← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 126

Sashe 65

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
Hankalin Jamila ya yi mummunan tashi fiye da da, kasancewar idan mutum ya na aikata abu, gani yake kowa ma haka yake, ya sanya ta ce Ammi ce take yi mata asiri, ta hanata haihuwa, dan haka ta
uduri aniyar wani abu a ranta, bayan yin shawara da Lubabatu, wato matar wan Sharif, wadda ta zame mata aminiya, a lokacin ita kuma mijinta ba shi da sarauta, yarima ne kawai.

Sai bayan da suka bi gari-gari, yawon asiri, sannan Jamila, ta bijiro wa da Sharif cewar tun da ba ta ta
a haihuwa ba, a bata Mahmud ko Adam, tun da giwa ta na wani laulayin, ba iya kula take da yaran ba, sai dai laila da masu aiki.

Babu musun komai, dan a lokacin ya na tausayin yadda take damuwa da rashin haihuwa, ya ce wanne take so a cikinsu.

Cikin ragon azanci, da ganin yadda ammi ta fi son Mahmud, fiye da takawa, saboda takawa na kowa ne, Mahmud kuwa
arami ne, amma jamila ta ce Mahmud take so, a lokacin ko yaye shi ba ayi ba.

Ammi ta yi kuka, ta yi kuka, har wurin mai martaba ta je a kan ya taimaka ya kar
ar mata
an ta, amma ya ce ta yi ha
uri, da ita da Jamila duk
aya ne, ta tausaya wa jamila, tun da ita ba ta ta
a haihuwa ba.

Rashin
an ta, ga laulayi, ya sanya duk ta jeme,
arshe tana ji ta na gani, sharif ya tattara ya koma wurin Jamila, saboda ita kullum babu lafiya, ta daina cin abinci duk ta rame.

Da fari Jamila ta so azabtar da Mahmud ne, dan ta fara, kuma labari ya na iske Ammi, amma daga baya ta canza shawara, take ganin bari ta yi abun da har giwa ta mutu, zai fi yi mata ciwo, dan ta rama abun da aka yi mata, na fara auren Bintu maimakonta.

Dan haka ta koma nuna wa Mahmud so, a gaban mutane, da mahaifinsa, hakan ya saka kowa Addu'a yake yi mata, a kan Allah ya bata na ta ita ma.

Laila ce ke satar jiki, ta
aukko wa ammi Mahmud, ta kawo mata shi ta ganshi, duk yadda laila ta sha
u da Sharif, sai da yayi mata rashin mutunci a kan
aukar Mahmud ta kai wa Ammi, ya ce kyauta halak ya bawa Jamila Mahmud.

A haka Ammi ta haihu, wannan karon ta samu
ar budurwa, ta yi ta murna, aka saka mata suna Khadija sunan mahaifiyarta, sai dai duk da haka tana kewar
an ta, Adam tun yana kuka, yana tambayar ammi Mahmud, har ya daina.

Jamila ta toshe duk wata kafa, da zata sada Ammi da Mahmud, Ammi ta yi wa Sharif kuka, ta yi masa magiya a kan a din ga bari ta na ganin
an ta, amma ya ce wai Jamila za ta tambaya.

Sai dai jaririyar nan ma ba ta yi tsawon rai ba, ta koma ga Allah.

Abubuwa suka yi wa ammi yawa, depression ya nemi kamata, amma a lokacin ba a waye da ciwon ba, aka mayar da ita gida, wai aljanu ke damunta.

Kamar wasa, Jamila ma ta samu juna biyu, wanda tun da ta same shi take iyayi, da sanabe da fele
e, ranar kwanan Bintu, sai galadima ya bata ha
uri, wai zai kwana da Jamila ba ta da lafiya.

Ammi ba ta ta
a tanka masa ba, dan a lokacin ta mi
a wa Allah lamarinta, ta rungumi laila da Adam, ta cigaba da ri
on abun ta, gefe tana zuwa makaranta.

Facaloli suka din ga ziga jamila, suna ce mata uwar magaji, ai yadda aka tsallake yayyen sharif ya yi sarauta, haka
za a tsallake
an bintu na ta su yi sarauta.

Sai dai Allah mai yadda ya so, tashin farko ta haifi mace, ta din ga
unci tana ba
in ciki, kwanan
ar uku ita ma ta mutu.

Nan ta din ga ya
a cewar, Bintu ce take bawa bokaye
anta su cinye, shi ne wannan karon ta ha
a da tata
ar, tun da dama
ar gidan malaman tsubbu ce.

Duk wannan abun da ake yi, Sharif bai daina
aunar
an sa takawa ba, sannan ya na
aukar Adam ya shiga da shi wurin Mummy Jamila, amma fa ba zai
au Mahmud ya shiga da shi wurin Ammi ba, wai kar ta tayar da rigima ta ce sai an bata
an ta.

Shi kansa ya na mamakin yadda aka yi yake yi wa giwarsa wasu abubuwan kamar ba shi ba.

Iyayen ammi suka yi ta bata ha
uri, da nuna mata dama aure, sai an yi ha
uri ibada ne, ta yi ha
uri da
an nan Allah ya bata wani.

A kwana a tashi, ciwon ajali ya kama mai martaba, shi ma Allah ya kar
i abun sa, al'umma shi ma sun ji mutuwarsa sosai da sosai, bayan rasuwarsa maimakon a na
a sarki a 'ya
an sa, sai aka na
anin sa.

Hakan ba
aramin fitina ya ja ba, dan sai da zumunta ta ta
Shi kuwa Sharif, ba sarautar ce ta dame shi ba, rashin babban masoyin sa mahaifin sa ya fi damun sa, kuma wanda aka na
a uba ne a wurin sa, dam tare suka rayu a wurin mai babban
aki kan ta rasu, shi yana
arami sosai, shi ne yake yi masa komai, kamar
an sa, kuma idan ya kwaso rigimar sa shi ne mai taya shi, shawo kan mai babban
aki da marigayi, dan haka shi duk
aya ne a wurinsa.

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya, bayan wannan haihuwar da Mummy ta yi, sai da ta shekara uku, sannan ta haifi wata
a macen, bayan sun gana
ata Ammi a cikin masarautar, da zancen ta na yi mata asiri.

Sai dai ba haka ta so ba.

Ba wani armashi haihuwar ta ta, dan zuwa yanzu babu jinsin da giwa ba ta haifa ba.

Adam ya kai shekaru biyar, Mahmud hu
u da watanni, hatta makaranta, Jamila ba ta yadda an saka su
aya ba da Mahmud, idan Adam da Mahmud suka ha
u kamar su cinye juna, har Mahmud ya fara fita ya je sashin Ammi wurin adam, duk da bai san ba mummy ce mamansa ba, Ammi ta kama shi ta rungume ta yi ta kuka.

Baba Uwani ta yi ta bata ha
uri, ta
auke shi ta mayar da shi, dan kar galadima ya shigo ya gani, yayi mata fa
a.

A irin haka Jamila ta fara amfani da baba uwani, ta bata ku
i tana sakata kawo mata rahoton abun da yake faruwa a sashin Ammi, duk da ammin na iya
arin ta wurin kyautatawa baba uwani.

Wataran Adam ya shiga sashin Mummy, ya na neman Mahmud, kuma ya ga
anwarsu, dan yana son yara. galadima na ganinsa ya yi murmushi ya tashi tsaye daga kashingi
en da yake yana cewa "Maraba da kai babana, abun
aunata kuma magajina, galadima
an galadima kuma jikan sarki, jikan manoma da malamai"
Sai da kirarin da galadima yake yi, ya bawa Adam
in dariya, wani dun
ulallen ba
in ciki ya tokarewa Mummy zuciya, galadima magajin galadima?

Wato ita ko oho, wato har ma ya sa ran
an sa zai yi sarauta, nan ta yi alwashin idan da ranta sai dai ayi biyu babu.

Tun daga nan ta fara turawa Mahmud a
idar tsanar Adam, wai babansu ba ya son sa takawa yake so, dan haka ya daina kula shi, shi ma ba son sa yake yi ba.

Labari ya iske ammi cewa, fulanin nan su ade sun tashi, Ade ta bar sallahun a gaya mata tashi ya kama su ba shiri, sun bar wannan rigar sun yi gaba.', za su koma mahaifarsu.

Ammi sai da ta je har rigar ta tabbatar wa da kanta, ta sha kuka sosai da sosai, yadda ta saba ta sha
u da Ade da
an rigar, kamar danginta.

Rayuwa ta cigaba da tafiya, Jamila ta sake haihuwa, amma still
a ma ce, sai da ta ji tamkar ta mayar ta ce ba ta so.

A wannan lokacin sarkin da yake ci, mahaifiyarsa ta na raye, dan haka ammi a wurinta take samun sassauci.

Mai babban
aki ta wancan lokacin da ta ri
e shi, ita ma ba ita ta haife shi ba.

A wannan karon, shi ma Sharif
arara yake nuna son Adam, saboda soyayyar da yake yi wa mahaifinsa, da yadda mahaifin nasa, ya nuna masa
auna.

Jamila kuma ta yi alwashin rusa soyayyar nan, da cigaba da ba
antawa giwa, domin rama abun da ta yi mata, na fara auren Galadima.

Duk yadda ta so raba Mahmud da Adam, ba ta yi nasara yadda take so ba, duk da Mahmud ya fara yadda da abun da take gaya masa, sai dai duk yadda take korar Adam idan ya zo wurin Mahmud ya kasa zuciya.

Tuni Mutanen masarautar, wasu sun fara
auka, tare da kiran Adam magajin galadima, har da masu ce masa galadima
arami, ko kuma magajin takawa, idan
an kan zagi suka yi masa wannan washin, haka galadima zai ta yi musu kyauta.

Hajiya Lubabatu ta samo musu wani hatsabibin boka, malam na kan dutse, suka je wurin sa a kan suna son a nakasta Adam, yadda ba zai moru ba, kuma a saka gaba da
iyayya tsakaninsa da Mahmud, yadda wuta da ruwa ba zasu jitu ba, haka suma sannan a saka wa galadima tsanar Adam.

Bokan ya ce "Sai an kai masa Adam, saboda ya san aikin da zai yi a kan sa, sannan a taho masa da jinin Mahmud a sirinji.

Ta koma gida, ta saka galadima a gaba, wai tana son ta je garinsu, za ta tafi da Adam, galadima ya ce bai yarda ba, ta ha
a baki da malaman makarantarsu Adam, ta je ta
auke shi a makaranta, aka sha
a masa wani abu ya suma, suka tafi da shi wurin boka, tare da jinin Mahmud.
Chapter 65 · 0% Book details