Sashe 85
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta hanata kwana tare da iman, tare suke kwana a
aki tare da ita, gashi ta kasa ta tsare ta hanata video call da takawa.
Abu
aya ne yake yi mata da
i, kunun maman Khadija na sabaya da take sha safe da yamma, wannan kam tun da batu ake na ci, ruma tana jin da
in haka.
Ban da wannan, duk wani wanke-wanke da gyaran fata rumaisa ba so take yi ba.
Rumaisa na zaune tana shan kununta, ita da sabir, dan idan suna sha, kamar ya shiga cikin kofin, ko zama ba ya yi, yana tsaye ayi ta bashi yana lashe baki.
Laila sai video call take da mijinta, ga mijin ya fara manyanta, amma ta shagwaggwa
e, sai ta
ara take, tana ce masa baby, suna wani abu mai kama da iskanci a wurin rumaisa.
Rumaisa har le
awa take, ta sake kallon fuskar mijin, wai wannan gundumemen mutumin ne baby, 'Ta
sukumbiya, wai baby ta
' laila tana jin ta, ta
i kulata, su suke wayar amma ita take jin kunya.
Babu babban abun da yake bata mamaki, kullum da daddare sai sun yi video call, laila ta
au kwalliya kamar zata biki, ta sha
anan kaya, ta zauna a gaban waya ko system.
Yau kam da abun ya ishi kunnuwan rumaisa, ta saka hannu ta toshe kunnenta.
Sai da laila ta gama wayar, sannan ta dubi rumaisa ta ce "Ba zaki iya ba ko, ni
ar iska ce ni da mijina, shi ne ki ka toshe kunne?"
Ruma ta yi shiru.
"Ban ce dole sai kin yi irin nawa ba, ni na yi shekaru a gidan aure, na saba da mijina sosai da sosai, ke nake fatan ki daina wannan shirmen, ki san me ki ke yi" ruma ba ta ji za ta iya abun da laila ke yi ba, a ganinta fitsara ce muraran, ga takura mata da take yi.
Da safe kan ta tafi makaranta, ta kar
i wayar iman, ta kira Adam voice call.
"Budurwata"
"Papa" ta kira sunansa a shagwa
"Ya aka yi?"
"Ni gaskiya wannan anty lailan ta takura mini, ta yi ta mini masifa, da na motsa ta yi mini fa
a, duk ta bi ta saka mini ido".
Adam ya ce "Haba mimi, baki kira ni kin ji lafiayata ba, sai kawo mini
ara, ke ma ta ce mini ba kya ji, taurin kai ki ke yi mata".
"Yi ha
uri ya kake?".
"Ban sani ba, tun da baki damu da ni ba"
"In ji wa?
To yau saura kwana
ari da saba'in da biyu ka dawo, calendar ce da ni, kullim sai na yi marking kwanakin da suka rage ka dawo"
Adam ya ce "Wow, lallai kin damu da ni sosai, take care, kar ki makara"
"Ni kar ka kashe"
"So ki ke ki makara a school ko?"
"Hmm ka san me?" "A'a sai kin fa
Ji tayi kamar ta gaya masa zancen kunun da take sha sai kuma ta fasa.
Jin tayi shiru ya sanya ya ce "Akwai matsala ne?".
"A'a"
"To ki shirya a kai ki school kin ji budurwata, sai mu yi waya anjima"
Ruma ta ce "Video call nake so mu yi in ganka, amma wannan anty lailan ta hana, duk abun da zai sani farinciki ba ta so".
Ya ce "nima dokar nan ta isheni gaskiya, mutum da budurwasa a hanasu sakewa"
Ruma ta yi dariya ta ce "To saurayina, sai na dawo, kun gama taron yaushe zaka wuce karatun"
Ya bata amsa da "sai Allah ya kaimu jibi".
yar suka yi sallama, ta ajiye wayar ta tashi.
Wata irin kewar adam ce ke sake bijirowa rumaisa, ji take kamar sun shekara ba sa tare, tayi shiru tana tuna abubuwan da suka faru a tsakanin su, daga aurensu zuwa yanzu, a hankali ta yi ajiyar zuciya, ta tashi tana shirin makaranta.
Mai sunan baba kuwa tsayin lokacin nan, kullum sai ya
au wayarsa ya ji kamar ya turawa iman message, amma sai ya kasa, ya duba chats
in su, ko zai ganta online, amma ya ga sam ba ta fiye hawa online
in ba ma, gashi sai yana tsaka da jimami, da tunanin ya zai yi, Aliyu ya zo yana kashe murya yana waya da habiba, wanda ba
aramin
ular da shi yake yi ba.
Mummy ba ta sake nunawa Mahmud fushi ko damuwa a kan abun da yayi ba, hasali ma ta
i yarda su sake
aukko zacen, kamar babu abun da ya faru, ta
ashin
asa kuwa, tana cigaba da shirin, sake rusa giwa, saboda ta yi alwashin sai ba
in ciki ya kashe giwa, in dai da ranta babu wani abun alkhairi da zai sameta, babban birinta yanzu bai wuce kassara rayuwar rumaisa ba, kasancewar ita ce babbar barazanar ta.
angaren Jamil ma, yana ta neman hanyar da zai yi magana da rumaisa, dan ya sha zuwa makarantar su, ya tarar da sidi yana tsaye yana jira, kuma alamu sun nuna babu wanda ya san adam yana zarginsa, dan haka so yake ya tutsiye rumaisa, ya ji me da me ta sani.
Baba uwani ma kullum zaman
ar take yi, a kan kar rumaisa ta tona mata asiri, dan tuni mummy tayi mata fata-fata ta sallameta.
Ammi na ta yi wa iman bayanin cewa Jabir ya ce mata, yana jira mai girma turaki ya dawo, wambai ne zai nema masa auren iman, kuma ya bata tabbacin cewa ya shawo kan hajiya Lubabatu ta amince masa ya nemi aure iman, kuma yayi mata zancen ha
a lefe ta ce masa wannan maganar su ce, su yakamata su tattauna.
Iman da ke shan kunun sabayar maman Khadija, dan ba a bar ta a baya ba, har ita ake sha, dan kuwa kogi bai
i da
i ba, ta sunkuyar da kai tana sauraren ammi, ruma kuwa tana ta game a wayar ammi, kamar ba ta san me ake fa
a ba.
Ammi sai ta yi zaton kunya ce kawai irin ta iman, ya sanya ta
i magana, Nusaiba kuwa sai za
alewa take yi, tana tsara yadda biki zai kasance.
Sallamar hajiya Lubabatu ce, ta katse musu hirar, Ammi ta amsa su kuma duk suka bita da kallo.
Ammi ta fa
a murmushin ta, ta saka duk abubuwan da suka faru a baya, mussaman da Jabir ya ce mata ai ta amince da aurensa da iman, dan haka cikin murna ammi ta kar
eta.
Sai dai ta tur
une fuska ta ce "Giwa ba zama na zo yi ba, magana zamu yi dan Allah"
Ammi ta ce "To shikenan, ko zamu shiga daga ciki ne?"
"A'a ba wani daga ciki, magana zamu yi a bu
e a fai-fai.
Wallahi giwa ki ji tsoron Allah, idan har kina son gamawa da duniya lafiya, mace sai tsabar son kanki a zuciyarki.
Kawai kin juya mini tunanin
a, ki rasa da wanda zaki ha
a shi, sai auren
ar tsintuwar ki, yarinyar da ki ka ce kin san iyayenta, ki ka gaza nuna su har rana mai kamar irin ta yau, kawai dan ki cuceni, wato sarauta ta bar gidanku, idan Allah ya yi jabir ya samu sarautar galadima, kin dai aura masa ita, dan ku mallake shi sai yadda ki ka yi da shi, wato kowa ya rasa, wanccan ba lafiya ce da shi ba, kin san ba sarautar zai yi ba, Mahmud kuma tun da Jamila ce ta ri
e shi, ba zaki bari abun arziki ya same shi ba, tun da ba ke yake yi wa kallon uwa ba, sai ki ka lalla
a zaki aura mata
a na, to ba zai yiwu ba wallahi"
Ammi ta ce "Dan Allah ki yi ha
uri Lubabatu, ki fuskance ni, Jabir fa shi ya kawo kansa, ya ce yana son iman, ba ni na takura masa sai ya auri iman ba, kuma shi ne ya bani tabbacin lallai kin amince wa auren nan"
"Ni ina na san ana yi, ana
ulla mini kitimurmura, ina
an sarauta ina auren shegiya da aka tsinto, wallahi
ar tsintuwa ba zata samar mini da zuriya ba, idan ba haka ba a nemo iyayenta a nuna mini"
Tuni jikin iman ya fara rawa tana kuka, rumaisa kuwa ji tayi kamar ta mari iman, ba ta da kata
us, da an yi mata abu sai kuka saboda tsabar shagwa
"Lubabatu shi
a na kowa ne, iman kuma
ar ku ce, meyasa lallai sun kun nuna mini, iyakata ne?".
"Ba wani
a na kowa ne, idan na kowa ne ki aurawa adam mana, ko dai sarautar ki ka
allafawa rai, sai kin mamaye komai, wallahi
a na yafi
arfin auren
ar tsintuwa, ba
in halinki ne yake bibiyar ki da yaranki".
Tuni rumaisa ta hasala ta ce "Wai jabir
in banza Jabir
in wofi, me aka yi aka yi wani Jabir munafiki da shi, ban da
addara ta Allah, ki kalli iman ki kalli jabir
in mana, wani sololo kamar an mari
an akuya.
Wai ku baku da wani buri sai ku zo kuna zagin ammi, me tayi muku?".
"Ke rufe mini baki, ko na zo na talitseki,
ar matsiyata ban saka da ke ba, sa'arki ce ni?"
Ruma ta ce "Wallahi talitseni, dai-dai yake da taka kan
an maciji, baku da magana sai ta sarauta, fir'auna ma ya mutu ya bar mulki, dan abun kunya, mijinki na can na jinya, ke da
an ki kuna nan kuna fafutuka a kan wata sarauta, wannan ne abun alfahari dan za a aure shi?
Idan tsoho bai ji kunyar hawa jaki ba, wallahi jaki ba zai ji kunyar kayar da shi ba, ai ni idan mutum babban banza ne, bana ganin girmansa, tun ranar da muka je gidanki, ki ka ci mini mutunci nake
ullace da ke"
Ammi jikinta har rawa yake, ta ce "Rumaisa ya isa haka, ku tashi ku shiga ciki" dan ammi ba ta ta
a ganin ruma tana asalin tijara ba sai yau.
Laila ta
araso falo ta ce "Ammi su shiga ciki su je ina?