← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 126

Sashe 31

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin hanzari, ta tashi tafi
akinta zuciyarta na yi mata zafi, tsabar wula
anci a waje ma ake je aka nema masa wata bayan ita gata a zaune an san tana san shi
Zama ta yi da
as a gefen gado, zuciyarta na
una, wannan shine baba na
aka gemu na waje, amma mayar da ita wata sako tumaki
allo jakai.

"Tun da naga aikin malamin nan yana aiki, Adam da ni ka ke zancen, wallahi kana ji kana gani sai an mayar da kai mace, ba zaka amfani kowacce mace a rayuwar aure ba, sai dai ta kalleka ka kalleta, amma kai da sake kwamciya da wata matar, har abada sai dai idan ni ka aura, zaka gane baka da wayo".

Mai sunan baba yana tsaye a kitchen, yana kwashe abinci, kasancewar mama bata nan, babu kowa a gidan, mama tana kasuwa, sai shi da ya dawo gidan yanzu, yayi saurin
ora girki, dan ya san tsaf rumaisa zata dawo a kowane lokaci idan ba a gama abinci ba, idan ta din ga kwanciya tana kuka, sai ta saka ya daketa.

Ga lokaci ya riga ya ja.

Mama ce ta kira shi a waya, ya
aga yayi sallama.

Ta amsa sannan ta ce "Babana kana ina ne?".

"Na dawo gida, na
ora girki ne".

"Yauwwa, dan Allah idan rumaisa ta dawo, ka saka ta yi wanka ta yi salla, ka tafi da ita asibitin da ta kwanta, an kwantar da iman ku wakilceni ku dubata, yanzu muka yi waya da hajiyar, wai an kaita asibiti ba ta san waye a kanta ba, ni kuma bana tunanin zan dawo da wuri".

"Tom" ya fa
a a ta
aice ya ajiye wayar, ya cigaba da aikinsa.

"Assalamu alaikum" rumaisa ta yi sallama, sai dai kan ya amsa ta fara cewa "Wani gardin ne yake yi mana abinci yau, Allah ya sa yayi da
i, na ji
amshin miyar har tsakiyar kaina, Allah yasa ko shinkafa an gama, in fara rage hanya, dan yunwar da nake ji ba a cewa komai" ta ji shiru ba a amsa ba, ta nufi kitchen
in tana cewa "Ba
on aljani muka yi ko kurma, da nake magana aka shareni".

Tozali da tayi da shi ne, ya sa ta ci wani wawan burki, rabon da yayi girki har ta manta, dan haka ba ta kawo shi ne ba.

"Yi ha
uri, ban san kai ne ba, dan Allah ka yi ha
uri"
Kifi yake sakawa a miyar, ba tare da ya kalleta ba, sum-sum ta bar wurin ta koma
aki ta kwanta.

Mai sunan baba bai tashi gaya mata sa
on mama ba, sai da ta fara shirin islamiyya, ya ce "Na gaya wa shugaban makarantarku ba zaki shiga ba yau, zamu je dubiya"
"Ina?" Ta tambayeshi tana kallonsa, sai dai ta manta shi mai sunan baba, idan ya ce ayi kawai ayi, ba tare da tambayoyi ba.

Har suka tafi dubiyar, mamaki take yi, waye babu lafiya, ta lissafa wannan ta hango wancan, amma ta kasa gano waye babu lafiya.

Sai dai ba ta
ara sarewa da al'amarin ba, sai da ta gansu a asibitin da aka kwnatar da ita.

Lambar mama ya kira, ya tambayeta wani
akin ne, ta sanar masa, yayi gaba rumaisa ta bishi a baya.

Sai da suka je
ofar
akin sannan ya tsaya, ya kalleta ya ce "
wasa ki fara shiga"
Ta matsa gaban
ofar, ta
wasa sannan ta bu
e ta shiga da sallama babu kowa a
akin, sai iman da ke kwance, hannunta
auke da cannula, an rataye robar ruwan da aka gama saka mata a drip stand.

Shiga ya yi shima, sai dai babu kowa a
akin sai ita ka
Da sauri rumaisa ta
arasa gaban gadon tan fa
in "Subhanallah, Anty Iman, baki da lafiya ne?" Sai dai ta tarar bacci take yi.

Ta kalli mai sunan baba ta ce "Amma ya naga babu kowa a wurinta" shirun da yayi mata ya sanya, ta tuna ta yi tambaya ba a gurbinta ba.

Da sauri ta ce "Bari na duba waje, ko zan ga wanda yake zaune tare da ita".

Ta juya ta fita da sauri, shi kuma ya tsaya a tsaye, ya sake kallonta tana kwance cikin doguwar rigar material, dogon gashin nan ya sha ribbon, duk da ya
an hargitse, ga farar fatarta gwanin sha'awa, babban abun burgewa da jikinta, bai wuce wuyanta ba, duk da ba ta da
iba, amma tana da irin wuyan nan, mai guru-guru.

Da sauri ya sunkuyar da kansa yana a'uzubil'ahi.

Zagayawa rumaisa ta shiga yi a cikin asibitin, tana mamakin waye yake zaune da iman a asibiti, ya bar ta ita ka
ai babu kowa?

A hankali Iman take furta "Ammi, Ammi ruwa,
ishirwa nake ji" yana jin ta, yayi shiru, kamar babu kowa a
akin.

Tun bayan farfa
owarta, kasancewar ciwon kan baya sauka, ya sanya likitocin, suka yi ta yi mata allurar barci, da sai yanzu ta saketa ta tashi.

Duk da tana cikin ciwo, sai da ta razana da ta ganshi, a tsaye yana danna wayarsa.

Tunani take yi ko a mafarki take, ta mi
a hannu jikinta yana rawa, tana
arin
aukko robar ruwan da ke kan side bed.

Sai a lokacin ya motsa, ya
arsa, ya
au kofi, ya zuba ruwan ba tare da ya kalleta ba ya ce "Tashi ki sha"
Cikin tsananin tsoro ta ce "Bani in sha a kwance, ba zan iya tashi ba"
a mata ruwan yayi, ya ga iya gudun ruwan ta, ta fara
arin sha a kwance, ya kar
a kofin ya ce "Tashi!"
Kamar zata fashe da kuka ta ce "Dan Allah ka yi ha
uri kaina ciwo yake yi"
Haushi ne ya kama shi, gani yake kawai tsabar langwai ne, da iskanci.

Ya saka hannu ya
agota gaba
aya, hakan yayi dai-dai da shigowar nusaiba.

Wani irin ihu ta saki, ta ri
e hannunsa, hawaye na bin fuskarta, sabodaa ji ta yi, kamar kanta ya rabe biyu.

Da gudu Nusaiba ta
araso tana fa
in, "Wanene wannan, bawan Allah lafiya?" Tayi maganar tana yi masa kallon sani, amma ta manta a ina ta san shi.

Wani mugun kallo ya yi mata ya ce "Wane irin shirme ne zaki tafi ki bar mara lafiya ita ka
ai, wace irin jinya ce haka?"
Gaba
aya ru
ewa nusaiba ta yi, ba ta san waye ba, amma kwarjinin sa ya razanata, ta ce "Likita ne ya ce a bani jininta na kai gwaji yana bu
atar result yanzu, ammi kuma ta riga ta tafi gida ta je ta huta, shine na je lap
in asibiti, suka ce ba sa yi, shi ne na fita waje, da takawa nake jira ya zo ya kai, likita ya ce lallai yanzu yake so"
Tsaki yayi, ya kalli iman ya ce "Ke kuma cikani" wata irin kunya ce ta kamata, dan ba ta san ta ri
e shi haka ba.

Ta sakar masa riga, ta kar
i ruwan ta fara sha.

"Ita kuma wannan ma shiririciyar ko ina ta tafi oho mata".

Rumaisa kuwa lungu da sa
o na asibitin take ta bi, har ta gaji ta kama hanyar komawa
akin, kawai ta hango motar takawa, yayi parking ya fito daga motar, hannunsa ri
e da leda.

Aikuwa ta nufe shi, babu tsammani ya ganta a gabansa.

"Dama kai ne a wurin Anty Iman?

Haka ake jinyar mutum dama, ka yi tafiyarka ka barta?

Kai idan aka yi maka haka zaka ji da
i ne?"
Sororo yake bin ta da kallo, yadda take yi masa ha
ilon masifa kamar babarsa.

"Ya ina magana kana kallona, sai wani abun ya sameta?

Kawai ka
au mota ka tafi yawonka, ka bar mara lafiya ita ka
ai?

To wallahi sai na gaya wa ammi" banza yayi mata, ya nufi cikin asibitin, rumaisa kuma ta bishi tana cigaba da mita.

Cike da shiga taitayi, Nusaiba ta bawa mai sunan baba ha
uri, ita dai ba ta san waye ba, amma ta tsinci kanta da shakkarsa.

Ta kalli iman ta ce "Iman, me zan baki ki ci to, tun jiya baki ci komai ba, an ce lallai ki samu ki ci wani abun, ga abinci ga fruit wanne zaki ci?"
Iman ta girgiza kai ta ce "Na
oshi, bana son cin komai" mai sunan baba a ransa yake jinjina halin mata, su a rayuwarsu ta duniya komai sai an lalla
asu?

Abincin ne ba zata ci ba, sai an yi ta rarrashinta, alhalin ta san kanta zata cuta idan ba ta ci ba.

Takawa ne yayi sallama, ya shigo hankalinsa a kan iman, ya
arasa gaban gadon ta.

Nusaiba ta ce "Maman sabir, yaushe ki ka zo?"
"Tun
azu muka zo ni da mai sunan baba, ashe wannan ne yake jinyarta, ya tafi ya barta ita ka
ai" tayi maganar tana nuna Adam.

Nusaiba ta ce "Eyya, ni ce tare da ita, jininta na tafi kai wa a gwada, ba yadda zan yi ne shiyasa na tafi na bar ta".

Rumaisa ta ce "Au na zata shi ne ai".
arasa ta le
a fuskar iman ta ce "Anty Iman ya jiki?".

Cikin
arfin hali ta ce "Da sau
i Alhamdilillah ".

Adam ma lalla
ata yake yi, ko za ta ci wani abun, amma ta ce ita ba ta cin komai, ya din ga rarrashin ta, ta ce tuffa take so, takawa ya tashi ya ce bari ya je ya duba, ya sayo mata.

Daga mai sunan baba har Adam babu wanda ya kula wani, takawa na tafiya, iman ta fara
arin kwanciya, mai sunan baba ya kalli Nusaiba ya ce "Ke, zuba mata abincin nan" gaba
aya suka tsaya suna kallonsa.

Rumaisa ta jinjinawa Nusaiba kai, dan ba ruwansa da ba
unta yanzu sai ya balebalesu da masifa.
Chapter 31 · 0% Book details