← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 126

Sashe 29

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Adam ya yi wata nannauyar ajiyar zuciya, cikin sanyin jiki ya ce "To shikenan Bashir, na gode da
arinka sosai"
Bashir ya ce "Adam, dan Allah kar ka damu ko ka karaya, ba zamu daina ba in sha Allah, sai mun ga abun da ya turewa buzu na
i, ni dai jikina ya gama bani garkuwa da Aisha plan ne kawai, amma zamu cigaba da addu'a da kuma bincike"
Adam ya ce "To Allah ya iya mana".

"Amin ya Allah, ina boy, da rigimammiyar babarsa?"
Sai a yanzu Adam ya tuna an saka masa rana da shi da rumaisa.

Haka nan ya tsinci kansa da cewa Bashir "Yana nan
alau, an saka mana ranar aure ni da ita"
Waro ido bashir ya yi ya ce "Rumaisan?"
"Mmmm" ya amsa a ta
aice.

Wata dariya ce ta
wacewa Bashir ya ce "What a perfect match, amma kamar ta yi
arama da yawa fa"
"To ya zan yi, biyayya ne ga umarnin ammi".

"Kuma in sha Allah ba zaka ta
e ba, ni nayi maka murnar hakan wallahi, zamanku wuri guda zai sanya idan da wani abu da zai taimakawa bincikenmu da ta sani ta gaya maka"
Adam kawai ya girgiza kai, dan ya san azabar taurin kai irin na rumaisa kan a kai ga faruwar hakan, aiki ne ja.

"Na gode bashir, bari na
an kwanta"
"To shikenan ango, Allah ya tashemu lafiya" Adam ya ajiye wayar, ya lumshe idanunsa, abubuwa daban daban, suka cigaba da karakaina a cikin kansa.

Mai sunan baba kuwa wanka yayo, ya zo ya yi shirin kwanciya, lokacin
arfe goma da mintuna ashirin, har ya kwnata wayarsa ta fara haske, alamar ana kiransa.

Ya kalli wayar babu suna, dan haka ya gyara kwanciyarsa, sai dai har kusan sau uku ana kiran wayar.

Ya saka hannu ya
au wayar, ya kara a kunnensa.
ar siriryar muryarta, mai cike da shagwa
a ya ji ta ce "Anty rumaisa, Allah ya sa baki yi bacci ba, gashi ya tashi"
Zirrrr ya ji wani abu ya tsirga masa, tun daga kansa har
afafuwansa, yayi shiru bai ce komai ba.

"Anty rumaisa, ko kin yi bacci ne?

Ki yi magana mana".

"Ta yi barci" ya fa
a a ta
aice.

Babu tsammani ta ji muryar ta sa, a rikice ta ce "Innalillahi, yi ha
uri" ta kashe wayar
irjinta yana bugawa da sauri-sauri.

Ajiye wayar yayi yana jan guntun tsaki, ya juya bayansa yana mamakin, yadda take sha
e muryarta a iya wuyanta tana magana, wata
ar murya kamar
ar tsanar roba.

Da asubar fari, rumaisa ta tashi ta fito, zata shiga ban
aki ta tarar da mutum a ciki, ta zuba ruwa a buta, ta zauna a gefe tana hamma.

Gajiya ta yi da zama, ta ce "Wai dan Allah waye a ban
akin nan, zan yi a tsakar gida fa".

Shiru aka yi ba a bata amsa ba, wa
anda suka yi alwala suka fara tafiya masallaci.

Usman ne ya bu
ofar ya fito, yana hararta.

"Yaya usy wai dama kai ne a ciki?

Wai dan Allah kai kullum sai ka yi wanka da asuba?

Wankan me ka ke yi, ka yi da asuba, ka yi da safe zaka tafi makaranta, idan ka dawo da yamma ko da daddare sai ka yi, wanka da asuba ko sanyi baka...."
e baki yayi ya ce "Zan ci ubanki, saka mini ido ki ke yi ina ruwanki da ni".

Aliyu ne ya fito yana dariya, ya ce "Malam ka yi mata bayanin wankan uwar me kake yi da asuba?"
Tsuke fuska Usman ya yi ya ce "Ba na so"
"Meye ba ka so, tun da ba zai gaya miki ba, in anjima idan ya zo
akin mama ki tambayeta, wankan me yake yi da asuba?"
"Ai ba sai ta tambaya ba, ita da zata yi aure kwanan nan, za ta yi ita ma".

"Aliyu ya ce "Kai fa ba ka da hankali".

"Allah ya kiyaye, wallahi ba zan wanka da asuba ba, sau
aya zan din ga yi a rana, lokacin sanyi ma wataran ba zan yi ba"
Usman "ke dalla tashi ki bar wurin nan, munafuka cctv Camera, wuce ki je ki yi abun da zaki yi ko na karya miki wuya" tashi ta yi ta ja butar ta sum-sum ta tafi ban
aki.

Yau asabar ce, dan haka bayan sallar asuba, mai sunan baba ya dawo ya kwanta barci, sai dai wajen
arfe takwas na safe, wayarsa ta ishe shi da vibration a
asan pillow.

Cikin bacci ya
au wayar, ya saka a kunne yana lumshe ido.

"Anty rumaisa, barka da safiya jiya ki ka yi bacci na kira kin yi barci".

"Ke!

Ba wayarta bace kar ki sake kirana wayata ce ba tata ba" a wannan karon ma ba
aramar razana ta yi ba, cikin rawar murya ta ce "Yi ha
uri, na zata wayar mama ce".

"To ta umar ce, ki ka sake kirana ni da ke ne, an hana mutane barci tun jiya, ki yi ta wani yenyen, ba zaki bu
e baki ki yi magana ba" ya
arasa mitar yana kashe wayar.

Nusaiba da take gefenta ta ce "Wannan wane bala'e'en ne haka?" Iman ta girgiza kai ta ce "Ba kowa, ga Sabir nan bari na je na kwanta"
Nusaiba ta kar
i Sabir, ita kuma ta tashi ta tafi
akinta tana tunanin yadda mai sunan baba ya fa
a haka take magana.

Sunansa da ya fa
a umar ta sake maimaitawa, dole yayi masifa, ta fa
a a ranta.

Tana shiga
akinta ta ji tamkar an sha
eta, kuma ta kasa gaba ta kasa baya, hannu ta saka tana ri
e wuyan nata, amma ta ji numfashinta yana neman
aukewa.

Cikin fita hayyaci ta sulale Jikinta ta fa
asa.

Can katsina kuwa, Gwaggo har da taka rawa saboda murna, tana fa
in Allah ya dubi
ar marainiyarta, za ta yi a gidan daraja, gidan sarauta gidan masu abun hannu.

Nan da nan ta ce ba zama, azo a kama wasu daga cikin dabbobinta a sayar, ta fara saye-sayen kayan da za a kai wa rumaisa.

Iman kuwa ba a tashi sanin halin da take ciki ba, sai bayan wasu awanni, da nusaiba ta ji ta shiru, ta shiga
akin ta tarar da ita a
asa a sume.

A ki
ime ta je ta sanar da ammi halin da ake ciki, ranga-ranga aka
auki Iman zuwa asibiti, ba tare da ta san waye a kanta ba ma.

Gidansu ruma kuwa, mama ma ta fara shirin tafiya kasuwa, domin fara saye-sayen da za a bu
ata, dan ba ta ta
a kawo wa rumaisa aure yanzu ba, amma cikin ikon Allah, sai gashi ba tare da wani shiri ba, dan ko
an kwanuka ba ta fara saya ba.

Rumaisa na uwar
akan mama, tana ta zane-zanenta, mama sai mita take ba ta son zane-zanen nan, wata
ila ma zanen ne yake sanyata firgita cikin dare.

Rumaisa ta yi dariya ta ce "Haba mama, zanen ne zai tsortani, kin ganni nan kin san bana tsoron kowa sai Allah, balle wani zane".

"Kya ji da shi dai" ta yi maganar tana fita falo.

Yaya Abubakar ya yi sallama a falon mama, mama ta amsa masa ta ce "Garbatina ya aka yi ne?"
"Fita zaki yi ne?"
Mama ta ce "Eh, kasuwa zan shiga na fara saye-saye".

"To da magana nake son mu yi, amma idan kin dawo ma yi"
"A'a, zauna ka gaya mini sai na fita"
Suka zauna, Abubakar ya kalli mama ya ce "Mama, kamar yadda muka yi da ke, na je na
an zazzaga unguwar ina tambayar ya yanayin gidansu yake, da kuma shi kansa mu'amalarsa da mutane, to sai dai sakamakon baki ya rabu biyu.

Wasu suk ce mutumin kirki ne, mai yawan kyauta, da girmama mutane kuma miskili ne, wasu kuma sun ce ba shi da kirki, yana da fa
a da zafin rai wai kwanan nan ya taka
aninsa da mota, ba wannan ne ya fi
aga mini hankali ba, wai ana kyautata zaton maye ne, kuma yana da ta
in hankali!!!

Ayshercool
08081012143
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.

SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?

KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?

TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.

Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.

Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.

Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.

Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.

Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.

Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.

Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.
Chapter 29 · 0% Book details