Sashe 26
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maman rumaisa dama zuwa na yi na gaya muku, a sanar da dangin mahaifinta, ranar Juma'a za a kawo ku
in aure"
Mama jikinta yayi sanyi ta ce "Da wuri haka?"
"Kar ki ce haka maman rumaisa, jinkirin ba shi da wani amfani, kin san mu masaurata ba sa son jira, ayi musu addu'a dan Allah, in sha Allah za a kawo ku
in aure"
Har mama da ammi da suka gama tattaunawar su, babu wani
warin gwiwar cewa wani abu, a tsakanin adam da rumaisa, kowannensu shi ya san halin da suke ciki.
Bayan sun gama magana, suna fita rumaisa ta tubure da kuka ta ce ita fa ba ta so, ba zata aure shi ba, da fari mama ta fara rarrashin ta, ta zaci abun na ta na hankali ne, amma ta ga ba ta da niyyar nutsuwa, ita dai ba ta gaya wa mama, me take gani ba, amma ta ce ba zata aure shi ba.
Shihowar mai sunan baba ce, ta sanya ta
an nutsu, Aikuwa tambayar da ya fara yi, shi ne meya sameta take kuka.
Mama ta sanar masa da duk abun da ya faru, rumaisa ta zaci yanzu ma zai turje, sai ji ta yi ya ce "Allah ya tabattar mana da alkhairi, nan kano zasu kai, ko can katsina?"
Mama ta ce "Wai da su kai wa kawunku na mandawari, ba sai an wahalr da su ba"
Mai sunan baba ya ce "Babu laifi, Allah ya kaimu"
Cikin kuka rumaisa ta ce "Mai sunan baba ni fa na fasa bana son shi".
Wani mugun kallo ya yi mata ya ce "Suwa zaki mayar
an iska, ko yau suka ce a
aura, sai an
aura, ki bari na fita na dawo na tarar kina wannan kukan, ki ga yadda zan yi
asa-
asa da ke".
Haka nan rumaisa ta tsinci kanta da kasa gaya musu abun da take gani a tare da adam, da alamu suka nuna mata su basa gani, ita ka
ai kawai take gani.
Usman kuwa cewa yake "Wallahi ba zaki yi mana ba
in ciki ba dan ubanki, haka kurum ke fa ki ke son auren mai ku
i, kuma Allah ya kawo, ki ce ke ba kya so, kin yi ka
an yarinya, dole ayi auren nan, ko ba komai ma hau doki, kina kallo albarkacinsa aka fito da Aliyu, yanzu malam shamsu har gaisheni yake, saboda yadda ya kankaro mana mutunci, sai kin je".
Cikin kuka ta ce "To ni bana son shi"
"Uban da ya sanya, ki ka amince tun da fari, shi zai sa ki ha
ura ma a yanzu" gaba
aya aka
i goya mata baya, ta din ga surutai da koke-koke suka
i kulata.
Ammi da suka tafi gida, jikinta sanyi yayi, da ganin yadda rumaisa duk ta rikice lokaci
aya, kuma ta ga bai kamata ta
oye musu wasu abubuwan a kan Adam ba, amma tana ji a jikinta rashin lafiyar ta sa abu ne da ya shafe shi, da shi da ita rumaisan, ta din ga fatan Allah ya sanya hakan ba zai zama cutarwa ga rumaisa ba.
Nusaiba ta din ga tambayar ammi yadda suka yi.
Ammi ta ce "Sun amince, rumaisa ce dai take nema ta ce ta fasa, amma ina ganin rigima ce kawai irin ta ta, kuma kai takawa, kamar yadda na gaya maka a baya, dole ka sassauta ka mayar da kanka dai-dai da
uriciyarta, bana son ayi auren nan ya zaman tana jin tsoronka, ko tana ganin kamar ba ka da imani"
Adam bai iya fahimtar abun da ammi take fa
a sosai, ya kwanta a kan 3seater, ya lumshe tabbas.
Iman kuwa tausayinsa da na ita kanta rumaisan ya kamata, mussaman da ta ji cewar nan kurkusa sosai za ayi auren.
Har dare yayi, ko abincin kirki rumaisa ta
i ci, sai koke-koke, suka shareta suka cigaba da harkokinsa, usman sai tsara yadda abubuwa za su kasance yake yi.
Mama ta kira yaya Abubakar a waya, ta sanar masa da batun, ya ce zai shigo kano, Yakamata tun wuri su san me suke ciki, su san mai yakamata a fara tanada na auren rumaisa.
Jin abun da yaya Abubakar ya fa
a, ya sanya rumaisa jin kome za ayi mata ba zata iya barin gidan nan ba, sai dai idan an yi auren ya dawo gidan ya zauna, ko ya barta a gida ya bata sabir kamar yadda aka yi mata al
awari.
Tashi ta yi ta nemi wuri ta yi kwanciyarta, saboda hirarrakin
ata mata rai suke yi.
Daga nesa take hango shi cikin haya
i, a hankali haya
in yake bajewa, yana
ara kusantota, ganinsa ta yi cikin sar
a hannu da
afa, ga idonsa na ci da wuta a wannan karon ba haya
i kawai yake yi ba, fi
arsa duk ta fito daga bakinsa, ga faratansa sun yi za
o-za
o.
Tunkarota yake yi, yayin da ita kuma take ja da baya, cikin tsoro da razani.
Duk iya
arin ta na addu'a, ta kasa dan ji ta yi tamkar an danne mata masarrafar tunaninta, zuwa ma
oshinta, ta kasa Addu'a.
Tun tana ja da baya, har ta kai bango, fizgota yayi da
arfi, ya danna mata faratansa a ma
oshinta.
"Wayyo Allahana mama na shiga uku, Innalillahi wa Innalillahi raji'un"
Ko sallame sallar da take mama ba ta yi ba, ta yo kan rumaisa jin tana ihu, kamar wadda za a kashe.
Mama ta fizge net
in rumaisa, ta ri
ota tana tambayarta "Lafiyarki kuwa?
Menene?"
Rirri
e mama ta yi tana mayar da numfashi, hannu
aya kuma ta ri
e wuyanta, da take jin kamar yana yi mata zafi.
Tuni Aliyu da mai sunan Baba suka taso da gudu suka yo
akin mama, saboda yadda kururwar rumaisa ta cika gidan.
Mama ta jijjigata ta ce "Rumaisa menene ki yi magana mana"
"Mama baban Sabir ne, shine"
"Me yayi miki?" Numfashi take saukwa, amma ta kasa gayawa mama abun da ta gani.
A fusace mai sunan baba ya ce "Wula
ancin naki da iskancin har ya kai ki din ga yi mana ihu cikin daren nan?
Kar ki kuskura ki kaini bango, na kuma jin bakinki sai na zaneki, ki yi addu'a ki kwanta, idan ma kina yi ne saboda ba kya son auren, to kin yi ka
Mama gaba
aya jikinta yayi sanyi ta kuma cewa "Me ki gani ya razanaki haka?" Rumaisa ta yi shiru.
Mai sunan baba ya ce "Ba wani abu da ya razanata, shirmenta da take yi ne yake zuwar mata har a mafarki"
Aliyu ya yi tsaki ya ce "Rigimarki ba ta
arewa, har tausaya bawan Allah nan nake faman da zai sha" ya fice daga
akin, mai sunan baba ma ya fice.
Duk iya rarrashin mama, da lalla
a yaro a matsayin ta na uwa, ta yi, amma rumaisa ta
i gayawa mama ainihin abun da ya faru, haka mama ta
yaleta ta sake tayar da salla.
Tsoro ya hana rumaisa ko rufe idonta, dan haka ta tashi ta je ta yi alwala, ta zo ta tayar da salla ita ma, sai dai tana yin raka'a biyu, wani nannauyan bacci ya
auke ta.
Mama tana jin yadda rumaisa ke ta surutai a baccin, kamar tana hannun
an bindiga.
Sai da mama ta sanyata a gaba tana ta tofa mata adduoi, har mama ta fara tunanin, ko rumaisa na da aljanu ne, maganar aure ta taso za su fara motsawa.
Dan haka ta
udurce a ranta, dole ta nema mata maganin she
anu.
Ta cigaba da sallolinta, tare da tsananta addu'a a kan lamarin auren nan da yake tunkarosu.
Mamaki Samha take ba
an ka
an ba, ganin irin sur
auyen da suke kur
awa, ita da Mummy da kuma Hajiya Lubabatu.
Kasa
oye mamakin ta yi ta ce "Wai yanzu Mummy har nan ku ke zuwa?
Ni fa ma fara jin tsoro"
Mummy ta yi murmushi ta ce "Yaro yaro ne, ke ranar biyan bu
ata, rai ba a bakin komai yake, tafiya duk nisanta da sur
inta, in dai da biyan bu
ata ai shikenan, tafiya
azu ce".
Hajiya Lubabatu ta ce "Ke idan babu wannan
an biye-biyen mutum ya zauna lafiya, mussaman a irin gidajen sarautar nan, ai ni tun da Allah ya taimakeni, na ka
a duk wata mata da ta ra
i gidana, na ga tsuguno ba ta
are mini ba, sai na dangana da mallakawa Jabir kujerar galadima,"
Samha ta ce "Takawan fa?
Ba gidansu sarautar za ta koma ba".
Mummy ta zunguri Hajiya Lubabatu, sannan ta
ora da cewa "Yauwwa, mun kusa
arasawa, da
inta kowa yake gani, idan muka je sai ya katse ya sauraremu".
Samha ta ce "Ni fa idan za a kasheni, ban san hanyar komawa ainihin titi ba, gaba
aya kaina ya juye".
Hajiya Lubabatu ta ce "Zaki zama
ar gari ne da zarar kin waye".
A cikin sur
auye sosai mutumin yake, dan an fita daga gari sosai wurin kamar daji, a nan aka yi masa wani shinge, suka tarar da tarin mata da maza a wurin, da masu zubin hannu da shuni, da masu saffa-saffa, ga marasa lafiya kuma, wasu abun nasu ma dai ba kyawun gani.
Ba tare da
ata wani dogon lokaci ba, bayan an sallami na ciki, suka shiga, wurin duk an kafe
ahuhuna da
warangwal
in dabbobi, ga wani irin wari da tsamin turaruka da magunguna da
akin yake yi.
Mutumin yana zaune cikin wasu tsummokaran kaya, ga wasu irin kayan tsubbu a gabansa shi kansa du
un-du
un da shi, kamar ba
an Adam ba, ga idonsa
aya hakiya ta rufe,
ayan kuma a juye ga idon jawur.
Sai da kan Samha ya sara, ta nemi fa
uwa, Hajiya Lubabatu ta ri
eta suka zauna.
Mummy ta ce "Barka da warhaka malam, ya aiki ya
ari"
"Lafiya
alau, kin yi nusau, ko bu
ata ta biya ne, ko kuma dai kin fasa aikin da ki ka bu
ata, tun da ki ka ce mana akawai maganin da ake masa amfani da shi, muke jiran ki kawo mana maganin mu yi aiki a kai, amma mun ji ki shiru".