← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 126

Sashe 7

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"To hajiya mama, yanzu dai ki bani ku
in makaranta zan tafi"
"Ke idan babu ku
in makarantar ba zaki ba kenan?" Huzaifa ya tambayeta yana
arin
aukar agogonsa.

"Ni fa ba na son katsalandan ina ruwanka"
"Ni kar ku yi mini fa
a, ki
auka ki tafi".

Rumaisa ta
au ku
in, ta fice tana hararar Huzaifa.

Ammi ta din ga lissafin ta ina za ta
ullowa wannan al'amari, turaki zata fara gayawa, ko kuwa ta fara nemo iznin majaifiyar rumaisa tukuna?

Daga bisani ta yanke za ta fara tuntubar
angaren rumaisa, idan sun amince shikenan, sai dai tana fatan su amince
in ma.

Takawa har garin Allah ya waye bai samu ya rintsa ba, abubuwa da yawa sun dame shi, kasancewar yau weekends ne, ya sanya karyawa ma a
akinsa yayi bai fita ko ina ba.

Dama shi ba wasu abokai ne da shi ba, daga abokan aikinsa sai su jabir.

Wayarsa ta cika masa kunne, duk da gandar da yake ji, da ya gaji da jin rurin wayar, sai da ya tashi ya
auko wayar ya duba.

Kakin rundur
an sanda ne cp baba habu yake kiransa, adam ya
aga wayar tare da yin sallama.

Cp ya amsa masa suka gaisa sannan ya
ora da cewa "Adam kana garin nan kuwa?

Wai ba zaka fito ka yi magana a kan abun da yake faruwa ba, sai sharri ake yi maka kala-kala kai kuma ka
i magana"
Adam ya yi ajiyar zuciya ya ce "Me zan ce?

Ko na fa
a ba za a yarda da ni ba,
anin mahaifina ya fito ya wanke ni, amma ba a fasa surutu ba, me zan ce?

Su yi ta yi idan sun gaji za su daina ne"
"Kana nufin ba zaka ce komai ba?"
"Ko na ce ba za a daina ba, ka ga maganar ba ta da amfani"
Cp ya ce "Ai shikenan,
azu mun yi magana da commissioner, saboda sabon posting
in da gidan jaridar nan ke cigaba da fitarwa, na yi magana da manema labarai, na sanar musu hukumar
an sanda mun san da case
in, sai dai abu ne na sirri da ba ya bu
atar a fito ayi ta yayatawa, shi ya sanya muka yi shiru muka yi ta bincike, kuma haryanzu muna kan yi ma."
Adam ya nemi wuri ya zauna a gefen gadonsa ya ce "To shikenan yalla
ai, na gode sosai da sosai"
"Kar ka damu, ai hakkinmu ne baka kariya, kuma abun da muka fa
a hakan yake ai, Allah ya tsare, wannan ba wani abu bane ba duk aikin ma
iya ne, kuma ba za su yi nasara ba"
Adam ya ce "Haka ne, na gode sosai"
"Masha Allah, Allah Ya
ara tsarewa"
"Amin ya rabb sir, na gode" daga haka ya kashe wayar.

Yana gama wayar ya ji zaman
akin ya ishe shi, dan haka ya fita domin ya gaida ammi ya
an fita.

Duk a falon sashen ammi ya tarar da su, har ammin, ana koyawa Sabir zama an shiryashi cikin wasu kaya masu kyau, an zaunar da shi a gefen kujera, cikin dabara iman tana taje masa sumar kansa, sai kai hannu yake yana turewa alamar ba ya so.

Adam ya fara gaida ammi, sannan ya
au sabir ya zauna da shi a jikinsa.

Adam ya kar
i brush
in hannun iman, ya cigaba da taje masa kai, amma ya cigaba da kai hannu yana turewa yana son yin kuka.

"Kai rigimamme, baka son gayu?" Adam yayi maganar yana murmushi tare da kallon
an nasa cike da
auna.

Sabir yayi shiru yana kallonsa.

"Yi mini dariya mana, an ce kana dariya amma ba ka ta
a yi mini ba"
Ammi ta ce "Kai ai wannan
an naka kai ya yo, babarsa kawai yake washewa baki gaba
aya yayi mata dariya, har mamakin irin soyayyar da ke tsakaninsa da ita nake yi, da ya ganta har wani
ara nutsuwa yake yi".

A ransa ya ce 'Aikuwa ba zan ba ta ri
onsa ba, ya tashi a sangarce da rashin kunya kamarta ba' ya
aga kai yana kallon
wayar idon sabir, take aisha ta sake fa
o masa a rai, dan suna
inar kama da sabir, duk da ya fi kama da shi.

Ammi ta ce "Ina ta magana ka yi shiru, tunanin me ka ke yi ne?" Yana
ago ido Ammi ta ga hawaye kwance a idonsa.

Cikin damuwa ta ce "Lafiya kuwa?"
Yayi murmushi ya ce "Lafiya lau ammi"
Ammi za ta yi magana, hadimarta ta shigo, ta dur
usa ta ce su Samha ne suke neman iso.

Ammi ta ce, ace su shigo.

Samha ce da ru
ayya, suka shigo tare tana ganin adam sai da ta yi hamdala a zuciyarta, ta wani lumshe ido, wata irin
aunarsa da soyayyarsa na sake ratsata.

Suka
arasa, suka gaida ammi ta amsa musu cikin fuska, samha ta kalli adam ta ce "Yaya ina kwana?" Ta yi maganar cikin rausaya.

"Lafiya
alau, kuna lafiya?"
"Lafiya
alau, sabir na zo gani, ammi yaushe za'a kai mana shi ne?

Na gaji da jiran na kasa jurewa".

Ammi ta ce "Banda abunki samha, yaron ai haryanzu jariri ne, ba a ha
aku da jego ba".

"Haba ammi, tun da muka rasa fulani ai shi ne madadinta"
Ta matsa kusa da adam, za ta
au sabir a hannunsa, sai da ta ta
a shi, wani irin kallo take masa ji take kamar ta rungume shi, ko ta samu sassauci a kan abun da take ji game da shi.
auki sabir tana yi masa murmushi, wanda a
asan zuciyarta ji take kamar ta buga shi da
asa, dan yadda ba ta
aunar uwarsa shi ma ba son sa take yi ba.
a sabir yayi ya hau kuka, duk yadda ta so ta rarrashe shi ya
i yin shiru, ya cigaba da kuka ba shiri adam ya kar
an sa, ta ji tamkar ta dun
ule hannu ta daki kan yaron ko ta huce.

Cikin iya siyasa ta ce "Ammi wai har ya iya
yuya ne?"
"To gashi dai ya yi miki,
an na ku ne
an ganin dama, ko dariyarsa babarsa kawai yake yi wa"
Da sauri samha ta ce "Wace babar ta sa?"
"Rumaisa, yarinyar da ta zo da shi"
Jin an ambaci labarin da Mummy ke son ji ya sanya ru
ayya cewa "Ai ammi haryanzu tana nan?"
"Tana nan mana, ina za ta je?"
"To ammi zuwa take ta ganshi?"
Kan ammin ta bata amsa samha ta ce "Ai an ce mini an kai ta wurin turaki rannan ko?"
Ammi ta ce "Eh"
ayya ta sake cewa "To ammi gidan nan take zuwa?"
Maimakon ammi ta ba ta amsa sai ta ce "Ru
ayya an ce mini Mahmud ya zo gari ko?"
"Eh ya dawo"
Ammi ta ce "To masha Allah"
Iman ta
auko baby carrier ta ce "Yaya kawo na saka shi a Carrier ko zai koma barci, na ga yana ta rigima dama yau da wuri ya tashi"
Adam ya ce "Zo ki
au abunki iman, na fuskanci duk abin da na yi iman sai kin nuna mini ban iya ba, ni ban san a ina ki ka koyi raino ba, tun da mu dai ba jariri ne da mu ba"
Iman ta yi dariya ta ce "Ni na isa?"
"Gashi nan kuwa" yayi maganar cikin sigar wasa.

Ya bawa iman sabir ya tashi ya bar falon, a rayuwar duniya samha ba ta kishi da aisha kamar yadda take yi da iman, saboda akwai ala
a mai kyau a tsakanin takawa da iman, ga iman da kyau tamkar ita ta yi kanta.

Suka gama zamansu, daga bisani suka tashi za su tafi, Samha ta ajiye wata leda cike da kayan sawa da na wasa, wai sabir ta kawowa, ammi ta yi mata godiya sannan suka tafi.

Ba kowa a gidansu rumaisa, kowa ya fita da masu makaranta da sauransu, sai mama itaka
ai, kasancewar ta ji sau
i, ya sanya ta
ora abincin rana, dan ba ta son su dawo ba ta kammala abinci ba, yanzu
aramarsu babbarsu za ta zo ta fara kwanciya da tura baki ita yunwa.

Sai dai babu tsammani ta ga kiran ammi a waya.
aga wayar suka gaisa, ammi ta kuna yi wa mama ya jiki.

Sun
an ta
a hira sannan ammi ta ce "Yauwwa maman rumaisa wata magana nake son mu tattauna da ke, duk da kamata ya yi na zo
afa da
afa, ina da wasu ba
i ne da zan yi yau, kuma maganar yakamata mu yi ta"
Mama ta nutsu ta ce "To ina jin ki, Allah ya sa lafiya".

"Yauwwa, zuwa wannan lokaci tun da Allah ya riga ya ha
amu, mun riga mun zama
aya, tun bayan da na baro ku, nake ta tunani a kan maganar da ki ka yi mini a kan rumaisa, da kuma wasu dalilai na makomar jaririn nan, shine na yanke shawarar mai zai hana adam ya auri rumaisa, kin ga maganar wata gulma da
acin suna ya
are, kuma kin ga za ta samu cikakkiyar damar kula da sabir kamar yadda take bu
ata, amma me ki ka ce?"
Jiki a sanyaye mama ta ce "Aure kuma rumaisan?

Shekararta goma sha uku fa, kina ganin yadda ake fama da ita, ga kuma karatunta".

Ammi ta ce "Maman rumaisa ba zai gagara ba, mu ma duk da
uruciyar aka yi mana aure, kuma ba abun da zai samu karatunta, za ta cigaba idan aka yi auren nan ni da adam za a yi wa alfarma kuma ina tabattar miki in Allah ya yarda zai zama alkhairi, yanzu amsarki nake jira, zan kai maganar ga magabatansa, tun kan ace za a bashi wata matar, ban san wa za a bashi ba, ko dan makomar rayuwar marayan nan".

Mama ta yi ajiyar zuciya ta ce "Haka ne, amma gani nake rumaisa ba za ta iya raino ba, ita ma ba hankali ta cika ba"
Ammi ta yi murmushi ta ce "Babu damuwa, ai ba sakar mata rainon za a yi ba, ya zamana dai ta samu kusanci da shi sosai yadda take so".
Chapter 7 · 0% Book details