Sashe 100
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yayi amfani da damar, ya
auki lambar, ya yi wa iman magana ta what's app, bayan sun gaisa yayi mata bayanin shi ne, ya tura mata akwatuna ya ce ta za
i wadda take so.
Iman ta ce "Yasir duk abun da yaya umar ya bani ina so, ba zan za
i komai ba dan Allah ku ce masa kar ya wahalar da kansa yayi mini iya abun da Allah ya hore masa".
Yasir ya ce "Amma dai bani ni ne zan gaya masa hakan ba ko?
Ai wannan aikin sai ke ko hajiya mama, ni a suwa, dan Allah ki za
a amma kar ki gaya masa"
Iman ba
aramin burgeta suke yi ba, suna matu
ar son junansu, fiye da tunani.
in za
a tayi, ta ce kowacce aka yi ta gode.
Da yamma mai sunan baba ya dawo daga kasuwa, ana ta cigaba da gini, yana tara kayan lefe, kowa ya fita ya dawo, sai ya kawo wani abun na kayan lefe, kuma
an uwa basu gaza ba, da cigaba da kawowa mama gudunmuwa.
Turus yayi ganin wasu kyawawan akwatuna, guda shida da kid, ha
u masu kyau.
Mai sunan baba bai tanka ba, sai da mama ta ce "Babana, mutuminka fa ya cika al
awari ga akwatunanka nan".
"Meyasa Yasir ba ya jin magana ne?
B jari yake tarawa ba, dan me zai kwashe ku
insa ya yi wannan hidimar, sonake na ga me zan samu a cika masa, amma ya kwashe ku
insa yayi wannan aiki, sai kuma da nace masa ya bari, yanzu kan ya mayar da ku
in fa"
Yasir da yake tsakar gida, bai ji da
in abun da mai sunan baba yayi ba, sai dai ko menene shi ya san yaya umar ha cancanci fiye da haka.
Mama ta yi ta yi wa mai sunan baba fa
a a kan bai kyauta ba.
Ko da ya fita tsakar gida, ya kalli fuskar yasir, fuskarsa ta nuna bai ji da
in abun da mai sunan baba ya yi masa ba.
Har dare Yasir sabgoginsa kawai yake yi, ko
an shishshigin nan da suke yi wa mai sunan baba, yau bai yi masa ba.
Sai dai da ya shiga ya fita, sai mama tayi ta saka masa albarka tana kwarara masa addu'a.
Har
arfe goma na dare, yasir bai shiga gida ba, mai sunan baba ya
au babur ya biya shagon yasir, ya tarar da shi yana ta aikin wayoyin mutane da system, shi da yaransa.
Horn
in da mai sunan baba yayi ne ya dawo da shi hayyacinsa, ya ajiye wayar hannunsa ya fito.
Mai sunan baba ya bashi galan
in man fetur, ya ce "Gashi nan ka zuba a
injinka" Yasir ya kar
a ya ce "To na gode sosai"
"Ka rufe shagon nan mu tafi gida, dare yayi goma tayi"
Ya amsa masa da "To, bari na sallami yaran" ya wuce cikin shagon ya sallame su.
Shagon da Yasir yake harkar wayoyinsa da system, har ma da POs mai sunan baba ne ya kama masa shagon, ya saya masa system.
Ya ce hauzaifa kuma ya iya
inki, shegiyar shirirtar sa ta hana mai sunan baba bashi jari.
Yasir ya rufe shagon, ya hau babur suka tafi gida, a
ofar gida mai sunan baba ya ce "Yasir".
"Na'am"
"Ban yi maka fa
a a kan abun da kayi mini dan na
ata maka rai ba?
Kaga jari kake tarawa, bai kamata ace na mayar da kai baya ba".
"To waye ya bani jarin?".
"Duk da haka bai kamata dan na baka na dawo na cinye ba, anyway ka daina fushin na gode sosai Allah ya
ara bu
i, ya sanya ku fi haka, ya sanya maka albarka a nemanka" yayi maganar yana musabaha da hannun yasir.
Yasir yayi murmushi ya ce "Muke da godiya mai sunan baba"
"Nima yakamata na gode, na san ka kashe ku
i sosai, Allah ya mayar maka da ninkin abun da ka kashe"
Ya amsa da "Amin Yaya"
Suka shiga gida tare.
Kwanan Adam hu
u da dawowa, rumaisa ta tarar da shi a
akinsa, da travelling bag.
"Ya haka, me nake gani, wannan jakar fa?
Ga breakfast can".
Ya ce "Kin tashi kenan?"
"Eh mana ina zaka?"
"Nemana ake a abuja, zan je na yi booking Flight"
"Daga dawowar taka za ka kuma tafiya?"
Takawa ya ce "Kiran gaggawa ne, suna bu
ata ta, ba zan fi sati
aya ba"
Haushi ne ya kama rumaisa, kawai ta fice daga
akin, ta koma nata.
Bin bayanta yayi yana kiran sunanta, ya tarar da ita a falo, ta cika tayi fam.
Ya zauna kusa da ita ya ce "Wai mimi meyasa ki ke da matsala ne, harkar aiki ne, idan ban je ba ya zan din ga samo mana ku
i, na biya miki ku
in makaranta, na saya mana abubuwa"
"To daga dawowarka sai ka kuma tafiya, kullum baka nan ai shikenan"
"To yanzu ya ki ke so ayi?"
"Kawai ka fasa"
"Mimi zuwana yana da muhimmanci, ga kuma karatuna na kammala, akwai aikace-aikace a gabana sosai da sosai, kiyi ha
uri 5days kawai in sha Allah zan dawo".
"Ni sai dai ka tafi da ni, idan ba haka ba zan yadda ba".
"To shikenan, zan saka ayi mana booking Flight shikenan"
Ta waro ido ta ce "Dan Allah jirgi zan hau?"
auye zata hau jirgi"
Ruma har da tsalle ta ce "Wayyo da
i, bani waya na kira yaya usy, na gaya masa zan riga shi hawa jirgi".
Yayi murmushi ya ce "Sai mun sauka tukuna, Ki
aukko mana akwatinki guda
aya, ki ha
a mana kayanmu"
Tashi tayi da sauri ta tafi tana murna yau zata hau jirgin sama.
Ta waya ta sanar da mama zata raka takawa abuja, amma ba zasu fi kwana biyar ba zasu dawo.
Aliyu ya ce "Yarinyar nan tana sararawa, ta
ararta kawai take yi son ranta".
Rumaisa bakinta ya
i rufuwa, da ta ganta a cikin jirgi, ta ce "Papa, yanzu idan nayi tsalle a jirgin nan, ya zai yi
asa zai yi".
"A'a sai dai idan yanzu zaki gwada tsallen".
Ta ce "Haba dai su rainani"
"Gaskiya dai, babbar yarinya kamar wannan mai abun arziki ai sai a rainaki"
"Zaka fara ko?"
Ya ce "Ban fara ba tukuna".
Ko da suka sauka taxi suka hau, suka nufi hotel
in da zasu sauka.
"Papa, to ina gidan shugaban
asa yake a nan?"
"Me zaki yi wa shugaban
asar?"
Rumaisa ta gyara zamanta ta ce "Zan ce masa dan Allah ya saka a daina sace mutane, wallahi wahala ake sha sosai"
Murmushi kawai yayi bai ce mata komai ba.
Hotel
in yayi wa rumaisa kyau, sai dai nanata masa take yi, ko sun koma gida kar su gayawa kowa hotel suka zo a abuja, kar ayi musu kallon mutanen kawai.
Da suka shiga bedroom ta ga
aki
aya tal, da toilet.
Ta ce "To ina ban
aki, da kuma kitchen da nawa
akin?"
"Babu kitchen, a nan zamu din ga kwana tare"
"Kai, ni da kai a
aki
aya, kuma ba kitchen to me zamu din ga ci?".
"Saya zamu din ga yi"
"To waye zai din ga kwana a kan gadon?"
"Ke dai kin san ba zan biya ku
aki in kwana a
asa ba ko?
Sai ki nemawa kanki mafita"
Ya ajiye akwatin, ya nemi wuri ya zauna, ya
auki wayarsa yana kiraye-kirayen wayarsa, ya ce a kawo masa mota.
Da daddare ya
auki ruma suka fita yawo, hakan ba
aramin da
i ya yi wa ruma ba, duk da dare ne fitar tayi mata da
i sosai.
auki wayarsa ta kira Huzaifa, tana ta bashi labarin yadda jirgi yake, da abubuwan da ya sai mata.
Usman ya kar
i wayar ya ce "Ke wayar nan a handsfree take?"
Ta ce "A'a"
"To ki ba ya fita dake yawo ba, har kin hau jirgi kina yashe baki, ga uwar tsaraba da ya yi miki da ya dawo, idan.
Ki ka kuma kawo mini
arar kin yi masa wani shirmen, wallahi kina zaune zai auri wata ya din ga wannan yawon da ita, gara a din ga gaya miki gaskiya".
Shiru tayi daga baya ta ce sai anjima, ta kashe wayar tana tura baki.
Takawa bai san me suke cewa ba, kuma bai damu da ya tambaya ba.
Suka koma masaukinsu, sai nanatawa take ita fa tunda ta baro gida, ta saba da kwanan kan gado, dan haka ba zata kwana gado
aya da shi ba, kuma ba zata kwana a
asa ba.
Yayi mata shiru, ya
aukko system yana daddanawa.
Ta shiga ban
aki ta fito, ta zauna a gefen gadon tana kallo abun da yake rubutawa a system
Ya tashi ya shiga ban
aki, hakan ya bata damar tashi ta bu
e akwati, ta fara canza kaya.
Ayshercool.
08081012143
**SHIN YAR UWA KIN SAN ILLAR DAKE TARE DA INFECTION KUWA?, TO BARI KI JI KA
AN DAGA CIKIN ILLAR DA INFECTION YAKE DA SHI?
KIN SAN CEWA INFECTION YANA HANA HAIHUWA?, YANA HANA MA'AURATA JINDADIN MU'AMALA, YA NA SAKA
WARIN GABA KOWANE IRIN TURARE KI KA YI AMFANI KO GYARA KI KA YI, BA ZAI HANA WANNAN WARIN FITA DAGA JIKIN KI BA FITAR FARIN RUWA, TARE DA
URAJE.
AYIN GABA, TUSAR GABA, DUK SUNA DAGA CIKIN ILLAR DA INFECTION YAKE WA LAFIYARKI
INA MASU FAMA DA ULCER, ASTHMA, SICKLA, INA MATAR DAKE FAMA DA MATSALAR FIBROID, MATSALAR RASHIN HAIHUWA KO BUSHEWAR
JIKI DA FATA, KU GARZAYO KU GWADA MAGUNGUNANMU MA GHT SUPPLEMENT, KU GANI DA
IKON ALLAH DA IZININ ALLAH, MAI BU
ATAR
ARIN BAYANI YA NEMI WAMN 0703 527 5119*
Ko ku danna wannan link
in, domin kasancewa da mu, ku ji yadda
https://chat.whatsapp.com/COM8NE7rDs8HAG0Oqfr9wm
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR
DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?
KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?