Sashe 56
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin adam ya tashi zai tafi, ya sanya Ruma cewa Ammi Sabir
in fa.
"Yayi fushi ne, ki yi ha
uri gobe in Allah ya kaimu, za a kawo shi, ku tafi, ki rabu da shi yau ya
au zafi".
"Ammi, meyasa papa da
an uwansa suke fa
a?
Ni fa a gidamu ba haka muke yi ba, ya za ayi
an gida
aya su din ga fa
a?".
Ammi ta ce "Kar ki damu, zaki fahimta, bi shi, kar ya sake fushi".
Rumaisa ta bi bayan takawa, suna tafe a hanya, yayi shiru fuskar nan a ha
e.
Oganniyar ko a jikinta, zura kai ma ta yi taga, tana neman magana.
Tun da suka koma gida, kowa ya kama gabansa, har wayewar gari, ba ta sake sanya takawa a idonta ba.
Ba ta da masaniya ma a kan yana nan ko ba ya nan, dan ko
akinsa ba ta je ba yau.
Ta gama gyaran saman benen nan, duk da yana bata wahala, saboda girman saman.
Yau har da kunna turaren wuta, tana kallon yadda falon ya yi kyau.
ar siriryar muryar iman ta yi sallama, rumaisa ta ce "Anty iman".
"Ki shirya, takawa ne ya je gida, ya ce Sidi ya zo ya kai ki gida, na ce bari na biku, na gaida mama, na wuce gidan sarki na
orayi, na kar
o mata sa
Tsalle rumaisa ta yi, ta na murna ta ce "Jirani, na shirya"
Kamar za ta tashi sama ta shirya, ta fita mota suka tafi.
Da gudu ta shiga gida, ta banka
akin mama, ta rungumeta.
Mama ta ce "Kai rumaisa, babu ko sallama, wannan ai sai ki karyani"
Kuka rumaisa ta saka tana cewa "Mama ba kya so na, kin
i zuwa gidana, kin ce kuma kar kowa ya je".
Aliyu ne ya ga Iman a waje, ya kar
o sabir, ya shigo da shi gidan.
Iman ta
auko manyan ledojin da takawa ya yi sayayya, ya ce su tafi da shi, dan da shi yayi niyyar kai rumaisa, ta
ata masa rai.
Iman suka gaisa da mama, mama ta ce "Iman tun da a kai biki, kin daina zuwar mini, maimakon tun da na baku rumaisa, ni kuma hajiya ta bani ke"
Murmushi Iman ta yi, nan da nan
an mazan mama, suka cika
akin mama, cike da murnar ganin
anwarsu.
Usman ya ce "Ke me yake baki ne ki ka fara
iba haka?"
"Me kuwa yake bani, abinci, yaya kun ga makarantar da aka saka ni?
Kullum sai na hau lilo, malamanmu, har da turawa".
Aliyu ya ce "Babu a makaranta, idan ki ka fa
i daga lilon, ki ka fasa kai ba zaki koma ba".
Mai sunan baba ya yi sallama a falon mama, suka amsa rumaisa ta tashi da gudu ta rungume mai sunan baba.
an yi murmushi, ya dafa kafa
arta.
Iman ta ce "Ina wuni"
"Lafiya
alau" ya amsa, ya saka hannu ya
auki sabir yana
aga shi sama.
Iman na son
aga kai ta kalli mai sunan baba, amma ta kasa, shi kuma a wayance yake
are mata kallo.
Iman ta tashi ta ce "Mama bari na tafi, zan je aiken mama, maman sabir ga kayan abincinsa nan a wannan jakar".
Mama ta ce "Iman ki bari ayi azahar ki ci abinci"
"A'a mama, na
oshi ni sai na kai yamma daga yanzu, ban ci abinci ba ma".
Mai sunan baba ya kalli iman ya ce "Nemi wuri ki zauna" tsit kowa ya yi yana kallon mai sunan baba, ai ko motsin kirki ba ta yi ba,ta zauna ta na wuri-wuri da ido.
Ya basar kamar bai yi komai ba, aka cigaba da hira har da shi, haka nan yau yake jin da
in ganin rumaisa a gida.
Sai dai bai ji da
in yadda iman ta takure sosai ba.
Har azahar iman ba ta samu umarnin tafiya da ga mai sunan baba ba, sai da aka gama girki.
Sabir sai rarrafwa yake, kwano-kwano ya ci na wannan ya ci na wancan.
Yadda rumaisa take a cikin yayyenta, ba
aramin burge iman yayi ba.
Sai da mai sunan baba ya fita, sannan iman ta samu ta tafi.
Rumaisa da yaya usy ta ke
e, suna magana.
"Yaya yaushe za ka zo, akwai labari fa?"
Usman ya ce "Labarin me?".
"Ni dai kawai ka zo dan girman Allah"
Ya ce "Kar ki damu, zan zo in sha Allah".
Ana idar da sallar magariba, Adam ya zo tafiya da rumaisa, amma ta ce Alla kar ta ba in da za ta" sai da aka kai ruwa rana, sannan ta
aru daga gidan nan, suka tafi, sai dai ta sha kuka sosai da sosai, mama ta harha
a mata
an kayayyakin amfani da za ta tafi da shi.
Sam Adam bai kulata ba, har su ka je gida, dan haryanzu bai huce da abun da ta yi masa ba.
Ya ajiyeta a gida, tana jiran ta ga ya fito daga motar, ta ga ya juya ya tafi da sabir.
Hakan ba
aramin haushi ya bata ba, hakan ya sanya ta shiga
akinta, ta yi ta aikin kuka.
Da ya dawo daga mayar da sabir, bai nemi ruma ba, sai da safe, shi ma dan yana tsoron, kar ya kawar da kai a kan ta, ta yi wani rashin jin.
Sai dai ya tarar tana ban
aki, ya
arasa gaban gadon, ya kai hannu ya
au littafin da yake bu
e, da fensira a kai.
"Duk wanda ya duba littafin nan, ba da izinina ba, Allah ya isa!!!"
Tsaki yayi, ya bu
e shafin gaba.
"Zan so ace ni marubuciya ce, da sai kun fi fahimtar abun da zan rubuta, amma gaskiya ba zan iya ba, ban sani ba ko ku gane me nake nufi, idan na zana abu mai muhimmanci da ya sameni a rayuwa, da wanda ya tsaya a zuciyata har in mutu ba zan manta ba, ina fatan ku ji irin abun da na ji, ko za a samu mafita".
Zane ne tiryan-tiryan, zane mai matu
ar kyau da
aukar hankali, daga fitarsu daga gida zuwa tasha, tare da ta
aitattaun bayanai, a gefe, na abun da ya faru".
Nutsuwa ya nutsu yana bi, sai dai duk da haka ta cire wasu abubuwa masu muhimmanci.
Daga ban
akin ta fito, tana kokowa da towel, sai dai ta yi turus da ganinsa, saboda ba ta san ma yana gidan ba.
Kallon-kallo aka shiga yi tsakaninsa da ita, kamar
arawo da mai kaya.
"Meye wannan?" Yayi maganar yana nuna mata littafin.
"Waye ya ce ka
aukar mini littafi?
Ba ka ga gargadin da na yi a farko ba?".
"Me wannan zanunnukan suke nufi, bayan kin ce mini, ke baki san komai ba?
Meye
arashen wannan zanunnukan, kuma a wace tashar motar ku ka hau mota?"
Tura baki ta yi ta kawar da kai, ya nufeta gadan-gadan, nan take ta ga idonsa ya fara wannan haya
"Yi ha
uri, ka bani zan yi maka bayani"
Ya mi
a mata littafin, sai dai tana kar
ar littafin, ta ri
e towel
in ta, ta kasa da gudu ta bar
akin.
Ayshercool.
08081012143
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012243, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.
Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
Bai yi wata-wata ba ya rufa mata baya, tuni ta yi downstairs, tana ri
e towel
in ta, ko da ya sauka
asa ya neme ta ya rasa.
Ya kalli Asiya da take mopping a falon, ya ce "Ina ta shiga?"
Ta nuna masa kitchen, da sauri ya shiga kitchen
in, ya tarar da ita da barira, ta yi wu
i-wu
i da ido ta na kallon sa, sai dai ta
oye hannunta a bayanta.
"Ina yake ina littafin?
Ina ki ka ajiye shi?"
Shiru ta yi masa ta na bin sa da kallo.
Takowa ya fara yi, yana cigaba da tambayarta, sai dai ta fara ja da baya, ganin idonsa ya cigaba da wannan haya
Sai da ta dangana da jikin bango, ya zo ya tsaya a kanta.
"Wannan abu ne da ya shafi rayuwata, kacokan da iyalina, ba na wasa da duk wani abu da ya shafi aisha, zuwa yaushe zaki cigaba da wahalar da ni ne?
Ki gaya mini abun da nake bu
ata, ki yi mini bayanin zane-zanen da ki ka yi?".
Kawar da kanta ta yi gefe, daga kallon fuskar sa, tare da bawa kanta
warin gwiwar jure duk wani abu da zai yi mata.
"Am talking to you!" Yayi maganar cikin shouting.
"Ni ka
yale ni, ai ba da iznina ka
au littafin ba" ta
arasa maganar tana
arin jan jikinta ta wuce.
Dannata ya yi a jikin bango, ya zura hannunsa bayanta, ya ban
ara hannunta, ta zunduma wani uban ihu, sai dai babu littafin a hannunta.
Haya
in da kitchen
in yake yi ne, ya sanya shi
aga kai, kawai ya hango littafin ta tura a cikin gas, yake
onewa.
'Innalillahi wa Innalillahi raji'un ' ya fa
a a zuciyarsa, bai ta
a ganin halitta mai azabar taurin kai da masifa, kamar wannan yarinyar ba'.
Baba uwani kuwa, magiya take yi masa a kan ya taimaka ya rabu da rumaisa, saboda yadda take kururwar zai karya mata hannu.
Da sauri ya nufi gas
in, barira ta ja da baya, saboda gaba
aya fuskarsa har ta fara sauyawa, saboda azabar
acin rai da fushi.
Sai dai kash tuni littafin ya babbake, ya zama toka.
Rumaisa kuwa zubewa ta yi a wurin, tana yarfa hannunta, saboda yadda take jin sa tamkar ba a jikinta ba.
A fusace ya waiwayo ya kalleta, ya zo ya sake dan
ar hannunta, ya ja ta daga kitchen
Baba uwani ta bi shi tana yi masa magiyar ya rabu da rumaisa, amma ya shareta, rumaisa ta saka hannunta
aya, ta ri
e towel
in da yake barazanar fa
uwa.