Sashe 16
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rumaisa ta waiwayo ta kalleta ta ce "Idan baki gaji ba, yanzu ma ki je ki kai
arata, zaki sha mamakin abun da zan yi miki next"
Ta shige gida tana sunkuyar da kai, mama ta kalleta a fusace ta ce "Kin bata ha
urin ko kuwa?"
"Na bata" ta amsa tana sunkuyar da kai.
Aliyu ya kalli rumaisa ya ce "Allah ya shiryeki ruma, ke ko gajiya da
aukar magana ba kya yi, kullum ayi ta yi miki fa
a, da
i yake yi miki ko?" Ta girgiza kai alamar a'a.
"Zo ki kar
i ku
in nan ki sayo mini milo a kantin malam lawan, zan sha shayi bana son cin abinci" kallon yaya Aliyu ta yi, kamar tana hararsa ya ce "Ni ki ke yi wa wannan kallon, ko ba zaki ba?" Ta dur
usa ta
auki ku
in, ya ce "Ki taho da manja kwalba
aya, na ga wanda muke da shi ya kusa
arewa".
Ita dai ba ta amsa masa ba, ta fice ko da ta fita a
ofar gida ta hangi shamsiyya da mijinta, suna duba
ofarsu da ta dirje, ba ta kula su ba ta tafi shagon.
Malam lawan mai kanti, yana ta yi mata wasa yana tsokanarta, amma ta share shi, ya auna mata manjanta, ta fito.
Sai dai tana fitowa ta yi karo da wani tantirin
an daba da ya addabi unguwarsu, wanda har kisan kai yayi, amma aka sake shi.
Ya kalli rumaisa ya ce "Ke, kar
o mini sigari a cikin shagon nan"
Tsaki ta yi, zata wuce, ya sake daka mata tsawa ya ce "Ke, na ce ki kar
o mini sigari a cikin shagon nan"
"Na yi maka kama da
ar iska, ni ce ma zan ta
a sigari saboda wula
anci, to ba zan kar
o ba" ware jajayen idanunsa ya yi a kan rumaisa, a hargitse malam lawan ya ce "Yi ha
uri bari na mi
o maka".
Cikin muryar mashaya,
an daban da ake cewa
an kada ya ce "Ni ki ke gayawa haka?".
Fitowa ta yi zata wuce shi, ta tafi, amma ya sanya
afarsa ya kwashe na rumaisa, a take kuwa ta fa
asa, manjan hannunta ya fashe, ta datse goshi.
Idan da abun da rumaisa ta tsana, bai wuce ganin jini a jikinta ba, jiki na rawa ta tashi ta kalleshi, ya kalleta ya ce "Sai na tsarge hanjinki da wu
a, na kashe banza ni zaki nemi ki zaga wata jagwal da ke"
Cikin hanzari malam lawan da sauran mutane suka fara lalla
an kada suna bashi ha
uri, rumaisa ta shiga cikin shagon, ta dumbuzo
wan da ke kan teburi, ta fito ta shiga jifan
an kada da shi.
Rikicewa malam lawan yayi, dan yanzu aka sauke
wan ko lissafawa ba ayi ba, ji ta yi zuciyarta na tafasa, ta juya da gudu ta tafi gida.
Aliyu na ganinta ya
are mata kallo ya ce "Meye haka?" Cikin kuka ta kwashe komai ta gaya masa, nan da nan ransa ya
aci ya ce "Mu je" mama na ban
aki tana gyaran murya, amma Aliyu ya ja rumaisa suka yi waje.
ofar shagon suka tarar da
an kada, har ya kar
i sigarinsa ya fara sha, malam lawan kuma yana ta masifa, yana sai ya je gidansu rumaisa an biya shi, shi kansa
an kada yayi alwashin sai ya kashe rumaisa, saboda wula
ancin da ta yi masa,ta din ga jifansa da
wai.
Idan da abun da samarin gidan maman suka tsana, bai wuce ta
a Wannan tilon yarinyar ba, dan haka a zafafe Aliyu ya
arasa, yana zuwa ba tambayar ba'asi ya ci kwalar
an kada, ya shiga kifa masa mari.
Kokawa ta kacame, ga
an kada a buge, dan haka ya kasa wani abun arziki, Aliyu ya din ga ha
a masa naushi.
yar mutane suka shiga tsakani, ana rirri
an kada yana rantsuwa sai ya kashe Aliyu.
Mama kuwa a gigice ta fito daga ban
aki, jin wanda rumaisa ta tsokano, dan babu wanda bai san yadda ya addabi unguwarsu ba.
Mama ta kira mai sunan baba a waya, ta ce masa duk abun da
yake ya bari ya tafi shagon malam lawan, Aliyu ya fita ba ta san mai zai aikata ba.
Aliyu kuwa ya kalli
an kada ya ce "Jinina da na zuriyar gidanmu ya fi
arfin mutum irinka,
duk wani hauka da iskanci da kake ji da shi a unguwar nan
yaleka aka yi,
anwata ta fi
arfin wawan mutum irinka su cutar da ita"
Malam lawan ya ce "Wai Meye haka ne Aliyu, ina nan aka sace
anwar ta ku me ku ka yi, sai yanzu zaku haddasa mana masifa a cikin unguwa"
"Wallahi malam lawan, duk shekarun da muka yi tare a unguwar nan, idan ka ta
a rumaisa sai na tu
e na yi maka bugun sakwara, saceta kuma da aka yi wannan
addararta ce, ba yadda muka iya"
Rumaisa ta ri
e hannun Aliyu ta ce "Yaya mu tafi gida"
yar rumaisa ta ri
e hannunsa, suka juya suka fara tafiya, sai dai ana sakin mai kada, ya zare wu
a ya nufi Aliyu da ita gadan-gadan yana ihu.
Ihu rumaisa ta saka ganin wu
a tsirarata, wu
a ba ta wasa ba an nufo yaya Aliyunta da ita, wanda ba da tabbacin ita aka nufo ko shi.
Aliyu ya hanka
eta, ya kuma ri
e mai kada suka hau kokawa ga wu
a tsirarta.
Aliyu ya danne mai kada a
asa, ya
au wu
ar ya ce sai ya yankashi da ita a wurin.
Nan aka din ga kokowa da Aliyu, aka kasa
wace wu
Rumaisa ta ce "Yaya Aliyu kar ka yi kisan kai, amma dai ka yi masa dukan tsiya".
Cikin takunsa na isa da ta
ama, ya din ga ture dandazon mutane, ya
arasa in da Aliyu yake kan mai kada ana fama da shi, ya ri
e hannun Aliyu mai wu
ar ya mur
a, ya jefar da wu
ar, sannan ya
ago shi daga kan mai kada ya tsayar da shi a kan
afafuwan sa ya Kalleshi ya ce "Meya haka?
Shaye-shayen kai ma ka fara ne?" Ya kalli rumaisa ya ce "Duk saboda ke ko?
Sai ku wuce mu tafi ai".
Daga kwance mai kada ya ce "Na rantse da girman Allah, idan har ina yawo kana yawo a unguwar nan, sai na kasheka na kashe matsiyaciyar yarinyar nan, na ga uban waye gatanku"
Aliyu ya sake tunzura, jijiyoyin kansa suka kumbura, mai sunan baba ya kalli mai kada ya ce "Idan kana zubar da jini a unguwar nan kai da yaranka, ana tsoronku, kar ka ratso ta gidanmu, wallahi duk wanda ka zubarwa da jini in dai
an gidanmu ne, kaima sai na zubar da naka, ka kiyaye"
Ya ri
e rigar Aliyu, hannu
aya ya tanka
eyar rumaisa zuwa gida.
Mutane wasu har da shewa, abun ya burgesu, kaf unguwar nan babu gidan da suke da ha
in kai da nunawa juna soyayya kamar gidansu rumaisa.
A gigice mama ta tashi da suka shigo, ta ga jikin Aliyu duk
asa, rumaisa kuma da fasashshen goshi, duk da ba ta zubar da jini da yawa ba.
"Mai sunan baba, maiyafaru?"
"Kar ki damu, ba abun da ya faru"
Mama ta ri
e Aliyu da yake huci ta ce "Ina fatan dai ba abun da ya sameka ko?" Ya girgiza mata kai alamar a'a.
Mama ta ce "Duk saboda wannan jairar yarinyar ne, da ba zata bari a zauna lafiya ba?
Ina ke ina fa
a da gagararren
an daba saboda
orawa kai bala'i" Mama ta yi maganar tana
arin kai mata duka, amma mai sunan baba ya tare ya ce "Ki
yaleta please, baki ga ta ji rauni a goshi ba, ki yi ha
uri"
Mai sunan baba ya sakata a gaba, ya kai ta chemist, aka duba goshin, Allah ya taimaketa babu
inki, suka dawo gida.
Mama ta kai
arshen
ulewa da rumaisa yau, ta din ga yi wa
an mazan fa
a a kan biye mata wurin tare mata fa
Kasancewar ma
wabcin su rumaisa malam shamsu, yana cikin
an kwamitin unguwa, shi ne mataimakin
ato da gora, yana dawowa aka sanar masa da abun da ya faru a unguwar, nan da ya ji ya samu damar rama wula
ancin da rumaisa da yayyenta suka yi masa, kai tsaye ya je ya sanar da
an sanda abun da ya faru.
Mama har ta bar sallahun a rufe gida,
an sanda suka yi sallama, suka ce sun zo tafiya da Aliyu.
Duk yadda aka so sasanta lamarin, abu ya gagara, ga Abubakar ya koma makaranta, Mai sunan baba da Usman suka bi bayansu, amma har wurin sha
ayan dare,
an sanda suka
i bayar da Aliyu,
arshe ma suka sanar da su cewa sashin kula da manyan laifuka na bamfai zasu turasu, tun da Aliyu ya yi i
rarin kisan kai.
Haka mai sunan baba suka koma gida, jiki a sanyaye, mama ta rasa in da zata saka kanta saboda tsananin damuwa da tashin hankali, tare da
ora zargin komai a kan rumaisa.
Adam kuwa bayan ya kammala cin abinci, ya tashi ya yi wa ammi sallama, ammi ta ce "Yauwwa, na ce ba" Adam ya
an tsaya yana kallon ammi.
"Dan Allah gobe in Allah ya kaimu, tun da da wuri zaka fita, kuma ka ce zaka je gidan gona, dama unguwar su matarka ne, zan baka sa
o ka kai wa rumaisa"
Adam ya kalli Ammi ya ce "Matata kuma?
Kuma ni zan kai ss
on?"
"Ban isa ba kenan?"
Ya ce "A'a tare da sunkuyar da kai"
"A yanzu kana da wata matar da ta wuce rumaisa ne?
Zaka kai mata sa
o, kallonka kawai nake yi, har na je wurin turaki na dawo ba ka tambayi yaya muka yi ba, kuma ya zama dole ka din ga zuwa wurinta, saboda ta saki jiki da kai, kuma ka daina yi mata wannan muzuran"
Adam ya jinjina kai yana wasa da yastun hannunsa.
"Je ka, da safe in Allah ya kaimu kan ka wuce, ka biyo"
Bai ce komai ba ya fice.
Ayshercool.