← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 126

Sashe 17

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Chat me on what's app, to subscribes yours
08081012143
*PAID BOOK NE,
500 NE VIA 0009450228, AISHA ADAM JAIZ BANK SAI SHAIDAR BIYA TA, 08081012143*
Gaba
aya ji yake duk wani girma da mutuncinsa sun zube, kamar shi ace wai zai je wurin wata
ar yayyiyar yarinya yayi zance da ita, wai zai aureta, ko aurensa na fari aisha ta kammala deegree ya aureta, wannan shi ba ya tunanin ko primary ma ta gama.

Mama kuwa kwana ta yi ba barci, sai addu'a kawai da take yi, ji take tamkar ta rufe rumaisan da duka, dan bayan gama
an koke-kokenta tuntsirewa ta yi ta hau bacci.

Mama ta kalleta ta girgiza kai ta ce "Allah ya shiryeki, ya ganar da ke"
Da asubar fari, bayan rumaisa ta idar salla, ta tafi
akin su mai sunan baba ta yi sallama, suka amsa mata.

Ta le
a ta ce "Yaya usy jiya kun dawo da yaya aliyun?"
Abdallah ya ce "Wuce ki bawa mutane wuri, duk ba ke ki ka janyo ba, karfa kawai"
Mai sunan baba ya kalli Abdallah ya ce "Kar ka kuma gaya mata haka, bai dawo ba a can ya kwana, duk saboda ke, gaba idan ki ka sake, ke zan kai musu in kar
o shi, dan mun fi son sa a kan ki, mara kai kawai"
Sumi-sumi ta juyo za ta fito, ta fuskanci kowa haushinta yake ji yau.

Usman ya ce "Wallahi yau da na ga malam shamsun nan a masallacin asuba, ji na yi kamar na
aga shi na wurga shi cikin kwalbati, shi ne babban munafukin da ya je ya kai wa
an sanda"
Mai sunan baba ya ce "Ba ruwanka da shi, ku bari mu kashe wannan case
in tukuna".

Abdallah ya ce "Ni malam lawan mai shago na kusa kifawa mari, ya biyo ni wai rumaisa ta yi masa asarar
wai cret hu
u, wai in zo in biya, na ce masa sai dai mu yi kokowa ya
iba, gaba
aya mutane fuska biyu ce da su".

Rumaisa da take tsaye tana jin su da sauri ta ce "Wallahi ko kret
aya bai yi ba, bai fi guda shida ba fa"
"Au la
e ki ke yi mana ko?" Abdallah ya fa
a yana nemo abun duka.

Da gudu ta shige
akin mama, sai dai irin kallon da maman ta yi mata, ya sanya ta rasa in da zata saka ranta.

Haka ta tsuguna ta takure, da duku-dukun mama ta shiga kitchen, ta girka abinci, gari na yin haske, ta ce lallai mai sunan baba ya taso su tafi station
Mai sunan baba ya ce "Mama, idan kin je wurin nan babu abun da zaki iya a kai, ki bari zan je ni da Usman"
Mama ta ce "Ni dai ka
yaleni na je na ga a yaya ya kwana?"
"Lafiya
alau ya kwana, kuma in sha Allah zamu dawo miki da shi, ki yi ha
uri" da
yar mama ta yadda, ta basu abincin suka tafi.

Rumaisa ta ce ita ba zata tafi makaranta ba, sai yaya Aliyu ya dawo.

Mama ta ce "Aikuwa ba ki isa ba, sai kin shirya kin tafi, wata
ila kan ki dawo na huce, dan da na kalleki haushi nake ji, haka kurum saboda ke kin saka an kulle mini
a, mara jin magana" shiru rumaisa ta yi tana kallon mama, kenan yanzu mama ta daina son ta?.

Jiki a sanyaye ta shirya, mama ta hanata ku
in makaranta, ba babban abun da ya sake
ular da mama, irin yadda rumaisan ta zauna ta na
i abincinta, kamar abun bai dameta ba sosai.

Haka ta tafi makaranta, tana tunani kala-kala, amma har ga Allah abun ya dameta.

Kamar yadda ammi ta bu
ata, da safe Adam ya je gidan, a lokacin su iman duk sun tafi makaranta.
au sabir yana yi masa wasa, sai dai
ememe yaron nan ya
i dariya, sai bin sa da yake da kallo.

Ammi ta fito suka gaisa, ta ce "Yanzu wurin aikin zaka tafi?"
"Eh, na biyo na kar
i sa
on ne".

Ammi ta ce "To, tun da baka tambayeni ba, ni bari na gaya maka yadda muka yi da turaki".

Ya sunkuyar da kai yana wasa da hannun sabir.

"Mun tattauna da shi, ya ce mini in bari ya dawo daga umara, zai yi magana da su wambai, dan na san akwai
alubale, tun da rumaisa ba jinin sarauta ba ce, ko
ar wani sananne ba, dan haka zai yi muku Addu'a a can, da ya dawo aka daidaita ku
in aure za'a kai, bayan salla idan Allah ya kaimu za ayi"
"To, Allah ya wuce mana gaba".

"Amin, wai da ce mini yayi, Jamil ya ce ko za'a maye gurbin Fulani da samha, ni dai ban ce komai ba na shigar da maganar rumaisa, dan ita ta fi kwanta mini"
Adam har mamakin
aunar da Ammi take yi wa rumaisa yake yi, tabbas da so samu ne, Samha ta maye gurbin aisha, dan ita ta isa mace da hankalinta da iliminta, kuma Samha ta da
e tana son shi, ya san hakan, amma ammi ta dage a kan wannan
ar yayyiyar Yarinyar.

Ya numfasa ya ce "Allah ya kyauta"
Ammi ta mi
a masa leda ta ce "Gashi nan, sabuwar jakar makaranta ce, da litattafai da turare, ka kai mata ka ce ina gaisheta"
Adam ba yadda ya iya, ya kar
a ya amsa da to.

Ya fita ri
e da ledar kayan a hannunsa, ya san zuwansa wurin Yarinyar nan, ba abun da zai
ara masa sai raini.

A harabar gidan ya tarar da Mahmud, tun da ya dawo yana ganin shige da ficen motocinsa, amma basu ta
a ha
uwa ba sai yau, yana tsaye a wurin parking space
in Adam, kusa da in da zai
au motarsa.

Adam bai kula shi ba, shi ma bai kula shi ba, ya je ya bu
e motarsa ya kunna, ya
an jima a ciki, amma ya ga Mahmud ba shi da niyyar matsawa, ya din ga danna horn, amma Mahmud ya yi burus, ba tare da wani
ata lokaci ba Adam ya bawa motar wuta, yayi reverse, ai kuwa ya buge Mahmud, ko ka
an Mahmud bai kawo Adam zai yi masa haka ba, kan ya ankara ya ga Adam yana
arin bi ta kansa, ba shiri ya mirgina, Adam ya ja motar da gudu ya bar gidan.

Ma'aikatan gidan suka yo kan Mahmud suna yi masa sannu, suna
arin
aga shi, sai dai ciki gwasalewa ya nuna musu shi zai iya tashi, sai dai abu kamar wasa, da ya mi
afa ta
i takuwa.

Rumaisa tana hanya tana addu'a, Allah ya sanya yaya Aliyu ya dawo, Allah ya sa komai ya wuce, sai dai ko da ta iso gida, ta tarar da Usman da mai sunan baba amma babu Aliyu.

Cikin damuwa ta ce "Yaya usy ina yaya Aliyun yake?"
"Ke, case
in nan fa ma
abcinmu malam shamsu, ya yi uwa yayi makar
iya yana ta kambama abun, gaba
aya ma sun
i saurarmu a station
in, wai sai DPO ya zo, DPO na zaci wanda ku ka yi case
in nan ne kwanaki, ashe an canza wani, sun kafi wai sai an je state cid tun da aka yi i
rarin kisan kai".

Rumaisa ta ce "Na shiga uku, ba fa yaya Aliyu ne ya ce zai kashe shi ba, shi ne ya ce zai kashe shi".

"Koma menene ba ke ki ka janyo ba rumaisa, duk abun da mutum zai gaya miki sai dai ya shiga ta kunnen dama ya fita ta hagu, saboda wautarki kin jefa
an uwanki a wahala"
Usman ya ce "Dan Allah mama ki daina fa
ar haka,
addara ce"
A fisace mama ta ce "Rufe mini baki, ko na make ka, ai duk gidan nan babu mai koya mata rashin ji irin ka"
"Allah ya baki ha
uri, ba ri mu yi salla mu koma".

Adam kuwa ko ka
an bai ji babu da
i ba abun da ya yi wa Mahmud, dan a lokacin nan yadda ya hasala, da ya samu dama sai ya taka shi da mota uban kowa ya huta, ya sauke masa wannan girman kan da rashin mutuncin da yake ji da shi.

A haka yake wurin aiki, ya gama abun da yake yi ya fito, yana da niyyar zuwa gidan gona, sai dai dole ya je ya kai wannan sa
on kan mama ta
ata ranta.

Mahmud kuwa
arshe, sai ka shi sashin Mummy aka yi, a rikice take tambayarsu maiya same shi, suka gaya mata Adam ne ya buge shi da mota.

Nan da nan ta hau ta fara bala'i "Wannan wane irin wula
anci ne, anya Adam bai fara shaye-shaye ba?

Ko dai haryanzu haukar ce a kansa, tayaya zai taka ka da mota?

Wallahi ba zan lamunta ba sai na
au mataki"
Mahmud ya
an cije lips
in sa ya ce "Ki rabu da shi zan rama ne, yanzu ni dai
afata zafi take yi ki yi wani abu a kai"
"Wallahi ba zan
yale ba, Fauziyya
auko key mu tafi asibiti kawai, Allah ya sa ba wani abun ne ya samu
afar ba"
"Mummy, dan Allah ki rabu da shi, am just testing his anger, ashe yana nan a yadda yake bai canza ba" yayi maganar cikin zolayar Mummy.

Cikin fushi ta ce "Ka rufe mini baki, this is an serious issue, ba zan bari ba" ganin yadda ta
au zafi ya sanya shi yin shiru yana kallon
afarsa.
ofar gidan su rumaisa, Adam ne a tsaye, yake kiran wayar Aliyu, amma shiru bai
auka ba, wayarma a rufe take, ya kira har ya gaji, ya aika yaro ya ce ace ana sallama.

Usman ne ya fito, domin duba waye, ya tarar da Adam a tsaye, ya
arasa yana wani basarwa, suka gaisa sama-sama.

Adam ya ce "Aliyu nake nema, na kira wayarsa ba ta shiga"
Usman ya kalleshi, ya lura ta su ta zo
aya da Aliyu sosai.

Ya ce "Ya
an ha
u da tsautsayi ne" ya bashi amsa a ta
aice.
Chapter 17 · 0% Book details