Sashe 95
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mai sunan baba zai sake magana mama ta ce "Ka riga ka
aukki aiki babana, idan ba hakan aka yi ba, ni ban ga mafita ba, garbatina
an albarka, Ubangiji Allah ya
ara ha
a mini kanku, ya kau da abun
i a tsakanin ku, a duk lokacin da abu ya tasowa
ayanku, na ga kun ha
a kanku, ba
aramin da
i nake ji ba".
Usman da tun da ake maganar bai ce komai ba sai yanzu ya ce "Mama duk jajircewarki ce ta kawo haka, Allah dai ya
ara miki lafiya da nisan kwana".
Suka amsa da Amin, Abdallah ya ce "Mai sunan baba, idan abu ya taso maka, bamu yi maka ba, wa zamu yi wa?
Sadaukarwar da kake yi domin farincikinmu ai tana da yawa, komai ka samu mu, kai ne wa, kuma kai ne uba, kowa ya kwaso matsalar sa, mai sunan baba, dan haka muna bayanka a kowane
adami Allah ya iya maka yayi ri
o da hannunka".
Karar da
an uwan nasa suka nuna masa, ba
aramin da
i tayi masa ba, har sai da hakan ya sanya shi murmushi, kuma ya kasa
oye farin cikinsa.
Ko da labari ya iske dangin mahaifinsu Umar, sun yi murna, tare da tsokanar mai sunan baba, dama zai iya yin budurwa yayi soyayya.
Wan mahaifinsu ya ce zasu yi
ari, amma abubakar ma ba za a
aga aurensa ba.
Sai dai yayan mahaifinsu ya jinjina lamarin auro
ar gidan sarauta yana talaka.
Tare da shi da umar, da yaya Abubakar da
anin mahaifinsu, sai mijin iya baffa musa da ya zo daga, suka je gidan turaki bisa jagorancin Mahmud kamar yadda ya bu
ata.
Sai dai sun ga karramawa, da mutuntawa da basu ta
a tunani ba, turaki ya
ara jaddadawa mai sunan baba matsayin iman, mai sunan baba ya ce ya amince.
Turaki ya tambayi
an uwan mahaifinsa, a kan idan sun amince su ma, suka ce ai shi ne zai zauna da ita, kuma tun da ya ce ya ji ya gani, suma sun amince ai
a na kowa ne, a tarbiyyar da umar yake da ita, sun san ba zai kawo abun da zai cutar da shi ba.
Baffa Musa wa ga mahaifinsu ya ce "Sai dai mu ma wani hanzari ba gudu ba, yaron nan maraya ne, bashi da
arfi saka biki nan da watanni uku yayi kusa da yawa, ga
an uwansa nasa bikin muke hari, muna fatan a
ara mana ya zama watanni shida, gaba
aya ya mayar da hankali ne a kan auren
an uwansa bamu zaci nasan zai zo haka ba".
Turaki ya ce "Babu laifi, kar ku damu.
Ubangiji Allah ya yi mana jagora, kuma a hakan nan ma kawai, na yaba da tagwayen sosai, ba dan ance shi ma
an uwan aure zai yi ba, ai da sai na bashi
a ta, ai duk wani wanda ya fito daga tsatson
a ta rumaisa, duk abun da yake so, in dai ina da shi zan yi masa.
Allah ya sanya musu albarka, ya nuna mana lokacin lafiya".
Baffa musa ya ce "Amin, ranka ya da
e tun da har an samu daidaito, ina ga ba sai mun ja lokaci ba kawo ku
in aure, ga ku
i mun taho da su"
Gaba
aya suka kalleshi, su dai sun san ba su yi haka da shi ba.
Ya karkace ya ciro ku
i, dubu
ari da hamsin, ya ajiye a gaban turaki.
Turaki ya ce "Masha Allah, Allah ya sanya albarka, to ba dan ba a shirya ba, ai da sai a
aura, mu bashi gidan zama, a wuce wurin ko malam umar?".
Mai sunan baba ya risuna ya ce "Ranka ya da
e ni yakamata na yi
arin samar da mahalli".
Yayi murmushi ya ce "Babu laifi, Allah ya nuna mana"
Ko da suka taho hanya, Mahmud har gida ya kai su mai sunan baba, a gida suka sanar da mama ai an bayar da ku
in auren ma, mama ta ce daga zuwa tambaya an biya ku
in aure?
Ta ce to sai a nemo ku
in malam musa a bashi abun sa, amma ya hau mama da fa
a, a kan dan yayi wa
an uwansa abu, dan me za ta ce a biya shi.
Turaki ma wayar ammi ya kira, ya sanar mata su mai sunan baba sun bayar da ku
in auren iman, dubu
ari da hamsin, sun sanya watanni shida dai-dai.
Ammi ta yi mamaki, dan ita bata ta;a zaton abun a haka ba, ta ce to ba a basu komai na tukici ba, sun kawo ku
in aure.
Turaki ya ce su aika musu daga baya, amma sun zo da ku
in aurensu sun bayar.
Farincikin ammi ya kasa
oyuwa, ta nufi
akin laila, da suke tare da rumaisa, tana ta koya mata abubuwa.
"Laila, rumaisa" suka
ago suka kalli ammi.
"Daga zuwa amsa kiran turaki, sun bayar da ku
in auren iman, an saka watanni shida".
Ruma tayi murmushi ganin yadda bakin ammi ya
i rufuwa.
"Au shine aka wareni, ban ma san za a kawo ku
in aure ba, iman yanzu ta rama ta
wace mini yaya, dan na auri takawa"
Suka yi dariya, laila ta ce "Kaii Alhamdilillah, Ubangiji Allah ya sanya alkhairi ya sa za ayi da mu.
Ni dai gayen ya burgeni ranar da na ta
a ganinsa, so gentle".
Ruma ta ce "Ta
, mai sunan baban ne gaye".
Ammi ta ce "Ya Ubangiji Allah ka sanya
arshen matsalar nan ne ya zo, Allah ya sa kar a gaya masa wani abu da zai saka ya ce ya fasa".
Ruma ta ce "Ammi, idan kin ga ba ayi auren nan ba, sai
udirar Allah.
Mai sunan baba ba zai ta
a cewa zai fasa ba, sai idan ku kuka fasa auren, duk rintsi kuwa"
Ammi ta ce "Allah ya sa, bari ta dawo na gaya mata, Allah sarki
ar marainiyata, Allah ya ka
e abun
asan zuciyar ammi, tana ta yi wa iman addu'a Allah ya sa ta dace, dan yanayin nature mai sunan baba, tana bata tsoro, gani take kamar yanayin iman ya nuna tana son shi ba ka
an ba.
Da labari ya iske iman, da ta koma
akinta sai da tayi sujudu shukur, sujjadar godiya ga Allah, saboda tsananin farinciki, haka nan a ranta take jin, sassauci zai samu a rayuwarta.
A irin kyan da Allah ya yi wa iman, zaka raina abun da aka bayar na ku
in aurenta, amma jiki na rawa ta kira mai sunan baba.
Sai da ta kusa katsewa sannan ya
aga.
"Yaya umar"
"Na'am".
"Ashe ku
in auren zaku kai, na zata kawai zuwa kayi ka amsa kiran da mai girma turaki yayi maka?".
"Na yi garaje ko, na kai ku
in auren ba tare da kim ce mini kin amince ko a'a ba.
Tun da rumaisa ta ce mini, akwai wanda ki ke so".
Iman a ranta ta ce 'Kai
in ne dai, kai nake so yaya umar'.
A zahiri ta ce "Ni ba wanda nake so fa"
Har cikin kansa ya ji shagwa
ar da tayi masa, ya sake gyara zaman wayar sannan ya ce "To ya aka yi?"
"Bugowa na yi, na maka ya ka je gida, Allah ya
ara bu
"Masha Allah, ayi ha
uri abun talaka na san kin fi
arfin hakan"
Iman ta ce "A'a ban fi
arfin haka ba, Allah ya yassare maka".
"Amin ya haiyyu ya
aiyyum, thanks" ya katse wayar.
Nothing romantic mai sunan baba ya sani, kawai ayi abun da ya dace, dan soyayya in dai irin yadda Aliyu da Abubakar suke me
Jabir kuwa tamkar zai yi hauka, haka ya ji da aka ce, wai an kai ku
in auren iman, bai ta
a tunanin da gaske yana son ta ba sai yanzu.
A baya matsananciyar sha'awarta ce take addabarsa, tun ranar da ciwonta ya tashi, yana nan shi ya
auketa ya kaita mota.
A baya bai ta
a tunanin jin son ta ba, saboda tana girmama shi a matsayin yayanta, shi kuma
anwarsa, tun daga ranar da ya ga jikinta, ya sanyawa ransa lallai sai ya mallaki iman, ko ba komai, idan ka samu irinta a yaranka, ka samu kadara, saboda kyakywar bafulatanar yarinya ce.
Washegari, ammi ta bayar order yin girke
snacks, ta ce a kai gidansu rumaisa, ruma ta ce gida za ta je, ayi sabgar nan da ita, saboda wauta ta cewa Iman ta shirya, su tafi tare, laila ta ce ya za ayi ta je kai tukuicin ku
in aurenta, ban da wauta irin ta ruma.
Ammi ta ce laila da sidi sai su kai, sai su tafi da rumaisa, ruma ta ce ga Mahmud, ba sai sidi ya je ba.
Ammi har mamakin yadda Mahmud yake yi wa rumaisa biyayya take yi, duk abun da ta ce masa yayi, ko musu baya yi yake aikatawa.
Hakan kuwa aka yi, da shi da laila, da rumaisa, suka kai kayan nan, mama ta din ga mitar wannan kayan sun yi yawa, dan sun kusa kai
aya da ku
in auren, banda uban lemuka da naman kaji.
Laila sun gaisa da mai sunan baba, sai dai sama-sama, yaya Abubakar ne mai sakin fuska, sai usman sarkin tsokana.
Laila ta da
e a gidan, suna hira, take bawa mama labarin yanayin zamanta a canada, da iyalinta, take gaya mata a cikin watan, mijinta da yaranta suma zasu zo hutu.
Laila ta yi wa mama sallama, ta cewa rumaisa, za ta je ziyarar
awayenta da ke Kano, idan Mahmud ne ya zo
aukarta, ko sidi sa biya su
auke ta.
Rumaisa kuwa baki ya
i rufuwa dan murna.
Yasir ya samu ruma ya ce "Ke, zo mu yi shawara, nifa zan saiwa mai sunan baba akwatunan biki".
Ruma ta ce "Da wani ku
in?".
"Ke baki san na kusa fara shigo da wayoyi, da computer daga china ba, ni da abokina muke tara ku
in, yayansa ne zai tsaya mana, mama ma ta san zancen, amma a ku
in dole ni zan saiwa mai sunan baba akwatunan lefe"
Rumaisa ta din ga bayar da shawarwari, na arziki da na shirme.