← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 126

Sashe 67

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta je ta
aukko Iman, a lokacin kuma ta riga ta yaye Nusaiba, ya ce ko magani za ta yi, da ruwan nono zai dawo ta shayar da iman, yayarta ta ce kar ta shayar da ita, ta na da
a maza, ba ta san me gobe za ta yi ba.

Haka ta ha
ura, ta
aukko iman, ta zo tana bata madara.

Kowa ya ga Iman sai ya tankata, saboda tsananin kyan da take da shi, gaya jaririya, amma gashinta irin na larabawa, mai tsawo.

Nan ma mummy ta samu na yi, wai Ammi saboda jaraba, an yarda
ar shege ta
aukko wai tana so, kamar
ar jari bolan
an kowa ma sai ta
aukko ta ce za ta ri
e, da ganin kyan wannan yarinyar, an san shegiya ce.

Aikuwa aka yadda, wasu lokutan ammi har mamaki take, yadda sirrikanta ke fita.

Jamila ta hurawa galadima wuta, a kan lallai ya sa ammi ta mayar da
ar nan, duk dan ta cusa wa Ammi ba
in ciki.

Ya kuwa je ya samu Ammi ya ce bai yarda da ri
ar ba, sai da Ammi ta dangana da wurin sarki, da mai babban
aki a kan su saka baki.

Mai babban
aki ta ce "Dan Allah idan ma
ar tsintuwar ce, ita ta na so,
ar ta yi mata kyau Tubarkallah".
yar galadima ya amince, bayan mai martaba ya yi masa ta tas, a kan abubuwan da yake yi.

Iman ta fara girma, ga fari ga kyau, ga uban gashin nan, kullum tana tare da laila da su nusaiba, ga Aisha idan ta zo, amma muddin ta sake suka ha
u da Mahmud, Fauziyya ko ru
ayya, to tabbas sai ta yi kuka, saboda cin zali.

Sai dai duk da haka,
an jamila na shiga wurin Ammi, kuma ba zaka ce ba nata bane ba, sai dai suna tsoron laila, dan suka yi mata rashin hankali ubansu take ci, duk da ana yi mata gorin ba gidan ubanta ba ne ba, ta kan ce musu, Jamila ma an ri
eta ba a gidan ubanta ba, dan ita har da Mummyn ma yi take yi, duk yadda Mummy ta so ta saka Galadima ya kori laila abu bai yiwu ba.

Adam kuwa yau fari, gobe tsumma, kusan kullum cikin rashin lafiya, idan ciwon nan ya tashi kuwa, haka zai ta burgima yana ihu, yana neman abun da zai ri
e ya samu sassauci, makaranta wasu lokutan sai dai a jingine ta.

Sashin Ammi ya zama wurin fa
i tashin yara, wannan ya shiga wannan ya fita, ta koya musu karatu, ta yi musu girki, mai assignment ta yi assisting
in sa.

Mummy ta yi ta jawa iyayen yaran kunne, a kan su yi hankali da yaransu, kar mahaukacin
an ta ya kashe musu
a, amma yaran sun riga sun sha
u da ita.

Idan har Mahmoud yana hutu, Mummy ta din ga kitsa masa abun da zai je ya gaya wa galadima takawa ya yi masa, idan ya gaya masa, ba bincike haka zai hau Adam da fa
a, har ta kai ammi ta ce masa, kar ya sake hantarar mata
a, da wanne za su ji?

Rashin lafiyarsa ko fa
an da yake yi masa.

Dan haka a duk lokacin da Adam ya san Mahmud yana nan, ba shi da sukuni, saboda faragabar abun da zai je ya ce ya yi masa, kuma hakan ya sanya Adam ya tsani Mahmud sosai da sosai.

Adam ba ya jin da
in hantarar da ake yi masa, mussaman idan aka shiga da shi taro.

Kasancewar da shi da Aisha, da Iman,
addarasu na kamanceceniya, ya sanya ba shi da wanda yake
auna sama da su.

Ya dai girmesu sosai, amma ya na jin da
in rayuwa da su, a haka
an wani attajiri ya ce yana son laila, ba yadda Mummy ba ta yi ba, a kan kar abun ya yiwu, amma hakan ya ci tura, laila ta yi aure ta bar
asar.

Daga baya Mahmud ya samu labarin, Ammi ce ta haife shi, amma bai ta
a jin hakan a zuciyarsa ba, a ganinsa da ita ta haife shi, Meyasa ba ta son sa sai wannan Adam
Idan ciwon Adam ya tashi, daga Ammi sai Aisha ko Iman, suke iya zuwa wurinsa, duk da ya ta
aga Iman ya yi cilli da ita, sai da ta suma, amma tana farfa
owa ta fara kiran kakawa, lokacin ba ta gama iya fa
an sunan sa ba.

A lokacin iman ta yi ta rashin lafiya, aka kasa gane me yake damunta, sai da
yae, wai zuciyar ta ce take kumbura, Ammi ta tashi hankalinta, tana tunanin ko tsangwama ce ta sanya ta ha
u da ciwon zuciya da
uruciyarta.

Kwatsam rannan galadima ya yanke jiki ya fa
i, ya fara rashin lafiya, nan ma Mummy ta ce Ammi ce,
arshe dai Ammi ce ta yi jinyarsa, sai da ya kusa rasuwa, ya din ga neman yafiyarta, da ta takawa, dan bai san yadda aka yi, ya
din ga wasu abubuwan ba.
a da uba sai Allah, bayan rasuwar galadima, Adam ya yi kuka, ko ba komai mahaifinsa ya nuna masa
auna, a baya, Mahmud ma ya
imauta da wannan babban rashi da aka tafka a gidan sarautar.

Mummy ta din ga dariya, dan ta san dai ba za a bawa takawa sarauta ba, na farko yaro ne, kuma ga larura.

Dan haka
aga likkafar mahaifin jabir ya zama galadima.

Tana ta murnar tun da Adam ba shi da lafiya, nan gaba ko za a bayar da sarauta,
an ta za a bawa Mahmud, amma aka tunatar da ita, yanzu babu Galadima, giwa za ta iya duk mai yiwuwa ta kar
an ta, dan haka ta ce dole ayi biyu babu, ya din ga kwa
aitawa
awarta Lubabatu,
an ta jabir yayi mulki, nan gefe tana kuma turawa Mahmud
iyayyar Adam tare da tura masa son mulki, amma sai dai sam, shi kamar mahaifinsu ne, bai damu da sarautar ba, duk da Adam ya fi gado kamanni da mur
en hali na mahaifin su.

Adam yana girma ciwo yana
an raguwa, dan a haka yayi karatu, abu ne mawuyacin ciwon ya tayar masa a waje, Sai a gida.

Ya sha
u da Nusaiba da Iman sosai, musamman iman da yake ganinta kamar wata
aramar mage mai kyau, ya cafata nan ya cafata can, sai dai duk da hakan suna girmama shi sosai dan akwai tsare gida.

Gefe guda, Samha ta
allafa rai, tana ta nuna masa so, amma mahaifiyarta ta dankwafeta, saboda rashin lafiyar Adam.

Yayin da shi kuma ya fi karkata, ga Aisha, duk a lokacin bai san son ta yake yi ba, muraran Samha da mahaifiyarta, da kuma
an uwanta ke nunawa aisha
iyayya, ganinta suke kamar ba
ar uwasuu ba, mussaman yadda turaki yake tausayinta, komai sai ya ce 'yar marainiya.

Sanin sassauci ta sai idan Adam ya je gidan ya
aukkota, ko Ammi ta aika a
auko mata ita.

Abubuwan da suke yi wa Aisha, ya sanya Adam ya fara tsanar mahaifiyar su Samha, Saboda ganinta yake muguwa kamar Mummy, saboda wa
an nan dalilan Adam yake jin ba zai iya auren mace sama da
aya ba, idan uwar
a ta mutu kuwa, ya ce majaifiyarsa zai bawa ri
an sa, babu wanda zai bawa ri
an sa.

Tun Samha tana
oye son da take yi wa Adam, har ta fito muraran, shi kuma sam ba ta ita yake yi ba.

Maman Samha ta shiga ta fita, ta na son a aurawa wani
aninta Aisha, Turaki ya ce ba zai bayar ba.

Abun ya
ular da ita sosai da sosai.

Babu tsammani, Ammi ta je ta samu wambai, yayan Sharif ta ro
e shi ya nemawa Adam auren Aisha.

Aka yi ta surutu, wai za ta aura wa mahaukacin
an ta marainiya, dan zalinci, Aisha ta ce ta ji ta gani.

Ammi ta yi haka ne, dan Aisha ta samu sassauci, saboda azabtarwa da ake yi mata, kuma turaki ya
i ya mata ita gaba
aya.

Samha tamkar za ta yi hauka, ta tsinewa Ammi da Aisha ba ta san iyaka ba, ta kuma lashi takobin ganin bayan Aisha, ta
uduri aniyar ko da bala'i sai ta auri Adam.

Mummy ta ja ta a jiki, ta din ga rarrashin ta, tare da zigata da bata goyon baya
ari bisa
ari.

Ayshercool.
08081012143
What's app only please
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012243, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.

Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
Da fari saboda dagewa da neman magani, Adam ya
an samu sau
i, dan ya kammala karatu ma, ya samu aiki a hukumar DSS, kuma ya shiga aiki da
afar dama.

Yanayin larurar Adam, da abubuwan da suka faffaru da shi, ya sanya mai martaba yake matu
ar jan sa a jiki, da kwantar masa da hankali, haka zalika turaki da galadima, iyayen nan maza duk suna
aunarsa, kusan halinsa
aya da mahaifinsa, amma har ya fi babansa taurin kai wasu lokutan, amma akwai
a'a da ladabi.

Hakan bai ishi Mummy ba, ta din ga bi
wurin matayensu, tana
ata Ammi da
anta, da har sai da wasu suka fara jin haushin Adam a cikinsu.

Bayan auren sa da Aisha, ciwo ya cigaba da tashi lokaci zuwa lokaci, sannan kamar yadda ammi ta din ga yi, haka Aisha ta din ga
ari, ciki ba ya zama a jikinta, ga
annensa suka sakata a gaba, su je har gida su yi mata rashin hankali, su ci zarafinta ga Samha ma a gefe ta sakata a gaba, da makirci da sharri kala.

Sannan still daga can gida mahaifiyar su samha ma, ba ta
yaleta ba da sharri, da ha
ata da Turaki, wai ba ta
auke ta uwa ba, komai sai dai ta yi ita da giwar galadima.
Chapter 67 · 0% Book details