Sashe 93
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma na ji ina son na aureki, zaki iya auren talaka kamata?"
'Na ji ina son na aureki, baya sona kenan, ko tausayina kawai yake ji' ta tambayi kanta.
"Ba kya son talaka ko?'
Ta girgiza masa kai alamar a'a.
"Talk"
"A'a yaya umar" tayi maganar muryarta na rawa.
Umar ya
an tsura mata ido ya ce "Ba takura miki nake ba, tambayarki kawai na yi, idan ba zaki aurena ba, ba wani abu, ban san meyasa nake baki tsoro ba, rumaisa ma da muke fa
a, ba ta ji ne, but am good person ko?"
Ta ce "Yes you are".
"Zan tafi, duk hukuncin da ki ka yanke ki gaya mini, ba wani abu"
Ledar hannunsa ya ajiye mata, ya tashi yayi tafiyarsa, ta da
e a wurin tana tunani, daga baya ta yanke, ko baya son ta, ko iya tausayin nata yake ji, zata iya aurensa, tun da shi ba
in tabonta, bai hana shi cewa zai aureta ba.
Ammi bata matsa mata a kan sanin lallai waye ba, sai dai rumaisa ta din ga cewa
amshin turaren mai sunan baba take ji.
Turaruka ne masu kyau, guda uku da dabino lubiya manyan kwali guda uku.
Har aka yi sallar magariba, ta kira shi ta sanar ta yi masa ya yaje gida, jikinta a sanyaye yake, ya ce mata yaje lafiya, daga nan ba wata magana suka yi sallama.
Suna zaune a falon, suna kallo, suna ta
a hira, laila ta kora rumaisa ta je tayi karatu, dan jarrabawa suke yi a makaranta, ammi ta fara tambayar iman, wai waye ba
onta ya kuma suka yi da shi?.
Sai dai kan iman ta kai ga yin magana, Mahmud ya shigo tare da yin Sallama.
Masu gadi suka shigo da ruwa carton biyar, lemo carton biyar, ya
arasa gaban iman, ya bata envelope ya ce "Gashi nan in ji umar, ya ce a baki, ba yawa ki rage wani abun, na bikin saukar ki"
Kallon Mahmud take, dan ba ta fuskanci wani umar
in yake nufi ba.
Ganin kallon da take yi masa ya sanya ya ce "Wanda ya zo wurinki
azu" sai ta sunkuyar da kai tana jjya envelope
Laila ta ce "Iman, sai
oye-
oye ki ke yi, yakamata ayi mana
arin haske a kan wannan da yayi wuf da zuciyar taki" tayi maganar cikin wasa.
Mahmud ya kalli Ammi ya ce "Allah ya baki yawan rai, ko zan iya magana da ke?"
Jiki na rawa ammi ta ce "Ni, eh mana Mahmud mai ze hana".
"Daddy ba Allah ya baki yawan rai ba, Ammi zan iya magana da ke dan Allah?" Rumaisa ta fa
a lokacin da ta fito, yake neman izinin magana da ammi.
Bai ce komai ba ya
an murmusa, ruma ta ce "Waye ya kawo mana lemo?"
Ammi ta sake mayar da hankalinta kan Mahmud ta ce "ko ciki zamu shiga ne?"
Ya ce "To"
Sashinta ya bita, tana gaba yana baya, zuciyarsa na yi masa wani irin
aci, yaushe rabonsa da taka wurin nan, har ya manta, yau gashi a dalilin rumaisa, yana ta kokowar farkawa da nannauyan baccin da yake tsawon shekaru.
angaren ammi ma haka ne, dan fes take tuna lokacin da aka
wace mata shi, ta
arfin tsiya.
A bedroom
in ta suka tsaya, ta
arasa ta saka hannunta, tana sake ka
e masa makeken gadonta, da yake a
ame da bedsheet fes da shi ta ce "Bismillah zo ka zauna"
Ya nemi wuri ya zauna a
asan carfet, ya ce "ki zauna, ni nan ya isa"
"To nima bari na zauna a nan
in, ai ba wani abu" ta zauna a
asa kusa da shi.
Ya kalli fuskar Ammi, da ta rasa in da zata saka kanta dan da
i, farincikin ta ya kasa
uya, sai
arin mayar da hawaye take yi.
Ya kawar da kai kamar bai ga komai ba ya ce "Dama na ji abubuwan da suke ta faruwa ne, da abun da wambai ya ce game da iman.
Dama abokina ne yake son iman, kuma shi talaka ne, bai tara dukiya ba, amma
an mutunci ne, kuma na yadda da kirkinsa, sanin kowaye iman
in zata gaya miki, ya ce a tambayeku, zaku bashi ita, amma nan da watanni uku yayi masa ka
an ya shirya, ku bashi kamar wata biyar, idan sun dai-daita, zai turo".
Ammi ta ce "In dai bashi da wata matsala, kuma ya san wacece ita, ba zai wula
anta mini ita ba, ba damuwa, zan iya
aukar
awainiyar komai ni nayi masa".
"Abu ne mawuyaci ya yarda da haka, amma na san zai yi iya
arin sa a kan kula da ita."
"Dama ni haka nake fata, Alhamdilillah, Allah ya yi maka albarka kaima, da nuna kulawa a kan abun da ya dameni.
Na ji ka kammala karatun ka, Allah yayi muku albarka.
Ya albarkaci abun da ka karanta, Allah ya sa ka koma bakin aikinka lafiya, Allah ya ha
a mana kanku gaba
aya
an galadima".
"Amin ammi na gode" ta ji ya tashi ya nufi hanyar fita, daf da zai fita ya jiyo sheshshe
ar ammi, amma ina bai juya ba, ya fita shima yana zubar hawaye.
Ganin ya fito yana kuka, har rige-rigen shiga wurin ammi suka yi.
Ruma ta ce "Ammi, me yayi miki me ya ce miki?
ata miki rai yayi?"
Laila ma tambayoyin ta shiga jero mata, amma ta ri
e hannun ruma ta ce "Bayan tsawon shekaru, da fidda ran
a na zai sake kallona a matsayin uwa, ya kirani da ammi rumaisa,
a na ya kusa dawowa gareni, duk
arin ki ne rumaisa na gode"
Rumaisa kasa ri
e hawayenta tayi, ta fara sharewa ammi nata ta ce "Haba ammi, idan kina kuka mu idan mun yi wa zai rarrashemu.
You are a good mother, you deserve to smile.
Idan ana maganar jajurtattun iyaye a duniya, da mama da ke, bani da na biyun ku ammi"
Ammi ta rungume rumaisa tana ta kwarara mata addu'a, da ita da iyayenta.
"Tabbas duk wanda zai ce sirikata ba ta ji, to bashi da gaskiya ne, ina alfahari da ke
a ta".
Laila ta ce "To, ammi abun har da wariyar launin fata?
Kan dai ki samu sirikar taki, mu ki ka fara sani".
Nusaiba ta ce "Muna zaune ta yi mana wayo, ta
wace mana ammi ba".
Bisa kasada umar yayi proposing
in Iman, ba dan yana da abun da zai aurenta ba, sai dan son da yake mata da tausayinta da yake ji.
Laila tana zaune suna hira da ammi, laila ta ce mata tana son zuwa gombe, idan zasu tafi suje tare da rumaisa da Iman, ammi ta amince da hakan.
an numfasa ta ce "Laila ko iman ta gaya miki wani abu game da ba
onta ne?
Haryanzu ba ta ce mini komai ba, waye daga ina yake da sauransu, Mahmud ya ce mini abokinsa ne, ta yarda ta amince tana son sa"
Laila ta ce "Ahh ammi, ba yayan rumaisa ba ne, ni dai alamu sun nuna tana son shi, lokacin da ta kwanta a asibiti na ganshi, yana nan mai kama da ruma sosai"
Ammi ta
an waro ido ta ce "Mai sunan baba wai?"
"Eh ina ga shi ne"
Ammi ta ce "Ikon Allah, abu kamar wasa, dama tsorata tan da yake yi na soyayya ne.
Na yaba da tarbiyar gidansu rumaisa, mahaifiyarsu jajirtacciyar uwa ce, amma ina jinjina lamarin nan, anya iman za ta iya da shi, kamar boss haka yake, ba fara'a baya son mutane, mamansa na yawan fa
ar zafin ransa".
Laila ta ce "Ammi ki yi musu addu'a kawai, ke ba ga
anki nan ya samu dai-dai da shi ba, duk nasa zafin kan kalli yadda rumaisa ke sola shi yadda take so, tun da ya iya cewa yana son ta, ai a wuce wurin "
Ammi ta ce "Haka ne, Allah ya sa kar a samu matsala daga baya, bari na ji ta bakin Iman
in, sai mu ga abun da yakamata ayi".
Laila ta ce "To shikenan, Allah ya tabbatar mana da alkhairi, ya sa daga haka a samu
arshen wannan matsalar.
Ammi ta amsa da Amin.
Takawa na tsaye a valcony, hannunsa
aya ri
e da kofin tea,
aya kuma da takardar zanen da rumaisa ta saka masa a kayansa, sai dai kurman zane tayi, ba tare da bayanin komai ba, kuma da alama sa
o ne mai muhimmanci take son isar masa a zanen.
Kusan kullum sai ya kalli zanen nan, kuma kamar yadda ta ce kar ya tambaye ta, yasan da zarar ya matsa, ba lallai ta yi bayani.
Babban abun da ya fi
aukar hankalinsa, shi ne SMOKE, da ta rubuta da manyan ba
e, sai daji da ta zana da dogayen bishiyu, sai aisha dur
ushe a gefen bishiya ta ri
e ciki.
"Mimi what's the meaning of this?" Yayu maganar yana shafa zanen, hawayen sa na
iga a kan zanen.
Litattafai ne a gaban Iman, tana karatu, Ammi tayi sallama, Iman ta amsa.
"Sarki littafi, ina fatan kin gama kar
o komai, da za ayi amfani da shi na bikin saukar?".
"Eh ammina, everything is ready"
Ammi ta mi
a mata leda ta ce "Sidi ya kawo, ya ce a baki in ji umar"
Iman ta kar
a ta duba, keyholders ne, da jotter yayi mata na sauka.
"Auta haryanzu baki ce mini komai a kan yadda ake ciki ba, kin amince da mai sunan baban, kina ganin babu matsala?"
Iman ta
ago da sauri, ba ta zaci ammi ta san waye ba.
"Ko da baki gaya mini, na gane waye, amma iman kina ganin babu matsala?
Zaki iya zama da shi?"
Iman ta jinjina kai ta ce "Ammi yana da kirki"
Ammi ta yi murmushi ta ce "So hana ganin laifi, amma ya san halin da ake ciki, ya amince da hakan?"
"Eh ya sani".
"To Alhamdilillah, Allah ya tabbatar mana da alkhairi" ammi ta tashi ta fita.
Iman ta bi Ammi da kallo har ta fice.
Mai sunan baba yana zaune a gaban mama, yana cin abinci, duk suna tare da su Aliyu, Abubakar yana kwance a gefen mama yana danna waya.
"Babana" mama ta kira sunansa.