← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 124 OF 126

Sashe 124

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kan ya
arasa wurin kuma ta fa
i, cikin tashin hankali ya
auke ta, ya kaita
aki, sai dai a sume take.

Ammi ya je ya gayawa abun da yake faruwa, hankali tashe suka nufi
akin da take.

Kasancewar iman nursing take yi, ta dudduba ruma, amma babu wani abu da yake nuna akwai matsala a vitals
in ta.

A hankali ta yi juyi, ta ta da kai da hannunta kamar mai bacci, Ammi ta ce "Alhamdilillah, iman ku
aukko mp a kunna karatun Alkur'ani, ko wani abun ne ya sameta" iman ta jinjina kai ta aiwatar da abun da Ammi ta ce.

Mutane na ta zuwa ganin dangin iman, su Ade sai godiya suke yi musu na ri
e musu
Ade ta dame su da tambayar ina rumaisa, iman dai ta fito ta gaya mata halin da ake ciki.

Har kan rumaisa Ade ta je, ta dafa kan rumaisa ta ce "Wannan ai kamar shai
anu ko sihiri"
Tun sanin da Ammi ta yi wa Ade, mace ce mai ibada da yawan addu'a, duk da kasancewar ta ba wata mai ilimi mai zurfi ba.

Ta dafa kan rumaisa tana ta yi mata addu'a, a hankali ruma ta ce "papa"
"Na'am mimi"
"Wata mage ce za ta sha maka jini a wuyanka, ta kasa"
"Babu wata magge fa, tsorata ki ka yi, bacci ki ke yi"
"A'a ta yakushe ni a hannuna, idonta haya
i ma yake yi" ta nuna musu hannunta, in da aka karta mata farata.

Ade ta ce "yarinya na jego kun barta tana yawo ko ina, gashi ba ta son
an kwali, idonta ne ya bu
e take gane-gane ai".

Aka samu dai ruma ta farfa
o, sai dai ba ta magana sosai.

A yammacin ranar su Ade har gida suka je, suka gaida mama, dan a washegari suke son komawa.

Mai sunan baba ya tabattar musu da yardar Allah, zai kawo musu iman, ta ga dangin ta.

Har gida suka sake bin mai girma wambai, suka sake yi masa godiya, turaki kuma a lokacin yana Germany.

Hajiya Lubabatu wani irin ciwon kai ta din ga fama da shi, mai tsananin gaske, da har ta kai ba ta gane mutane sosai, kuma ba ta son haske sai duhu, tayi ta surutai na fita hayyaci, haka aka kaita asibiti aka ajiye.

Ranar da su Ade suka koma, ranar mai sunan baba ya koma lagos shi ma, sai dai mahmud ya rasa sukuni, amma bai gayawa kowa abun da yake damunsa ba, iman ta yi wa mahmud godiya, daga shi har mijinta, bisa ga namijin
arin da suka yi mata
Still a yammacin ranar, wani tashin hankalin ya sake afkuwa, Allah ya yi wa galadima rasuwa, wato mahaifin jabir, Senator wakili kuma ya hau jirgi domin zuwa Mexico, sun samu plane crash, da shi da wasu manya-manyan
usoshi a Nijeriya, wanda galibin su tare suke har
allar smoke duk suka mutu.

Duk mutuwa mutuwa ce, takawa yana jimamin rashin
an uwan mahaifinsa, gefe guda kuma yana farincikin hukuncin lokaci
aya, da Ubangiji Allah ya ha
a azzalumai yayi musu.

Ahalin masarautar kuwa suka shiga taradaddi da damuwar gagarumin rashin da aka yi, turaki ne ya yi clearing komai, ya taho da gawar Kano.

Ga matarsa na can kwance a asibiti,
an sa kuma aka kawo shi cikin sar
a, sai a lokacin mutane hankalin su ya koma kan cewa matar galadima ba su suka yi jinyarsa ba, baro shi suka yi a can, aka din ga Allah wadai da ita.

Kwanaki uku da rasuwar galadima, ba a ga Mummy ba, mutane suna ta tambayar Ammi, wai ba su ga Mummy ba.

Kwana na hu
u mahmud ya je ya samu ammi, ya ro
eta dan Allah ta kira takawa da rumaisa da iman, su ha
u a sashin Mummy.

Ammi ta ce masa ba damuwa, dan kuwa yanzu ba ta
aunar duk wani abu da zai sanya mahmud
in damuwa.

Hankalinsu ba
aramin tashi yayi ba, da suka ga Mummy, gaba
aya jikinta a
one, sai ihu take tana kiran sunan rumaisa, ruma kawai ta fashe da kuka ta rirri
e takawa saboda tsoron da Mummy ta bata.

Wambai ya kalli Mummy ya ce "Jamila, ya aka yi ki ka
one haka?".

Cikin matsananciyar damuwa da tashin hankali, ta din ga fa
ar miyagun abubuwan da ta aikata ita da Hajiya Lubabatu, babu wanda yafi
aga musu hankali, irin yadda ta kai Adam wurin boka a ka zu
i jininsa, kuma duk shekara irin bala'in da yake shiga saboda asirin da tayi masa.

Kasancewar sa da runaisa ne, ya sau
a masa wasu abubuwan, kuma a wannan karon ma, aljanar ce ta zo shan jini da take duk shekara, ta kasa ta sanya ruma na
udar dole ta kashe
an, still ta cigaba da bin adam ta sha jinin da ta saba, saboda ba zata iya cigaba da aikin da aka bata ba, sai da jininsa, shi ne take ta dambe da rumaisa, ta fito a suffar mage, rumaisa ta jefata a murhu.

Shi ne ta shiga jikin Mummy, ta ce sai dai tayi jinyar a jikinta, idan mutuwa ce su mutu tare tun da tsayin shekaru ita take yi wa aiki.

Wannan matar da rumaisa take gani, da haya
in da idonsa ke yi, aljanar take gani.

LA ILA HA ILLA ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINA ZALIMIN, da rumaisa ta ri
a, tun da lokacin da ta san falalarta, take ganin fa'idarta a rayuwar ta.

Wambai ya ce "Anya ba surutan ciwo ne ya sanya take maganganun nan ba".

Mahmud ya girgiza kai ya ce "Ba zafin ciwo bane, muna bibiyar duk wayar da Mummy take yi, kuma tun asali na san wasu abubuwan, ba abun da zan iya yi a kai ne"
Kuka ammi take kamar ta fita a hayyacinta ta ce "Jamila me nayi miki haka a rayuwa ne?

Haba Jamila shikenan bawa ba zai
addara ba, duk saboda marigayi ya fara aure na?"
Mahmud ya zube a gaban Ammi ya ce "Ammi, dan girman Allah ki yafewa Mummy, na sam ta cutar da mu, amma ta ri
e ni kamar ita ta haifeni, dan Allah ki yafe mata"
Ruma ta ce "Wallahi ba zata yafe ba, nima ban yafe ba, dukkanin mu bamu yafe mata ba, dare na din ga bi, ina kai
arar ku wurin Allah, sunayenku na din ga gaya wa Allah, kuma yayi mana maganinku, yau na cika al
awarin da na
auka".

Su Fauziyya sai kuka suke yi, wambai ya ce "Jamila baku yi wa kanku adalci ba, ki ka saka na din ga ganin baiken Binta, ina goyon bayanki, kanki ki ka yi wa.

Binta ki
auki yaranki ki tafi da su, Allah ya ha
a miki kansu, mun yi magana da mai martaba da
an majalisar sarki ma, Adam ne zai gaji kujerar galadima.

Binta ki yafe mini abubuwan da suka din ga faruwa, ke kuma wannan yarinya rumaisa Allah ya
ara haskaka rayuwarki, kin kawo sauye-sauye da tarin alkhairi a wannan gida".

Ammi ta rungume Mahmud tana rarrashinsa, sosai yake kuka yana Ammi ta yafe musu baki
aya.

Su Fauziyya sai kuka suke yi, ru
ayya na gefe ba ta iya magana, dan tun da Mummy ta fara rashin lafiya abun ya shafeta, take abu kamar ta
iya.

Kwanaki uku aka yi bikin na
in sarautar takawa zuwa galadima, shi kuma ya yi wa rumaisa sarautar garkuwar galadiman kano.

Kwananta arba'in da haihuwa, ya biya musu umara, shi da ita da ammi da mama, suka tafi domin nuna Godiyar su ga Allah.

Kamar yadda mai sunan baba yayi al
awari, Iman ta je ta ga danginta, mutane masu karamci da tarin dukiya.

Kamar yadda ammi ta yi al
awari, sabir na isa shiga makaranta, ta basu
an su, lokacin ruma ta kammala secondary school, sai dai da laulayin wani cikin ta shiga makaranta, take karantar criminology.

Kamar yadda suka yanke shawarar hakan ita da takawa.

Cike da tausayawa mai sunan baba yake kallon iman, ta shirya ranar graduation
in su, cikin ta kamar yayi magana saboda girma, scaninc ya nuna tagwaye ne a cikinta.

Mai sunan baba in dai yazo baya bari ta yi aikin komai, manyan mutane sun halarci bikin kammala karatun su iman.

Hajiya Lubabatu brain cancer ta samu, kanta ya din ga
urar ruwa, aka fita da ita
asashen
etare, sai dai duk da an saki Jabir, bai iya zuwa yayi jinyarta ba, sai
an uwanta.

Mahmud ya koma aiki, idan ya zo kuwa, kullum sai ya je duba Mummy, sai dai abun nata babu cigaba, kullum ciwo
ara jagwalewa yake yi, an kai ta asibiti dressing ake yi, amma
una sake jagwalgwalewa take yi, tana wani irin wari.

Turaki ya tattara iyalin sa yayi watsi da su, duk wani abu na kyautatawa tsakanin su, ya daina yi musu, Jamil aka din ga i
rarin ya mutu a hannun DSS saboda babu wanda ya san a in da yake.

Mai sunan baba kan Iman ta haihu, ya canza musu gida, gida mai kyau sosai da sosai, daga Lagos yake sayo kaya yana aiko wa da Usman da Aliyu kayan takalma, computer da yadiddika da lesuna da ga Aba yana aiko musu da shi, iman da ruma da nusaiba suka ha
a ku
i, suke tura masa suma suna kar
ar takalma da laces.

Yaya Abubakar da yayi aure, jigawa ya koma, saboda a can yayi karatu ya saba da mutane, kuma cikin ikon Allah ya samu aiki a can.

Alhaji Aminu ya din ga jan mai sunan baba a jiki, yana koya masa yadda ake importing kaya daga
asashen
etare, mai sunan baba ya ce a koyawa su Aliyu, sune suka fi ga harkar kasuwanci, kar son rai ya shiga lamarin tun da yana aiki da hukumar hana fasa
wauri.

Tagwayen mata aka yi wa Iman aka ciro mata, masha Allah kyawawa tamka su suka yi kansu, lokacin mimi ma ta yi nauyi sosai, aka sha shagalin suna, an yi wada
a da shanu da nono a haihuwar nan, mai sunan baba ya sanya sunan Ammi da mama.
Chapter 124 · 0% Book details