Sashe 103
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wannan fa
ar fa da ka ce ayi ta gayawa mutane,
ara musu takaici ku ke yi, maganin abun yakamata ku yi musu, tayaya za a zo ace mini wane ya
auki kayana, mutane na kallonsa babu wanda yayi yin
urin hana shi, balle a kar
a mini kayana, kuma azo ana bani labari, kamar haka ne fa papa"
Bashir ne ya tafawa rumaisa, ya ce "Kai, rumaisa kina da brain irin sosai
in nan, takawa yakamata kayi mata special adviser a tafiyar nan.
Amma rumaisa mun koma maganar mu ta farko, domin iya kama
arawon da yayi miki sata, dole wata
ila mutane na bu
atar
arfi da yawa, dan wata
ila
arawon ba
aya bane ba, sun
uya da yawa da muggan makamai"
"Sai ku yi musu dabara, ta hanyar yi musu tarko, ku kama wakilin nasu, idan kuka cigaba da zuba ido ana yi mini sata, idan nawa kayan suka
are kan naku zasu dawo, kuma bayan sun gama idan suka rasa abun sata, ku zasu fara kamawa suna sayarwa, ana ciniki ku kamar dai yadda ake fataucin dabbobi, ayi ta ciniki kamar an kama bayi, kamar dai yadda aka sace ni, da ni da anty aisha".
Maganganu rumaisa ta sa
a musu cikin hikima, da sai da ta sanya su cikin nazari, adam ya ce "Ina ga mu tashi haka, zamu biya wani wurin ne da ita, zamu ha
u gobe in Allah ya kaimu "
Barrister sa'ad ya ce "Allah ya kaimu, amma lallai muna bu
atar
walwa irin t madam a tafiyar nan".
A ransa ya ce 'Baku san butsancinta ba, sai tayi muku wani shirmen zaku gane baku da wayo'.
Adam kansa har wani ciwo yake, yana ta tunanin maganganun ta, ita kuwa ko a jikinta, har suka isa masaukinsu.
Kamar yayi mata magana a kan maganganun da tayi, amma ya shareta, dan da yayi zata fara wahalar da shi.
Kwanansu uku a Abuja, ya kaita yayi mata sayayya, ya kashe ku
sosai, banda tsarabar da ya yi mata da zai dawo, banda uban kayan lefenta da haryanzu wani abun ma bata ta
a ba, ga shirin bikin iman nan ma yana ta hidima.
Suna tafe a hanya tana kallonsa, ba
aramin tausayinsa take ji ba yanzu, gaba
aya yadda ta tsammaci halinsa ba haka yake ba, duk da dai mafa
aci ne mai zuciya, amma a zamansu ta tan
wara shi ta
arfin tsiya ya tan
waru, dan shi kansa ya san ko bai dur
usa mata a kan gwiwoyinsa a zahiri ba, a ba
ini yayi.
Tana ta
aga kayan da ya saya mata tana murna, wasu kayan tana tunanin anya zata iya sawa kuwa, duk da anty laila ta koya mata saka
anan kaya, amma wasu kayan sun yi watsewa da yawa.
Yana zaune a kan gado yayi shiru, yana zancen zuci, rumaisa ta bu
e akwatinsu, ta fito da pencils
in ta na zane, ta
aukko cardboard paper, ta zube su a kan
aramin Centre table, da cleaner da duk abun da take bu
ata.
Ta tashi ta nufi takawa, ta ri
o hannunsa ta ce "Taso muyi zane papa"
wace hannunsa ya ce "Leave me, am not in mood"
Ta ce "Gaskiya ni ba zaka zauna kayi mini shiru ba, ka taso".
aukko wayarsa ya ajiye mata, ya ce "Gata nan je ki kiyi hirar da ita".
"I want de encrypted the portrait i gave you 6months ago".
A hankali ya juyo yana kallonta, ta jinjina masa kai ta ce "Taso"
Tashi yayi a hankali ya biyo ta, suka zauna a tsakiyar
akin.
Ta fara da zana farin wata, irin a daren goma sha hu
Yayi shiru ya nutsu yana kallon ikon Allah, sannu a hankali ta yi zane iri
aya sak da wanda ta bashi, sai dai a wannan karon da alamomi da bayanai yadda zai gane.
Ta zana kanta a zaune a cikin daren a daji, ga masu garkuwa da su ri
e da bindigogi, sai ta zana wata hanya, ta rubuta unknown distance.
Tayi alamar yadda sautin ababen hawa ke kaiwa suna komowa a nesa da wurin, duk da yanayin wurin babu alamar abun hawa zai iya bi.
Ta kalleshi ta ce "Papa meye ma'adanai?"
Ya ce "Resources, albarkatun da Allah ya ajiye a cikin
asa, da
asa ke amfani da su, a sayar ko a sarrafa dan al'ummar
asa su mora"
Ta ce "Ok"
Sai ta koma kan zanen
an ta'addan, ta nuna
aya yayi magana ya ce "Ga mutanen SMOKE can suna aiki"
aya kuma ta yi alamar ya ce "
an wahala, coustom sun gama gyara musu hanya, da sun je za su wuce"
Ta koma wajen da tayi alamar sauti na tasowa ta ce "Unknown resources"
Ta ce
"zasu iya kasancewa ma'adanai ne kawai?
Ko kuma akwai wani abu bayan ma'adanan da suke
auka.
Ka tambayi uncle bashir, a ina ya tsinto ni, ba zan ce takamaimai in da ya ganmu nan ne
aka sace mu ba, amma daga nan zuwa in da aka
aukemu, kwana uku nayi ina tafiya, sannan duk wanda aka kama a wurin da ma'adanan nan suke, sun san suwaye SMOKE!"
Jiki a sanyaye ya
auki zanen yana dubawa, rumaisa ta sake cewa "Nayi maka wannan bayanin ne, saboda naga you are curious about it.
Amma still SMOKE
in na da nasaba da sace anty aisha, dan ita ba dan a kar
i ku
in fansa aka kawota ba, dan a koyawa mijinta darasin da har abada ba zai manta ba aka kawota, ku kula sosai wannan aikin SMOKE ne.
Shi ne abun da aka ce lokacin da aka kawota.
Papa idan har babu wanda ya san anty aisha ta dawo daga kai sai ita, dole-dole akwai na kusa da ita da ya sani, aka ha
a baki da shi, ko ta gayawa wani kai baka sani ba, ko kuma ka
ara tsananta bincike a kan yaronka da aka kashe wanda shi ya tafi kai ta garin nasu"
Tamkar rumaisa ta zare masa lakar jikinsa, gaba
aya in da ya dasa hasashen binciken sa daban, abun da rumaisa kuma ta gaya masa dabanz to meye manufar
in yi masa wannan bayanan tun da wuri?.
"Mimi meyasa duk baki yi mini wannan bayanin ba tuntuni, ki ka bari nake ta wahala?".
"Saboda baka bu
atarsa a lokacin da ka neme shi, yanzu ka mayar da hankali ka san suwaye SMOKE
in dai.
Saura kuma ka je ka gayawa wannan abokan aikin naka, dan ka fiye yadda da mutane da yawa, yaya bashir kawai zaka gayawa, idan ba haka ba zan sake gaya maka komai ba"
Daga haka ta tashi ta bar shi da tufka da warwara.
Gaba
aya ya rasa nutsuwarsa da walwala, kwanyar rumaisa ba duk kai ba, rashin jin ta kawai mutane ke iya gani, amma ba kowa ke iya ganin baiwar da Allah ya yi mata ba.
Ita dai hankalinta kwance ta kwanta baccinta, amma adam bacci ya gagare shi, ya kasa zaune ya kasa tsaye ya kasa kwanciya yayi bacci, yama rasa me zai yi.
Yayi alwala, ya tayar da salla, yayi ta addu'a.
Har ya hau kan gadon zai kwanta, ya bu
e ya shiga kallon hotunan aisha.
Ya kashe system
in ya kwanta, rumaisa duk tana kallonsa.
"Papa"
"Mimi".
"Ka kwantar da hankalinka dan Allah, zaka yi nasara, sai dai kar ka sanya ran ko komai ya bayyana zaka samu adalci yadda ka ke tsammani"
Bai ce komai ba, ya juya ya rungumeta sosai a jikinsa, yana ta jejjera numfashi.
"You are brave papa".
"Yanzu kin yadda ba sakaci ne ya sanya ina jami'in tsaro na kasa kar
o Aisha ba?".
Ta ce "Fa
a fa nake dan na baka haushi kawai, anty aisha ta gaya mini kai mutum ne mai yi wa iyalinsa hidima sosai"
e kunneta yayi ya ce "Da
in me ki ke ji, idan kin
ata mini rai ne?"
in da ka ke ji idan kana tsokanata" ta bashi amsa.
Ya ce "Yauwwa kin tuna mini ma, bari in
ora daga in da na tsaya, my mimi
an mata, budurwata ta kaina".
arin
wacewa take daga jikinsa, sai dai abu kamar wasa, Adam ya mayar da rumaisa cikakkiyar matarsa.
Wanda shi kansa abun ba
aramin mamaki ya bashi ba, kenan matsalar ta sa a cikin gidansa take kenan?.
Bayan gama jero sunayen
an gidansu, har da kiran
awayenta, banda cizonsa da ta din ga yi, kamar
ar damusa.
Bayan shu
ewar wani lokaci, ya laluba ya
au wayarsa, ya kunna fitila ya haska fuskar rumaisa, da ta ha
a yawu da majina, da hawaye sai jan majina take yi tana kuka.
"Amarsu ta ango, finally budurwata ta zama matata, wannan cizo kamar damusa mimi"
are baki tayi, ta cigaba da kuka, tana wallahi sai na fa
"Wa zaki gayawa?
Ammi ko mama?".
"Kowa na duniyar nan, kuma sai na rubuta kowa ya gani, kamar yadda na ta
a yi maka"
Ya yi dariya mai isar sa, kashe murya yana kwaikwayon ta ya ce "Yaya usy, mai sunan baba.
Ai ko shi mai sunan baban, bai isa hana ni kar
ar sadakina ba.
Inyee ni dakata ma, nawa na baki sadaki?
Ciko zan yi ko wani abu zaki rago mini?"
ora hannu a ka, tana cigaba da kuka har da ta shiga uku ta lalace, shi kuma ya sakata a gaba, yana ta tuntsira dariya, bai ta
a ganin karaya
arara da mi
a wuya a wurin rumaisa ba sai yau.
Ya ce "Dan Allah ki goge wannan majinar mana,
azama, kin bayar da mata gaskiya" ya janyo ta yana goge mata hawayen fuskarta.
Buge hannunsa tayi ta ce "Wallahi yaya usy ne ya janyo mini, ya ce duk abun da ka yi mini ba haram ba ne, idan ban yadda ba zaka yi mini kishiya da shi da anty laila, suka
orani a hanyar da bata kamata ba".
"Au zuwa ki ka yi ki ka gaya masa nayi miki wani abu?".
Ta ce "Eh, duk abun da ka yi mini fa
a nake yi, wallahi Allah ya....." Sai kuma tayi shiru.
"Allah ya isa, Usman
in ki ke yi wa Allah ya isa"
Ta girgiza kai.