da sauri ta ce "Haba dai?"
"Ba kya so na tafi ne?

Ai gara na tafi, na je na yi aure, tun da ihu ki ke yi mini.

And turaki ya ce mini Mummy ta samu mai girma wambai ya ce magana ta wuce, Weldon little Mimi, aikinki yayi kyau"
Kallo ta bi shi da shi, har ya shiga
akinsa.

Ta kalmashe ta kunna Tv, tana kallo, ta ji sallamar wata mata, wani irin
amshi ya daki hancinta.
aga kai ta kalli matar, matar fara sol kamar ka ta
a jini ya fito, wata
at gayu, ta sha ba
in glass, da English wears.

Ta nemi wuri ta zauna, ta kalli rumaisa ta ce "Hey, ina mutanen gidan?"
Rumaisa ta kalleta, tare da jinjina rainin wayo irin na matar,
ta ce "Mutan gida kamar wa kenan?".

Matar ta ce "Matar gidan, da kuma takawa"
Cikin rainin hankali ruma ta ce "Matar gida ni ce, takawa kuma is not available"
Ayshercool.
08081012143
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.
Chapter 78 · 0% Book details