Sashe 115
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ade kyautar nagge zaki bashi, me zai yi da wani biskit"
Mai sunan baba ya ga
arin ta ma, rikicin taufan na ta ba na zage
bane ba.
Mai sunan baba har ya koma gidan da yake, yana al'ajabi, kuma ya yanke shawarar zai yi wa Mahmud zancen, koma ya zo lagos
in, ya je su ganewa idonsu, su san ta in da za a
ullowa lamarin.
Dan baya son yayi gaggawa, a zo a gane cewar ba su da wata ala
Ammi ta kasa mantawa da matsananciyar cin amanar da babu uwani ta yi mata, har ta kai ba ta iya sakin jiki tayi magana a gaban kowa yanzu, saboda tsoro da tunanin kowa ma ba son ta yake yi tsakani da Allah ba.
Ranar da mai sunan baba zai koma, Iman gyara kala-kala, aka
ale ko ina, ta shirya girke
ta sha kwalliya.
Dama har kirari yake yi mata da
awisu sarkin ado, Iman akwai ado da kwalliya.
Sosai suka yi missing
in juna ita da shi, sai dai da ya kalleta, Alhaji Aminu yake tunawa da mahaifiyar sa.
Ya din ga jin tamkar yayi mata zancen, amma ya kasa.
Washegarin dawowarsa, da yamma ya shirya su ka yi wa mama siyayya, suka je gida gaisheta.
Mama tayi ta yi masa fa
a a kan yanzu yana da iyali, yakamata ya mayar da hankali a kan gidansa,
an samarinta sun
auke mata komai, kuma dubu
arin ma da ya turo tayi yawa, jiransa take yi ya dawo dama.
Ya ce "Ni fa ba ruwana,
ar ki ce ta ce ayi haka"
Mama ta ce "Kuma sai ka biye mata?"
Iman ta ce "Mama idan bamu yi muku ba, wa muke da shi?
Ayi ta saka mana albarka kawai".
Mama ta ce "Albarka da addu'a kullum cikin su muke, amma dan mun haifeku ba ya nufin, mu takura rayuwarku, ina fatan dai kun je wurin hajiyar?"
Iman ta ce "Gobe in Allah ya kaimu za mu je ammi, a can zan wuni, shekaranjiya na koma gida, idan na kuma zuwa fa
a za ta yi mini".
Mama ta ce "Ai fa
an na gyara ne, mun kai ku
aki amma kullum ku ba kwa gajiya da zuwa gida"
Iman ta yi dariya ta ce "Mama kenan".
Kasancewar umar akwai kyauta, haka ya din ga bayar da ku
i, ga bikin Abubakar saura wata
aya kacal ya rage.
Mai sunan baba suka yi waya da Mahmud, ya tabbatar masa da shima zai shigo kano, dan haka umar ya ce idan ya shigo yana son su ha
u za su yi magana.
Nusaiba har ta shirya tafiya makaranta, sun yi sallama da ammi, ammi tana ta fama Sabir, ya isheta da fitina, tana ta mita ta ce makaranta za a kai mata shi, ta huta.
Barira tana mata dariya ta ce "Anya ranki ya da
e, kin hana mamansa shi ma balle kai shi makaranta, idan aka kai shi, sai kin fi kowa damuwa"
"A'a ba wata damuwa gara a kai shi, tun da yayi baki"
"Ammi, ammi" Nusaiba ta shigo tana
walawa ammi kira.
"Lafiya baki tafi makarantar ba?"
"Ammi wai yaya Mahmud ne ya dawo shekranjiya, wai ya je har gida ya yi wa Jabir dukan tsiya, ta
arfin tsiya ya saka shi a mota a fita da shi, ya kai shi ofishin
an sanda an rufe shi.
Yau shi kuma ya wayi gari da ciwon ciki, a asibiti ma ya kwana bai san waye a kansa ba".
Ayshercool
08081012143
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR
DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?
KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?
TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
Supplements na karawa fata kyau da sheki
glowing skin*
Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.
Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.
Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.
Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.
Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.
Supplement na whitening/glowing skin*
*15.
Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.
Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
*TALLA!
TALLA!!
TALLA!!!
ANO DAGA LITTAFIN NAZEEFA SABO NASHE, MAI SUNA
UDURAR ALLAH*
Ta Yaya zai zama jinina alhali ni na san bayan matana ban tab
a kusantar wata mace ba?
Ya furta kai tsaye yana kallon likitan da sakamakon gwajin yake hannunsa.
Likitan yana jinjina kai ya sake furta
Tabbas Jaheed jininka don gwajin k
wayar halittarku da komai ya tabbatar kai ne mahaifinsa kafin a kai ga haka ma ko Kamanninku da suka zamo kwabo da kwabo sun tabbatar da Hakan koda Ba
a yi gwajin ba.
Shiru na tsawon lokaci d
akin ya d
auka kowa da irin tunanin da yake a ransa ya kasa yarjewa zuciyarsa shine Mahaifin Jaheed duk da k
wararan shaidu.
Abinda ya sani ko da wasa bayan matansa na aure na Sunna bai tab
a rik
ewa wata mace hannu ba, idan kuwa ya tabbata Jaheed d
ansa ne ta yaya ya samar da cikin nasa a jikin wacce aka kira mahaifiyarsa da ko a mafarki bai tab
a ganin mai kama da ita ba TABBAS AKWAI LAUJE CIKIN NAD
i.
Mahaifiyar Jaheed ma Zata iya zama abar tuhuma da zargi.
Kai tsaye zai iya cewa hakan zai iya zama K
UDIRAR ALLAH
(*Ina ma'abota karance-karancen litatafan hausa, na san kun santa, Nazeefa sabo nashe, tsohuwar marubuciya, da ta saba nisha
antar da ku, da
an litatafan hausa masu ma'ana da ilimantarwa, ya kuke tunanin wannan turka-turka, DNA
in sa ya kasance daidai da na yaron da bai ta
a ganin mahaifiyarsa ba, haka zalika a iya saninsa tun daga
uruciya har girmansa, bai ta
a aikata zina ba?
Ku kasance da Nazeefa sabo nashe, dan jin yadda zata warware wannan turka-turka a cikin littafin
udurar Allah.
Masu bu
ata kai tsaye za su iya tuntu
ar ta a kan lambar wayarta 08033748387*)
*Littafin ku
i ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143*
ewa Ammi ta yi cikin sauri ta ce "A ina ki ka ji?"
Nusaiba ta ce "Yanzu su musa suke fa
a, wai a asibiti ya kwana ma, tun cikin dare aka kai shi"
Rikicewa ammi tayi, ta nufi
akinta, Nusaiba ta bita ta na cewa "Ammi me zaki yi?"
"Nusaiba asibitin zan tafi, ni babu wanda ya gaya mini ai"
Nusaiba ta ce "A'a Ammi, kar ki je su yi miki wani rashin mutuncin, ki fara kiran takawa ki gaya masa"
"Yaron ya kwana a asibiti, ki ce sai na kira takawa na gaya masa?"
"Dan Allah ammi ki bari ya zo tukuna, sai ku tafi tare ma, kar su cutar da ke" da
yar Nusaiba ta shawo kanta, ta amince a kira takawan tukuna".
Juma'a ce, dan haka rumaisa ta ce ba zata makaranta ba, dan jikinta babu da
i ko ina ciwo yake yi mata.
Takawa sai lalla
ata yake yi, yana son ya fita aiki, sai sangarta take yi masa, da shagwa
a kala-kala.