← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 126

Sashe 77

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ruma kuwa a kwance a
asa ta tarar da iman, a
an razane ta
arasa ta ta
a jikinta, ta ji yayi
umi.

"Anty iman, lafiya ko baki da lafiya ne?

Ciwon kan ne ya dawo?x ta jero mata tambayoyin.

Iman ta tashi zaune, tare da yin ya
e ta ce "Maman sabir, saukar yaushe?"
"Ba wani saukar yaushe, baki da lafiya ne?".

"A'a lafiyata
alau, kawai dai kwanciya nayi".

Rumaisa ta zaune sosai ta ce "Ke da papa wasu lokutan halinku
aya ma, idan ba rashin lafiya ba, akwai damuwa fuskarki ta nuna, dan Allah anty iman menene, bana son in ga damuwa a fuskarki, gaba
aya raina
aci yake yi.

Ko wani ne yayi miki wani abun? zan iya rama miki".

Cikin dauriya, Iman ta ce "Maman sabir, bana son
acin ranki nima, kasancewarki a tare da ni, yana bani
warin gwiwa.

Zan gaya miki menene, amma dan Allah kar ki bari ammi ta sani, kin san bana son damuwarta".

"Anty iman, duk surutun nan nawa, ina
oye sirri, gaya mini ko bani da maganin zan tayaki da addu'a".

"Ammi ce ta ce mini, wai uncle J yayi mata maganar yana so na, wai zai je ya sanar da mai girma turaki, a zo a nema masa aurena, naga ammi tana murna, amma....." Sai kuma tayi shiru.

Rumaisa ta ce "Amma ke ba kya son sa ko?"
Iman ta zubawa rumaisa ido.

"To wa ki ke so, dan ni ma bana son wannan jabir
in, babarsa ba ta da mutunci, wahalar da ke zata din ga yi"
"Ba na son kowa maman sabir, bana son sake yin Soyayya, na barwa Allah lamarina, amma wallahi bana son jabir".

"Kin tabattar babu wanda ki ke so, tuna dai" ruma ta yi maganar tana basarwa.

Sai da gaban iman ya fa
i, tayi fatan, Allah ya sa ba ganota rumaisa ta yi ba.

"Na tabattar bana son kowa ni yanzu"
"Amma ya san ba kya son sa ya nace, kar ki damu ki yi ta addu'a, wannan masifaffiyar babar ta sa ma, ba bari za ta yi ba.

Ko kina son wani a yayyena, amma su talakawa ne?"
Iman kallon rumaisa take yi, tana son gano gaskiya, ko dai ruma ta gano ta ne.

Ganin sun gaza ha
a ido, ya sanya ta ce "Kin manta nima talaka ce,
ar fulanin tashi da aka tsinta a dokar daji, ai mutane masu asali kamar yayyenk......"
"Iman bana son wannan maganar wallahi, raina
aci yake idan kina gayawa kanki haka"
"Shikenan na daina".

Ruma ta ce "Da dai yafi, yauwwa da muka je gida ranar, mai sunan baba ya tamabayeni kina ina?

Na ce masa kina nan
alau"
Murmushi ne ya bayyana a fuskar iman ta ce "Allah sarki yaya umar" ruma murmushi kawai tayi, dan tuni ta harbo jirginsu.

"Kar ki damu anty iman, ba zan gayawa ammi ba kya son sa ba, amma in sha Allah ba za ki aure shi ba, dan nima haushin sa nake ji.

Bari na je wurin papa" ta tashi ta koma falo, ta tarar ammi ta tashi.

Ta je ta zauna a kusa da adam, ta yi
asa da murya ta ce "Done, na gama aiki, ka zuba ido ka gani".

Adam ya ce "Amma baki gaya mini me ki ka ce mata ba".

"Zan gaya maka, amma sai ta fasa
in tukuna"
Ya ce "Shikenan, mu tafi ne, kin gama?"
Ta ce "A'a sai da daddare"
"Aliyu ya kirani, ya ce mini mama ta za ta yo miki aike, wannan yayan naki mara fara'a zai zo"
Ruma ta ce "Da mai sunan baba ka ke ko?"
"To waye mara fara'a idan ba shi ba"
"Hmmm, ai kusan halinku
aya, ina kallonku fa ko magana ba kwa yi, kowa yana ji da kansa ko, zan gani dai "
"Ke waye ya ce miki bama ma magana"
Ta kai bakinta kunnensa, ta kare da hannunta ta ce "Ina kallon duk abun da ku ke yi fa, idan ku ga juna ku wani din ga basarwa, shiyasa duk na iya zama da ku, amma gara kai ka fi sau
in kai wataran, kai baka sakani punishment kamar mai sunan baba, tsakar dare zai sani kneeldown idan na yi laifi fa".

Dariya Adam yake, hannu
aya yana danna wayarsa.

"Banbancinku, shi bai fiye magana ba, kai kuma idan ka ga dama, kana magana, wasu lokutan kana da wasa kamar yaya usy, jin kai kamar da son girma kamar yaya Aliyu, wataran sau
in kai kamar yaya Abubakar, idan nayi wani laifin sai na zata zaka dakeni ne, amma sai na ga ka mini banza.

Shiyasa wataran nake jin kunyar yi maka rashin kunya".

"Ashe kina sane ki ke duk abun da ki ke mini".

"Mama ta ce hali zanen dutse, ai ka ga bana tsokanarka sosai, kuma zuwa yanzu ba shiryu ba dan Allah, a makaranta fa ko
awaye bani da su, saboda kar a
ata mini rai, a kawo maka
arata, bana son ka din ga
acin rai sosai, tausayinka nake ji" jiki a sanyaye ya
ago ya kalli rumaisa, har cikin zuciyarta, take maganar.

Ta cigaba da yi masa ra
a ta ce "Amma duk da haka fa, ban manta abun da ka yi mini ba, kuma zan rama".

Jabir ne yayi sallama a falon, sai zuba
amshi yake.

Ya
an tsaya yana kallon yadda rumaisa ta daddane kafa
ar Adam, ta dafa kafa
arsa take yi masa ra
a, a tsakiyar falo ma'aikata na kaiwa suna komawa.
araso ba tare da rumaisa ta tashi ba, dan ba ta da niyya ma.

"Takawa barka da yamma"
Adam ya kalli Jabir ya ce "Barkanmu dai"
Rumaisa ta yi saurin cewa "Papa zan
arasa maka idan mun je gida, bari na kira anty iman mu tafi, da daddare sai mu rako su gida ko papa?" Ta yi maganar kamar
aramar yarinya tana kallon fuskar sa.
an ja hancinta ya ce "To mimi" ta tashi ta nufi
akin iman.

Tana shiga ta ga iman na
oye wayarta, kasancewar hoton mai sunan baba take kallo.

"Anty iman ta so mu je gidanmu, da daddare sai ku dawo"
"Maman sabir kiyi ha
uri, gobe in Allah ya kaimu sai mu zo".

"Mai sunan baba ne zai zo, yana son zai ga sabir idan ya zo, shiyasa na ce mu tafi tare, sai papa ya dawo da ku, kuma ga wancan jabir
in ya zo, idan kuma zaki zauna ne shikenan"
Ba shiri iman ta tashi, ta shiga toilet, ta wanke fuskarta ta shirya a gurguje, suka fito tare har da Sabir.

Jabir ya
are ta da ido.

Ammi ta ce "Iman sai ina?"
Adam ya ce "Da ita zamu tafi, anjima zamu dawo"
Suka fita, Jabir ya biyo bayansu yana
walawa iman kira.

Adam ya waiwaya ya ce masa "Ya aka yi?"
"Adam meyasa ka ke yi mini haka ne?

Ka san wurinta fa na zo"
"Ai ka san yadda muka yi da kai Jabir, tun da ku ka nuna mini iyakata da kai da Jamil, nima dole na tauna tsakuwa, aya ta ji tsoro.

Ka fara nemo yardar mahaifiyarka tukuna, dan ba zaka auri iman ka ta wula
anta ba"
Rumaisa kuwa tuni sun yi gaba, Adam ya biyo bayansu, suka tafi.

Shiru Jabir ya yi ya tsaya yabi bayansu da kallo, ya jinjina kai tare da yin
wafa.

Iman har ta
an wartsake, suka cigaba da sabgoginsu tare da ruma.

Ta ce "Maman sabir, amma yaya umar zai ci abinci idan ya zo ko?

Me za a dafa?"
Ruma ta ce "To, nima dai ban sani ba, sai dai idan ki ka saka shi wata
ila ya ci"
Gumm iman ta yi da bakinta, tare da gudun kar ta sake wata maganar da rumaisa za ta fahimci wani abu.

Mai sunan baba bai tashi zuwa ba, sai bayan sallar magariba.

Duk da ba sakin jiki zai yi ba, amma rumaisa ta yi murnar ganin sa sosai.

Babban abun da ya saka shi farinciki, bai wuce ganin iman ba, sai dai kallo
aya yayi mata ya san tana cikin damuwa.

Cikin sanyin halinta ta ce "Yaya Umar sannu da zuwa, ya mama?".

"Alhamdilillah" ya bata amsa, a ganinsa yayi
ari ya amsa mata a sake, ba tare da sanin amsar ta sa ta ta
aice da yawa ba.

Ya kalli rumaisa ya ce "Ga sa
onki nan, na je katsina shekaranjiya, gwaggo ta bani kaya na kawo miki iya ma haka, zaku yi waya da mama".

Ruma ta kalli kayan a manyan ledar viva, ta ce "Amma na gode sosai da sosai, amma mai sunan baba ba yanzu zaka tafi ba ko?".

"Me zan zauna na yi miki?" Yayi maganar yana
arin tashi.

Iman ta mi
e ta ce "Na ga kamar ni nake hana shi sakewa, maman sabir, bari in kira sidi a waya kawai, tun da takawa bai dawo ba".

Umar ya
ure ta da ido, da sai da ta kusa rasa nutsuwarta, duk da da mayafin abaya a kanta, wuyanta sai da ya fito, kuma ya nuna ramar da tayi.

"Na ta
a cewa zuwanki yana hanani zama?

Gidan yayanki ne, ni kuma
anwata me zan zauna na yi mata?"
Iman ta girgiza kai alamar a'a.

"Mai sunan baba, har gida na taho da ita, ina murna ta tayani muka yi girki,
kuma ka ce zaka tafi ba zamu ji da
i ba, dan Allah ka zauna ka ci"
"In zauna in ci abinci a gidanki, Allah ya kiyaye" yayi maganar yana kallon agogon hannunsa.

Ruma ta ce "To bari na baka ka kaiwa mama"
"Saboda ni
an aikenki ne?"
Iman ma ta saka baki "Dan Allah yaya umar, ko ba yawa ka ci" ta fa
a a
an raunane.

Ji yayi idan har bai ci ba ta ji ba da
i, babu lallai ya iya yafewa kansa.

Ya kalli rumaisa ya ce "Spoon biyu kawai".

Iman ta mi
e da sauri, ya ce "Ba ke ba ita"
Yayi maganar yana kallon rumaisa.

Ruma ta tashi a zuciyarta tana cewa son kai.

A zahiri wasa yake da sabir, amma a
oye iman yake kallo, yana jin ina ma ta zama mallakin sa, ace kullum gata yana kallonta.
Chapter 77 · 0% Book details