← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 126

Sashe 119

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Silar ha
uwarmu na farko wannan abu ne da ya shafi rayuwarmu ni da shi, bai shafi abubuwan da suke faruwa a yanzu ba"
an yi shiru sannan ta cigaba da cewa, "Kamar yadda wasu suka sani, yayyena maza ne, nice
arama da duk wanda ya sanni, aka yi mini shaidar rashin ji.

Wannan wayar na
auke da wasu abubuwa da ka iya taimakawa jami'an tsaro, saboda a rashin ji na, bani da tsoro, kuma cikin ikon Allah ranar da mu ka tafi kai ziyara dangin mahaifina, muka ha
a mota da
an bindiga.

A cikin wayar akwai hotunan wurare da abubuwa da na yi ta
auka, ciki har da jakar bullet mai
auke da wasu lambobi, da sunan SMOKE.

A rashin ji na, na tattauna da
an bindigar, har shugaban su yake ce mini,
asa ta san da zaman su, dan kuwa akwai kason su, a kasafin ku
i da ake duk shekara.

Kasancewar a lokacin bakomai nake ganewa ba, amma na fuskanci wasu abubuwan.

Zuwana garin su babana, wanda
an bindiga kusan suke mulkar garin, nan ma nayi wata tattaunawar da wani dattijo da aka
ona rigar su, sai shi ka
ai, wanda shima yana da ala
a da
an ta'adda.

Daga nan har zuwa lokacin da aka yi garkuwa da ni, abubuwan dai tamkar a mafarki, duk yadda za a bawa mutum labarin yadda abun yake, sai ya je ya gani.

Na sha ba
ar wahala saboda ina da taurin kai da rashin jin magana, na daku kamar ba mutum ba, saboda ban daina rashin kunya ba.

Kwatsam!

Aka kawo matar da silarta abubuwa da dama suka faru, mace da tsohon ciki, ta din ga magiyar a bari ta tafi, ko dan cikin jikinta, aka ce a kula wannan ajiyar wakili ce".
iff
akin yayi, Wambai ya ce "waye wakili, wane waikilin tukuna".

Turaki ya ce "A daina katse ta, mu bari ta kammala tukuna".

Rumaisa ta
ora da cewa "Lokacin da ta zo ina tsaka da rashin lafiya, halin da take ciki bai dameta ba kamar ni, ta kula da ni sosai da sosai, sai dai wasu lokutan sai tayi ta kuka, idan na bata ha
uri sai ta ce; ba sace ta da aka yi ne dameta ba, mijinta, ba yadda bai yi da ita ta fasa tafiya ba amma ta
i, sai kuma sanya hannun
an uwanta a wurin saceta.

Ta bani labarin mijinta, iyayensa, yadda suke rayuwarsu, da kuma irin rayuwar da tayi a nasu gidan.

Ta gaya mini mahaifinta ya saka sunanta a kadararsa, kuma wasu ku
insa na shiga account
in ta, saboda ita bai ta
a mallaka mata wata kadara ba, sa
anin
an uwanta, da kowa yana da wani muhimmin abu da ya bashi.

Ta gaya mini matar mahaifin ta da yayyenta, sun uzzura mata sosai a kan hakan, kuma babu wanda ya san da zuwanta Nigeria, sai yayanta da ta gayawa, ta sanar masa ga ranar da zata je dubiya....
arya ne, me ki ke nufi, Jamil ne ya sanya aka yi garkuwa da aisha, wallahi
arya ki ke yi, ni za a yi wa sharri, a cuci
a na a
ata mana suna"
Wambai ya
agawa babar su Jamil hannu, ya dubi ruma ya ce "Wani tabbaci zaki bamu a kan haka, ta yaya zamu yarda da ke?".

"Na yi wa anty aisha al
warurruka, bayan ta ce mini ta bani amanar mijinta da
an ta, duk da
arancin shekaruna, na fahimci abubuwa da dama a labarin da ta gaya mini" rumaisa ta basu labarin komai, har kan mutuwar aisha.

Ta kalli Abdallah ta ce "Bismillah"
Abdallah ya dawo tsakiya, ya zauna da kayan zanensa.

Ruma ta ce "Wannan yayana ne, kuma
wararre ne wurin iya zana abubuwa, da shi nake koyi, ya sanya nima na iya zane-zane, amma kasancewata
ar koyo, zan ba shi damar ya zana wani abu, kar ace na yi son zuciya ko sharri nake son yi wa wani, yana daga in da yake zaune, zan siffanta masa abun da zai zana
in, Abdallah ba ya nan aka sace ni, nika
ai aka sace, dan haka you should be good in judgment"
Kowa yayi shiru ya zuba musu ido, sannu a hankali take siffanta masa abubuwa yana zanawa, bai ja lokaci ba ya kammala zanen ya mi
a musu takardar da yayi zanen a kan ta.

Ta siffanta masa Mutanen da suka je suka
auki gawar aisha ne, da motarsu, da yanayin da suka
auki gawar.

A yadda rumaisa ta suffanta masa ya zana, Jamil ne a gaba cikin kayan ppe, amma yanayin tsayuwar da sashin da aka iya gani na fuskar sa, zai tabbatar maka da shi ne, idan har ka san shi.

A lokacin takawa ya tuna a tsukin lokacin yayi ta fama da fa
uwar gaba, da fita hayyaci, kuma Jamil yayi balagro a lokacin.

Mahaifiyarsa ta cigaba da bala'i, da i
irarin wannan shegantakar banza ce ba Jamil ba ne ba.

Mahmud ya ce "Allah ya baku yawan rai, muna da shaida ta gaba, ban sani ba kafin ni, ko ta gaya wa wani, amma ta same ni da maganar, kuma da ni da wasu daga cikin
an uwanta maza muka yi aikin nan.

Akwai lambar waya da ta bani, lokacin tana magiyar a kai aisha asibiti kan ta rasu, ita ce lambar da aka kira, na bayar an yi tracking
in ta, haka zalika
an uwanta Yasir yayi tracking
in ta, an daina amfani da layin, amma Jamil ne yayi register da layin, Yasir na da tracking result
in sa, ni ma ina da nawa da police suka yi"
Wani daga cikin
an sandan ya ce "Amma wannan ai aikin police ne, mu yakamata ace mun yi shi, ko shi Adam tun da jami'in tsaro ne".

"Ban ji na yarda da kowa ba da zan iya
aukar shaidu, masu muhimmanci na bawa
an sanda ba, dan a lokacin na ji takaicin ace
asata da jami'an tsaro amma aka kasa ku
utar da ni, daga hannun
an bindiga, kuma
an bindiga da kansu, suka tabbatar mana da kun san da kune ku ke sau
a musu aiki, ku jami'an tsaro.

Takawa kuma ban gaya masa komai ba, saboda a wancan lokacin yana cikin damuwa da tashin hankali ne, da kuma fuskantar matsin lamba daga mutane, a yadda yake a zuciye zai iya
ata komai a wannan lokacin.

Maganar ina
arin
ata zumunci ta hanyar ha
a husuma kuma, ina da shaida babu wanda na yi wa sharri, ranka ya da
e wannan ledar ta gabana, cike take da kayan tsubbu da na sanya baba uwani tsohuwar hadimar ammi tonewa, kuma nayi amfani da wayar
aya daga cikin ma'aikatana, na na
i duk abubuwan da aka saka ta yi mini, suma suna cikin wannan wayar na tura a ciki".

Adam ya tashi jiki a matu
ar sanyaye, ya
auki excuse ya fita amsa waya.

Tun da suka shiga ake kiran wayar, sai dai da ya duba ya ga private number na.

A yadda ruma suka tsara da Mahmud, shi ne zai fa
i abubuwan da suka shafi
angaren Mummy, kutungwilar da take shiryawa amma ya kasa.

Turaki ya sunkuyar da kai zuciyarsa na yi masa ra
i, saboda abun duniya yana ciki
aya da aisha, ubansu
aya, ya sanya aka saceta, kuma yake ta
arin sanyawa a
ora zargi a kan Adam, Adam
in da ya kasance abokinsa
an uwansa da suka tashi tare.

Kuka matar turaki take yi, ta ce "Ita haryanzu ba ta yadda da cewa Jamil zai iya aikata mummunan abu irin haka ba sharri ake yi masa".

Bashir ya ce "Hajiya sai dai ki yi ha
uri, domin kuwa jami'anmu sun riga sun kama shi ma"
Mahmud kuwa ya dubi Jabir, sannan ya mayar da idonsa kan Hajiya Lubabatu ya ce "In fa
i me Jabir yayi, ko kuma in bari ku fa
a da kanku?"
Suka yi tsit babu wanda yayi magana, Mahmud ya ce "Dole ka cigaba da zama a hannun 'yan sanda su kammala bincike"
Wambai ya ce lallai a nemo masa baba uwani duk in da take, gaba
aya falon ya hargitse da hayaniya.

Rumaisa ta ce "Babban ro
on da zan yi muku shi ne, kar wanda yayi
arin yin wani abu a kan wakili, saboda nika
ai ce shaida a kansa, sai dai in Jamil ne ya yi magana a kan sa, idan ba haka ba".

Bashir ya ce "Haka ne, amma ban ta
a tsammanin wakili zai kai haka ba, saboda tsamar da ke tsakanin sa da Adam ba"
Adam ya
aga wayar tare da yin sallama "Na san ko ban yi magana ba, ka san da wanda ka ke magana, Senator mai wakili ne.

Ina tayaka da
an team
in ka murnar gano suwaye SMOKE.

Sai dai nika
ai ka sani a SMOKE, amma ka sani gano smoke ba shi da wani amfani, saboda su kansu wanda ka ke tunanin zasu
aukar maka matakin suna cikin SMOKE.
ministan man fetur ke da shiyyar satar mai,
angaren tsaro suna da kamasho a kasafin da ake yi, da wasu manyan mutane a
asar nan.

Talakawan da ka ke yi domin su, basu isa su yi maka komai ba, duk wata shaida da kake tunanin kana da ita a kanmu, akwai ga
ar da idan aka kai, kai ne zaka kwana a ciki, dan na san baka isa ka yi jayayya da shugabannin rundunar tsaro ba, ba ka da wata shaida a kan sa.

Dan haka kai zaka kwana a ciki, duk yaranmu da ku ka samu ku ka kama, babu wanda ya san suwaye SMOKE, kai ka
ai ka yi nasarar gano suwaye,
an uwanka Jamil yaron Khalifa ne, tare da shi suka yi aiki, sai dai shima bai san mune SMOKE ba, mun yi amfani da sace matarka, wurin
auke hankalin ka daga kanmu, kuma cikin ikon Allah ta haihu ta rasa ranta.

Abu
aya zuwa biyu nake son gaya maka.

Ka bar al'amarin nan a iya haka, idan ba haka ba zaka yi ta ranka, ko kuma ran matarka da
anka, dan kuwa
ita ce duk sanadin komai, dan kuwa duk motsin ku, da duk abun da take yi, muna samun labari ta
angaren Jamil.
Chapter 119 · 0% Book details